TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 14 KARSHE BY AUFANA

Www.bankinhausanovels.com.ng 

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_+

      *******Haka sukacigaba da kula daita da abunda ke cikinta doctur Aysha ma tana kokari sosai wajen duba abundake cikinta akai akai saboda sanin lafiyarsa,,,….

Zaune take agefen gadonta tanashan iska, daure take da towel kasancewar fitowarta kenan daga wanka, dan k’aramin towel ne ahanunta tana tsattsafe jikinta, ji take towel din ya’isheta dikya dameta donhaka ta saukesa k’asanta kawai tarufe k’aton cikinta tabar bobbs dinta a fili tana shan iska saboda suma yanzu sunk’ara cika suna damunta,, so take tad’aga tad’akko man shafawa amma kuma ganda takeji,,,….

Kwanciyarta tai tanashan iska saiga MUJAHID yashigo, ganinta a kwance saiyai dariya tareda k’arasowa kusa daita yazauna yana mata murmushi sannan yace “my only na yadai kodai jikin ne”  murmushi tai sannan tace “a,a lafiya na kalau wanka nai shine kuma nakejin kiwar tashi nad’akko mai nashafa” dariya yai sannan yatashi yadakko mata man yana fadin “kai my only ai nafada maki idan bakyajin k’arfi kifada mana baganiba sainazo namaki abunda kike bukata idan kuma bana nan ai su Nasmat suna nan, kinfasan banason kina wahalar man da baby na ko” hararansa tai sannan tace “au watoma nice ke wahalardashi bashine ke wahalardani ba ko”  dariya yai sannan yace “Allah yahuci zuciyar Princess Allah yajima da ranki bahaka nake nufiba kema nasan ai kina kokari sosai”  sai itama tai murmushi sannan takarbi man tafara shafawa,,,,….

Shima tayata yai yana fadin “only ona kinga yanda bobbs dinnan nawa keta k’ara cika suna batsewa kuwa” murmushi tai sannan tace “eh nagani” saiya kashemata ido d’aya yace “kamar kodayaushe karnai missing nasu” dariya tai tareda rufe fuskanta da tafukan hannayenta tana fadin “kai habiby bakada dama wallahi to yanzu dai ai dole kabarwa baby ko” hararanta yai sosai sannan yace “naki din naki wayon ai nima baby ne, kai my only nafaga halamar idan kika haihu watsi zakiyi dani saboda gashi yanzu tinkan ki haihu kinfara wani gujeman to kisani bazamike gun jaddati jego ba anan zakiyi jegon ehi”,,,,……

Zaro daran daran idanuwanta tai tafirfito dasu waje saiyace “Eh ba’inda zakije anan zakiyi jegon” shagwabe fuska tai kamar zatai kuka tace “please habiby kada kahanani tafiya jego dan Allah” sake hararanta yai yace “bafa inda zakije ehi jakadiya zan d’akkomaki tamata jegon anan” ai baiko k’arasaba saiga kwallah sunfara bin kuncenta tamkar anbude famfamo haka sukafara zubowa,,”….

Cikin magiya tariko hannayensa tace “dan Allah habiby kayi hakuri kabarni naje can nai jegon dan Allah” takarasa maganar cikin magiya, sumbatar hannayenta yai har zaiyi magana saisukaji karar waya donhaka suka duba saisukaga wayar MUFIDA ce, duba kan screen din wayar tai saitaga my Lil Sis M danhaka tad’aga tareda karawa a kunne, magana sukai takusan 30mnts shidai MUJAHID kallonta kawai yake yanda take magana cikin faraa da dariya dakuma girma irinna yaya da kanwarta, saida tagama sannan tahuramasa iska a fuskarsa saiya rufe idanuwansa sannan yabude, cikin murmushi tace “kak’uraman idanuwa kamar yau kafara ganina” murmushi yai sannan yace “ai kullum sabuwa fuskarki ke dawoman koda yaushe idan nakalleta tamkar yau nafara ganinta sainaji banason d’auke idanuwana daga kallonta”  murmushi tai sannan tabashi hot kiss a lips tace “to banda kai habiby da abunka ai da kai da kaya dik mallakar wuyane, da fuskana da gangar jikina da ni kaina aidik mallakinkace shiyasa nafison kasamcewa a gida saboda a koda yaushe nakasance atare da kai kaita kallona kaita kallona har karka gaji” dariya yai sannan yarungumeta ya sumbaceta a goshi yace ‘ana hubbiki ya habibty” tai murmushi itama tace “ana hubbika ya habiby” kasancewar yanzu MUFIDA fa anfara koyon larabci hhhh Lol,,,….

STORY CONTINUES BELOW

Can tadago tacemasa “munira ce takirani wai jibi zasuwuce madina angama gyaran gidan sarki inda zasu zauna maaruf yasamu lecturing a school dinsu Nasmat” murmushi yai sannan yace “Eh dama inataso mafadamaki ai tin last week ne suka bashi offer to shine sai sarki yace dayaita wahalan zirga zirga yana yawon hanya baya madina baya BAGDAAZ bara yasaka agyaramasu gidansa dakecan saisu zauna anan kinga yafi sauki ai yanzu mudasu saidai idan munje Umrah ko munkaimasu ziyara” MUFIDA tai dariya tace “lallaikam yanzu zasu mana nisa” sai yace “Rayyan ma yakirani yafad’aman   yakammala aikin gidansa na habuja karshen month dinnan zasu tare” cikin dariya tace “a,a kai masha Allah, ubangiji yasanya alkhairi gaskiya kafada masa dole yamana walima” MUJAHID yai dariya yace “gaskiya kam yakamata saidai fa kinsan yanzu bashida kudi bikinnan dikya talautashi”  MUFIDA tai dariya tace “kai bawani Rayyan mai kudinefa Allah”,,,….

Haka sukacigaba da shan firarsu har izuwa wani lokaci sannan suka ta tashi yatayata tashirya suka fito atare,,”….

           ******  *****

Yau kimanin wata biyu kenan da bikin su Rayyan, maaruf da munira sunkoma madina Rayyan da Amira suma suntare agidansu na habuja yanzukam rayuwar aure kawai suka saka agaba,,,….

Wata ranar Monday ce MUFIDA ta tashi batajin dad’in jikinta amma ganin abun bawani mai yawa bane yasa batadamuba tasha magani tacigaba da harkan gabanta, abun kamar wasa amma sai k’ara cigaba yake maranta na ciwo gakuma bayanta shima yana ciwo sosai, tintana juriya tana hakuri abun haryafi karfinta donhaka tadauki wayarta takira MUJAHID dake office, aikuwa yanajin haka baitsayaba dasauri yad’auki excuse yadawo gida, ganin halinda take ciki yasa yai saurin kiran doctur Aysha tazo taduba, koda taduba saitace nak’uda ce amma haihuwa fa dasaura donhaka suka zauna zaman jiran haihuwa,,,….

Har dare ba haihuwa ba alamunta ganin dare yayi sosai gashi kuma doctur Aysha tanada iyali da miji yasa dole MUJAHID yamaidata gidanta amma tace ko zuwa 1am ne yaga haihuwar taiso to yakirata kawai mijinta zai kawota, daga haka yamaidata yadawo gun MUFIDA anata abu d’aya,,,….

Har washe gari amma haihuwa batazoba sai fama ake da abu d’aya, ganin dai wahalar tai yawa yasa yaje gida yafad’amasu halinda ake ciki, aikuwa yana fada jaddati tahausa da masifa tayazaibar yarinya haihuwan fari itakadai, nan cikin gaugawa akaje aka d’akko MUFIDA aka dawo daita gida, koda jaddati taduba saitace “eh nak’udace amma nak’udan tsaye ce kuma itace mafi wahala saboda sai angama nak’udan tsaye nak’uda ta haihuwa ke zowa,,,…

Haka kuwa akayi MUFIDA tawahala sosai tasha wuya, washe gari ganin abun har yanzu yaki zowa gashi sai wahala takesha donhaka sarki yace ad’auketa aje asibiti,,  haka kuwa akayi saidai suma can din drip suka sakamata na tada nak’uda sannan suka kyaleta anan kan gadon haihuwa,,,”….

Dikda drip dinda suka sakamata baisa haihuwar tazoba saima wata azaba wuya da wahalarda suka taso mata daita dan  saboda tsabar wahala tini MUFIDA tacire tsammanin zatacigaba da rayuwa a duniya saboda tsintsar wahala, tawahala wuce tinanin mai karatu saboda tsabar wahala hartafara neman yafiyar mutane tana fadar akiramata MUJAHID tanemesa gafara akiramata hajiyar dady akiramata munira tazo, haka taketa fama da wannan bakar wahalar amma shuru kakeji ba haihuwa ba labarin zuwanta,,,….

Saida takwashe kimanin kwana shida tana nak’uda sai anje hospital kuma adawo gida, ganin irin wahalanda takesha yasa MUJAHID yace kawai aje ai operation acire babyn wannan wahalan yayiwa MUFIDA yawa tintana nak’uda da karfinta har karfin yakare amma har yanzu haihuwa batazoba, kowa ya goyi bayan haka saboda kowa MUFIDA tabasa tausayi yana tausayamata sosai danhaka nantake akafara cike ciken file’s da signing,,….

Cikin ikon Allah har anshiga theater room daita anajiran isowar doctur kwatsam saiga haihuwa taiso batareda karfin jikintaba da ikon Allah, abun mamaki abu kamar saiga baby yafara fitowa MUFIDA na wani’irin nishi tana juya kanta saboda wahala, kanakce me saiga baby yafito aikuwa murna da farinciki baya misaltuwa agun nurse’s din, koda doctur yashigo saiya tadda MUFIDA ta haihu, har anfara shafewa babyn jiki saikuma ga dayan babyn yafara fitowa donhaka suka sake dawowa suka taimakata har dayan yafito,,,….

Saida suka shafewa baby’s din jikinsu sannan suka fito domin sanardasu MUJAHID, nurse’s din suna fitowa dasauri MUJAHID da mai martaba da maaruf sukayo kansu domin jin inda aka kwana cikin tsintsar damuwa dikkaninsu fuskokinsu ba walwala, saida suka jamasu aji sannan sukace “to dafarko dai kamun mucemaku komai kufara bamu tukuici ” cikin harshen larabci suke magana, kallon kallo MUJAHID da ma’aruf suka fara cikin rashin fahimtar abunda nurse’s din suke fada, ganin haka nurse’s din sukai dariya sannan dayar tace “to ALHMDLLH batareda anyanketa anfitarda abunda ke cikintaba Allah yasauketa lafiya tahaifi twin’s namiji da mace”  ai saboda tsabar farinciki MUJAHID durk’usawa yai anan yayi ( sujudul shukhru ) wato sujadar godiya ga Allah wacca baayiwa kowa sai ubangiji sannan yamike tsaye kudindake cikin aljihunsa waenda shi kansa baisan adadinsuba kawai yacirosu yabama nurse’s din amatsayin tukuici sannan yace “zan iya shiga nagansu” sai nurse din tace “a,a kujira har afito dasu izuwa dakin hutu tukuna yanzu ana shiryasu ne”  danhaka suka wuce domin sanardasu munira da jaddati,,,”…

Saida aka tsabtacesu aka sakawa yaran kaya itama suka taimakata tagyara jikinta sannan akawuce daita izuwa dakin hutu, saida suka doramata drip da jini sukamata wasu injection domin tasami karfin jiki dakuma wasu na bacci domin tahuta sosai saboda jininta yahau sosai, nantake bacci yai awon gaba daita saboda wahalarda tasha dakuma gajiya, baby’s din kuwa ana fitowa dasu akabama su MUJAHID, hmm MUJAHID ji yake kamar yamayardasu ciki dan farinciki sai baccinsu suke abunsu, saidaifa shi har yanzu hankalinsa bai kwantaba saboda baiga only dinsa ba,,….

Koda suka shiga dakinda take tini tai bacci munira na a gefenta tanamata tausa a kafafuwanta, MUJAHID na kallonta yaji wani irin tausayinta yakara shiga zuciyarsa nan yatako yazo dab daita yaduko yasumbaceta tareda shafa sumarta cikin tsintsar tausayinta da kaunarta,,,, koda tafarka kuwa d’akin acike yake da mutane munira da jakadiya jaddati dasu Nasmat da matan Abbanta tajudeen su biyu da wasu hadimai mata hudu, tana farkawa nankowa yamata sannu da tambayarta karfin jiki tace ALHMDLLH,,,….

Tana farkawa kuwa MUJAHID bako kunya yazo ya rungumeta yanamata sannu itakuwa gaba d’aya kunya tagama mamayeta gasu jaddati ga matan abbanta kowa yana gani amma shikam wallah baruwansa,  haka yaita nan nan daita dakansa yabata abinci tashi sannan yazauna yanamata tausa a kafafuwanta baby’s din kuwa dikya tattara yarike abunsa yahana kowa ya daukesu saboda bai ajiyeba bare a dauka, saida jaddati tashiga rigar arzikinsa da masifa sannanfa ya’ajiye yaran takoresa yafita su munira sai dariya suke,,,”….

Saida tai 1hour da haihuwa sannan suka dubata sukaga bawata matsala donhaka suka sallameta suka koma gida, a gida ma bayan tai wanka taci abinci sake komawa bacci tai jaddati tace abarta tai baccin tahuta sosai donhaka aka kyaleta taita baccinta baby’s din kuma suna waje a hanun mutane ana ganinsu………

Kanakace me tini gida yacika da mutane yan zowa barka da yan uwa da abokanan arziki kowa sai sambarka yake yaran tubarakallah masha Allah kaman ba haihuwan fari ba b’ulb’ul dasu sai witsil witsil suke,,,….+
MUFIDA kuwa tajima sosai tana sharan baccin gajiya, sai kusan 1pm sannan tafarka, tana farkawa jaddati tamata wankan rana sannan taci abinci tabama baby’s din nono saboda sunfara kuka,,,…..
Tiny aka kira mutan kebbi aka fad’amasu nan sukaita murna suna farinciki Allah yasauki MUFIDA lafiya, MUJAHID ma yakira Rayyan yafad’amasa nan shima yakira Amira yafadamata kasancewar yaje yola itakuma tana habuja ne, murna da tsalle Amira tadingayi kamar karamar yarinya ta matsu sosai Rayyan baidawoba su wuce,,”….
Kwana hudu da haihuwa su Amira suka iso BAGDAAZ,  aikuwa suna isowa ranar wuni sukai kamar su cinye baby’s din Amira tahana kowa d’auka idan dai kaga bata rike dasu to sunyi bacci ne kokuma sunashan mama kokuma zaamasu wanka amma tinda sukazo takasa ta tsare tahana kowa d’auka, mutan kebbi kuwa sai saura kwana biyu biki sannan suka iso,,,….
Aranar ummi tasaka aka kira mai lalle tazauna ta tsantsare MUFIDA da jan lalle haddasu Amira saida akayiwa sannan akayiwa MUFIDA saloon aka gyara mata sumarta sosai,,,….
Washe gari ranar biki kuwa MUJAHID yadauketa yakaita gun make up aka tsantsareta da make up sannan aka shiryata acan, wata rantsattsiyar jallabiya ce suka sakamata mai tsadar gaske baka anmata zanen flower’s da red color sannan aka sakamata Stone’s agabanta, takalmanta ba Hill’s bane sosai sukuma red color da veal dinda suka mata rolling dashi shima red color ne, bayan sungama hadeta sannan suka kirasa domin yazo daukanta, hmm da MUJAHID yazo saida yai tsaye yana kare mata kallo, cikin tsokana yace “my only one kece haka kuwa kinga yanda kika hadu my only wallahi idan wani bak’o yazo zaice bake bace kika haifi twin’s ba” dariya tai tace “kai habiby na banafa son tsokana ai bankaika kyau ba,  kaga kuwa irin kyanda kai habiby kaikace kai dan 25 year’s ne” dariya ya kyalkyala sannan yace “kai my only bakida dama wallahi” itama tai murmushi sannan ta tashi suka wuce,,,…..
Kai tsaye gida yawuce daita, koda sukaje anshiryawa twin’s Amira tahadesu cikin d’aya daga cikin tsadaddun kayanda abban su yasiyamasu Rayyan,  around 12pm dot MUJAHID yafadi sunan yaransa kamar haka, “namijin nasaka masa sunan dadyn MUFIDA wato Ahmad amma namasa inkiya da Jawaad, saikuma macen nasaka mata sunan ummin na wato Zainab amma namata inkiya da jawahir inafatar kuma Allah i rayaman yarana cikin tafarki madaidaici bisa sunnar manzon tsira annabi Muhammad s.a.w ameen” MUFIDA taji dad’in yanda MUJAHID yai koba komai yanunamata bai manta da dadyn taba baimanta da alkhairinda yamata,,….
Wata kasaitacciyar walima ce MUJAHID  yashiryamasu bayan angama cin liyafa a gida aka wuce katafaren holl dinsa dake katafaren Company nasu, anci ansha komai ya kayatar, bayan angama ne MUJAHID yatashi tsaye yad’auki microphone yafara magana “am jamaa Assalamu Alaikum” nan aka amsa da waalaikasalam daganan yacigaba “ALHMDLLH ALHMDLLH ALHMDLLH dikkanin yabo da godiya su k’ara tabbata ga ubangijin halitta, ina godiya ga ubangiji na daya arzutani da samun karuwar yaya biyu tagwaye sannan ina matukar godiya da jinjina ga matata uwar yayana kuma abar alfaharina wacca tahaifaman yarana abun kaunata, ina alfahari daita sosai kuma ina matukar kaunarta acikin kalbina, abisa farincikinda tasakani marar misaltuwa yasa zanmata wata yar karamar kyauta” saiya dakata sannan yaciro wani dan k’aramin abu arufe yabata, karba tai cikin faraa tana murmushi sannan tabude, woww mezata gani, had’addiyar sarkan gold mai tsadar gaske da yan kunnaye da zobenta, baki tabude cikin tsintsar mamaki da farinciki sannan ta taso tarungumeshi tana fadin “Shukhran shukhran laka ya habiby” shima cikin dariya yarungumeta tareda sumbatarta cike da tsintsar kaunarta,,,….
STORY CONTINUES BELOW
Bayan yabata gift din sannan akarufe walimar kowa ya watse,,,”….
Tin washe gari mutane suka fara tafiya na nesa nakusa su tini suka wuce, su Amira kam saida akai kwana biyu da biki sannan suka wuce hakama su munira ranarda su Amira suka wuce suma da maraice suka hau jirgi suka koma madina sukabar su jawahir da kewarsu,,,….
           ****  *****
Rayuwa tacigaba da tafiya cikin tsintsar farinciki da kaunar juna inda jaddati kebama MUFIDA da kyawawan yaranta cikakkiyar kulawa, watansu biyu da haihuwa suka cika sukai b’ulb’ul dasu gwanin ban shaawa kamar ba tagwayeba, hakama MUFIDA tasha ruwan zafi sosai jego yakarbeta sosai tai kiba sosai tamkar ba’itace yar siririyar nanba yanzu tazama lukuta hips dinnan sunk’ara fitowa sosai k’irjinta yakara cika taff da dukiyar fulani yanzukam tazama cikakkiyar mace kuma uwa,,,….
Saida sukai wata biyar ciff sannan jaddati ta amince amaidasu gidansu, saura kwana biyu sukoma ummi tasaka akayiwa MUFIDA gyaran amare hadda kaza tasaka aka mata, a ranarda zata koma kuma akamata lalle da saloon da dare kuma hadimai mata hudu da jakadiya dasu Nasmat sukamata rakiya,,,….
Koda suka isa kuwa ogan yana nan yanajiran isowarsu yasaka angyara gidan tsab yasauya komai hatta fentin gidan saida ya sauyasa sannan yasaka aka gyarawa twin’s nasu d’akin aka sakamasu komai hadda kayansu na sakawa, suna isowa kuwa su Nasmat basuwani dadeba suka wuce saboda sunga yayan nasu sai rawar kai yake, bayan sun iso saitawuce bedroom dinta tabarsa dasu jawahir yana masu wasa, wanka ta tsantsara tashafa tirarukanda ummi tahada mata sannan tad’akko wata fitinanniyar sleeping gown tasaka, bayan tagama shirinta sannan tasaka takalmanta tawuce izuwa bedroom dinsa,,,….
Koda taisa tini su jawaad sunyi bacci donhaka tamayardasu gefe sannan tazauna tareda kallonsa wanda tinda tashigo yakafeta da sexy eyes dinsa “habiby katashi kai wanka kashirya mu kwanta  dare yayi ni zanje kitchen nahada tea yunwa nakeji” kasa amsa mata yai saboda tariga data tafi da tinaninsa, harta tashi saitaji yarikota yajanyota tafado jikinsa, murmushi tai sannan takallesa cikin wata iriyar murya mai taushi tace “habiby miye haka kuma” shinshinar wuyanta tareda lumshe ido sannan yace “soyayya ce, my only waya baki wannan tiraren mai dad’in kamshi” murmushi tai sannan tace “ummi ce” saiyace “umm lallai ummi taiya kyauta dandai yatafi da tinanina sosai, gaskiya my only ina missing naki sosai jaddati taman ponishment mai tsauri sosai nawahala matuka”,,,…
Murmushi tai sannan ta tallafo fuskarsa tacusa idanuwanta acikin nasa sannan tace “kai hakuri habiby na nima bahaka nasoba bayanda naiya nima ina missing naka sosai” daganan kawai saiyaji bakinta acIkin nasa tafara kissing, donhaka shima yarungumeta sannan yafara kissing dinta, daukanta yai gabadaya yamayar jikinsa sannan yarabata da rigardake jikinta yafara shafa kyakkyawan surarta, cusa hannayenta tai acikin sumarsa tafara masa sosa cikin salonta mai riKitasa, wani irin nishadi yaji yana shigarsa nanyasakko yafara bata hot kisses takoina na jikinta, nishi tafara tareda k’ara kankameshi tana fitarda nannauyan numfashi, dagata yai yaraba da pant dindake jikinta kasancewar dama ba brez ajikinta, bakinsa yakai kan nipples dinta yafara mata wani salon tsotsa wanda yabirkitata ba irin wanda twin’s kemata ba, wani irin dad’in tsotsar takeji sosai hakan yasa tagantsare takara turomasa bobbs din,,,,….
Dagowa yai yadawo k’asanta yad’auki yatsansa yasaka acikin hq dinta yafara fingering nata, wani irin nishi tai tareda damkar sumarsa dakarfi saboda yanayinda taji, haka sukacigaba da farantawa junansu har suka biyawa junansu bukata sannan suka kwanta bacci, kwance kawai take amma batai bacciba tana tinani a zuciyarta lallai yau ta tabbatar sunyi matukar yin missing din junansu nankuma take wani tinanin yafado mata akanta dakuma MUJAHID, tajima sosai kamin bacci yadauketa,,,….
Washe gari bayan sunfarka sunyi sallah sannna tashiga kitchen tahadamasu breakfast sukaci sannan tadawo tayiwasu jawaad wanka tashiryasu tabarmasa su tawuce tai wanka tashirya sannan tazo ta amsarmasa su shima yashiga yai wanka yafito yashirya,bayan yashirya sannan sukamasa rakiya yawuce izuwa office,,,…..
STORY CONTINUES BELOW
Aranar ne jaddati tasaka aka kawomata hadimai mata hudu domin sutayata aikin gida da rainin su jawahir, haka rayuwa tacigaba da tafiya cikin farinciki da walwala,,,….
Watansu Amira goma da aure tasami ciki kasancewar sau biyu tana samun miscarriage yanzuma saida akamata wankin mara sannan wannan yatsaya amma sauran biyun dika wata uku suke barewa, munira kuwa har yanzu shiru ko bari batayiba, hakan yatadawa MUFIDA hankali sosai hakama ma’aruf saboda ma’aruf yanason yara sosai idan sukazo BAGDAAZ kamar yatafi da twin’s yakeji,,,…..
Jawahir da jawaad yanzu suncika shekara daya da haihuwa har sun iya tafiya koina yawo sukeyi gasu da shegiyar barna, shekaransu d’aya da wata biyu MUFIDA tasake samun wani ciki, hankalinta yatashi sosai saboda bata manta da wahalanda tasha acikinsu jawahir ba dakuma wahalanda tasha gun nak’uda ba donhaka tace ita a zubarda cikin, fada sukai sosai da MUJAHID akan cikin itafa saidai a zubardashi saida ummi tashiga tsakaninsu tahanyar kwantarwa da MUFIDA hankali da nasihohi sosai akan illar zubarda ciki sannafa tahakura da zancen sannan tabama MUJAHID hakuri akan batamasa rai da tai nan yai murmushi yace bakomai yawuce,,,….
Cikinta nada wata uku lokacin twin’s sunkai shekara d’aya da wata biyar sai aka yayesu akamaidasu gun ummi, kula sosai ummi tadinga basu hakan yasa basuwani wahala ba saima lafiya dasuka k’ara,,,….
Cikin MUFIDA nada wata bakwai Amira tahaihu tahaifi kyakkyawan baby girl dinta, farinciki agunsu MUFIDA baamagana, saura kwana biyu biki sukaje Nigeria habuja kasancewar acan zaayi bikin, ranar suna baby taci sunan MUFIDA akamata takwara sai akamata inkiya da Afza, MUJAHID yaji dad’in hakan sosai wannan shine zai kara jaddada amintakarsu tacigaba da dorewa har yayansu da jikokinsu,,,….
Washe gari sukayiwa habuja bankwana suka wuce kebbi, saida sukai kwana biyu a kebbi sannan suka wuce BAGDAAZ,,,….
      _______________
Rayuwa tacigaba da tafiya inda MUJAHID da MUFIDA sukacigaba da rainon cikinsu cikin kulawa har yakai wata tara cif, wata ranar juma’ah da safe nak’uda ta tada MUFIDA, wannan karon kam batasha wahalaba sosai Allah yasauketa lafiya tahaifi baby boy dinta, cikin murna da farinciki suka baro hospital suka dawo gida,,,”….
Ranar suna yaro yaci sunan mai martaba wato Abubakar sai suka masa inkiya da abulkhair, su Amira sunzo hakama su munira nan aka hade ana zumunci, sai bayan kwana biyu da biki sannan kowa ya watse,,,…..
Haka rayuwa tacigaba da tafiya inda MUJAHID wanda yadawo Abban jawaad itakuma ummin jawahir yake bama iyalinsa cikakkiyar kulawa, abulkhair nada wata bakwai da haihuwa Abban jawaad yakammala ginin tamfatsetsen gidansa sabo gall ginin kasar England wanda turawa suka gina, ni kaina danaga gidan saida hankalina yatashi saboda tinda gyatuma tajefoni duniya idona baitaba ganin irinsaba hhh Lol, ranarda suka tare acikinsa saida MUFIDA tai walima saboda farinciki da murna, a yanzu matsala d’aya suke fuskanta itace rashin haihuwar munira sunyi yawon asibiti anyi gwajen gwajensu har ba adadi amma har yanzu shuru, likita ya tabbatarmasu da dikansu lafiyarsu kalau kawai dai lokacine baiyiba,,,…
Yanzu har munira tagaji tabarwa Allah, dikda munira keda matsalar amma MUFIDA tafita damuwa musamman dataga ma’aruf yanda yadamu sosai saboda yanason yara, matsalar tana matukar damun MUFIDA dik yanda MUJAHID yakeson ya kwantar mata da hankali amma yakasa saboda shi kansa matsalar tana damunsa, ganin yanda MUFIDA takasa kwantarda hankalinta yasa yabiyamasu umrah suje kozata dan rage damuwa sosai, aikuwa taji dad’in hakan sosai dan dik ibadardasukai fiyeda rabinta rokon Allah take akan yamagance masu matsalarsu,,,….
            *****  *****
Bayan sundawo daga umrah MUFIDA tasake samun wani cikin lokacin kuma abulkhair nada shekara biyu Afza kuma nada shekara biyu da wata bakwai Amira tasake samun wani cikin, wannan cikin kam ALHMDLLH batasha wani wahala ba kamar cikin Afza, haka suka sake haifar yayansu MUFIDA tahaifi da namiji amma saidai wannan haihuwar kam da matsala don saida akamata operation aka cire babyn, tasha wahala sosai ganin haka yasa MUJAHID yace adaure mahaifarta saboda wahalan yai yawa yana tsoro kar watarana yarasata gaba d’aya, Amira kuma tasake haifan baby boy wanda yaci sunan abban Rayyan sukamasa inkiya da Affan, dan MUFIDA kuma yaci sunan sarki Abdussamad suka masa inkiya da Anwar,,,,…..
STORY CONTINUES BELOW
Kwatsam Anwar nada wata biyar a duniya wata rana munira ta tashi da zazzabi, abu kamar wasa sai cigaba yake, ganin abun yafi karfin tinaninta yasa takira ma’aruf, yana zuwa baiyi sanyaba kuwa yadauketa sukaje asibiti, tin a gwajin farko aka tabbatar masu da cikine natsawon wata biyu, abun kamar a mafarki haka suka gani, saida result yafito sannan suka tabbatarda gaskiyan abunda doctur yafada aikuwa dasauri ma’aruf yakira MUJAHID yafadamasa, kankace me kowa yaji murna da farinciki agun MUFIDA baya misaltuwa hadda sadaka saida tai dan farinciki,,,….
Cikinta nakai wata rana ciff suka dawo BAGDAAZ anan ta haihu inda ta santalo kyakkyawar yarta mai kama da ma’aruf, ranar wuni sukai cike da farinciki MUFIDA sai nan nan ake da munira, bayan kwana d’aya da haihuwa aka wuce da ita Nigeria saboda hajiyar dady tamatsa saidai amaidata nan doke kuwa akayi mata haka,,,…..
Ranar suna babyn taci hajiyar dady wato fatima sai sukamata inkiya da khairat, saida sukai wata hudu cif sannan suka koma BAGDAAZ,,,, haka rayuwa tacigaba da gudana cikin tsintsar farinciki da kaunar juna,,,……
                 ******  *****  ******
Shekaru na tafiya watanni na shudewa yau kimanin shekara goma sha biyu kenan da auren MUJAHID da MUFIDA inda jawahir da jawaad kuma keda shekara goma da haihuwa, yaran sungirma sosai gwanin birgewa MUFIDA kuma yanzu anzama babbar mace kuma uwa,,,….
Sarki tsufa yakama sosai yanzu yana wahala wajen gudanarda sarautarsa saboda tsufa, ganin tsufa yakamasa yasa ya yanke shawarar sauka daga kujerarsa yabama dansa MUJAHID, bayan yagama yanke shawara da mahaifinsa mai martaba da mahaifiyarsa dakuma matarsa saiyakira MUJAHID yamasa bayanin komai, dikda MUJAHID bashida raayin yin mulki amma dole yakarba saboda bazai iyayin musu da mahaifinsaba, haka ya amince da karban mulkin,,,….
Bayan sungama magana da maraice kowa yahallara mutanen fada nan sarki yasanardasu zaiyi murabus yabama dansa MUJAHID, kowa yai na’am dahakan saboda MUJAHID mutum ne wanda kowa ke alfahari dashi da kyawawan halayensa da dabi’unsa nan kowa yai na’am taredayiwa MUJAHID mubaya’a,,,….
Bayan wata d’aya dayin maganar kowa yaji sai sarki yatara mutane a fadaa, bayan kowa yahallara nan yacire rawaninsa sannan yasauka daga kan kujera MUJAHID yahau sannan yabasa rawanin da sandar mulkin nan aka nada MUJAHID sannan mai shela yai shaidawa mutan gari MUJAHID yanzu shine sarkin kasar BAGDAAZ shine sarkin babbar masarautar BAGDAAZ,, bayan wata uku dafaruwar haka sannan akai gyaren gyaren masarauta akai sabon fenti aka sabunta komai nacikin masarauta tareda yin sababbin gini acikinta wato inda sabon sarki zai zauna da iyalinsa kenan sannan aka sabunta komai nagidan tindaga bed’s kujeri kayan sakawa na sarki da gimbiyarsa kayanda tsofaffin sarakuna ke sakawa har izuwa abincin gidan da dai komai da komai saida aka sauya,,,….
Bayan angama gyare gyare sannan aka saka ranarda zaa nada sabon sarki, ana saka ranar MUJAHID yace shima ranar zai nada MUFIDA amatsayin gimbiyar masarautar BAGDAAZ, hakan kuwa yayiwa kowa dadi kuma kowa yai farinciki dahakan sosai,,,”….
Ranarda zaayi nadin kuwa hmm taro ne akai nagani na fada iya kallonka bazaka iya kai karshen adadin mutanenda sukazoba su Rayyan kuwa sune agaba, acan bangaren MUFIDA kuwa anacan anamata shiri namusamman su Amira da munira suke tarbon baki, 12pm dot aka nad’a MUJAHID amatsayin sarkin k’asar BAGDAAZ bayan angama nasa nadin kuma anan shima yanada uwar gidansa amatsayin gimbiyar masarautar BAGDAAZ,,,bayan angama kuma abban MUJAHID wato tsohon sarki yashirya gagarumar liyafa inda aka ci aka sha akai hani’am aka rarraba kayan biki sannan kowa ya watse,,,….
Tindaga ranar MUJAHID yacigaba da kula da k’asar BAGDAAZ inda MUFIDA ketayasa gudanarda mulkin tahanyar basa kyawawan shawarwari domin taimakamasa amatsayinta na matarsa kuma gimbiyar masarautar,,,….
               *****  *****
Rayuwa tacigaba da tafiya inda MUJAHID da MUFIDA girma yafara kamasu, jawahir da jawaad ayanzu sun kammala secondary School har sun shiga University abulkhair da Anwar kuma suna secondary School kasancewar basuda wani tserayya atsakaninsu sosai,,,, A b’angaren su Amira da munira kuwa Afza nagab da kammala secondary School Affan kuma yana ss 1 sai k’annensa biyu mata kuma suna jss section, khairat kuma na jss 3 sai k’annenta biyu Amir da Aryan suna jss 1,  Alhmdllh zuriya ta yawaita komai natafiya normal zumunci sai k’ara kulluwa yake,,,….
STORY CONTINUES BELOW
Jawaad da jawahir na 200level a jamiar dake madina inda ma’aruf ke lecturing Afza tashiga itama tafara 100level, yaran matukar kaunar junansu kaikace uwa d’aya uba d’aya suke, ahankali soyayya tashiga tsakanin jawaad da Afza inda yatashi daga yaya yakoma masoyi, jawaad baiyi sanya a guiwaba yatinkari ma’aruf yafadamasa yana son Afza, ma’aruf yaji dad’in hakan sosai nanshima yakira sarki MUJAHID da Barrister Rayyan yafadama, kankace me maganar takarade koina,,,….
Bayan sundawo hutun zagon farko na karatu MUJAHID yakira Afza yatambayeta shin tana son jawaad, cikin yanayin kunya tace eh nan yace “to Alhmdllh dama inaso naji daga bakinkine tashi ki tafi Allah i maku albarka” tace ameen sannan tafita,, sati d’aya kacal yakara akaje Nigeria neman aure, ma’aruf baidawoba saida aka bada auren Afza ga jawaad hakan kuwa yayiwa kowa dadi kowa yai farinciki,,,Acikin dan kankanen lokaci akasha shagalin bikin Afza da Jawaad amarya ta tare agidanta,,,,”…..
     _________________
Gimbiya MUFIDA ce zaune acikin katafaren parlonta tana hutawa kyawawan yaranta zaune a gefenta khairat da Anwar da Amir saiga d’aya daga cikin hadimai mata tashigo, cikin girmamawa tadurkusa tace “Allah yajima da ranki gimbiya barade ne yazo yace wai gawata mata tazo tsohuwa tace ke takeson gani yanzu anyi anyi ta tafi hadda dukanta anyi amma taki tafiya” tashi tai daga kishingid’enda take sannan tace “kubarta tashigo” tana fadar haka sai hadimar tace “to angama ranki yadade” sannan tawuce,,,….
Batafi 30mnts da fitaba saigata tashigo da wata tsohuwa mai bak’ar kama tana wani irin wari mara dad’in ji itama hadimar rufe hancinta tai suna tafiya tana fesa tirare saboda warinda tsohuwar keyi, tana shigowa dasauri su khairat suka rufe hancinsu Amir yace “Subhanallah wannan wane irin warine haka” k’arasowa tsohuwar tai sannan tadurkusa kwallah nazuba daga idanuwanta tace “MUFIDA yata kece acikin wannan daular haka” cikin tsintsar mamaki dakuma rashin shaida wannan tsohuwar tace “baiwar Allah wacece ke?” kwallah sukaga suna zubowa daga idanuwan tsohuwar tace “MUFIDA nice momy momyn musty” dasauri MUFIDA tamike a tsaye cikin tsintsar mamaki tareda fadin “momy kece” tace “Eh nice MUFIDA kinga yanda Allah yayi dani ko kinga yanda duniya tajuyaman baya ko” kwallah ne suka fara zubowa MUFIDA su Amir da khairat da Anwar naganin haka saisuka taso tsaye sukacewa MUFIDA “ummi wacece ita Hala” cikin harshen larabci suke mata magana sai tace masu “itace ummin ammin ku munira ummin khairat” saisuka zuba mata idanuwan suna kallonta cikin tsintsar mamaki, daganan sai MUFIDA tai umarni daashiga daita ciki nan hadimai suka shiga daita,,,,…..
Saida suka tsabtaceta taci abinci sannan sukaje suka fadawa gimbiya MUFIDA sunkammala,,, cikin sallama MUFIDA da munira sukashigo, zaune take akan gado tai shuu sai suka karaso suka zauna, kallonsu tai tace “dan Allah MUFIDA narokeki ki yafeman abunda namaki natabbata abunda na aikata maki da dadyn MUFIDA shine yake bibiyar rayuwata, narasa komai nawa dik tarin dukiyarda na mallaka ta halak data haram dikta kare komai yakare ga mubina tamutu yayana dik sun gujeni hatta mustapha danaje gunsa guduna yai” saita kalli munira tace “munira kiyiman magana ko sanyi naji dan Allah” daga munira har MUFIDA kuka suke sosai, dakyar MUFIDA tadago takalli momy sannan tace “shikenan momy yaisa haka kidaina kuka dan Allah nayafemaki dik abunda kikaman ni dama can wallahi ban rikeki azuci ba kinemi yafiyar ubangijinki saboda shine babban wanda kikayiwa laifi saikuma dady wanda shi ba’abunda zamu iyacewa akansa saboda datin farko kunkarbi hukuncin Court dadik wannan matsalar batafaruba” hmm….!!! Momy tasauke nannauyan numfashi sannan tashare kwallanda suka zubomata tace “hakane sai a yanzu ne nake girban abunda nashuka bankarbi hukuncin Allah ba yanzu gashi yana hukuntani dakansa tinkan naje gunsa wannan kadai yaisa yazama *EZNAH* gasauran masu halayya irin tamu, mubina anyi mutuwar wulakanci” saita fashe da kuka MUFIDA da munira ma kukan suke sosai,,,,……
Shigowar su Anwar ne yasa suka tsagaita da kukanda suke, cikin sallama suka shigo sai momy tadago tashare kwallanda suka bata mata fuska sannan tace “waennan sune jikokin nawa” MUFIDA tace “Eh sune wannan shine Anwar sai wannan abulkhair saikuma waennan sune yaran munira khairat da Amir sauran k’annensu suna makaranta, saikuma akwai yayyensu mace da namiji tagwaye jawahir da jawaad, jawaad yai aure ya auri yar uwarsa yar Rayyan da Amira kawata yanzu hakama tana d’auke da juna biyu suna karatune a University dake madina”  murmushi momy tai sannan tace “masha Allah ubangiji ya albarkacesu yakara zaman lafiya atsakaninsu” sukace ameeen,,,….
Daganan bayan sarki MUJAHID abban jawaad yadawo daga rangadi aka kaita gunsa, bayan sungaisa sai MUFIDA tanemi farmar MUJAHID yabari momy tazauna taredasu saboda tanaso su nemamata maganin ciwonta ko Allah zaisa tawarke, MUJAHID baihanaba kuwa haka suka zunduma wajen nemawa momy magani saidai amaimakon taji sauki ciwon sai karuwa yake,,,,….
Haka dai akacigaba da nemamata magani badan lafiya tana shigowaba, haka kuma rayuwa tacigaba da tafiya inda alkhairai keta shigowa acikin ahalin MUFIDA da MUJAHID..
ALHMDLLH ALHMDLLH ALHMDLLH
Taammat 

About AIS

Check Also

TSINTACCIYA CHAPTER 4 BY NIMCY LUV

TSINTACCIYA CHAPTER 4 BY NIMCY LUV Www.bankinhausanovels.com.ng  Ƙamshin haɗaɗɗan turarensa ne ya daki hancinta wanda …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *