RAINON Y’AN HUD’U CHAPTER 1 BY Khadijat M Abdullahi

RAINON Y’AN HUD’U CHAPTER 1 BY Khadijat M Abdullahi

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Wayyo ! Wayyo !! Habibi Dan Allah nace ka dauko min Kofi nasha ruwa,wallahi cikina yayi nauyi sosai,…

    Haba Sahibata wallahi ni har na gaji da yi maki aiki, ke wai sauran Mata haka kika ga suna yi ma mazansu,ciki ai ba hauka ba ne.

    Habibi wallahi ba da gangan nake maka ba, cikina yayi nauyi kamar ro di, “A gaskiya ni na gaji gwara kizo ki haiho wannan cikin hakanan, Habibi cikina wayyo ! Kuguna ka kama ni Na koma d’a’ki please, Farida wallahi bari kiji maganar gaskiya ni na gaji, Babu yacce za ayi naje gurin aiki waje Na dawo gida kuma Na d’ora wani ,….

    Kuka Na fashe dashi ina kiran sunan Umma,ta’shi yayi yana kunkuni ya talallabani da kyar Na mi’ke , Wàta muguwar k’ara Na Saki ina kiran sunan Allah gami da kiran sunan Umma, …..

    Habibi ya ce” Farida mi kuma ke damunki ?

Wayyo ! Wallahi marata kamar zata fashe nake ji, wallahi habibi daga wannan cikin bazan k’ara kwasar wani ba, Na daina wallahi Na daina indai cikine, ..

Dariya habibi yayi ya ce” ba ke ga Mai son y’ay’a ba, Ai Sai da Na ce maki, mu bari Sai nan da shekara 3,sannan munci amarcinmu mun more amma ki ka k’i, yanzu gaahi tun a RAINON cikin mun fara Shan wahala inata ga haihuwa da reno……hhhhhhhh ????

D’aki ya kamani ,muka shiga amma na kasa nutauwa, zungurata kawai nake ji ana yi, idan aka zungureni wajen zuciyata, Sai a zungureni wajen awazuna, ko ta ina wahala kawai nake sha, Na kasa zama Na kasa tsaye kwanciyarma ta gagareni, ina Jin wannan azabar na ce” Habibi wallahi ina ga nakuda ce nake yi ” Kallona yayi ya ce” Amma Farida da ki kaje gurin awo ,Yaya nawa aka ce maki kina dauke dasu ?

        Jin wani katsawa da cikina yayi yasa nace” Haba Habibi !!! Y’ay’a nawa kake min fata Na Haifa ne?.

   Ya Wuce guda d’aya, gashi yanzu Sai wahalar dani yake…

    Ban ida maganar da nayi niyyar fad’a ba ,naji cikina ya murd’a ,wata wahalalliyar k’ara Na saki ,da hanzari Umar yayo Kaina yana kiran sunan Allah, don kuwa jini fa ya6allo, tun ina iya numfashi har Na fara lumshe idona. 

    Goggo ya kira ,ya ce” tazo gani nan haihu zanyi, da farko Goggo ta dauka karya ne ,don munsha tayar Mata da hankali, Sai tana zaune a d’akinta indinga tura ciki, ina kuka da murkususuwa , Umar kuma shi ne D’an aike Sai yaje ya ce” Goggo ga Farida cen ta haihu y’an biyu, Goggo ta taso da gudu tana hadawa da tuntu6e ,amna da tazo Sai taga ba haka bane, ta dinga dibe mana Albarka amma bamu fasawa ,haka muke Mata k’ullum, Yau ma shiyasa da Umar ya fad’a mata ta’ki yarda, zamanta tayi ,ko motsawa bata yi ba, Umar ne yazo dakinta yana kuka ya ce” Wallahi Goggo da gaske nake , Farida Haihuwa zata yi ,Dan Allah ki taso kar ta mutu….

     Goggo na cin goro ta ce” Ai ni Umar wallahi kunyi min hankali, jiya_jiyan nan Na kusa yin zindir a gabanka, duk a sanadiyyar karyar Farida ,Sai da naje da guduna ,naganta a tsaye tana Shan Ice_cream ,wato ku ga y’ay’an zamani ko ?………..

   Umar dake kallon Goggo, idonsa sharkaf da Hawaye ya ce” Goggo wallahi yanzu da gaske nake, Farida Na cen zata haihu Dan Allah kizo muje ” Tashi Goggo tayi tana gyara Zane ,ta ce” Mu tafi amma Wallahi idan Naga Sa6anin abin da ka fad’a min ,yau Sai Na barmaku gida, don Wallahi na gaji da yi maku wannan bakar wahalar ta RAINON CIKI…….

    

    Dakin Farida suka shiga ,nan suka ganni kwance a cikin jini, ga cikina Sai motsi yaje, Goggo na salati ,ta ce” Umar yi sauri ka kama min ita mu tafi Asibiti, kamani Habibi yayi ,suka sakani a mota, nan da nan muka isa Asibiti, gashi karfe 12 na dare, Likitocine suka yi Kaina, nan Wàta likita ta shaida ma Umar cewa” Haihuwar na kusa amma doli Sai anyi min C.S…………

*SANARWA ! SANARWA !! SANARWA !!!

Ina masu son karanta littafin (Khadijat M Abdullahi)…..

Marubuciyar ….??????

*Rayuwar Deejart*

*Muna tare duk Runntsi*

*Mahaifiyar Abbana*

*Y’an Matan zamaninmu*

*’Kasata*

*Auren D’an Garuwa*

      Auren D’an Garuwa…yazo maku da salo kala_kala, zai nishadantar daku fadakar daku da kuma waazantuwa akan darasin rayuwa…..

Yanzuma na zo maku da wani sabo,Wanda zaisa ku nishadi da ban dariya so sai, Mai ta Ken suna *RAINON YAN HUD’U*

Y’ar’uwa ki garzayo kar ki bari a baki labari…

Don wallahi Babu karya idan ki ka karanta littafin *RAINON Y’AN HADU  Sai cikinki ya ‘kulle, …….

 *za ki biya kud’inki akan wannan details in…* ??????

] DEEE: *Zaki turo 100 ta wannan account numbern 0070 457868*

*Aisha Abdullahi Mustapha

Stealing bank*

*Idan kika tura sai ki turo min shaidar biya ta wannan numbern 07064909708 da zarar na gani zanyi adding ɗinki a paid group*

 *Ga masu turo katin waya kuma hoton katin zaku ɗauka ku turo min ta wannan numbern 07064909708 Please banda VTU idan kikayi VTU kinyi asarar kuɗin ki babu ruwana hoton kati kawai zaki ɗauka ki turo min*

[ DEEE: *in kuma documents ki ke so gaba d’aya, Sai ki biya 300 ta wannan account in 0070457868 Aisha Abdullahi Mustapha Stealing bank*

Normal group =100

Vip group =200

Special group=300

________________________________

    

    

    By 

Deejart M Abdullahi….

About AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *