BABBAR YARINYA CHAPTER 2 Oum Aphnan

BABBAR YARINYA CHAPTER 2 Oum Aphnan

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Oum Aphnan✍?

Typing…?

        BABBAR YARINYA

Oum Aphnan✍?

Alheri Writers Asso.?

Shafin yau ,Sadaukarwa ne ga great writer,wato Malam Boss?,Allah ya ƙara basira,yakuma bar zumunci

                   ﷽

Babi 3 & 4 

Sosai ta fara rinjayar Ra’ayinsa ,kafin wayarsa ta shiga ɓurarin neman Agaji. 

Aɗan furguce ya fara waige² ,itakuma taƙi bashi damar hakan sai faman mammanne masa takeyi ,tana daɗa boƙaro masa Albarkatun ƙirjinta ,da lalube ya shafa wayar ya kanga a kunne,amma ya kasa magana saboda yanda ta zura masa Halshe cikin ɗayar kunnensa ,tana wulwula halshen a ciki tana ɗan hura masa Iska ,Hannunta na masa karakaina a bayan wuyarsa zuwa ƙeya tana masa tafiyar tsutsa

Luf ya rufe ido ,yinajin wani yarrrr a jikinsa 

“Bross kanaji na kuwa? Open d door am here” 

Da sauri ya gwale ido ,kafin ya ɗan hankaɗeta ,ya nufi ƙofar da gaggawa ,baijira ta ta gama kintsawa ba ya buɗe ƙofar…………….ɗif ya ɗauke wuta ganin ta tsaye a bayan Ahmad tana faman shafa waya ,sam bata lura dashine ɗin wanene ba

Aikuwa a furgice ya juya ya saka Nose mask ya saka glasses a fuskarsa

Ahmad mamaki ya bashi ,yaushe suka gama gardaman shifa ya tuba? Ashe ƙarya yike? Ashe…

Kasa cigaba da tunaninsa yayi saboda sautin mari da yaji fafafass!

Cikin murya raɗa² yake mata magana “Pack your belonging and leave my office” 

Kamar mayya ,ƙin fita tayi saima ƙara matsoshi da take ƙarayi ,yina ja da baya.

Da sauri Ahmad ya doka mata tsawa,don ya lura ƙunatacciya ce

“Ke! Ɗan zo ki fita ko malama”

Kallon kallo Ahmad da khairy sukayiwa juna kafin ta zo bangazan ² zata fice ,cikin tsananin zafin nama Islam Ta jirga can gefe,tamkar wacce taga anzo giftawa da kashi ta gabanta.

Sosai taji likitan ya sire mata a rai sam ta tsani mazinaci.

“Ranki ya daɗe ,have a sit” Ahmad ya ƙare cikin wayancewa yina nuna mata wajen zama.

Caɓe baki tayi ,sannan ta taka zuwa gaban kujeran saida ta kwashw some seconds tana observing gurin kafin kuma taja ta tsaya

“Ki zauna mana”

“Oh never mind me,bana zama a dattin zina,so here am comfortable” ta ƙare tana sarƙe hannunta cikin ƙirji.

Sosai Akram ya gama diriricewa ,Indai har Islam zata ƙyamaci kujeran office ɗinsa don taga mace irin khairy,to me kuma zai faru in ta gane shine mamallakin office ɗin?

Bai Ankaraba saidai yaga Har Ahmad ya shawo kanta bayan ya karkaɗe mata seat ɗin ,ya aza farin ƙyalle

“To ranki shi daɗe bari in barku da likitan,sai kin fito”

Lumshe ido tayi a hankali ta buɗe gazar² ɗin gashin idonta ,ta watsa masa lulun eyes ɗinta mai ɗauke da wani irin ɗigo very sensitive

“Alryt”

Ta bashi amsa sannan ta fara magana cikin gajiyawa 

“Amm…A plastic surgeon right?”

Da sauri Akram ya jinjina mata kai amma tsoro yike yayi magana

“Inason plastic surgery ne amma a goshina ,naman wajen yina tattarewa ,bansan me yasa ba ko don banda ƙiba ne can? “

Gyaran muryarsa yayi ,cikin son sassaita muryarsa yanda bazata ganeshi ba

“Oh kina nufin kamar wrinkles?”

Caɓe baki tayi ,gamida ɗan ɗaga masa gira,sannan ta ɗaga index finger ɗinta dayasha maroon henna ta manna a saman goshinta

“you can see”

Ya ilahi inason mata da Yanga da Ado ,saidai zarran Islam na karkaɗa mun hantar cikina.

“Yeah..yeah na gane wato kinasone ayi maki

 BOTOX injection ,wannan aikine da yafi komai sauƙi a minti sha biyar an gama,sai dai ko anyi akwai probabilityn cow feet lines ɗin su dawo,saboda ai yiɓa fitowa ne saboda yawan daure fuska da kikeyi,amma in da zaki na yawan fara’a kamar yanda da kike ,so baki buƙatar any therapy….”

Magana yikeyi amma ƙwarar idonta na cikin glasses ɗinsa ne tanaso tai observing ɗinsa da kyau

Cak ta miƙe tsaye,sannan ta dafa tebur ɗin da ya raba tsakanin su

“Dr. I want to see ur face”

“why?”

“Kawai inason inga fuskarka,withdraw the mask”

“Baya cikin aikin da kikazo yi”

Nunoshi tayi da yatsa ,kawai saiga hawaye na shatata mata a fuska

A ruɗe ya miƙe ya fito daga ɓangarensa yina ƙoƙarin kamata

Ja da baya ta shigayi

“A’ah fa ,karka taɓani….Dont torch me Akram i warn you”

Da gudu ya cacumeta ya ruƙunƙumeta ya fashe da kuka

“Oh no karki mun Haka Islam kiyi haƙuri ki tsaya muyi magana ,wallahi na daina abunda kike zargi a ranki wallahi banyi”

“Bastard thing!!!” ta faɗa cikin tsawa da ƙaraji

Fincike mask ɗinsa yayi da glasses ɗin a tare ,ya buɗe baki yinason tabbatar da abunda kunnensa yake jiyo masa

“You will be cursed ,in kai sakaci haƙƙin goggo ya kamaka….come on leave my feet,Idiot!” 

Sosai zagin da ta daddanɓara masa sun taɓa masa rai,be san me yasa ba ,sam Islam ta canja ,dawowar ta birni ya ɓata mata tarbiyya,ta daina sonsa ,saɓanin  da sanda take ƙauye,da take gani kashenin ya Akram….why the changes?!

Bai Ankara ba saidai yaga ta silale ta bar masa Office ɗin 

Da sauri ya Naushi garu,gamida sakin Addu’ar da yazo masa a baki

“La’ilaha illa anta subhanaka inniy kuntu minazzalimin…Allahumma la sahla illa ma ja’altahu Sahlan…”

****

Da sassarfa ta faɗa motar ta, guards ɗinta sosai suke a ruɗe suba abun suce bari suyi mata driving ba sun san batason a tuƙata,dole ita ke driving motarta,tsoransu na biyu taje gida a wannan halin taja su rasa aikinsu.

Tunda ta kunna motar ,ta kasa tafiya ,kawai sai ta kife kanta ,wani hajijiya na ɗibanta, last scene ɗin da ya rabasu da Akram ya dawo mata kai,Abu mafi muni da ta taɓa karo dashi a girmanta.

………Flash back A little bit…….

Amsar ɗinkunan graduation ɗinta tayi a hannun telar momy wato Hajia zainab sannan da gudu ta nufi Sashen da Akram ke sauka in yazo gidansu daga school

Tun daga bakin ƙofar ɗakin takejin ƴan gurnani,saidai mindfully ta danna kanta cikin ɗakin….Ya ilahy me zata gani??

BABBAR YARINYA na kuɗine ,Regular group ₦200 ,ƴan v.i.p kuma ₦500 ,Manyan hajiyoyi ƴan special kuma 1k ,duk zaki biya ta katin MTN ma Number na na ƙasa ,ko ta wannan bank details ɗin 7782217014,Mohammed Hassana,Fcmb

Oum Aphnan

09065990265(Whatsapp only and serious buyer)

About AIS

Check Also

BABBAR YARINYA CHAPTER 6 Oum Aphnan

BABBAR YARINYA CHAPTER 6 Oum Aphnan Www.bankinhausanovels.com.ng  Razana yayi da yanke Hukunci Alhaji Buba ,take …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *