MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 6 BY MAI_DAMBU

                Www.bankinhausanovels.com.ng 

Watanmu biyar muka Zo naija har da tazye na, wato Ashraf kai jama’a ina ganin bibiko yoh ko jela sai haka. Munyi yawon cikin yan uwa da dangi sannan muka dire Maiduguri dan maida Hajja, 

A jirgi muka hadu da Dr inda ya nemi yaftyata baki kula shi sai da Ashraf yasaka baki sannan na yafe mishi, munyi kwanaki sannan muka baro Abuja zuwa jordan, tunda Allah ya nufa a can zanen Kaddararmu take. 

Ina amu Amatullah tayi barci na gungurata can gefe nace. “Zo na baka labari me dad’i.” Daga nan muka lalace a duniyarmu……. 

ake ina zaune muna hira da Batul, sai gashi ya shigo yace. “Kizo munyi baki” 

Mik’ewa nayi ina mamakin suwaye bakin haka. 

Har Palourn bakin shi naje nasame su anata hira wayen maza da ban mata daban cikin shiga irinta Alfarmar, duk cikin bryu ne muke kusan shekaru d’aya dasu. 

Da sallama na shiga, matan suka zuba min ido. K’asa-k’asa naji wata me karanci shakaru a cikin su tace. * [tace Sarauniya SAFINAH?” 

“Eh ita ce.” 

“Assalamu alaikum! Yan uwan ga SAFINATA nan itace mata ta, kuma Sarauniyata” 

Juyawa yayi Zuwa gare Ni sannan yace. 

“Tawa! Wancan me rawanin buzayen Shine Maude amma sunan shi Asadullah Altyu Hardar, Na cikin Zanen kaddarata, ga matar shi can WEEHIDAN, sai wancan dan gayen Sadiq ga matar shi can Amrah na ctki da ciwo a rayuwata, sai Wancan dan Sanda, Mansoor ga matar shi can Muwaddah, na cikin ina da Buri, sai Babban Yayanmu Yunus me nasara na cikin matar so tare da MariamSajidah, ga Soja Aliyu Indimi_ muijin meenarsin na cikin Abadan Da‘iman, sai Wancan dan kwallon golf Abu turab, mijin Aleeshbah, sai kuma Amiduddawlah myin Jal Parih dan kwallon Real Madrid ne, sai Likitan can da matar shi Khadyah, Or Maheer na cikin Yar gidan Yaddiko. Me gayya me aiki Yaya Malam na ctkin Matar Malam tare da Matar shi Neeha. Yawwa ban gabatar miki da babban abokin Sadiq ba Wato Imran da matar sa Sarauniya Zuljah amma dukkan sai dai jinsin Alanun ne, bismillah ku.” 

Haka Imran da Zuljah suka bayyana, sannan aka, dariya suka saka yan matasan masu jini a jika Imamu da Mai Nasara murmushi suka yi, Ya Man ya mike yace. “Wai don Allah ya akay! muka zo nan din nan” 

Tab’e baki Ya Abu Turab yayi sannan yace. “Mai Dambu itace ta hado mu nan tun zuwa na naganta a bayana labule fito kafin mu baki mamaki” 

Haka na fito tsamo tsamo, ina zare idanuna, Haidar ya fidda bindiga yace. “Daga nan ina zak) nufa” Kallon buzayen nan nayi Asadullah da matar shi Weehidan, sannan na koma kan Jan Parih nace. “Ita Soja Damagaran da Bauchi zan tsaya bayan nan nayi muku alqawarin bani sake gulmar kowa” 

Murmushi Suka yi lmamu yace. “Ya sunan labarinsu, Zanen Kaddarata shine labarin Weehidan da Asadullah, sai Mrs Amiduddawlah, kuruciyar Jan Parih, suke nan ai akwai TSUNTSUN DA YAJA Ruwa. Labarin 

Mahnoor” 

“Toh ina take?” Wata budurwa ce ta shigo, sannan na nuna musu ita. 

Albamdulilah Alhamdulillah mungodewa Atlah da ya bani ikon gama wannan labarin 

cikin kwanciyar hankali da nutsuwa Inda nayi kuskure Allah ya yafe mana, inda nayi dai dai Allah yasa muy tarayyar akan dai-dai 

Da wannan nake muka fatan Alkhairi sannan anan nake ajiye alkalamina, zan tafi hutu, Insha 

Allah sai Bayan sallah, idan labari na ya iso muku toh ina niman yafiyar ku, domin Ni yafe muku. 

Ana nake cewa duk wanda na mishi ba dai dai ba yayi hakuri Ajizanci ne na dan Adam, wanda ya cuce Ni da kalma d’aya Allah zai bi min hakkina. 

Fatan Alkhairi 

Idan da nisan kwana Mrs Amdud 

ZANEN QADDARATA TSUNTSUN DA YAJA…. 

Insha Allah… Allah ya kawo mana karshe wannan Annoban Nagode taku har kullum 

Mai Dambu Qum Muwaddah…. 

Ai dukkan su suka fito, komawa daki Dudu yayi ya dauko kayan aikin shi, ya shiga bani taimakon gaggawa. 

Har zai saka min ruwa, Sophia tace mishi. 

“D karka sa mata drip, ka manta wancan zamanta a asibitin yan tana da diabetis na cikin kar ka sa mata ruwa sabida wannan akwai glucose.” 

“Nagode da kika tuna min ” yace mata, 

Karshe dai Asibiti ya kai Ni, ya kuma kira Ummi ya gaya mata, sannan ya kira Ashraf ya gaya mishi. 

kkk 

Dakyar ya wani gari dan barci barawo ne ya dauke shi, gari na wayewa, bai kai ga yin haske ba, ya bar gidan bayan yayiwa Khalil bayani. 

kkk 

Jikin Nannah kan za ace da sauki tunda babu halin tafiya sai dai a turata a keke, an sallamota zuwa gida. 

Kuma an zuba mata masu kula da ita, bata cika magana ba amma kuma bata cikin wani mugun yanayi, dan takan ce. Mata abinda take so. kik Sai da nayi awa biyu sannan na farka, lokacin dare yayi sosai dakin ba kowa ban daki na shiga 

nayi alola. Nazo na gabatar da Sallah, ina idarwa na jima ina adduo’n kafin na mike na kwanta a gadon. 

Ina kwanciya ban kuma farkawa ba sai da gari ya waye, jin hannun mutum ya rike hannuna yasani bud’e idanun na tsura mishi ido. *Ashu” D’ago kai yayi sannan ya zare hannun shi yace.. “Ya kike ji?! Ko zamu wucce Rasha ne dan can zasu ft baki kulawa me kyau.” 

About AIS

Check Also

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU Www.bankinhausanovels.com.ng  banda jikine yasa haka oho, amma …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *