[Advertisements⬇️]

NAUFAL CHAPTER 3 - Bankinhausanovels
Mon. Sep 26th, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Karfe 8:00 na dare aka fara shirye shiryen tafiya dinner party din sameer abdullahi matazu da amaryarsa hafsat Muhammad hadee a the a!icent Kano…su Umar da kabeer da sauran abokan groom sunyi matukar Kyau ga wani convoy da akai da motoci na musanman a kofar gidansu Hafsat anajiran amaryar Wanda mekyaj fandy ke mata kwalliya ..sanye take cikin blue din riga wedding gown yana flowing da Jan kasa sosai sannan ga wani design da akai mata da baby yellow barin yanda akai tying dankwalin (gwaggwaro/roses)turban style yasha Kyau bangles dinta da saurin sarka da dankunne duk baby yellow me ratsin blue..lowhill takalminta da clutch bag du baby yellow ne..sannan bridal train(friends din amarya)duk sukoma yellow ne ankonsu da head blue abinde gwanin ban sha’awa karfe 8:30 aka fito waje Dan tafiya wajen dinner din..

Inata leken inda xanga NAUFAAL (THE CHARMING)can naganoshi shida ango SAMEER Wanda yayi masifar Kyau cikin blue shadda getzner dinkin buhari yayi kyau..inda grooms best men suma sunci Kyau cikin outfits dinsu yard baby blue abinde se Wanda yagani masha Allah tubarkAllah ..can nahango megaskiya photograph yanufi couple din yanata daukar pictures ..NAUFAAL ya sulale yashiga cikin mota be yadda yadauki mace ko daya ba ahaka suka nufi motocinsu se the a!icent gurin yin dinner……
Hall/tent din yayi masifar Kyau dauke yake cikin decoration din blue and yellow..kar incikaku da surutu everything about the dinner is beyond words Komi yayi abincinma alokacin ake dafashi Komi akwai babu ce kawai babu waiters din mata suma sanye suke cikin multi color yard blue nd yellow ……mc din mace ce miss natie cikin sanyayyar muryarta takira aunt din ango tafito tai addua sannan aka danyi jokes of the night,,,se aka kira groom bestman cikin sanyayyar muryar natie naji tace may I please call on stage groom’s bestman NAUFAAL (THE CHARMING) NAUFAAL dake gefe yana chatting da sis Nabeelah yaji ankirashi a murtuke ya mike shi wai dan kar arainashi (NAUFAAL hadaddene kyakkyawa dogo mekyau kmar jinsin larabawa koda yake dole yai Kyau tinda cousin din Anas mr fauzi ne da kuma khulayd brother din sahyr uwa uba first cousin din DR SAMEER AMEER ne).
Fita yai bayan yadanyi bismillah yafara zubo biography din ango cikin British English ,,emmata se video sukamai har maxanma Komi yafada har yarintarsu da Komi da Komi sannan yai sallama ya koma gefe yaxauna hall aka dauka da tafi THE CHARMING,,nan kuma miss natie tasake daukar loudspeaker tana magana thank you lots naufal bravo alaika..okay fine may I please call on stage the beautiful lady or should I say the damsel of all time the best of the best amongst the bestest friends of the bride aka AYUSH ..NAUFAAL dake gefe yai Daria tareda dauke kansa yacigaba da chatting dinsa harda tsaki wai bestest amongst the best ko wacece oho kodayake shifa mata babusu a lissafinsa.
Miss natie tasake magana please Ayush we need you on stage please..Ayush dake cikin bridal train tasaki tsaki ahankali..ashram dake gefe takalleta please Ayush kitemaka I know this is your first time but you have to try your possible best kakki kunyata hafsat mna gatacan kalleta she looked sad..Ayush tadan daure tareda mikewa..mexangani Wata hadaddiyar kyakkyawa ce ashe doguwa black beauty,itama ankon tasa sede ita roses dinta yafashi tai Kamn irin na doguwar riga haka seda bada style itakadai a gurin she looked so AMAIZING and wow..tafiya take cikin daukar hankali kaman wahainiya even though she’s shy but still the lady looks hot and beautiful..nan akadau tafi raf raf raf…
Dakyar ta iya karbar microphone bayan takalli Hafsat sanann tadanyi mata smile…slm/alkm to y’all sannan tadan daure I know this is my first time I’m a bit shy and somehow afraid to come out,sorry to y’all for not coming out a bit faster..nande hall yadau Daria ..maxa anseta Ayush se kallo ake Banda NAUFAAL dayaja tsaki ahankali and who cares kaji yarinya da iyayi,Ashe Umar yajishi aboki yada tsaki Wlhy karya kake Ayush batada wani abin kushe..NAUFAAL Yamaimaita sunan Ayush ..sanann yakalli Umar to Ina ruwana ni ko kallon inda take banyi ba Umar yace eh amma de kanajin inda ruwan British yake tashi de,,NAUFAAL yai tsaki and so??umar yace munde gode Wlhy kun birgeni fa duk kowannenku se xuba turanci yake..NAUFAAL yaja tsaki tareda komawa yacanxa sit ..Umar yai Daria sannan yacigaba da Jin biography din da Ayush ke bayrwa…
Ayush tace and finally ango SAMEER kayi Dace my otherhalf Hafsat is far beyond a blessing,she’s attentive ,kind,obedient and intelligent and most importantly she’s caring and AMAIZING what more could a man want in a man??so please SAMEER ga amanar hafsat hold her tight and don’t let go o! her..and to you Hafsat I know you are more than words can say but please kiyi amfani da all those ummahs khudubah and add more of Malam bilyamins islamia ..and treat your husband according to our prophetic sunnah because your jannah lies at his feet..thank you all nagode Allah ya maida kowa gidajensu lapia ..sanann tamaidawa miss natie speaker takoma wajen xamnta..
Sandarewa NAUFAAL yai yana mamakin yadda ta iya magana ga shigartama decently yakarkada Kansa no this can be..to kode yayi finding zinc(love)dinsa ne …ganiyai takoma wajen xamnta taxauna table daya ne tsakaninsu..gaba daya gangar jikinsa sotake tai magana da Ayush amma girman Kai irin NAUFAAL yahanashi tashi ..nande akasa kidan shakiti bobo na friends din couple sutashi suyi rawa,,NAUFAAL daya maida hankalinsa wajen Ayush ..Umar yaxo Kansa yana THE CHARMING,,har sau uku amma NAUFAAL yayi shiru ..Umar yadan dakeshi da karfi dude u okay??naufaal yai murmushi day dreaming nake ,,Umar yai Daria to tashi muje mukwaso shakiti bobo,,NAUFAAL yayi Murmushi Allah ubangiji yakiyaye..kaijeka Allah yatemka nide nawa liki ne,,,
Umar da sauran friends akashiga rawa,NAUFAAL yajuya yaga Ayush ita kadai a table ,,ashram nakiranta wai baxaki dagaske..Ayush tai murmushi I promised ummah baxanyi rawa kiyi hakuri..Ayush tana jiyawa suka hada ido da NAUFAAL tai saurin tsaki ta kauda kanta mutum sekace maye sau uku kenan muna hada Ido tabada azuciarta da juya ta harareshi sannan ta kauda kanta..NAUFAAL yai murmushi she’s rude Daria yai tareda shafa cyboc dinsa she’s my typeOMG
NAUFAAL yanufi stage ya balle hancin one thousand notes yafara liki sekirarri Dj yakemashi..
Se 11:30 aka kammala dinner din Wanda NAUFAAL yaita xuba Ido koxega AYUSH amma ina tun 11 tatafi gidah…dafe Kansa yai tareda Jan tsaki gwarama dabe gantaba ba..

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

One thought on “NAUFAL CHAPTER 3”
  1. hiya everyone, I was just checkin out this blog and I really like the foundation of the article, and have nothing to do, so if anyone would like to to have an enjoyable convo about it, please contact me on yahoo, my name is jessica meautle

Leave a Reply

Your email address will not be published.

[Advertisements⬇️]