SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 4 by Nura Muhammad

SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 4 by Nura Muhammad

                  Www.bankinhausanovels.com.ng 

ACAN.BANGAREN SAFRAH DA BOKA KIRYAN HADIDA DA ALJANIDURFAN KUWA.

 Daduk Raunukansu Suka Warke Sesuka Dugunxuma Cikkin Tsakiyar Dajin Domin  Su Je Su Bude Aljani MARKAHUL~NAR.

 daxuwansu tsakiyar dajin sesuka gamu dawata bishiya gajeriya wadda ajiki akwai wani kejin tsuntsuwa na lu’ulu’u. acikin kejin kuwa akwai wata farar tsuntsuwa gwanin bansha’awa. gimbiya SAFRAH ce taqarasa tana shirin ta6a kejin domin tsuntduwar tayi matukar bats sha’awa.

 cikin hanxari boka KIRYAN yayi wani tsafi yajanyota baya sannan yadurkusa cikin biyayya yace ‘yake shugabata kisani wannan ba tsuntsu bane face sadauki MARKAHUL NAR’. kisani daxarar kinta6a wannan kejin to mutuwa tatabbata agaremu domin MARKAHUL NAR zefito harya halakamu domin wajan budeshi akwai ka’idojin daxamubi dan karya raunata harya halakamu domin fishinsa tamkar gobarace daga ruwa.

kingato abinda yafi shine mubi komai atsari da ka’ida mutsiratar da rayukan mu harmu samu nasarar cikar burinmu.

cikin sanyi jiki GIMBIYA SAFRAH tace Waiwaye Wannan MARKAHUL~NAR Dinnanne daxakaxo kaitawani yimai kirari agabana?” 

BOKA KIRYAN yayi murmushi sannan yace kisani wannan ba aljani bane irina ko irinki domin mu muna cikin jinsin JINNUL SHU’UM NE. shikuma MARKAHUL~NAR yanacikin jinsin JINNUL NARII ne. kisani aljani MARKAHUL~NAR ba irin sifar dabeyi domin inyayi sifar irin aljanunmu to duk duniya ba aljanin dazai gane cewa shibadaga jinsinmu yakeba

Yakara dacewa yake uwar gidata kisani aduk duniyarnan ba aljanin dayakai markahul~nar qarfin dantse xafin nama dakuma qarfin gudu. kisani adakika daya ze iyayin tafiyar dake zakiyi asa’a uku. kisani ko mahaifinki baxai iya karawa dashiba. dukda nima bansan sifar saba to abincike yanuna cewa duk duniya ba aljanin dayakai MARKAHUL~NAR kyau. 

markahul~nar yakasance bawane nawani hatsabibin bil adama wato SADAUKI SHAHYAT wanda muke shirim zuwa wajansa domin yataimakeki. kuma aljani MARKAHUL~NAR ne kadai yasan inda xa’asamu SADAUKI SHAHYAT yake. 

boka KIRYAN yacigaba dacewa yake gimbiya kisani duk taqamarki da qarfin damtse hadida qarfin tsafi toduk baxakikai kashi daya daga cikin goman MARKAHULNAR ba. yake gimbiyata ina roqonki cewa damunje nafito da aljani markahulnar to duk mudurkusa mugaisheshi dukda semunyi alqawa dashi kan xebiyamana bukatarmu kafinmu fito dashi. 

BOKA KIRYAN yake gayamata cewa aljani MARKAHUL NAR bincike yanuna cewa yakai shekara 53 akulle acikin kejinnan wanda tin wani hatsabibin sarkin mayun aljanu wato DURHAM yakullesa lokacin dayayi qoqarin kashe sadauki RIZWAN. yanxu kisani cewa sadauki RIZWAM besan aljani MARKAHULNAR yanananba datuni yazo yabudeshi. nantake sesuka nufa kejin sannan 

BOKA KIRYAN yace yakai wannan sadaukin aljani kasani zamu temakeka kafita anan amma muma xaka taimakemu tahanyar biyamana bukata daya tak. Sannan tsuntsun yadaga kai alamar amincewa.

nantake BOKA KIRYAN ya ambaci wasu kalmomi se kejin yabude nantake tsuntsun yafito yaname farin ciki sanna yatafi natsawon dakika sittin sannan yadawo wajan duk asifar kyakkyawan tsuntsunnan…

bayan dawowarsa ne sai boka kiryan da aljani durfa suka durkusa sukai gaisuwa cikin tsananin tsotronsa Da Girmamawa.

 itako gimbiya safrah takamu da girman kai domin ganin dataimai wani dan tsuntsune wanda seta murkusheshi atafin hannunta. 

cikin wata murya mematukar daukan hankali  tsuntsun yace mata “ke bakya ganinane?”

 tace “To ina ganinka sannu”. seya kaudakai yace kece gimbiya SAFRAH ko? to nasan daxuwanki tinkafin inshiganan kurkukun. gimbiyace tace kabayyana asifarka ta aljanu yakai MARKAHUL~NAR. bece mata komaiba amma saiya sauka qasa wanda nantake qasar tafara girgiza duk garin yayi duhu sannan markahulnar yabaiyana. yakasance murtukeken katon aljani wanda yaninka boka kiryan girma ballema gimbiya ko durfan. damatsensa cikakku gawasu kambuna wanda aka rufa da fatar zaki. 

fika fikansa farare fess. yakasance kyakkyawan gaske ga sifar qarfafa nagaban kwatance. gimbiya SAFRAH nayin arba dashi taji zuciyarta tabuga daqarfi. Asifar bil adama fukafukansane kadai da girmansa ya bambantasa da bil’adam. 

(1)SHIN GIMBIYA SAFRAH TAKAMUDA SAN ALJANI MARKAHULNAR NE?

(2)SHIN ZASU SAMU DAMAR SULHUNTAWA DASHI HARYA TAIMAKESU?

(3)SHIN ZASU SAMU HADUWA DA SADAUKIN SADAUKAI?

DOMIN JIN YADDA ZATA KASANCE KAIDAI BIYOMU A LITTAFIN SADAUKIN SADAUKAI BOOK TWO (2)…..

THANKS.

WRITTEN BY NURA MUHAMMAD

WHATSAPP NUMBER 08108488607

THANK FOR READING………..

END OF BOOK ONE……….

About AIS

Check Also

SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 1 by Nura Muhammad

SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 1 by Nura Muhammad                 …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *