[Advertisements⬇️]

JENNIFA CHAPTER 3 - Bankinhausanovels
Sun. Oct 2nd, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

JENNIFA CHAPTER 3

 

 

 

Daki tashige xuciyarta babu dadi tarasa kwakwkwaran dalili guda 1 da haisam ya tsaneta sbd bambamcin addini ?? Mutun dubu nawa yake mu,amala dasu Wanda ba addininsu daya ba ta lumshe ido abin nashi cin fuskane girgixa kai tayi shiya Sani baza ta bari bacin ranshi ya dinka mata tasiri aranta ba dan tana da babban buri akan yan gidan nan banda iyayenta suka daine mutanen da tayi sabo dasu sosai har ta fara fahimtar abubuwa masu yawa akan abinda takeson Sani ta ki shingida da filow din kan gadonta tana tuna farkon ganinta da yaya khaleel ta danyi murmushi ranta yayi tass mai mutunci da daraja dan Adam batare da kyama ko nuna kokon usili ba wannan dalilin ne yasa yake matukar birgeta hade da kyawawan halayensa kwankwasa kofa taji da sauri ta tashi daga kishingidar da tayi hade da bada umarnin a shigo ya shigo hannunsa daya a aljihu daya akansa yana shfwa fuskarshi dauke Da murmushi ya janyo stool ya xauna jenniper ta bishi da kallon mmk ya kalleta kina mmk ko ? Kai ta girgixa masa kada kiyi karya dan karya bata dace da kyakykyawar surarki ba mmkin ta ya karo duk da bayau aka saba ce mata me Kyau ba ya kalli gefen dakinta banyi karya ba tabbas mmk kike na gani na awajanki xakiyi tunanin me naxoyi me yakawoni ? Ya kalleta kina son jin amsar mmkin da kikeyi ko ? Kada ki damu danni mutun ne me damuwa da damuwar wasu musamman wayanda suke kusa dani wannan ta wadatar ki cire duk wani tunani da xai kawo miki xiyara naga kamar kina cikin damuwa ? Ta girgixa kai tana satar kallon gefan fuskarshi kinyi lunch ? Nayi ta bashi amsa kai tsaye anya kuwa ya fada yana kallon lip dinta fuskarshi dauke da murmushi wannan lip din beyi kama da Wanda yaci abinci ba tayi dariya tana mmkin xakewa irin tashi to shikenan nasan kyawawa basa karya sunana mahboob kamar yanda Momy ta fada kikaji kuma nima danta ne haisam shi yake bina ina so idan ba damuwa mu zama frnds ta xaro ido tana mishi wani kallo a tsorace ko ban miki bane ? Ya fada yana kallanta ranshi a dan bace ta girgixa kai tana ajiyar xuciya a a ta fada muryarta na sarkewa kin amince ?,ya kuma tmbyrta kai ta daga masa yayi murmushi hade da mikewa daga kan stool din ngd kawata jenniper anjima zanxo muyi hira yanxu xanje na kwanta sbd na gaji ngd yaya mahboob mention nt ya fada daidai lokacin daya bude kofar dakin ya fita tare da jifan ta da wani shu,umin kallo ta sauke numfashi tana mmkin hirarsu da shi yana magana atsare kamar wani marubucin novel yanayin maganarshi tmkr ta cikakkun mayaudara anya kuwa ? Koma mayaudarine tabbas yana da kirki ya kuma son darajar mutane duk da kasancewar ta Krista ya amince da alaka da ita me karfi mamanta tasha fada mata ana abota da mutane nagari mace ko namiji hade dasa kyakykyawan niyya sukam dabi,arsa kawance babban abune Wanda yake da matukar muhimmanci kafi karfina mahboob ta fada cikin kwarin gwiwa hade da Sa kanta akan filow dinta

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

4:00 ta shiga kitchen dan ta Dora abincin dare telephone din kitchen tai kara ta karasa kusa da ita ta amsa muryar yaya khaleel taji ki kawomin tee da sauri ta amsa da toh ya ajjiye wayar ta Dora masa tee din cikin mintuna kalilan ta gama ta nufi hanyar dakin nasa waya ta taddashi yanayi xuciyarta taji takusa bugawa dan ta fahimci da mace yake wayar oh sorry ki dinka fahimtar abu kafin ki yanke hukunci meyasa kikeson dagawa kanki hnkl ? Nafa da miki babu wani abu uxiri xaki dinka min ayyuka sun min yawa plx plx plx share hawayanki zanxo kd kada kidamu kinsan bana son kuka ko ?? Ki daina waiwayo yayi yana kallonta da hnklinta Sam baya jikinta mmk ta bashi yanda yaga jikinta a matukar sanyaye murmushi yayi hade da cije lip dinshi na kasa jenniper ya dai shiru sai da ya bugi center table ta waiwayo da sauri lfy ya fada yana mata wani irin kallo da sauri tace lfy ta juyo xatabar dakin jenniper ya kira sunansa da muryarsa me dadin ji har cikin ranta taji dadin futar sunata daga bakinsa kina da wata damuwa ne yaxuba mata kyawawan manyan idanunsa fuskarsa adake bayabo ba fallasa ta kalleshi kwarjinin shi yasa ta saurin sunkuyar da kai tuni jikinta ya fara rawa babu komai yaya khaleel OK ya fada ya juya mata baya yana danne dannen wayarsa ta kwabe fuska tana kallon kyakykyawan bayansa ta juya ta fita tarasa me yasa takejin tsoron yaya khaleel meyasa yake mata kwarjini meyasa take matukar jin kunyarsa ?? Dawa yake waya ?? Mecece dinshi ? Kirjinta yai mata xafi ranta ya baci idonta ya cicciko da hawaye meyasa take jin haushi haka ?? Meya ke shirin faruwa da ita baxaitiyu ba ta fada afili mahboob ta gani agabanta kamar anjo foshi ya akayi ne my frnd ta kalleshi hade da saurin yin yake no no babu komai nafada miki kyawawa basa karya yaken takuma yi tana son barin wajan dan tana bukatar hutawa tayi tunanin magance matsalar da takeson xama damuwarta oh yanxuma tunanin kike yi ? Da sauri ta kalleshi batason lokacin da ta shagwabe fuska kamar xatayi kuka a a abokina ina son xuwa na karasa girkin Dana Dora ya kalleta yana kanne ido daya muje in taya kawata girki da sauri ta girgixa kai a a abokina wannan kyakykyawan jikin naka da yasaba da Hutu bana son ya kusanci wahala ta girki ya rike haba ina bazan bari kawata tayi girki ita kadai ba kada muyi jayayya oya kibiyo ni yayi gaba tabi bayanshi xuciyarta a tunkushe Sam bataso ya takura mata lokacin da takeson tunanin mafitar bakon al,amarin da yaxo mata binshi tayi xungui xungui har cikin kitchen din

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published.

[Advertisements⬇️]