Destined complete by Zuwairat (ummumaryam)

Destined complete by Zuwairat (ummumaryam) 

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Wani matashi ne tsaye a cikin reception na hospital sai Sama da kasa kawai yake, sanye yake da blue gezner sai hannunshi dauke da blue cap Wanda duk AC dakr tashi a wajen bai hanashi blowing air da hula ba,  sai zufa yake yana cewa

“rabbi have mercy….” yake maimaitawa babu control, nan ya kwana kou bacci bai yi ba for a second,  ba Don komai ba sai Don matarshi have been in the labor tun jiya,  the Love of his life,  the lady he went through hell to be with,  yarinyar da despite an bashi wata cikin cousins dinshi ya nuna if ba Jamila ba bai auren kowa,  many people was angry,  many people was disappointed,  many people wasn’t happy with the Union of jamila na mudansir, she’s from a small family,  she’s nothing compared to the family of mudansir amma yace in ba ita ba babu wacce zai aura,  his father and mother were in support har yasa family dinsu suka fara cewa sun bar yaro yana abinda ya gandama,  very few people suka zo bikinshi da jamila amma kou a jikinsu,  he gave her everything a woman will ask for and more,  he made her feel like an angel just the way she made him feel like a king,  sauran wata daya da zata haihu ya bar zuwa office kawai yana gida yana kula daita, anytime daya daga ido ya kalleta sai yaji wani irin dadi,  she’s the real definition of beauty, kofar labor room din aka bude yayi saurin  kallon wajen heading to inda wata nurse ke fitowa, she look so disturbed which makes his heart skip for miles, da gudu yaje yana cewa

“pls… Ta haihu?.. ” ya fad’a sweating kaman babu sanyi wajen, wasu manyan mata guda biyu dakr wajen suma suka taso daya rike da mini traveling bag a hannunta, nurse din b’ata ce komai ba ta wuce da sauri leaving him peeping into tje labor room da door din ya rufe,  bin bayan nurse din yayi yana cewa. “sister talk mana… Ya partner…. Ta haihu…” ya sake asking dinta voice dinshi na rawa while his lip is so dry,  

“pls ka zauna… Dr zai fito very soon… ” shine reply din da ta bashi while walking very fast daga wajen,  yana kallo ta shiga office din dr kou minti daya batayi ga ta fito rike da wani Abu Wanda bai San Meye ba,  haka nan yaji gabanshi na faduwa sosai,  goshinshi ya dafa yana cewa

“inna lillahi waina ilahi rajiun!!! ” ya fada rubbing his forehead looking at the nurse that went back into tje labor room with so much hurry,  wayarshi ne yayi ringing hannunshi na rawa ya fiddo daga cikin aljihunshi ya kafa a kunne ganin mahaifiyar shi ce,  

“abba ta haihu?.. ” was abinda yaji ta fada

“no Umma…. Sai fice suke suna shige… I think I will taje her out of this hospital…” shine abinda ya fad’a cikin matsanacin tashin hankali, 

“aa… Kar kayi haka… Kazo nan kayi wanka Kaci abinci sai ka koma… ” bai Bari ta k’arasa ba yace

“I can’t umma…. I can’t even sit…. ” ya fad’a hawaye na taruwa cikin idonshi,  daga inda yake tsaye bakin kofar labor room din yaji wani irin nishi Wanda yasa yaji kaman legs dinshi sunyi sanyi,  it’s her voice,  he knows her voice from laughter da kuka,  babu abinda bai sani ba,  

“ya Allah…. ” ya fad’a kaman zaiyi kuka. Sai da ya kusa hour daya nan tsaye dr ya fito da baby cikin towel din yara,  da sauri yaje tare da wannan mata biyu,  hannunshi na rawa ya amshi baby, ance baa gane kamannin jariri but shi ya gane who this baby looks like, 

“alhamdulillah… ” ya fad’a as his heart beat increases,  kawai he thought it’s the feeling that comes with being a father,  

“ina jamila… ” was abinda ya fad’a,  

“tana ciki…muje office dina…” dr ya fad’a yana dafe da shoulder dinshi, mudansir dake rike da baby kaman kwai ya bishi while feeling dizziness for no good reason, suna zuwa office  mata biyun dake biye dashi dr ya umarta da su amshi baby,  mudansir feel bad  already, 

“kasan… Komai daga Allah ne… Da rayuwa.. Da mutuwa… Daga Allah ne..” dr ke fafa mashi calmly,  it takes him more than 30 minutes ya fito ya fad’a mashi matarshi is no more because yaga irin shakuwar dake tsakanin su,  he sees so. Much love and passion a duk sanda yake kawota antenatal, 

“tofa…. ” shine abinda ya fita daga bakin mudansir out of control yana dafa chest dinshi saboda yanda yake skipping beyond control 

“Ina jamila… What happened.. Why this long talk…. ” ya fad’a cikin matsanacin tashin hankali,

“she didn’t make it… We tried all we could….but…” bai k’arasa ba yaga mudansir ya yanke jiki ya fadi kasa sumamme.

Har kusan sati mudansir bai San inda kanshi yake ba,  all members of the family are coming to see him in the family,  har da wacce akaso a hadashi daita despite she danced the day she heard matarshi ta mutu,  what she said was 

“yanzu asirin wannan yar dajin will be broken… And zai amince ya aureni… ” tunda yaji mutuwar jamila bai sake magana kou guda ba saidai ya bude ido yana kall0n mutane yana hawaye, babu irin maganar da mahaifiyar shi batayi mashi ba kan ya dangana but he is finding it difficult to do so, babu abinda ke yawo cikin ranshi kaman what happened before she started labor,  

“partner na…. Me zaka kira babynmu… ” was her question, 

“any name you want…” ya amsa mata rubbing her head down to her tummy, 

“in mace ce pls ka b’ata Sunana… In kuma na miji ne… Ka bashi Sunanka…ina son sunanka…gashi ban iya kira …so in baka nan… Sai in dinga kiranshi ina jin dadi… ” take fad’a mashi, he laughed with so Much love

“an gama… Haka zaayi… Kinsan baby tailor din nan sueing dinshi zanyi in har kika haihu bai kawo kayanki ba…. ” kawai sai ta shafs face dinshi wearing a smile tace

“partner…kawai ina jin ban bukatar su… Kou kadan ban tunawa da kayan…. Kilan Don ka zauna gida kwanar nan ina ganin ka ne…” ta fad’a cikin soft tune dake sanyaya mashi zuciya,  now he knows why she always say such words,  she’s like they don’t matter to her,  always she will say pls take of our child… Nasn kana da kula…. Da sauransu,  idanuwa ya lumshe daga inda yake kwance kan gadon asibiti hawaye suka zubo,  it was 10am na safiya,  yana ji ana cewa

“bazaka saka. Mashi suna ba har yau ranar suna?… Shikenan…. Sai a abbanka yayi mashi huduba… ” was abinda wata Anty dinshi tace mashi  idanuwa ya bude she’s so close to him Yet her voice seem far away,  

DOWNLOAD HERE?

About AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *