[Advertisements⬇️]

KAUNACE SILA CHAPTER 1 - Bankinhausanovels
Thu. Oct 6th, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

KAUNACE SILA CHAPTER 1

 

 

 

 

Nafisa nafisa mamace take ta ihun kiran annafi ,Amman shr kikeji “Wai ba dake nake ba kinajina shine kikai banza da Kanki Wai Ke Kinyi banza dani ?
“to Wai ni mama mai zanmiki ne?
” nifa kaina kemin ciwo ta fadi hk tare da turo Dan karamin bakinta.
” kije Ga miya can ya dahu ki kadamin miyya,nafisa tace “gasky mama yau nayi aiki dayadawa nagaji tun safe nake aiki kmr inji Allah ninagaji nidayin wani aiki km dai Gobe Ga usai CE tayi Nidai na gaji ,hum mama ta sauki hadiyar xuciya” HB nafi na san kinyi aiki yau Amman kika karasa ladanki na yau kinji diyata ”
nfisa ta sake turo Dan karamin bakintayi batare da tace komai ba, ita Kuma mama tacigaba da tuka tuwo.
“nafisa wacce ranta yayi mugun baci tace “Ga wanke wanke yana jirana ga kada miya, Sai dai in usaina CE zatayi wanke wanke ina yaso ni sai na kada miyar”
shr dai mama tayi tana tinanin Duk rashin haihuwa ce, yaja mata haka, da yanxu nafi yartace ta cikinta ba zata mata hk ba ,Jan dogon nufashi tayi tareda cigaba da abun da take. yayin da itama annafi take gani Dan ba mama CE ta haife ba shiyasa take takuramata .
WACECE nafisa ?
Malam Abubakar da matarsa hajara asalin mutan kebbi ne acikin wani kauye gawasu ,anmusu aure ne tunsunada kurciya yayi da iyayensu aminan juna batare da sunsani ba iyayensu suka hada su cikin ikon Alla h km sunagani junansu sukai naam da juna yayin da mahaifin mlm Abubakar ya ginawa Dan nasa madaidaicin gidan nakusa dasu byan shekaru 2 Allah ya azirtasu da samun yaya tagwaye Duk mazawanda sukaci ainiyin sunansu wato hasan da usaini byan tayayesu km t haifo mace wato Gambon mai suna aisha Sai usmanu auta Wanda shine mhaifin nafisa shi hasan Amma masu aure shida danuwànsa shekaru talatin dasuka gabata yayin da Duk auren gida akamusu Sai dai shi hasanAllah Bai azirtashi da haihuwa ba yayin da usaini shi yana da yaya sunkai ashirin Sai dai shi usani yabashi yaya sunkai biyar km Duk ya aurar dasu shi ma usman yayi aure yasamu yarsa nafisa tunda akahaifi nafi usman yace yaba wa has an nafi to byan anyaye tane akahada in NATA inata aka kaita gidan hasan ,hasan Nada mata maisuna bilkisu wacce kowa yake CE mama sunà zaune alagos ne aunguwar idiaraba to nafisa tashi cikin gata SBD son da babanta yakenunamata Dan Daga primary har secondary ta kudi tayi majors internation school
Yanxu hk tayi jamb Kuma taci tanajiran admission ne Allah yayi nafisa kyaukyawace ajin farko Ga kyau Ga diri Amman akwai miskilanci , Dan Sai Ku kwana ku wuni idan bata gadama va bazata kowa magana ba, km Ga tsiwa Sai da tana da saukin kai wani lkc zatayi aiki intaso Duk aikin gidan wata rana ita takeyi Amman fa intagaji komai xakayi Sai dai kayi Amman bazatayi ba yanxu ma byan mama tacigaba da aikinta ,nafi komawa tayi daki ta kwanta kan three siter, ba barci take ba tai da kwanta ne .
Sallamar abdulrashid ne yasa nafi tashi da sauri tashige ciki dan bata kaunar jin muryashi yayin da shi Kuma SBD ita yake xuwa gidan karatu yake akasar maleshiya SBD ita yake sauka a Lagos.
yau kimanin wata 2 kenan da dawo warsa, yakamala karatunshi akan medical doctor , shima d’a ne Ga usainin hasan, shine da na goma acikin yaran gida .
abdulrashid ya kasance yana tasanin son annafi kamar yaya, Amman shima girman kai da miskilanci ya hanashi Isar da sokon soyayyarsa gareta.
xamayayi tare da kiran sunanta” nafisa kira daya yayi mata, ta bayyana gabansa batare da bata lkc ba, Dan tasan halinshi Bai da wasa , kullun fuskarna tashi kmr anmishi mutuwa, hk take adaure Tace” gani kallonta ya yi kasakasa batare dayabari taganshi ba,sannan yace mata” hadamin lie top kikawomin ,amman kisa lemun tsami da sugar kadan, yana gama fadar hk ya dan kwanta yanajirà nafi tàhada masa lietop ,kmr yadda yace takawo .
cikin minti biyu takawo masa ya amsa yafarasha kadan kadan, yayinda idonshi ke kan nafi har ta juya tana tafiyar ta mai daukar hànkali binta yayi da ido yana kallonta yana lumshe ido tare da addu a samunta arayuwarsa
Muje xuwa

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published.

[Advertisements⬇️]