[Advertisements⬇️]

SAHRA HOT LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL - Bankinhausanovels
Sat. Oct 1st, 2022

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

SAHRA HOT LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL

                Www.bankinhausanovels.com.ng 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Bubbuga kofar takeyi i'yaka karfinta tana jijjigawa , normal wear ne jikinta wato daguwar riga na robber wanda ya kwanta a jikinta yafitar daduk wani sharp dinta. Dogon gashin kanta dayake har gadon baya a matukar hargitse yake saboda tsabar gigicewa datayi sai ihu take fasawa tana zaga ko i'na na falon tana bugawa "help,help pls.. Is there anybody here ?,somebody pls?..no body.." Kuka take sosea kamar ranta zai fita tagagara zama guri daya sai zagaya babban falon take tana kurma ihu tana naiman taimako.  A hankali ta sulale kasa nan kan rug dake malale kasa tarushe dawani sabon kukan. Turo wani kofa dake cikin falon akayi dasauri ta dago kanta tundaga kafa tafara binsa da kallon har fuskarsa . yana sanye da 3quater da amless hanunsa rike da taba yana smoking.farine mai tsayi da fafffadan kirji yanada manyan ido wanda suke saxy masu natukar tada hankalin mai kallo. A hankali cikin takunsa na kasaita yatako inda take ya tsuguna gabanta tareda dago habarta yana kallon cikin eyeball dinsa da saxeyes dinsa. Dayan hanun sa yasa yakawar da gashin daya rufe mata fuska bayan ya i'jiye taban dake hanun kan centre table yana sakin wani shuumin murmushi na gefe. "My Sahraah!.." Yafada so cool and gentle. Fuskansa ya matsar dab da nata yana kokarin rungumeta tai saurin turasa daduk karfinta tatashi tana maija da baya ganin irin kallon dayake binta dashi.Girgiza kai tafara tana kara ja baya bakinta na rawa tace " plss safwan don't transgressed me...don Allah kamarni intafi gida, stay away from my life.. don hurting plss.."  Takowa yayi ya matseta jikin wall  yafara shinshinan wuyanta cikin kasalallen murya yace "my sweet sahraah.. I never stay away from u nd stopping kidnapping u until u condone to marry me..I love u saahrah.." Yakarashe maganar yana wiping dukkan ilahirin jikinta. Runtse idonta tayi da karfi hawaye na sauka mata tana duk addan dayazo bakinta ..ya Allah help nd quay me from dat bastart men.." Dago jajayen idonsa yayi yana mata wani irin kallo can kuma ya fashe da dariya yana kara matseta "u called me a bastart ko?...good bari kiga." Fixgota yayi ya turata cikin wani daki ya wullarta kan gado yafara kokarin hayewa kanta, ihu tafasa tana tashi yafixgo tareda hayewa kanta kokarin daga rigan jikinta. "Karufamin asiri safwar don Allah karabu dani ..I want to go home.." Saurin rufe mata baki yayi da nasa yafara socking kamar zai cinye bakin, bugu sosea take kai mishi tana yaguninsa amma ko kizau baiyiba . hanunta tafara lalumawa gefe ko Allah zaisa tasamu abu dazata mishi rauni locky kuwa tajiyo  lamp tadauko a hankali tabuga mishi a keya. Wani kara yasaki yay baya da sauri yana rike gurin data buga masa, Jinine yafara zuba yay saurin silalewa don irin jirin daya fara dibansa, Da gudu tasauko kasa tafice daga bedroom din tafara naiman hanyar barin falon ..rarrafawa safwan yayi ya danna wani bell dake gefen gado lokaci daya kaji anfara sakin harbi a gidan. Bakaramin gigicewa tayi ba tafara fasa ihu don matukar tsorone harbine da i'ta . securities dasukafi guda hamsin cikin gidan da gudu suka fara yowa nan sama inda dakin Safwan yake nan suka banko kofar falon suka shigo sukayi arresting sahra dake tsakiyar falon tagama diriricewa."Keee! What make u stay here ...where is Sir safwan ?" "Kobakiji bane, owhere is sir.." Wani yadaka mata tsawa yana yowa kanta zai kwala mata kasan bindiga . fasa ihu tayi ta durkushe gurin tana musu pointing dakin da hanunta. Dagudu biyu suka shiga suka hangeshe kwance kasa yarike kansa jini na zuba, a gigice daya yafito yay noticing saura suka shiga banda daya daya rike sahra tana tittirjewa . mota suka sashi sukayi wata private hospital dashi mai uban tsada.

DOWNLOAD HERE👈

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published.

[Advertisements⬇️]