WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 2 BY EL’LADAN

Advertisements

_____

WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 2 BY EL’LADAN

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Advertisements

_____

Kuka ta saka harda sheshsheqa. Kotun yai tsit sautin kukan nata kawai ke tashi

Cikin kuka tace wlh ni ko a lahira na tashi na ganni da WASU MAZAN nasan ban dace.

ba. Zuciyar alqalin ta kuma dugunzuma da aibanta mazan da take Ya kira sunanta halima. Aqilu alkanawi. Ta dago ta kalleshi ba tare data bashi amsa ba kuma shima bai saurari amsar nata ba yace kokin manta da kotu ba

gdan biki bane da zakizo ki baza kolinki yanda kikiso Kokin dauka itama kotun kidan bariki ne? To ki daidaita natsuwarki kisan me kike

Sannan ya maida kallonsa kan wata takarda dake gabansa

Sannan ya dago yace sakamakon cin fuska da halima ta nuna a wannan kotun kotu ta yanke mata zama gidan yari harna tsawon wata daya da tara na dubu

hamsin

Sannan an daga wannan shari,ar tata ita da baballe salusu ashana zuwa nanda

sati biyu masu zuwa ita kuma za,a tsareta a gidan yari Barista zahra. Tai saurin miqewa a hanzarce inada magana ya mai shari,a

Alqali yace an baki dama ta fito

Taje ta samu wannan matar waccce take a durkushe tace ya mai shari,a kafin

nace komai inason kotu ta duba taga irin halin da wannan mata take ciki

Duk wanda ya kalleta yasan tana cikin tashin hankali mai tsanani da dimuwa marar misultuwa wanda duk wanda yake tattare. Da dimuwa zai iya aikata

abunda ba tare daya tantance me yake aikatawa ba

Halima tana cikin tashin hankali da dimuwar abinda dan baba yai mata dan

haka. Hankalinta kan iya kushewa ta furta abinda batai tunani kafin ta furtashi

ba

Da wannan yan bayanan nawa nakeson wannan kotun mai adalci data duba ta

sassautama wannan mata akan hukuncin data yanke mata Dan zata iya jefata cikin tsananin rayuwa na gode mai shari,a Sannan ta koma mazauninta tana yan rubuce rubucenta

Alqali ya juyo yace kotu ta janye zaman waqafi ga halima sannan darar dubu talatin zata biya

Sannan ya buga abinda ke gabansa kowa ya miqe zahra ta dubi halima tace kiyi haquri kinji ko in allah ya yarda. Saina kwato miki haqqinki kinji ?

Matar tace na gode allah ya saka da alkhairi. Ubangiji allah yaja zamanin mahaifinki mai mulki da gaskia zahra tai murmushi.

Sannan sukai musabaha ta nufi inda motocin dake jiranta suke tare da escot

dinta har su uku Ta dubesu fuskarta ba yabo ba fallasa tace muna iya tafia

Cikin sauri suka bude mata motar nata hummr jeep sabuwar fitowa suka bude mata gdan baya ta shgo direba ya jata inda escot din nata kuma suka shida wata hadaddiyar prado suka take musu baya

Abban saif kamar yaddah take kiransa kwance yake akan gode yayi zurfi cikin tunani idanunsa sun kada sunyi jajur

Ya lumshe su wani abu nayi masa zarya a cikin xuciyarsa Mutum ne mabugaci wanda so yake a kullun yaji mace na tare dashi ta yaya

zai tsaya ya zama mai gadin gda Kullun shi kenan rainon yara da gadin gda yace ina lallai dole ta aje aikinnan tun jia zahra bata mai girkin dazai gamsar dashiba. Dan tayi masa wani mugun sabo a baya can lokacinda bata da wani tunani sai nasa bata da burin kowa sai nashi to why? Yar qaramar yarinya sai wayon tsiya tace ai munyi abba tunda daman insiyyah Yace hakane insiyyah ina bon boi yake tace yana can yana buga ball yai tsaki yace Yadanyi kasa da murya alamar rada yace momy dinku ce a kichin? tace ba ita bace abba anty mansura ce Yaja ya tsaya yana kallonta a bakin kofar hannayensa sanye cikin aljihun wandonsa tayi matuqar kyau kuma ta bada ma,ana a cikin kichin din Saidai kasan wasu matan aikinsu kesa su kasa tsayawa yinma mai gidansu

kotaqi kotaso

Ya fada a fili gamida miqewa yana kallon agogon hannunsa Yaga hudu saura yace ina shi bazai iya ma tuna rabonsa da yaci abincin kirkiba

Gashi har hudu saura bata dowa ba kuma shi gashi koda wasa bazai iyacin

wani abinci inba nata ba

Ya fice daga dakin zuciyarsa cike da kunci saidai yana fitowa babban falon wani fitinannan kamshi ya daki hancinsa

Ya qarasa cikin falon inda yan yayansa keta tsalle tsalle wato saif sa nur Yana zama saif ya dane jikinsa cikin maganganunsa na gwaranci yace kai ni

kyaleni bajin abinda kake fada nake ba Yace abba anty ke hada mana chocolate da big.

Nur da bataga shigowansa ba ta rugo a guje itama ta haye jikin nashi Tace abba shine ka shige shashinka muna gama sallar azahar ko? Yace barci naje yi nur dita. Aimin afuwa

tace min akwai abinda kajeyine shiyasa baka fitoba kuma bakason a dameka

Yai murmushi gamida jinjina basirar insiyyah. Yarinya ce da bata wuce shekaru 15 ba amman tasan ya kamata

Alamar halayyar yaron ta fara isansa

Ya miqe ya nufi kichin din tana gaban cookers da alamarma ta gama kashewa

take shirinyi

Tamkar dama tun can dan ita akai kichin din Kafin yai koqarin cewa wani abu harta waiwayo yai saurin wayencewa yace

mansura sannu da qoqari. Kina tai maka mana a gaskia Tadanja wani sAurayin murmushi tace karka damu abban saif dan wannan ai

yima kai ne

Yace duk da haka ai kina qoqari dan mata sun dauki girki wani babban tashin

hankali

Mansura tai saurin kallonsa tace haba dai abban saif ai girki ba Wani abu bane mai wahala ni a gurina

girki dan suna ganin kaman aikin yafi mai gidan mahimmanci Bazasu tsaya wajen bama mai gdan nasu haqqinsu daya wajabta akansu ba

Sbd sunada mai debe musu kewa a waje amman wasu fa”” lol Ji yai ta daba mashi mashi a zucia yayi matuqar dannewa kafin ya juya yace mata bari na koma falo dan ki samu daman kammalawa. Ta Amsa da. Ok Saman kujera ya fada ragwab ya dafe kansa yace tabbas mansura ta sosa masa inda ke masa qaiqayi

Kuma a zancenta da akwai alamun gaskia Me yasa zahra ke gudunsa bata bashi haqinsa daya wajebta a kanta Kullun tana kan hanya bata bashi good tyme nata? Bata masa kallon arziqi balle ya cancanci yabawa a wajenta Dafashi da akai shine ya dawo dashi daga duniyar tunanin daya shiga ganinta Yaddah take maganar cike da salo irin na daukar hankali sai yaga ai bata taba Ta zaunar dasu a saman kafet ta kawo komie nan anan ta zuzzubama kowa Duk da yaran ba yunwa sukejiba dan akwai snackz a pridge da kayan ciye ciye kala kala shiyasa abincinma tsatstsakuranshi kawai suke Kai kace wani dan family ne dan saika rantse uwa da yayanta ne Cin abincin nasune ya tuno mata da wani lokaci can baya daya shude Nur sarkin surutu tace abba ita momy bata mana irin wannan abinci a bata iya Dan ganin qawar tata tai zaune kugu da kugu ita da mijinta

Shin wAi waye MIJIN WAYE MATAR. A cikinsu?

Baya zargin matarsa balle yin mata mummunan zato Kullun cikin kyautata mata yake dan kawai ya ganta cikin farinciki amman ita

yai ta riqe kugu tana kallonsa cikin tausayawa Tace meke damunka abban saif?

masa kyau irin na yau ba Yai saurin janye wannan a cikin zuciyarsa ya mike yace ba komai masura har

kinyi me?

Tace na kammala gashi a table kona iso dashi nanne yace hakanma is ok.

Sannan zaki iya kiran yaran Ta juya cikin wani irin salo mai tada shalawa ya tabe baki gami da juyawa cikin

zuciaysa kuwa karanto addu,ar neman tsari game da shaidan ya dingayi

Dan mansura ta iya dauke hankalin da namiji cikin kwanciyar hankali Duk yaran ta tattaro ta shgo dasu tana dauke da saif yaron dan shekara 5 ne

yanda ta jero da yaran sai yake ganinta kamar matar gidan. Komai na gidan ya dace da ita hatta yaran sun dace da ita

A filet. Harta gama

Inda shi kuma uban gayyar ya dinga lodama cikinsa baji ba gani mansura kuwa saif taja jikinta tana bashi a baki

bane ba ince ko? Kafın yai tunanin amsar dazai bata Bon boi. Yai saurin amsarta yace ke ta iya mana ko abbah Daria mahaifin nasu yayi wanda za,,ace saman lebensa ta makale yace wato

dai santi kuke ko? Yi musu waigi a antynsu nan akasa daria insiyah na tsokanarsu

Adaidai lokacinne barista hurul,in ko ince barister zahra ta shigo cikin gidan nata inda gabanta yai mummuna faduwa

Meye haka? Daman wannan shene irin taimakon datace tana xuwa tana mata

idan bata nan?

Ko kallon inda take baiba saidai yaranne da suka maqalqaleta sbd murna uwarsu ta dawo yaukam ko ganin yaran batayi sosai sbd kishi

Daya rufe mata idanu

Ko kallon inda suke bata qarayiba ta fada shashinta mansura na mata sannu da zuwa amman ko kallon inda take bataiba

Saidai koda taje bangaren nata kasa samun sukuni tai qatuwar rigar dake

tannunta kawai ta iya ajewa ta dinga safa da marwa Tace tanason mijinta tana kewarsa batason duk wani abu dazai rabeshi

Tome zamansa da mansura yake nufi? Qawarta a falonta da mijinta har suci

abinci a kwano daya kuma dan iskanci kugu da kugu to mai zaman nasu ke

nufi daman can sunayine ko kuwa yau suka fara In daman can sunayi hakan na nufin sunacin amanata kenan kai qaryane wata

zuciyar ta tunatar

Da ita

Saidai ko sonta yake tunda a saninta dashi abincinta kawai take iyaci hakan na nufin qawartama ta zama ta biyu kenan

Lallai hakan na nufin itama ta samu wani matsayi irin nata a cikin zuciyarsa

kenankai qarya ne

Qofar ta kama da niyyar ta bude dakin sai gashi ya shgo ta bashi waje ya

qarasa shigowar

Tanamai wani kallo mai cike da takaici ya lura da hakan saiya nuna bai damuba

yace meye dalilin shigowarki nan bayan kinsan kinbar qawarki a falon wanda nasan danke take zuwa,,, tace daNni?

To koma kace mata ta fice taban wuri banson ganinta

Tace kai yaya ahmad ka gane bafa tsoronka nakejiba cin hancinma har cikin gdana Idan sonta kake gdansu zaka bita bawai ta dinga biyoka har cikin gdana ba kai

wlh nazai yiyuba Ka gane fa,…… ta kasa

Qarasawa. Sbd kukan daya tokareta

Bai damu da kukan da takeba hasalima sai ci gab da cewa yai idan hakan yai miki ciwo ai kinada magani

Da sauri ta kalleshi ta tsaya da kukan. Yace eh Mana inda kina zaune a cikin gdanki aida babu wata mace data isa taxo keta

maki iyaka

Rashin ki kuwa a cikin gdan zai iya hassada miki komai zahra ki tausaya mana ki aje aikinnan naki munfi kowa buqatarki ki tausayama

mijinki kinji please

Ta daga masa hannu tace saurara abban saif nifa ba qaramar yarinya bace

Dafa hankalina

Tace ka fadamin meye dalilin zaman mansura a cikin gdana alhalin bananan iye?

Cikin nura rashin damuwa ko fargaba yace mansura na qarasa miki abinda kika game da zaman aurenkine ko laifine?

Ta saki baki da hanci da idanu tana kallonsa da kuma maimaita abinda yace

Tana qarasa abinda na gaza?

Kenan mansura tana mare gurbina a cikin gidannan bayan bananan kana nufin

harda,…..

Ya daga mata hannu yace karki bata miyon bakinki duk wani abu da kika gaja

to mansura na maye miki gurbinsa Tasa hannu aka tace na shiga uku abban saif kuna aikata alfasha kenan kai ban yardaba wlh

Ta juya da sauri zata bar dakin ya fizgota ba tareda ya saketa ba yace ina zaki? Ai babu abinda zakiyi ki more mata tunda ta cuceki kinyi sake dan zaki ya girma

harda,….

Ya daga mata hannu yace karki bata miyon bakinki duk wani abu da kika gaja

to mansura na maye miki gurbinsa

Tasa hannu aka tace na shiga uku abban saif kuna aikata alfasha kenan kai ban yardaba wlh

Ta juya da sauri zata bar dakin ya fizgota ba tareda ya saketa ba yace ina zaki?

Ai babu abinda zakiyi ki more mata tunda ta cuceki kinyi sake dan zaki ya

girma

Shawarar dazan baki shine ki zauna ki nutsu ki toshe kofar data balle miki inba

hakaba wankin hula zai kaiki dare.

Ba kuma zaki iya toshe kofar nan data balle miki ba har saikin gano

musabbabin ballewan nata Satar amsa daya cikin dari shine aikinki

Domin yana daya daga cikin duk wata wuta dake huruwa Kiyi tunani akan samuna da qawarki da kikai ya saketa yana neman

Cikin kuka tace yo dan kana kasancewa da qawata ai baka birgeniba auranta

ya kamata kayi waNnan ai zalunci ne

Tace ai daman hausawa sunce duk dadinka da jaki watarana sai yayi maka tutsu in bakai hakaba ai bazaka nunamin kai da NAMIJI bane……….

Kallon da yake mata shike tabbatar mata da kalamansa na qona masa zucia Ya kirgiza kai yace tabbas zahra

Bakida kunya kona misqarazarrata amman zan nuna miki HALIN Da NAMIJI

Kuma aiki daga yau kin daina zuwansa

Yana gama fada nan ya bude qofar yai ficewarsa.

Advertisements

_____

About AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *