Monthly Archives: February 2022

HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 3 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}

HEEDAYAH  SHURIEM CHAPTER 3 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya} Www.bankinhausanovels.com.ng  Momyce takalli shuriem cikin farin cikin tace iye yaronnawa yagirma shi kuwa shuriem kunyace takara kamashi Kamar yanutse yakeji,  Momyce tacigaba da cewa Yar’ gidan waye dafatan Yar’ manyan mutane ce masu mutumci gyara zama yakukayi yakorowa momy bayanin …

Read More »

ZAFIN RABO CHAPTER 5 BY SAKIEYY

ZAFIN RABO CHAPTER 5 BY SAKIEYY Duk jikinta ba ya mata wani dad’i tun jiya bayan ta gane wa zata aura, jinta take yi daban, ba abunda bata sak’awa a ranta yanzu da take zaman jiran daddy ya dawo daga tafiyar da yayi, zuciyar ta ba abunda bata ce mata …

Read More »

MISBAH CHAPTER 12 BY SA’ADATU WAZIRI

MISBAH CHAPTER 12 BY SA’ADATU WAZIRI Www.bankinhausanovels.com.ng  No.1 hausa novels, site all over the world with more than 5000 books uploaded, the site was found on 2014 by A/I/S All our books are free, we do not charge for uploading , we upload novels, daily and over 400+ chapters montly. Sati …

Read More »

DEEMAH CHAPTER 7 BY ZAHRATEEY

 DEEMAH CHAPTER 7 BY ZAHRATEEY Www.bankinhausanovels.com.ng  No.1 hausa novels, site all over the world with more than 5000 books uploaded, the site was found on 2014 by //////////// All our books are free, we do not charge for uploading , we upload novels, daily and over 400+ chapters montly. Tunda …

Read More »

TSINTACCIYA CHAPTER 7 BY NIMCY LUV

TSINTACCIYA CHAPTER 7 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng  Jikin bango da sauri kuma ya saketa jin foot steps alamar wani zaizo,  kama hannunta yayi ba tare daya kalli fuskarta ba ya fara janta zuwa upstairs Akeela tsoran da yay mata yawa ne yasa ko magana ta kasa, Jikinta ya ɗauki ɓari …

Read More »

MALIKA MALIK CHAPTER 7 BY JANAFTY

MALIKA MALIK CHAPTER 7 BY JANAFTY Www.bankinhausanovels.com.ng  “”A daren Ranar Dr Abbas,ya kawo sakamakon gwajin Malika inda sakamakon ya nuna Malika tana dauke da ciki har na tsawon Sati goma,wato wata biyu da sati biyu kenan, malika ta karbi takardan ta Tsurama ido,sai taji kwallah na zuraromta,lokaci daya dawani takwalli da …

Read More »

ZAFIN RABO CHAPTER 4 BY SAKIEYY

ZAFIN RABO CHAPTER 4 BY SAKIEYY Www.bankinhausanovels.com.ng  Sakeena bata koma gida ba sai kusan 9 na dare, yanzu hankalinta ya kwanta tun bayan maganar da hamida tayi mata, ita kuwa ba abunda zata ce ma da k’awartata sai dai Allah ya biya ta, da bata da hamida a duniya bata …

Read More »