[Advertisements⬇️]

KAUNACE SILA CHAPTER 2 - Bankinhausanovels
Thu. Oct 6th, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

KAUNACE SILA CHAPTER 2

 

 

nafisa nashiga dakin tayi kwanciyar akan gado, ko ciakken minti biyu batayi ba ta sake jin sautin muryar mama, tana sake kwalla mata kira”nafisa Wai baxakixo kiyi abunda nasaki ba”
” wacce irin yarinya ce mai shegen kafiya haka ?
“,mama takarasa fad’ar hk tana furzar da iska .
abdulrashid ya dan mike tare da gyara zamansa Domin yaga Iya gudun ruwan nafi ,adaidai wannan lkc nafisa tafito Daga daki ba dan komai ba Sai Dan tasan matsifa!e na nan kusa , Dan ya cire hannu ya daki mutun a banza ,bawani Abu bane ,Duk tafiya take sannu a hankali hartazo ta wuce tagefenshi , tsawa ya daka mata Sai da gabanta ya daki uku uku yafadi Amman dayake tanada taurin kai da zuciya ,batabari yagane tsoranta axahiri ba ,muryarsa a dake yace “xonan ”
tafiya take hankalinta kwance,saboda haka tafiyarta take da tsanyi aikuwa haushi yasake kamashi ganin tana taku kmr an tsamota daga cikin ruwa, Bai tsaya wata wata ba, ya dauketa da tagwayen mari yace” wato Ke har yanxu kina nan da mugun halinnanaki ko?
” bazaki canza hali ba ko ?
“bakiranki mama take ba, dan iskankanci kinajinta kikayi shr dan kin raina mutane ,”Waye sa’anki Anan?
shr kakije annafi dafe da kunci dan mari yashige sosai ,Allah yaisa kawai take maka masa azuciyar ta tare da tsinemasa Dan shiyasa bataso yasauka a Lagos.
tafison ya dinga wucewa kebbi , jin muryarshi ne yasa tadawo cikin hankalinta “ba dake ake mgn ba Tace” inaji Sai km hawaye shar shar ya shiga gangarowa bisa kuncinta, daman kuma hk take ,
baayi duka ba ya’aka kare bare Kuma anyi ,zaro manya idanuwansa yayi kana yace” kikiyayeni inba haka ba jikinki ne zaiyi bayani ‘bacen dagani wawiya kawai.
tsimi tsimi tabawa kafarta iska tafiya take tana kuka kadan kadan bashiri tawuce tafara karasa aikin da mama ta sakata , Amman ran nan nata inyayi dubu abace yake, tana aikin tana tsaki acikin ranta , Dan in rashid yajita kashinta yabushi .
Abdulrashid kuwa tafiyarshi yayi Yakama Gabansa xuwa dakin dake baya a compad din, inda suka hadu da abdulrazak, tare sukashiga cikin part dinsu razak ke tambayar sa ” yana ganka wani iri?
tsaki yaja kadan sannan yace “Nida wannan yarinya ce ” wace yarinya kenan ?
“ko nafi ?
kai kurun ya iya dagamasa ,razak yace ” yarinya nan kwata kwata batajin mgn wlh,kanta hayaki yake wallahi mijinta Na da aikin.
tsaki rashid ya ja a zuciyarsa Kuma cewa yayi “dako ta dinga cin ubanta domin kuwa nine nan mijinta ” nidai Nace banda cika baki rashid .
suna karasa shiga dakin Rashid ya yacanza kayan jikin sa xuwa doguwar Riga,sannan suka sake fitowa tare suka Fita da razak xuwa masallaci tafiya suke suna tattaunawa akan wani Abu daban byan sundawo ne Daga masalaci daman aladar gidan CE tare suke cin abinci sunan xaune suna hira ,Amman shi rashid har nafi tashigo ta’ajiye musu kulolin abinci taxuba musu takama gabanta bai sani ba, yana duniyar tunanin, su hudu ne daman afalo da rashid razak Sai abubaka da Gaddafi dukkansu Kuma yanuwa juna ne . rashid da abbakar dakinsu daya yayinda razak da gaddafi Kuma yayan gwago aisha ne.
cin abinci suke hankali kwanci Amman banda rashid da ransa ke wani guri daban ,shigowa ta sakeyi freza tabude tadau ruwa maisanyi. yayinda gabadaya hankalin rashid ke kanta, kallonta yake anatse tare da lushe idanuwansa yana sake budesu ahankali , ahankali ya tattara komai nasa akanta , Amman ta wani tsiga dan sam bazakace kallonta yakeyi ba, kallon ta yakeyi Yana ajin wata irin natsuwa atattare dashi km yana aiyanawa ransa samunta nan kusa.
tsimi tsimi tashige dakin ta tadan zauna agefen gadanta tana shan ruwan, kadan kadan tsanyin ruwa ke ratsata numfashi taja kadan Tace” Allah yau nagaji dayawa mutun kmr wani injin ba huta, tsaki tayi “Allah yaisa tasakeyimasa, saboda Dan tuno da Marin datasha ,wayar mama dake hannunta tadauka tafara danne danneta datasaba Dan ita batada wayar kanta duk da tagama secondary school.
Ta bangaren rashid kuwa ,bai gaji da kallon abincin ransa ba ,km abar Son sa ,yaso kwarai ya kirata yabata hkr take wani gefe na zuciyarsa ta kwabesa da aikata hkn dan bakaramin raini abun zai janyo masa ba .
yana mugun son nafi sai dai annafi tayi masa kankanta ayanxu ,gashi km xuciyar sa na shirin yimasa to non silili akanta ,sabida Duk fa nafi batafi shashida ba, yayinda shi Kuma yake da talatin da uku aman inkaga nafi zaka dauka tafi haka ne SBD yanayin jikin ta .
nafi narike da waya ,Amman tana jiwo hirarsu kadan kadan banda rashida Wanda nafi tama lakabi da sarkin Girman kai, mamace tashigo karbar wayarta a hannu nafi , tare da ce “mata ruwa kenan, ana nan akwance dai.
“Allah yashiryaminke ahaka za’amiki aure ?
annafi ta bata rai sosai tace ” Allah sauwakamin da wani aure yanxu.
tana tape baki, mama Tace” ni tashi ki amsumin battery wayata gun Gaddafi .
yamutsa fuska tayi “ni Allah bana son shiga falo idan wadan nan gardawanna na ciki.
“baki da kai yayennaki ne kikecewa HK ?
“ni tashi kije “Allah mama nagaji ne yau dayawa,” to nidaijeki inda na aikeki nimafa ba xaune Nike ba, Amman sai ki rinkayi kmr ke daya Ke aikin byan usai ma na iyabakin kokarinta.
” itama kada kai tayi Tace hum mama dai ,jekiman tashi tayi badan ranta yaso ba labulan falon tadankama gefen kadan km a gefen rashid yake zaune tunda tatsaya Ga bansa kefaduwa kallonta fuskar ta kawai yakesoyi Amman badama ya Gaddafi Wai mama inamsomata battery dinta gabadaya nasuwarsa nakanta kallonta kawai yakeyitare da lunshe ido danjindadin muryata battery din Gaddafi yamika mata ta shiga talape agefen kofa shi km abdulrashi yaki amsa yamikamata shi soyake tashigo Amman taki Gaddafi ne yadan mike yamikamata tare da harararta yace gashi tunda akwai sirikinkine Anan sake hade rai tayi dariya matabasa Sai km yace haba kanwata saki rannanki kadan mana dry yayi yana tsokanar ta dansunadan wasa da ita jifa jifa Amman take ko was an ma karfa tayi tako sake daure fuska takaragaba shiko ogannaku gabadaya zanmane ya gudireshi

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published.

[Advertisements⬇️]