[Advertisements⬇️]
[Continue Reading⬇️]
JENNIFA CHAPTER 12
Kare mata kallo yayi kina lfy kuwa ?? Ya jefo mata tambaya ta kauda kai sbd tsura mata ido da yayi lafiya ya mahboob kawai kaina ne yake sarawa anya kuwa baxamu koma asibiti ba?? girgixa kai tayi basai mun koma ba zansha magani na daga kai yayi tasan kawai kyaleta yayi bai yadda da amsarta ba asanyaye ta wuce tana jin haushin Sa mata ido daya keyi musamman in tana cikin wannan yanayin data kasa gane mishi dakinta ta koma ranta amatukar bace babu abinda take tunawa irin yadda taga Jidda kwance gefen jikin ya khaleel tarasa dalilin dayasa take jin haushin haka anya kuwa taiwa kanta adalci ??
Tunda Jidda taxo gidan ta daina kai mishi coffee ko tee dan ta fuskanci kamar yana sane yake yimata haka indai yakira waya suwaiba take cewa ta daga ta kuma roketa da idan yace tana ina tace bata kusa jiddan ma kaucewa haduwa da ita take dan tana jin haushin ta tarasa dalilin dayasa hakan suna kitchen wajan Dora dinner hira suke jefi jefi wacce suwaiba ce karfin hirar ita hnklinta yatafi tunanin fitar da taga khaleel.sunyi da Jidda taji haushin ganinsu tare cikin farin ciki sunyi shiga mai Kyau da daukan hnkl da wuri suka gama ta fito kenan dan taje tai wanka ta ganshi tsaye kamar mai jiran fitowar ta alama yai mata da hannu cewar ta biyoshi garden ya wuce tabi bayanshi ba yadda ta iya tasan tsareta xaiyi da surutu da tsarin tsiya nuna mata guri yayi da hannu ta xauna shima ya xauna kusa da ita amincin Allah ya tabbata agareki maabociyar kyawu da kyautayi ina miki maraba da xuwa wajen nan ….dan karamin tsaki taja aranta haka ka iya tsarin mgn…..tare da kai ta amsa tana murmushin yake wow….murmushi yana yiwa kyawawa Kyau amma naki yafi dacewa da fuskarki idan kikayi murmushi fuskarki tana sauyawa ta koma asalin kirarata kyanki yana fitowa fiye da tunani tabe baki kawai tayi wannan abin dakikeyi Jennifer yana Sa kyanki ya haske duk wasu kyawawa dariya tayi dan yafara wuce gona da iri yasalam dariyarki tafito da kyawawan hakoranki Wanda haskensu ya haske taurarin da suka Dade da dushashewa ….girgixa kai tayi itafa wayan nan kalaman haushi suke bata ……ngd ya mahboob nine zan gode miki dan nasan kyawawan mata irinki suna da tsari da tunani akan Wanda yadace da suyi rayuwa dasu kowacce iri jennifer ya ambaci sunanta yana kallon kwayar ya idonta ta kalleshi ya kashe mata ido daya yana mata shu’umin murmushi ina son na tambayeki kanta akasa ta amsa da Allah yasa nasani ina son insan wacece ke ???? Araxane ta matsa da ga kusa dashi tana mishi wani irin kallo bangane ba ya mahboob?? nan da nan hnklinta yatashi sosai ta mike jikinta na rawa ya dago kai yana mmkin rikicewarta lokaci daya
Ina son nasan wacece ke ?? Maana tarihinki atakaice me kakeson Sani ?? Batasan lokacin da ta jefishi da tmbyr ba cigaba da kallonta yayi yana mmkin maganarta ban fahimceki ba Jennifer ? Laifine dan natambayeki asalinki ? Da sauri ta kwantar da hnklinta hade da komawa ta xauna tana kallonshi sunana Jennifer Solomon sunan mamata Sera amfi kiranta da Maman David gidanmu na cen bakin sabuwar kasuwa inda mamana take siyar da abinci mu yan asalin garin Edo state ne jim yayi yana jinta har tagama yayi murmushi hade da mikewa ngd ya kalli agogon hannunsa ankira magrub xanje nayi sallah gabanta ya fadi ta mike tanajin haushin rikicewar da ta nuna daxu tana addu’ar Allah yasa kada yayi tunanin wani abu ya wuce tabi bayansa da kallo itama tabi bangarensu cikin yanayi narashin jin dadi tafiya take batasan ina take Sa kafarta ba taci karo da katuwar mesar gidan daake bawa shukoki ruwa ta hardeta ta tafi luuu xata fadi caraf ya rukota hakan ya bata damar fadawa jikinshi sosai ta shaki kamshin turarensa me dadi ta lumshe ido tasan ya khaleel ne wani shock taji hade da bude idanunwanta data lumshe karaf suka sauka kanshi yana mata wani irin kallo kafin tagama tantancewa ya hanketa ta araxane ta kalleshi tuni tsoro da firgici ya ratsata hannu yasa ya tushe hanci yana kallonta a kynkymce kayi hkr ya haisam mummunan tsaki yaji kaxama yawuce hannunshi akan hancinsa yana toshewa ta juyo ta kalli ya khaleel da ya dauke kansa daga kallonsu ta wuce ta gabanshi tana mmkin wannan hadin me ban tsoro
[Advertisements⬇️]
[Continue Reading⬇️]
Kansa ya dafe yana jin haushin taimakonta da yayi lokacin daxata fadi daya Sani kyaleta yayi ta fadi yaja tsaki kaxama datti munafuka mayaudariya yana nan xaune yana sake saken yanda xai bullo mata har yanxu yarasa ta ina xai fara a haka har akayi isha’i ya wuce masallaci yai sallah ya dawo gida kallo yafara yaji duk ya fita kanshi ya kashe ya kwanta yana tunanin wannan tunkushash shiyar matsalar ta Jennifer a haka bacci ya kwashe shi
Ganin shi yayi cikin wani daki mai duhu sosai yanda ba ya iya ganin komai can haske ya bayyana ya ganta tsaye da bakaken kaya da bindiga babba tana mishi murmushi meyasa kk son sanin ko ni wacece ?? Ya kalleta da mmk ina son insan mekikeyi a gidanmu ?? Ta bata rai xuwa nayi in kasheku araxa ne ya kalleta wani laifi muka aikta miki da kikeson ganin bayanmu ?? Babban dalili ne ina son daukar fansan iyayena da kuka kashe min su yanxu xan kasheka suma inkashe su Ta nunashi da bindiga …….a firgice ya farka ya hada gumi sosai yana ajiyar xuciya sai yanxu ya fahimci mafarki yayi me ba tsoro tashi yayi yana tunanin mafarkin yarasa me xaiyi laptop ya janyo yana duba abinda ya dace yayi istargram ya bude yana dubawa ya ga mahboob ya dora pix dinshi da Jennifer mutane da yawa sunyi liking suna xuxuta Kyan hoton ya duba yaga pix din yau kwana 3 da dorashi comments yake bi yana jin haushin xuxuta kyan Jennifer da sukeyi idonshi ya sauka kan wani comment da yagani ….kai menene hadinka da SULTHANA??? ya xare ido yana kallon comment din sulthana ?? Kanshi ya daure da sauri ya duba profile na mutumin daya ga sunashi Elmustafha ya duba yaga abinda yake son gani sauka yayi saga IG din yana jin dadin abinda ya gani dan xai tai maka masa sosai dabara ta fado masa yayi murmushi ya kwanta yasan Sam shida bacci kuma sai ya gano wacece jennifer ??
Washegari da safe bayan sunyi break fast sun fito shida mahboob haisam ya kalli mahboob am mahboob ina son kabani laptop dinka da kake chat oh ! Tana daki na wullar da ita kasan kwana 2 dinnan dady ya bani aiki na kula da sababbin ginaginan shi ban sami lokaci na duba social network ba hamdala haisam yayi yanxuma cen xan wuce jiyma fa sai 6 na adawo yau ban San ma lokacin da xan dawo ba ya wuce sai na dwo OK Allah ya dawo da kai lafiya kai tsaye dakinshi ya wuce ya dauko laptop din bai sha wahala ba dan yasan code dinshi ya bude istargram yana jin fargaba dan baisan mai xai tarar ba test ya gani masu yawa da notification
Test din ya bude wani test ya fisgeshi na Ammar ibn Muhammad ..hi guy meya hdaka da Hindu ?? Kasan wacece ita kai gaggawar goge pix din nan idan kuwa ba haka ba xakayi nadama kuma xaka Sa kanka cikin tashin hnkl 21/22
[Advertisements⬇️]
[Continue Reading⬇️]