MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 9 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 9 BY MAI_DAMBU

               Www.bankinhausanovels.com.ng 

Ina samu Amatullah tay) barci na gungurata can gefe nace. “Zo na baka laban me dadii.” Daga nan muka lalace a duniyarmu……. 

kik Ina zaune muna hira da Batul, sai gashi ya shigo yace. “Kizo munyi baki* 

Mik’ewa nayi ina mamakin suwaye bakin haka. 

Har Palourn bakin shi naje nasame su anata hira wajen maza da ban mata daban cikin shiga irinta Alfarmar, duk cikin biyu ne muke kusan shekaru d’aya dasu. 

Oa sallama na shiga, matan suka zuba min ido. K’asa-k’asa naji wata me karanci shakaru a cikin su tace. * Itace Sarauniya SAFINAH?” 

“Eh ita ce.” 

“Assalamu alaikum! Yan uwan ga SAFINATA nan itace mata ta, kuma Sarauntyata” Juyawa yayi Zuwa gare Ni sannan yace. 

“Tawal Wancan me rawanin buzayen Shine Maude amma sunan shi Asadullah Aliyu Haidar, Na cikin Zanen kaddarata, ga matar shi can WEEHIDAN, sai wancan dan gayen Sadiq ga matar shi can Amrah na ciki da ciwo a rayuwata, sai Wancan dan Sanda, Mansoor ga matar shi can Muwaddah, na cikin ina da Buri, sal Babban Yayanmu Yunus me nasara na cikin matar so tare da MariamSajidah, ga Soja Alyu Indimi = muyin meenarsin na cikin Abadan Da‘iman, sai Wancan dan kwallon golf Abu turab, myin Aleeshbah, sai kuma Amiduddawlah myin Jal Parih dan kwallon Real Madrid ne, sai Likitan can da matar shi Khadijah, Dr Maheer na cikin Yar gidan Yaddiko. Me gayya me aiki Yaya Malam na cikin Matar Malam tare da Matar shi Neeha. Yawwa ban gabatar miki da babban abokin Sadiq ba Wato imran da matar sa Sarauniya Zuljah amma dukkan sat da) jinsin Aljanun ne, bismillah ku.” 

Haka Imran da Zuljah suka bayyana, sannan aka, dariya suka saka yan matasan masu jini a jika Imamu da Mai Nasara murmushi suka yi, Ya Man ya mike yace. “Wai don Allah ya akayi muka zo nan din nan” 

Tab’e baki Ya Abu Turab yayi sannan yace. “Mai Dambu ttace ta hado mu nan tun zuwa na naganta a bayana labule fito kafin mu baki mamaki” 

Haka na fito tsamo tsamo, ina zare idanuna, Haidar ya fidda bindiga yace. “Daga nan ina zaki nufa* Kallon buzayen nan nayi Asadullah da matar shi Weehidan, sannan na koma kan Jan Parih nace. “Ita Soja Damagaran da Bauchi zan tsaya bayan nan nayi muku alqawarin bani sake gulmar kowa” 

Murmushi Suka yi Imamu yace. “Ya sunan labarinsu, Zanen Kaddarata shine labarin Weehidan da Asadullah, sai Mrs Amududdawlah, kuruciyar Jan Parth, suke nan ai akwai TSUNTSUN DA YAJA Ruwa. Labarin Mahnoor” 

“Toh ina take?” Wata budurwa ce ta shigo, sannan na nuna musu ita. 

Alhamdulitlah Alhamdulillah mungodewa Allah da ya bani ikon gama wannan labarin cikin kwanciyar hankali da nutsuwa Inda nayi kuskure Allah ya yafe mana, inda nayt dai dat Allah yasa muyi tarayyar akan dat-dai….. 

About AIS

Check Also

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAI_DAMBU “Zan yi sallah tukun.” Zare min hyab …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *