[Advertisements⬇️]

JENNIFA CHAPTER 8 - Bankinhausanovels
Tue. Mar 21st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

JENNIFA CHAPTER 8

Jikinta a sanyaye ta wuce ta fito daga kitchen din tabi hanyar dakinsa ta bude ta shiga da sauri ta sauke idonta kasa daga shi sai gajeron wando jikinshi ba riga kanshi sunkuya yana danne dannen waya ta wuce toilet dinshi ta wanke tana mmkin yadda ta ganshi ko kunya bayaji mgn taji kasa kasa yanayi ta matso kusa da kofar toilet din ta tsaya …………. Jidda ki daina wadannan maganganun akaina kin kasa fahimtata yayi dariya….ki fahimci soyayyata mana oh! Kwantar da hnklinki babu ya macen daxan iya so acikin xuciya ta kina ganin zan iya son wata bayanke ?………. Fitowa jennifer tayi daga toilet din da sauri ta fara gyra dakin ya cigaba da wayan kamar bai son da halittar mutun a kusa dashi ba ………. Kina bukatar kulawa ta ?? Nima ina bukatar hakan sosai yayi dariya cikin nishadi ….xaki fara ko ?? Ni gsky ya khaleel kaxo kd yafada ashagwabe da alama kwaikwayon muryarta yayi ya kuma yin dariya sosai …… Yau fa dady yadawo kin San baxaiyiyu nabar dady naxo ba sorry kada kidamu kina son maimaici ?? Kinfi kowa sanin matsayinki kanwata matata ah ! Kinjiki da wata rigima toh zan fada my love my everything ….. Tsayawa cak jennifer tayi takasa karasa aikin ranta yayi masifar baci hawaye na kokarin fito mata ya kalli yanayin da take ciki yai murmushi hade da cije leben kasa yadai Jennifer ???? Ya tmby ta idonshi akanta tayi shiru tarasa me xata ce masa OK xaki iya tafiya ya nuna mata kofa da hannu jikinta asanyaye ta taka kafarta da kyar xata fita hawayen da ya makale ya xubo da gudu kinga “” ya tsayar da ita da sauri ta goge hawayen ta waiwayo wayarsa yake dannawa kina da wata damuwa ne ?? Ya tmbyeta ah ah ta bashi amsa ta fice daga dakin hawaye ya cigaba da xuba daga idonta me yasa yake mata irin wannan tmbyr ?? Koda yaushe tmbyrsa kenan kina da damuwa ?? Idan tana da damuwa xai iya mata maganinsa alhali yana son wata ?? Xata hadiye damuwarta koda kuwa xata xame mata ciwo baxata iya sanar da shi Sirrin xuciyarta ba ita kadai tasan damuwarta tagane inda ya khaleel ya dosa akan me zai dinka tmbyr ta damuwa ??? Gabanta ya fadi ko yana lura da sauyawar da takeyi inya na waya ? Xata yi kokarin controlling din kanta ta kwanta tana ta sake sake xuciyarta kamar madaci 

Washe gari da wuri ta gama aikinta ta koma daki sababbin yan aikin da akayi suka shigo dakinta da fara’a ta tare su suka xauna suna hira suka fada mata sunayensu hadiza da Sa’a kefa meye sunanki ?? Sunana jennifer ! Suka xaro ido suna mmk da ta’ujjibi tasan mmkin sunan suke da kuma ta’ujjibin batai kala da sunan ba tunda ta fada musu sunanta jikinsu yai sanyi sukai shiru da hirar da suke karshe ma suka fita daga dakin nata ta kalli gefen dakin nata tana girgixa kai ita kadai tasan yanayin data ke tsintar kanta inxa ta fadi sunanta Sa’a ce ta shigo kixo Momy na kiranmu a falo ta mike tabi bayan Sa’a a falo ta tadda Momy da hadiza ta gaishe ta cikin fara,a Momy ta amsa kinga yan’uwan naki ko jennifer ?? Eh Momy hakane zan raba muku aiki hadiza ke xaki dinka share share da goge goge kafin sauran da xasu tayaki su karaso ke kuma Sa’a wanke wanke xakiyi da gyaran daki kema akwai mataimaka inaga anjima xasu iso kudinga yi tare jennifer kina bangarenki dai na girki girki kawai xaki dinkayi kema akwai mai tayaki in shaa Allah xuwa anjiman dai xaku gansu sallama akayi ya haisam ne shida ya khaleel da daddy suka shigo falon aladabce suka gaishesu cikin sakin fuska dady ya amsa sai alokacin jennifer ta kalleshi kamarshi daya da ya khaleel ya wuce bangaren hajjo ya khaleel ya bishi ya haisam ya tsaya ranshi a bace Momy ki bawa dady hkr bana son xuwa Dubai din nan mahboob ko khaleel suje me kk so nace haisam ? Bafa dadewa xaka yi ba kwana 3 ne fa kacal mezaka yi ?? dabaka son xuwa babu ruwana , ohhhh Momy !! Ina son gama wani muhimmin abune inda kaje ka dawo sai ka karasa plx Momy kisa baki kutashi kuje jennifer haisam nifa na gama mgn suka mike da sauri musamman Jennifer da tun shigowarshi ta matsu ta bar falon 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

      Dubai 

Sanye yake cikin kayan sanyi rungume da jakarsa ya fito daga airport din waya kira Yusuf plx kaxo ina airport ya kashe wayar Sam baya jin dadi ranshi abace yake sbd dolen da akai masa akan tafiyar ba yadda baiyi da dadyn shi akan ya daga tafiyar yaki yadda Yusuf dinne yaxo haisam ya bude motar ya shiga ya kalleshi haisam ? Meya faru ne ? Gobe birthday din meeena oh ! Yusuf ya taka birki kana tare da meena dinne ? Inafa tana 9jaa ya bashi amsa yana Sosa haba to meyasa kabarta Baku taho tare ba tana fushi dani kawai dady ya kwafsa min yaimin dole sai naxo dubai haba ana shiga rayuwar mu fa yusuf yace oh ! Gsky dadyn Ku ya kwafsa maka sorry pepper iyayen namune ba yadda xamuyi dasu me xakayi ne anan din meeting ne ya bashi amsa dai dai lokacin da yai parking suka sauka daga motar gidane babba me Kyau gidansu yusuf kai tsaye suka shiga gidan yai wanka ya kwanta sbd dare yayi ga gajiya da bacin rai 

Washe gari yaje meeting din hk suka gama ya dawo kan gobe xasu kuma yin wani meeting din tare da wasu larabawa da sai goben xasu xo yusuf ya daukeshi xa su koma gida kan hanyar su takomawa suka tsaya dai dai shopping malls yana son yin siyayya tare suka shiga ya tsaya duba perfumes harbi suka sukaji na gun gaba tsawa sukaji everybody nil down gaba dayansu sukai kasa kaba afada ba yasan yan fashine yana kokarin kwanciya karaf idonshi ya sauka akanta tana sanye da riga da wando bakake ta rufe idonta da glass bakake hannunta rike da gun bullet grum wani shock yaji hade matukar mmk da ta’ujjibi da sauri ya mike yana nuna na ta da yatsanshi je…. Je… Jennifer ?? Ta cire bakin glass din tana mishi wani irin kallo cikin in ina ya cigaba da mgn me..me..mekikiye anan? Daya daga cikin yan fashin yanuna shi da gun din hannunsa xai harbeshi don’t kill him ! Ta fada tana kallon shi let’s go plx guyz ta fada hade da daga murya yana kallon lokacin da suka dauki akwatunan waajan da gwalagwalai suka fice da sauri yana kallonta tana kallonshi itama har motarsu ta bace daga wajan da sauri yusuf ya karaso wajan Sa are u OK haisam !? Idonshi akan window yana kallon titi da mmkin wacce ya gani kana hauka ne yusuf ya fada jikinshi na rawa da sun harbeka fa ?? Shi kam gaba daya hnklinshi baya jikinsa Jennifer !? Sunan yake maimaitawa aransa Jan Sa yusuf yayi dai dai lokacin da police sukaxo ya bude masa kofa shiga mana yusuf ya turashi motar sannan ya xagayo ya shiga ya tada ita da gudu yabar wajan 13/14

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]