MISBAH BOOK 2 CHAPTER 9 BY SA’ADATU WAZIRI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya olabarin ma?”Ras! Taji gabanta ya fadi.Ya tsarela da ido, “Ina littafin?” Tayi saurin kau da kai, “Ban sani ba, donkawai kana neman littafi sai ka wargaza min kaya? To sai ka tattara” Www.bankinhausanovels.com.ng“Ba zan tattara ba”. Ya bata amsa kai atsaye.Ba zan tattara …
Read More »Monthly Archives: March 2022
RANA DAYA CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Don Allah tashi muje koda zugata kayi kaji?” Abokina haka sai ya gaji da matsin Shatima ya tashi suka fita.Allah yasa bata kai ga shiga cikin daki ba, lokacin da suka yi sallama a falonta. Bayan sun gaisa Shattima …
Read More »SATI BIYU CHAPTER 13 HAUSA NOVEL AUDIO
SATI BIYU COMPLETE HAUSA NOVEL
Read More »UMM ADIYYAH CHAPTER 87 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 87 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng dawo ba ta kiransa hakan. “Na’am Twinkle me ya faru?” “Ina tsoro…” “Wani abu ki ka gani?” Wuyanta ta shiga shafawa kamar tana goge wani abu. Ya san tsigar jikinta ne yake tashi. …
Read More »HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 12 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}
HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 12 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya} Www.bankinhausanovels.com.ng Maman Meerah harta Fara masifar data Saba Amma tanajin furucin Momy Sai ta tuna da d’auka fansar daza suyi haka ta hakura Akai maida ita gidanta. Ina kwance A falo Abin Duniya ya da meni na rasa me yakemin …
Read More »IN AN KI JI (BA A KI GANI BA) BOOK1 CHAPTER 15 BY ZAINAB LAWAN BIRGET
IN AN KI JI (BA A KI GANI BA) BOOK1 CHAPTER 15 BY ZAINAB LAWAN BIRGET Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya rashin damuwa amma shi kadai yasan irin zogin da zuciyar shi take yi.“Duk naji bayanin ki kuma na fahimci inda suka dosa ni musulmi ne na kwarai don haka na yarda …
Read More »DAN WAYE? BOOK 2 CHAPTER 5 BY ZAHRA’U BABA YAKASAI
DAN WAYE? BOOK 2 CHAPTER 5 BY ZAHRA’U BABA YAKASAI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya kwakwalwa za a kai Haj. Saratu? Ko ya lallaba ta su wuce kasashen waje a gwada masa kwakwalwar ta?Ji yayi wayar sa tana neman agaji, ya dauka, dansa ne Mustapha, ya ce.Ya aka yi Boy?”Mustapha yayi murmushi, …
Read More »JIKINA YAKESO CHAPTER 7 BY EEDATOU
JIKINA YAKESO CHAPTER 7 BY EEDATOU Www.bankinhausanovels.com.ng Tsorone ya gama kamata ta saki wani firgiccen k’ara yayin da nunfashin ta ke k’orarin d’aukewa luuuuuuu ta tafi zata fad’i Usman yayi saurin janye allurar yana cewa” innalillahi wa’inna ilaihiraji’un duk ya fita a hayyacin shi cuz tsoro yake karta mutu a …
Read More »MADADI CHAPTER 6 HAUSA NOVEL AUDIO
MADADI COMPLETE HAUSA NOVEL
Read More »TUBALI CHAPTER 8 HAUSA NOVEL AUDIO
TUBALI COMPLETE HAUSA NOVEL
Read More »KASAR WAJE CHAPTER 10 BY MARYAM DATTI
KASAR WAJE CHAPTER 10 BY MARYAM DATTI Www.bankinhausanovels.com.ng Cikin jin dad’i yace to Bari Salisu ya shigo zai turo Allah ya saka an gode sosaiTace babu komai a gaida goggon da sauran mutane suka yi salllamaNan ta Kira Aliy shima tace yazo …
Read More »INAAYA CHAPTER 9
INAAYA CHAPTER 9 Www.bankinhausanovels.com.ng Wurin karfe goma duk sun gama shiryawa cikin white gowns dinsu aleesha gown ne na lace anyi hannun da net lace din white da golden sai jewelry dinga na gold ne tasha an daura mata turban an hada shi da dankwalin lace din sai bridal veil …
Read More »DEEMAH CHAPTER 16 BY ZAHRATEEY
DEEMAH CHAPTER 16 BY ZAHRATEEY Www.bankinhausanovels.com.ng _Mamitaaa_!!! “Innalillahi wa inna ilaihi rajiun, ya hayyu ya qayyum” kallon hagu da dama nayi inaso in gano inda nake, yar budurwan dake kusa dani na kalla ina mamakin wai duk wannan ihun da nayi bataji …
Read More »MISBAH BOOK 2 CHAPTER 8 BY SA’ADATU WAZIRI
MISBAH BOOK 2 CHAPTER 8 BY SA’ADATU WAZIRI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya amsa sallamarta. Tayi murmushi, a ranta ta ce, “Wannanakwai son nunawa mutane isa”.Gado ya nufa ya kwanta, ya juya mata baya. Ta matsa kusa da gadon. “Deeni abokina ba gaisuwa? Ko fishi kakedani ne? Sorry”.Ta kama kunne, “Na tafi na …
Read More »RANA DAYA CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
RANA DAYA CHAPTER 10 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Salma ta ce “Ya tafi ne?” Yaya Auwal ya ce, “Yana waje cikin motarsa.” Ta saka takalmi ta fita. Gaban motar ta gani a bude, daga gani ta samu matsala ne, shi kuma yana tsaye yana waya.Ta tsaya daga …
Read More »RAWANIN TSIYA CHAPTER 8 BY FADEELAH
RAWANIN TSIYA CHAPTER 8 BY FADEELAH Www.bankinhausanovels.com.ng BUGAJE INDUSTRIES KANO- CENTRAL+ A yau Monday Hanifa tayi resuming aiki.. A yau din kuma tun da safe Paapa yayi tafiya zuwa qasar South Africa a dalilin wani business deal da zai yi sealing. Hanifa dai a yanzu haka tun daga ranar da …
Read More »HEEDAYA CHAPTER 53 BY By Khaleesat Haiydar
HEEDAYA CHAPTER 53 BY By Khaleesat Haiydar Www.bankinhausanovels.com.ng Washegari da safe misalin karfe tara Heedayah da Farida da Maid din Mami na serving din bak’in dake parlor breakfast na soyayyen Irish, kwai, shayi da farfesu with bread, yawanci duk cousins da aunt din Khaleel ne da kids dinsu a parlon, …
Read More »IN AN KI JI (BA A KI GANI BA) BOOK1 CHAPTER 14 BY ZAINAB LAWAN BIRGET
IN AN KI JI (BA A KI GANI BA) BOOK1 CHAPTER 14 BY ZAINAB LAWAN BIRGET Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya sai dayaga ya ware yana kyalkyala dariya sannan suka yi sallama ya tafi atlest dai ya rage kaso mai yawa daga cikin damuwar da Sulaiman yake ciki, dama amfanin abotar kenan, …
Read More »DAN WAYE? BOOK 2 CHAPTER 4 BY ZAHRA’U BABA YAKASAI
DAN WAYE? BOOK 2 CHAPTER 4 BY ZAHRA’U BABA YAKASAI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Ta ce, “Bari in asubancin zuwa garin mu in sanar da dangina da duk wanda na san zai zamar min shaida, kuma su sa ni a cikin addu’a, domin …
Read More »YAN ARABIC COMPLETE HAUSA NOVEL
YAN ARABIC COMPLETE HAUSA NOVEL Www.bankinhausanovels.com.ng Cin cirundan d'alibai ne nake hanga a can nesa dani wanda suka hau layi- layi amma yawansu baya bada damar a gane a layi suke,dik girma irin na filin dake bayan I.C .T na wannan makaranta d'aliban k'ok'arin cikeshi sukeyi, kasance war d'alibai ne …
Read More »