[Advertisements⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 3 - Bankinhausanovels
Wed. Oct 5th, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

TANA RAINA CHAPTER 3

 

 

 

Tana kwance tana kuka tare da k’are mishi kallo tun daga sama har k’asa, tsawa yaji daga bayansa ana cewa me ka tsaya kana kallonta kose mun fasa kan mahaifiyarkane ka dena b’ata mana lokaci kawai ka aiwatar ka fito, ba musu suhail ya fara cire ash suite nashi ya ajiye a gefe, sannan ya cire long sleep fari se ya sake cire dogon wandon suit d’in ya rage daga shi se boxxer da vest, juyowa yayi yana kallon mutumin se yaga yana kallonsa yana murmushi tare da cewa ci gaba mana cire sauran, suhailat yace base na cire sauranba ai sannan ya kai idonsa kan yarinyan gabad’aya tsoro ya cikata, a hankali ya janye zanin jikinta yana kare mata fatarta kallo duk jini, k’yamarta ya kamashi yace a ransa toni suhail yau kuma gani da wata wai zan mata fyad’e kuma ‘yar k’auye k’azama taya zan faranema sannan sam bana son jin warin jikinta sam, haka ya yunk’uro kanta nunfashinsu yana had’uwa amma ko kad’an jikinsu bai had’uba, 😳ido ta zaro ganin cewa har yanzu MACENNAN bata zo taimakontaba, shi kuma d’an iskan yana ganin suhail ya rufu a kanta yayi wani irin dariyan mugunta yace ashe dai kaima d’an garine sannan yabar kofan bukkan yad’an tsaya tare da cewa abokansa ai shima d’an garine harya afka mata, hahahahah sukasa dariya yayinda mahifiyarsa ta tsananta kukanta ita da hafsa.
Su kuwa suna daga cikin bukkan suna jiyo abinda ke faruwa a waje, suhail ya juya yaga mutumin baya gun k’ofan bukkan, seya juya yana kallon idon yarinyar yace karki damu bazan miki komaiba amma zan tsaya a hakan danya d’auka ko wani abu na faruwa inaso kiyita kuka da karfinki kinji, 😊nagode lallai kai mutum ne na gari, dad’in muryan nata yaji kuma sam baiji wani wari ko k’arni a tattare da itaba kamar yadda yake tunani, ta katsesa da cewa asheba kyan fiskane dakaiba harda kyan hali😊, kiyi shuru ki dena magana kuka nace kiyi kinji, tace amma har yaushe zaka jure a hakan, yace karki damu ina irin wannan motsa jikin kullum da safe, 😊murmushi ta sakeyi tana jin dad’in kamshin turarensa tana kallonsa har cikin ido shima haka, idanunta sun masa kyau se yaji yanason gannin fiskarta, yace zan iya ganin fiskarki, can setaji kafan mutum yana zuwa, da sauri ta fara kuka mai karfi tana ihu ba tare da hawaye ya fitoba, shikansa suhail seda ya razana bare kuma suna waje, nan suka sake d’iban dariyan mugunta hahahaha lallai guy d’innan shima ya had’u ashe. Kusan 15mint sannan mutum ya dawo yace ya isa haka mana irin wannan kukan da takeyi ko lokacin da muka mata fyad’en dukkammu bati kuka hakaba sannan yabar kofar d’akin.
Suhail ya mik’e da sauri ya rufe mata cinyoyinta da zaninta sannan yasa wandonsa yace zan samu wani d’an abu mai kaifi? Yarinyar ta ciro wani d’an abu mai kaifi da take mak’alawa a jikin gashinta batare data cire nik’af dintaba ta mik’a mishi, karb’a yayi tare da rufe idanunsa ya yanka saman hannunsa da k’arfi, atake jini ya fara fitowa ya dinda bin gun yana d’iga jininsa seda ya zuba sosai sannan ya fara dudduba d’akin kozai samu abunda zai d’aure hannunsa dashi, ita kuwa kuka ta fara dan ta tsorata sosai tace meyasa kayi haka😪? Yace saboda su tabbatar da cewa na miki fyad’e, kuka takeyi tare da zaro d’ankwalinta ta daga kanta batare data cire nik’af d’intaba ta nad’e d’ankwalin ta d’aure mishi hannun tana kuka shi kuwa yanata kallonta tare da cewa karki damu zan samu lfy kuma nagode, tace nine da godiya gaskya kana da kirki bazan tab’a mantawa dakaiba, 😊murmushi yayi mata wanda ya kara mishi kyau yace ga kifiyarki, karb’a tayi ta goge jinin a jikinta sannan ta mayar kanta, yasa kayansa tsaf sannan ya nufi hanyar fita, da sauri tace “Thankyou so much SUHAIL😊” shima murmushi yayi mata sannan ya fita.
Mutumin ya mik’a masa ruwa a galan yace gashi zuba a motarka ku tafi kun tsira. Suhaila ya karba ya nufin gun motan ya zuba ruwan batare daya kalli mum d’insaba, bayan ya gamane yace mu tafi mum kansa a sunkuye dan kunya dayakeji, jiki sanyaye suka shige ciki sannan yaja motan hafsat na zaune a gaba tana kuka sosai su tafi a

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published.

[Advertisements⬇️]