AMANAR MU CHAPTER 2

AMANAR MU CHAPTER 2

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Washegari tun 8 Humy da Zee suka fita lectures dan sunata shirye shiryen zana jarabawa wanda daga shi sai jarabawar k’arshe daza su zana na kammala digree!+

Ko breakfast bata hadamai ba kuma bata je sashen sa ba dan gaishe dashi sabida haushin abinda yace dangane da Zee,Ko da Umar ya farka ya tambaya momy sai ce masa tayi sun tafi lectures yayi mamaki sosai wucewar ta batareda tazo ta gaishe shiba!

“Momy inta dawo kice inason ganinta “!

Jinjina kai momy tayi tace “tam ya Kamata Kashiga cikin gida ka gaida Alhaji da Mama ko?!”

Murmushi yayi yace ” in sha Allah Zani yanzun”

Saida ya karya yayi wanka ya shirya sannan ya shiga cikin gidan inda nan ne part dinsu Zee duk da shima side din ya tsaru sosai bai kai kwatan kyawun nasu Humy ba!

Da sallamansa ya shiga cikin gidan inda ya tarar da Mama tana shara ga kwanonin abinci a gun wanke wanke da alama tagama wankesune take shara! Mamakine fal ran Umar toh ita Zee bata zuwa tana taya mahaifiyarta aikine?komai?!

“Lale marhaban da babana yaushe a gari?”

Mama ta katse shi daga tunanin daya lula murmsawa yayi ya qarasa shugowa tsakar gidan yana fadin:

“Jia da rana mama,Inawuni mun sameku lfy?”

“Lfy lau babana ya karatu faa yazun an kammala dai ko?Shugo daga ciki Babana “

Shiga cikin falan gidan sukai komai yaji zamzam afalan babu abin kushewa dan mama akwai tsafta sosai falan sai tashin qamshi yake,Kallan babban hoton frame din dake falan Umar yayi hoton Zee da Humy ne lokacin suna yara kauda kansa yayi!

“Mama Aykam mungama karatu yanzun haka an tura ni aiki a Kaduna nanda kaman 3wks zan fara zuwa”

“Allah sarki Babana Allah taimaka kaga daganan sai aure koh?”

Daria yayi yace :

“Aikuwa mama tunda gashi Amaryar tawama ta girma “

“Humm babana sha lemu ,wacece Amaryar tamu?”

Ware idanu yayi cikin mamaki yace:

“Haba mama Wace Amaryar fa kikace?!”

“Ehmana babana wacece ai bansantaba!

“Hhhh kindai mance zakice Mama ayni Banda mata a duniyannn inba Humy ba sabida ita Aka halicceni kuma sabida ita kadai nake rayuwa!”

Daria mama tayi tace :”Af dama tsokanarka nake babana Ay kaine mijin Shatu da yardar Allah.Amman sai dai wani hanzari ba guduba kana ganin Engr zai bar ayi auran nan very soon kuwa?”

“Y not mama?”

“Naga al’adan dangin momy da Daddy dole sai mace takai matakin masters ake aurar da ita kaima fa saida ka gama PHD sannan akace zaka iya auran Baka ganin Dady bazai aurarda Humy da Zee yanzun ba?!”

“Hakane Mama Amman kam nidai Humy Na gama digree zan aureta in mukai aure saita cigaba”

“Toh Allah tabbatar mana da alkairi babana “

“Ameen mama ina Bashir da Huzaifa?”

“Duk suna makaranta babana Bashir yakusa kammalawa Huzaifa kuma kasan ba hankali yacika sosai ba shiyasa Dadynku ya maidosa nan baze tunda ba nisa da gida”

“Allah sarki Allah taimaka ya jikin baba fa?”

“Da sauki yana bacci “

“Kigaishe shi inya tashi zan kuma shugowa in Sha Allah “

STORY CONTINUES BELOW

“Toh babana kagaida momyn taku anjima zan shugo”

Fitowan sa part din su Zee yayi daidai da fitowar su daga mota tsayawa yayi yana kallanta har ta karaso inda yake yace “biyoni part dina “

Yanda yayi maganar babu alamun wasa yasata gyada kai,jan hannun Zee tayi alamun tagaida yaah umar din itadai Zee ko kallo bai isheta ba,Barema tagaida shi.Shima awajen nasa hakan ne dan ko kallon side din datake baiba yasa kai yayi tafiyarsa!

Sororoo Humy tabisu da kallo kafun tace “wlh Zee ki chanza hali atleast ya kamata kigaishe shi ya girmeki amman ke ko ajikinki”

“Kinga malama ba ruwanki dani “

Zee ta ra6a tagefen Humyn tayi tafiyarta “Allah kyauta ” Humy tafada hadida karasa part din Yaah Umar!

A dakinsa tasamesa zaune yana daddanna waya kafin daga bisani ya dago kai yace “ga tsarabanki chan sauran kuma kikaima mutan gida “

Da sauri ta karasa inda ya nuna mata kayanane ya jido mata kaman baisan zafin kudiba takalma,jakunkuna,atamfa,make up kit etc tsalle ta buga hadida rungume yayan nata “thank u thank u Yaah Faruq Allah saka da alkai…….

“Shhhhhh y thanking me ? U deserve more than that!”

“Hope sunmaki ?”

“Sosaima kuwa saidai banga na Zee ba?”

Tureta yayi daga jikinsa sannan yanunata da yatsa “look wlh this should be the first and the sincere last time dazaki qara furta sunan yarinyannan a gabana,in kinaso ki bata cikin tsaraban en gida Amman don’t u dare touch the once nabaki da sunan zaki bata “!

Daga hakan yayi ficewarsa tabi bayansa da kallo cike da mamaki kwashe kayan tayi ta wuce dakin momy dasu gudunma kar Zee din tagani tasan dole saitaji haushi kadan ta ciro cikin wanda yabata sannan ta ciroma Zee din itama cikin na en gida sannan tawuce dakinsu ta miqama Zee din tace gashi inji Yaah Umar tsaraban mu!”

Bin kayan da kallo Zee tayi kafun tace “kede kika ban basi ba “

*3days later*

Shirye shiryen dawowan Dady da brodas d’in Humy ake tayi Yau Yaah Affan da Haydar zasu dawo daga skul harda yaah bashir ma yau gida zai zama intact sai zuba girki ake su Zee da Humy ne gaba gaba yau mama da momy da kansu suka shiga kitchen sunata faman girke girke Humy da Zee kuma ana chan ana cha6a kwalliya!

K’arfe 2pm daidai suka iso zokuga murna a wajen mutan gidan baa fada!

Sosai aka zauna ana fira ana daria dan har baba dake fama da mutuwan 6arin jikima saida aka kawosa sashen Dady dan duk anan aka taru ana hira anan ne dady ke sanar musu fita da Baba dazaiyi zuwa india dan samun lafiyarsa sosai mama tayi ma dady da zuriaarsa aduaa harda kukanta yaah bashir Na tayata!

Itako Zee haushi abin yake bata wlh sai take jima inama ace basune asalin iyayenta ba inama ace iyaye Humy ne iyayenta aida wlh duk duniya babu wanda yakaita!

Yaah Faruq ne yayi gyaran murya a hankali yace;

“Dady inada magana “

Kallonsa Kowa yayi a falan dan dama tunda aka shugo baice uffanba dan dama shi bamai yawan magana bane kaman Humy shiyasama tasu taqara zuwa daya!

“Inajinka Faruq”

Murmushi yayi sannan yace:

“Dady dama akan maganar aurena ne da Humy nakeso asa inta kammala karatunta inyaso sai ta daura inmuyi aure”

Da sauri Humy tadago ta kalleshi sannan ta kalla Zee wacce da alamuma hankalinta bai wajensu yana wajen wayar datake danne danne.Shuru Dady yayi chan kuma ya lumfasa yace “ok is alryt Son babu komai tunda kai nagidane nasan bazaka hanata cigaba da karatunta ba sannan nasan zaka Barta tayi aiki so inshallah innta kammala karatun sai asa lokacin aure ko ya kukace?”

STORY CONTINUES BELOW

Murmushi kowa yayi atare akace “hakanma yayi “

Da sauri humy tamiqe tayi saman 6ene dagudu itanan kunya! Daria kowa yaamata sannan Baba cikin muryarsa ta marasa lafiayace “kefa Abuna yaushe zaki Fiddo mijin?”

Daria tayi tace “in sha Allah nan bada jimawaba Abba “

A kwana atashi wajen Allah ba wuya loakci naja kwanaki na shudewa sakanni nata tafiya dare nayi safia zata waye haka har yau da Allah yanuna ma su Zee ranar da suka kammala karatunsu na digree a fannin computer science !sosai suke murna inda dady ya hadamasu qayatacciyar walima inda aranar kuma akasanya bikin Humy da Faruq nanda wata daya cur murna wajen Masoyannan biyu baa magana!

Daga ranar Aka soma shirye shirye babu kama hannun yaro soyyayyar Humy da Faruq kuwa sai abunda yayi gaba dan suna matuqar qaunar junansu!

_Wai waye Humy waye Zee_ ?

Bari mukutsa asalin labarin dan musamu musan jigon lbarin

  ASALIN LABARI

By Ayshkhair plss share ? *AMANARMU*?

       *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

By Ayshkhair?

      Page 5&6

   Washegari tun 8 Humy da Zee suka fita lectures dan sunata shirye shiryen zana jarabawa wanda daga shi sai jarabawar k’arshe daza su zana na kammala digree!

Sub lieutenant Lawal maigoro da Barrister Asma’u Aliyu (mrs mai goro) sune suka haifa Dr Ibrahim Lawal maigoro da Engr Abbas Lawal maigoro.Su kad’ai iyayen su suka haifa a duniya hakan yasa suka taso cikin so da qaunar iyaye babu abinda suka naima suka rasa sabida iyayensu masu kudine sosai sannan rik’akk’un en bokone na bugawa ajarida shiyasa suka maida akalan rayuwansu irin na turai!  Iyayensu sun rasu a crash na jirgi dawowan su daga Uk zuwa nigeria,mutuwan ya girgiza yayan sosai saidai lokacin kowannensu ya kammala karatu aiki kawai suke jira su fara.
  Anraba masu gado saidai sun bar abinsu a had’e daga baya Ibrahim yakama kasuwanci ganin har yanzun basu sama aikin gwamnati ba.Aikuwa yashugo da qafar dama a kasuwanci dan bai wani jimaba yazama babban dan kasuwa a inda yasamoma qaninsa aiki a embasyy Na Abuja.Rayuwa sukeyi gwanin ban shaawa inda ibrahim ya aura wata er maiduguri maisuna Naheedah shikuma Abbaz ya aura wata er yar mahaifiyarsa Ramlah a inda lokacin Ramlah tana bautar qasa a Abj hakan yasa akai auran.Akwana a tashi ba wuya Zuwairah tahaifi danta kekkyawa akasamai suna “Umar Faruq”
Umar nada shekara 2 a duniya iyayensa sukai hatsari a hanyarsu ta dawowa daga Abuja!hakan yasa riqonsa ya koma wajen kanin mahaifinsa sosai Ramlah ke kula da Umar dan har a lokacin bata haihuba!
Saida Umar ya shekara hudu kafun Ramla tahaifa danta nafari inda yaci sunan wan mahaifinsa “ibrahim ” suke kiransa da “Khaleel” Khalil nada 2yrs aka kuma mai qani “Fareed”

Sun tashi kansu a had’e suke gudanarda rayuwansu!

Sosai Ramla ke qaunan ‘ya’yan nata su uku Umar khaleel da Fareed saidai kullum fatansu shine momynsu tahaifa masu baby girl wanda itakam hartacire ran kuma haihuwa dubada shekarun Fareed 9 kenan a duniya kuma tanason taqara haihuwar Allah ne baikawoba!
Familyn maigoro family ne wanda daka gasu kaga asalin kyawawa jinin fulani gasu da ilimi boko da arabi saidai ayanayin yadda suke gudanar da rayuwan nasu sunfi nuna rayuwar boko!

*Alhaji Ahmad Daleel* riqeqqen dan kasuwane wanda akeji dashi sosai a duniya kuma amini ga Engr Àbbaz maigoro tun suna yara suke class mates kuma abokaine sosai har girman su basu yarda abokan tasuba saidai kowa da inda yake samun halaliyarsa shi Ahmd dan kasuwane shi kuma Abbaz aikin gwamnati yake saidai mutuwan yayansa yasa shi fadawa kasuwanci shima dan cigaba da juyarma da marainin yaron yayansa wato Umar faruq gadonsa! Hakan yasa ya ajiye aikin gwamnatin ya shiga kasuwanci tsandam!

Shigansa kasuwanci ba da jimawaba Allah ya jarrabi Alhj Ahmd da karayar arziqi wanda wannan karayar arziqin yayisa sosaine dan EFCC kwace komai nasa sukai babu wani abu dasuka barsa dashi inba gidansa dayake zaune acikiba!

Alhj Ahmad yanada mata d’aya Hajia Fatimah da yara uku Bashir Abdulrahman wanda shi yarasu sai Huzaifah wanda tun haihuwar sa aka haifesa da d’an ta6in kwakwalwa daganan itama bata sake haihuwaba!

Wannan karayar Arziqin ya haddasama Alhj Ahmad hawan jini wanda daga baya yawan tunani ya haddasa masa mutuwan 6arin jiki gidansu da suke cikima daga baya banki tazo ta amshe !

Hakan yaqara haddasa durqushewan Alhj ahmd gashi hjia faty bawani karatun kirki tayiba bare ta tallafi rayuwar su!

Suna cikin wannan halin ne kwatsam Engr Abbaz yasama lbrn abinda yafaru da abokin nasa sosai ya girgiza da wannan alamarin hakan yasa shi zuwa har gidansa yace mai shida iyalansa su dawo gidansa da zama!

Da farko Alhj ahmad bai aminceba acewarsa zai daurama abokin nasa wani nauyin ne fafur Engr yaqi yace dole su dawo ba yanda suka iya dan they are very helpless hakan yasa suka takarkata suka koma gidan Engr inda ya basu part guda acikin gidansa (boys qauters).Daga nan rayuwarsu ya chanza tadawo Engr ke yimusu kowani Kalan hidima kama daga maganin Alhj abincinsu suturunsu dakuma school fess din yaransu inda yasa yaran thesame school da su Umar kezuwa!

STORY CONTINUES BELOW
Rayuwa ta chanza masu sosai dan Ramlah da Faty sun hade kai sosai kai kace jini daya suke! In Ramlah tafita aiki riqon yaran gidan duka komawa yake wajen Faty haka rayuwansu keta tafiya cikin jin dadi da qaunar junansu!

Sosai suma su bashir suka koyi rayuwan gidan maigoro suma yanzun magana daya biyu sai kaji sunsa turanci aciki harda fatima wacce ita ba karatun tayi mai wani zurfiba iyakarta secondary itamayanzun bakinta Yajime da turancin abinka da en boko!

Shekaran su Mama biyu a gidan Allah ya azurtasu da samun ciki both mama da momy murna wajen en gidan baa magana barinma umar faruq yadda ya kwallafa ransa akan cikin momy Allah kullum yake roqo akan Allah yasa momy tahaifa mace dan kullum sai ya fada:

“Dady da Momy indai momy tahaifa mace toh daga ranar tazama matana!”

Su dady da sauran en gidan sai sumai daria suce:

“Bakomai Umar faruq ai angama in mace ne kaine mijinta “

Ranar wata Alhamis Sha biyu ga watan febweru da yammacin ranar Mama ta tashi dana quda duk inda hankalin en gidan yake yakai qololuwan tashi dan mama tasha matuqar wahala kafun Allah ya sauketa lafia tasama diyarta mace! Murna wajen en gidannan baa magana!

Ranar Jummaa da safe kuma Allah yasauka momy itama inda ta santalo kekkyawan baby girl dinta mai kama da Dady sak!

Ganin kwana dayane interval tsakanin babyn mama da babyn momy yasa Dady yace kawai a hada sunan ayi ranar alhamis!

Umar kam ai tunda aka santalo yarinyan ko nan da chan sai intakama yake zuwa musamman lokacinma suna hutun makaranta dan dama shi umar makarantar kwana yake a garin jos!

Ranar suna Yara suka ci suna kaman haka:

Babyn mama aka samata Zainab inda en gidan suka samata nickname ZEE sai babyn Momy kuma wanda Umar da kansa yasa mata AYSHATUL HUMAIRA inda suka samata nickname HUMY
Wannan kenan!

Karku manta har yanzun bamu shiga cikin lbrn ba the novel will be more interesting nan gaba! ? *AMANARMU*?
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

     -BY Ayshkhair-?

           Page 7

Karku manta har yanzun bamu shiga cikin lbrn ba the novel will be more interesting nan gaba!

About AIS

Check Also

AMANAR MU CHAPTER 8

AMANAR MU CHAPTER 8 Www.bankinhausanovels.com.ng  Bud’e idanuwan ta tayi tagan ta cikin wani irin  yanayi. …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *