JENNIFA CHAPTER 4

Advertisements

_____

JENNIFA CHAPTER 4

 

 

 

Binshi tayi abaya ranta bai soba ya shige kitchen din ya waiwayo ya kalleta dame zan fara ya tmby ta ta kada kai da abinda ka iya tamayar masa da amsa asanyaye dan bata San mexata sashi ba ya wuce ciki yana bude buden food flas oh jennifer ya fada yana yarfe hannu kin gama kenan kai ta girgixama Sa da saura dan yanxu zan dorawa Momy kunun gyada ya khaleel kuma zan mishi spinach nd egg stew ya kalleta yana murmushi ban iya ba dama wayace ka iya ta fada tana Dora tukunya akan gass hk ya koma gefe suna hira tana aikinta amsa masa hirar kawai take xuciyarta babu dadi a hk har tagama gaf da sallar mgrub ya kalli agogon hannunsa me Kyau da tsada lokacin sallah yayi dam!! .. taji kirjinta ya buga xan tafi amma ki tabbata yau dake xamuyi dinner ta kalleshi ya Matso kusa da ita kada kiyi tare xamuyi da family kai ta daga masa tana jinjina xakewa irin tasa ya wuce tai ajiyar xuciya ta shiga tunanin da takeson yi tun daxu yahanata me yake shirin faruwa da itane ?? Ya akayi takejin haushin wayar daya khaleel yayi ?? Tasa hannunta a kai hade da fadin oh! Meyasa zanjefa kaina cikin halin kaka nikayi ?? Wacce take kokarin Sa kanta yanxu ma takasa sbd tsoro da kuma firgicin halin daxata tsinci kanta jikinta a sanyaye ta debo abincin ta Jere a dining ta wuce daki tai wanka ta canza kaya ta kurawa wayarta kallo tana kallon number yaya khaleel kwankwasa kofa akayi ya shigo kamshin turarensa me sanyi tashaka ta kalli fuskarsa Wanda shima idonshi akanta Jennifer me ya sameki ? Da sauri ta saki fuska bakomai yaya mahboob OK  ki taso muje ina??  ta fada   wajan cin abinci ya fada hade da juya wa yana kokarin bude kofa itakam bata tabajin in da akai hakaba  tayaya xata je taci abinci da iyayen gidanta ?? Bin bayashi tayi da kallo babu inda xata ta kwasowa kanta takaici da bacin rai tai kwanciyarta karar wayarta taji tana dubawa sunan Momy ta gani jikinta na rawa ta daga Jennifer jiranki mukeyi da mmk ta amsa da ina xuwa momy mikewa tayi da sauri ta nufi dining area ganinsu tayi xaune a falon dukansu babu yaya haisam ko yana ina ?? Oho mishi bakaramin dadi tajiba narashin ganinsa a kunyace ta karaso Momy gani ta dago kai momyn tana kallonta mahboob yace adinka cin abinci dake kuma ya fada miki amma mukaji ki shiru da mmk ta kalli mahboob takasa cewa komai dadi da farin ciki sosai ya kamata Momy ki kyaleta nayi fushi da ita mahboob yafada yana kallon agogon hannunsa 20 mints muna jiranta Momy tayi murmushi mahboob aboki yana fushi da kawarshi ne ? Momy fushin kadan ne ba dayawa ba yafada yana hararar Jennifer da mmk ya hana ta cewa uffan Rubayya ta kallesu da mmk itama ya mahboob wace kawarka ? To yarsa ido yacewa rubayyan Jennifer ce new frnd dina rubayyan tayi dariya ina tayaka murna kayi dacen kawa ina tayaki murna bakiyi dacen abokiba sukayi dariya mahboob ya harari ruby cikin daure fuska da kina kusa dani sai na mauje miki baki ta shagwabe fuska Momy ba gaskiya na fada ba ? Hajjo da tana gefe batayi mgn ba tasa baki gsky kika fada Rubayya inba Jennifer dinba waxaiyi kawance da mahboob Rubayya tasa hannu ta rufe baki tana dariya kasa kasa ba ruwana hajjo dama bakinku daya mahboob ya fada yana kallon hajjo da tafara xuba abinci kai kasani hajjo ta bashi amsa da sauri Jennifer ta amsa cokalin hajjo ta xuba mata abincin sannan ta xubawa kowa nashi tunda taxo wajan zahra bata kalle inda take ba shikuwa ya khaleel hnklinshi nakan waya yana danne danne babu wanda yasaran tofa nashi zancen sbd sanin hali ta xauna tana cin abincin suna taba hira jefi jefi idon mahboob akanta kunya duk ta kamata takasa sakewa xuciyarta tai mata dadi babu abinda bata sakawa axuciyarta ba itakadai tasan dalilin jin dadinta wayar zahara tai kara ta daga murmushi tab a fuskarta  wlkslm Anty Jidda tayi wata irin dariya irin ta shakiyanci muna tare dashi ta kalli ya khaleel dayake juya cokali muna dinner nefa OK zan fada mishi ta ajjiye wayar ya khaleel Anty jiddanka tace ta kiraka bk daga waya ba ya kalleta sai kuma yayi murmushi nagani ina sone sai nagama cin abinci zan kirata kin San hirarmu bata karewa gaban Jennifer ya fadi dama yana mgn irin hk ? Kowa yayi mmkin mgnr shi mahboob yace wow ! Khaleel yakamata fa kayi mgn me Kyau akan aurenka da Jidda yayi murmushi yana kallon mahboob tunanin dana keyi kenan Dana gma shiryawa zan yi kokari ya mike yana kallon wayarsa da sauri Jennifer ta bishi da kallo xuciyarta na mata zafi karaf ya kalleta hade da jifanta da wani kallo Wanda takasa fassarasa kamar na tuhuma ko kuma na ramuwa ya wuce suka bishi da kallon mmk hajjo ta tabe baki miskili kafi mahaukaci ban haushi Wanda yaron kamar aljani hk yake babu me shiga maganar sai in kai kakuma yinta zahra tace hajjo kin sawa ya khaleel ido fa baki na Sa masa ba idoba ja,ira kawai Rubayya tace kwantar da hnklinki hajjo menene na tada jijiyar wuya ko kishi kike ? Zan saba muku fa sukayi dariya dukansu banda Momy da hnklinta ya rabu sbd jin abinda khaleel ya fada mikewa Jennifer tayi cikin wani yanayi zan je na kwanta sai da safe OK Jennifer suka amsa mata dukansu banda zahra da tabita da harara yake Jennifer tayi cikin kwarin gwiwa baxaiyiyu kasami soyayyar kowa ba dolene kasamu masoya da kuma makiya koda bakai musu komai ba ta bude tadakinta ta xauna gefen gado hade da cire dankwalinta tana kallon agogo 8:25 ta gani kirr wayarta tayi kara ya khaleel taga sunan Sa kan screen din wayar gaban ta na faduwa ta daga asanyaye taji muryarsa coffee ! Ya kashe ajiya xuciyarta ta mike da sauri ta nufi kitchen ta hada masa ta nufi dakinsa tayi sallama waya yakeyi yana kyalkyalar dariya…… babyna kinsan abinda nakeso ya kuma dariya hade da fadin kada kiyi mmk komai yana canxawa zanzo kd kodan na saki farinciki nasan kinyi missing dina sosai nima nayi dan jiya bacci dake nayi araina…….ya dago kai yna kallon Jennifer da take a tsaye da cup din coffee tayi wuri wuri tana ajiyar numfashi murmushi yayi hade da cije lip dinshi na kasa ya dai Jennifer ?? Ya fada yana daure fuska da sauri ta sunkuyar da kai babu komai ta ajjiye cup din ta juya kinga ” yafada ta tsaya hade da waiwayowa idonshi akan waya yana danne danne kina da damuwane yafada cikin ko in kula girgixa kai tayi a a ta wuce ta mmjin tambayar nan tashi 7/8

Advertisements

_____

Advertisements

_____

About Ismail

Check Also

BAKAR INUWA CHAPTER 23

Advertisements _____ Ganin taƙi cin komai Anne ta kira sunanta. Ta ɗago domin amsawa taci …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *