MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 7 BY MAI_DAMBU

“Zan yi sallah tukun.” Zare min hyab yay! sannan ya koma ban dakin ya dauko ruwa a cikin wani bowl na silver. Ya kawo min na wanke hannu sannan ya koma ya kawo min wan nayi alolan sosai. Yazo ya kad e abin sallar ya sake shimfida min, nayi sallar ina idarwa sai fadin Dudu.

Sun gaisa tare da tambayar shi ya muka tashi, kallon shi nayi sannan nace. “Yaushe ya tawo.”

“Uku da rabi ya shigo kasar, ya kuma kirani shine naye na dauko shi.” Sunkuyar da kai nay! kunya na dawamntyya dani. Sun fita da Dudu, can sai gasu nan sun dawo, kallona yayi yace. “Zaki lya takawa ko na daga ki.” “Zan iya taflya da kafata” Koda muka fita a hankali muke takawa, har gurin motar Dudu. Koda muka isa gidan kayanmu Dudu ya hada mana, muka bar Ukraine. Www.bankinhausanovels.com.ng

Shi ya kaimu airport, tunda muka shiga ya dauki Yar shi, suka shiga hira ban kuma gane kan shi, sai da! idan yaga na juyar da kaina ko na yatsina fuskana, yace * lafiya” “ina ke miki ciwo7l”

“Babu “ shine amsar da nake bashi, har muka shiga rasha da karfe biyu, sabida babu nisa tsakaninsu.

Bilal da Ghaniyu suka zo daukar mu. kik

Tunda muka isa ya bani dama nayi abinda raina ke so ta hanyar nisanta kanshi dani, haka ba karamin ciwo yay! min ba, taya za! juya min baya. Haka nay ta bin shi yana yuya min baya, A gurin Urnman bilal nake samun sauki, ban san ya zanyi da Ashraf ba dan ko irin sumbatar da yake yi a goshin nan babu, kuma sai ya tsaya nasha magani kafin ya koma inda yake, Ablah kan bana ganinta, sai ta gadama take zuwa gurina Sosa na shiga damuwa dan na tsani shariya ko nace mun tsam shartya dan shima baya son haka amma idan na duba girman laifina sai na kwantar da kai, muna zuwa asibiti ganin likita sabida sugar na da yake yawan hawa, dan duk bayan 15hour yake hawa, akwai ranar da ya hau sai da na daina gan, Allah ya taimaka yana dakin na, zan sauka daga gadon kenan na tafi zan hantsila ya kamo ni. Www.bankinhausanovels.com.ng

Wallahi ban tab’a ciki irin shi ba, iya wahaltu na wahala da cikin. Wannan dalilin yasa na koma asibiti da zama, bana ganewa komai, ga sabon laulayi a cikin wata shida zuwa bakwai_tunda Ashraf yaga haka ya sami likitoci akan a min aki,

Kiran Ummi nayt na gaya mata, ita kuma takira Ashraf tace don Allah a dakatar da haihuwar haka, sabida yawwan haihuwa yayi shi ya haifar min da ciwon sugar shi yasa tace a hakura da haihuwar.

sreeee Aranar Laraba naka ciromin yaro na dan karamin dashi sak Ashraf…….. *inna lillaht wa Inna ilathi ray’un*® *inna lillaht wa Inna iaihi rayrun* *Inna lillahi wa Inna tlathi raytun* *Inna lillahi wa Inna tlashi ray’un*

Muna baran Addu’ar ku Governo Bauch yana cikin wannan tashin hankali

(3/26, 10.02 AM] Mai Dambu: number da xaku mata magana idan kuna son Book din Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*

*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kudinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200% ne, Mtn, ga number bankinaAcct 0472282105 .* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame m 08130269641 nagode Masha Allah*

MJ3

“Ammyna gani nan zuwa” Ya fada mata cikin wani irin murya wanda yake cike da bakin ciki tare da damuwa, ya shiga
ban daki yayi wanka, sannan ya fita zuwa gurin ta.

Turata a keken ta yayi har zuwa d’akinta, sannan ya zaunaa_kasa. Ita kuma ta koma bakin gadon ta zauna, irin zaman da yayi sai ya bata tausayi tare da jin ba dadi a ran shi.

“Muhammad Ashraf* D’ago kat yay ya kalleta sannan ya maida kan shi ya sunkuyar. “Kay! hakun! Ni kaina ban san me yasa nake jin ba dad’ idan ina tare da SAFINAH ba, amma nasan Yarinyar bata da matsala, kawal ina.”

“Kah Ammyn kawai ki nima min abinda zan kashe Ni, yadda bazan iya aikata komai ba, kinga sai tayi tafiyar ta Nu kuma na zauna dake tunda haka kike so.”

“A’a Ni ba haka nace ba.” “Haka ne mana! Ammyna, SAFINAH mata ta ce, ke kuma Mahaiftyata ce, toh me zanyi miki, idan banyi tarayya da Safinah ba Zina kike so naje nayi ko me kike bukata dani.” Www.bankinhausanovels.com.ng

Shiru tayi sannan yace. “Ni danki ne! Ni ba myinki bane, babu amfanin kina kishi da Mata ta, kiyi hakuri da abinda na fada tya gaskiyar kenan, wallahi kina kuma shiga tsakani na da ita Ammyn zan saka a kat ki inda bazaki ku ganin mu ba, haka zaki rayu a gidan Tsofaffi wanda yake Jordan, na rantse da Allah, bazan fasa abinda nay: myya ba, ke Uwa ce ki zauna a matsayin ki, Ammyn kiduba Umman Bilal man ko kunya baki ji ba, Ni kawai kika hana na samu nutsuwa da matata toh gani kiyi yadda kike so dani shikenan.”

Tunda ya fara magana take kuka, sannan ya mike ya barta zaune a gurin. Ya dawo d’akina ya same Ni nayi wanka har na sauya zanin gadon na koma na kwanta, cire rigar jikin shi yayi sannan ya shiga cikin bargo ya janyo Ni j!kin shi, sat a lokacin na sake kuka, bar hanan: ba har sai da yaga nay! shiru dan kaina sannan ya lallubo fuskana ya cilla min harshen shi bakina.

Daga nan kuma komai ya kunce min, dan Ashu mayye na ne. kk Tun daga ranar bata kuma shiga harkar mu ba, sai ma kame kanta da tay! wai nace Allah yasa a dore a haka.

Bayan shekara biyu Allah yayiwa Ammar Rasuwa ta hanyar tsarin jirgin sama, koda muka je gaisawa Suka rike Ashraf dan dole suka mika mishi mika min shi, ina zaune rike da Yar Batul Aafreeda (ma‘anar sunan Yar Batul created ko ace produced, sunan Mahaifiyar Fahad, Bilal kuma ya sanyawa dan shi Asadullah, Sunan yaron Aliyu inkiyar sunan ne Asadullah,( wato Zakin Allah). Www.bankinhausanovels.com.ng

A gigice ya shigo d’akin ina ganin shi, na kalli su Batul fita suka yi, nake inda yake tsaye na riko hannunshi, na zaunar dashi, sannan na zauna tare da daura kanshi a kafad’ana. “Sun mai dakai matsayin ka ba! Shine kake jin tashin hankalin ko”

“Toh meye a ciki da kake damuwa zabiin Allah ne, dan haka ka amshi taytn su tun kafin su ma na karfi.” Na maida abin wasa, sannan na nuna mishi girman abinda suka yi da ya dace, sannan na kuma bashi goyan baya.

Ranar da akayi addu’o’n a ranar aka mai dashi kujeran shi, na dindindin. Sai dat wannan karon anga tsarin matashin Basaraken, dan komaf sat da aka zamanantar dashi, aka mai dashi boko zalla. Amma batun abinda ya shaft addini yana nan, bisa tsari.

Bayan shekara biyar, kwance nake a jikinshi bani da lafiya, amma dan bakin jaraba sai da ya cinye ni ( ) sannan ya dawo yana tausayin gulma. “Anya Www.bankinhausanovels.com.ng SAFINAH ba ciki ne dake ba kuwa? Dan naji kun kara armashi”

Make hannunshi nayi wanda yake kan shafafeffen cikina, kamar ban juyen yara ba, kodan

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG

About AIS

Check Also

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU Www.bankinhausanovels.com.ng  banda jikine yasa haka oho, amma …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *