AMANAR MU CHAPTER 1

AMANAR MU CHAPTER 1

                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

Zaune suke a mota kowanne da abinda ke sakawa aransa. Gefe guda Khadeeja Ahmad da Fa’iza Kabir Halima Hassan ne suka kurawa Zainab ido a in curiosity suna San tabbatar da hasashen su akanta . Kallo daya zakaiwa Zainab ka tabbatar da ranta a bace yake dasu musamman Humaira tafi jin haushin ta fiye da su Haliman masu son ganin kwaf akan iyayenta jinginar da kanta tayi tana kallon gefen titi. “Wannan shine karo na barkatai da Humaira ke mata katsalandan arayuwarta Wai shin ma Ina ruwanta da iyayenta ? Dolene sai tabi

abinda take so ? Wannan ba komai bane illa tozarci Humaira so take ta tozartata gaban kawayen su ta nunawa duniya cewa ita din ba ‘yar kowa bace sai ‘yar nakasashshe talaka Wanda bashi da komai yake a karence a a gidan abokinsa. Idan har ba hakan take son nunawa ba Mai zai sa ta fadawa kawayen ta cewa baban ta ba lafiya ?” Tsakin data ja ne ya dawo da hankulan su kanta da sauri ta basar kallonta Humaira tayi cike da tausasawa “kiyi hakuri Zee Inshaa Allah Baba zai Sami lafiya ki kwantar da hankalinki komai zai zama lafiya” maimakon hankalin ta ya kwanta ranta kara baci yayi cike da jin haushin Humairan ta daga mata kai “wato ta Kuma so take ta nunawa kawayen su cewa da Baba suke Kiran babansu maimakon Abba ko Daddy …. Wannan yarinyar tana son illata da banzayen maganganun ta Wanda ita bata yarda ba waazi ne” tsayawar da motar tayi ne ya dawo da ita daga dogon Tunanin da tatafi motar har ta shigo cikin gidan jikin ta a sanyaye ta bude motar ta fito sauran kawayen su Su Halima suka biyo bayanta Humaira ce karshen fitowa Dan kafin ta fito tuni Zee tayi cikin gidan ranta abace binta Humy tayi tana kwala mata kira Kallon Juna su Khadeeja sukayi suka tuntsire da dariya cikin muryar dariya Halima tace “yau fa Zee karya ta kare, shegiya me son asani ke ba kowan kowa ba ya dillalin kashi” caraf Halima ta amsa “eh bakiga tunda muka shigo mota take cin magani ba ba abinda take tunani saboda yau zaa ga karyar ta banza mutum sai famkama da nuna kai Dan wani ne” gyada kai Fa’iza tayi “Ni wllh Humy tausayi take bani duk da bamu taba jin kansu ba, ita fa ba komai aranta gani take kawai damuwar rashin lafiyar mahaifinta ce tasa ta a wannan yanayin bata San abinda ke ran Zee ba sai Allah baka isa ka gane bayan ta balle gabanta” tsaki Fa’iza taja “koma meye dai yau sai mun duba mahaifinta ko Dan aminci shekara nawa muna tare ? Duk zaman da mukayi ba Wanda ya damu da rayuwar su banda yanzu ma da ita Humyn ta matsa ba abinda zai kawo mu Dan Allah kadai yasan dalilin yasa Zee bata San aje gidansu” ganin Humyn ta tsaya yasa suka saurara da hirar jiran su ta tsaya yi Dan Zee tuni ta shige gida. Ita kanta Humyn taso ta fahimci Zee din ta maza ta kauda Tunanin Dan bata San yi mata mummunan zargi. Sakin Fuska tayi suna karasowa suka jeru suna tafiya kowanne da abinda ke sakawa aransa su kam tsananin mamakin Zee ne ya cika su yanda kiri kiri take abu kamar wata karamar yarinya to Wai shin me take nufi ne ? Ita kam Humaira tunanin ta ko dai har yanzun damuwar rashin lafiyar Baba ke damunta ? Anya kuwa ? Yarinyar da Sam bata damu da iyayen nata ba, asali ma Humyn ko Momy ne ke mata fadan ta shiga ta gaidasu duk da a cikin gida ne sai tayi sati bata leka iyayen ba wataran ma Maman da kanta take zuwa ganin Zee …. Tsayawa tayi da tunanin saboda tambayar da Fa’iza ta katseta dashi “meyasa Zee ta kyalemu duk da tasan Dan ita muka zo gidan nan ?” Rasa amsar bata tayi Dan ita kanta bata San abinda ya samu Zee din ba “hmmmm Zee tana da matsala Humy, ko ma meye ne zata ga rashin mutunci Dan wllh sai na fesa mata shi, ita din banza ban da ke da ban shiga na gaida Baban nata ba, banza kawai” shiru Humy tayi Dan bata da bakin tanka mata haka suka shiga gidan suka tadda Baba jingine da bango Mama na tsakar gida tana shara ganin su yasa ta saki Fuska “Aysha sannu ku da zuwa! Ku shigo” zubewa suka yi kusa da Baba suna Kallon sa a tausaye gaishe ta Mama sukayi ta amsa suka gaishe da Baba kai ya daga musu Dan ko yayi maganar ma bai zama lallai su jisa ba addua sukai masa na Allah ya kara lafiya har sun Mike Mama tace “Ina Zainab din take” a raunane Humaira ta amsa da “tashiga gida” gyada kawai Mama tayi “in kin koma kice mata tazo Ina son ganinta” da “to” ta amsa suka fito har bakin mota Humaira ta raka su Khadija tai musu sallama ta shigo cikin gidan ranta abace yau kam Zee ta tabata da yawa Kuma sai tagane kuskurenta a babban falo ta tadda Momy na Shan juice tana kallon tv a zumbure Humy ta wuce da Mamaki Momy ta tsaida ita “Lafiya Aysha?” ” Momy Zee ce, kawayen mu suka zo duba Baba shine ta kyalesu tun a mota bayan munzo gida Kuma ta shigo nan ta barni da su sai Ni na kaisu suka gaisa da Baban” in da sabo sun saba da halin Zee Amma yau kam ta bata Mamaki “meyasa tai musu haka ? Lallai bata kyauta ba Kuma ranta zai baci” wucewa Humairan tayi dakin su ta tadda Zee ta cire uniform tana latse latse a waya a fusace Humy ta fara masifa “wannan wanne irine haline ? Halin rashin mutunci mutum yazo duba mahaifinka ka wulakanta su wllh wannan ba rayuwa bace Zee kin canza hali” ko kallanta ba tai ba bare tasa ran zata amsa ganin haka yasa Humyn fisge wayar wani banzan kallo Zee tai mata a kufulance kamar zata daki Humaira ta fara magana “meye matsalarki ? This is my life and my parents na taba fada Miki Ina neman shawararki ? Ki kyaleni haka naga damar tsara rayuwa ta…” Ka tseta Humy tayi da Mamaki “ban Miki magana akan iyayenki ba, na Miki ne akan wulakancin da kikaiwa su Fa’iza Kuma kin San su sarai ba kyaleki zasuyi ba, ke kika sani idan ba zaki canza ba nima ba zan canza ba dole innaga abun magana sai nayi, Kuma kisani maganar nan har kunnan Daddy Dan sai na fada masa, sannan kije Mama nasan ganinki” tsaki Zee tayi tabar mata dakin Kallon ta Humy tayi tana mamakin halin ta Wanda Sam bashi da kyau ba Wanda ya fuskance ta har Dan Zee baudaddan haline da ita a falo ta tadda Momy xaman ta kenan Momyn ta hau yi mata fadan abinda tayi kara kuluwa tayi “ita kenan kullum itace Mai laifi, meyasa Humaira ke son fadawa kowa laifinta Dan kawai a tsaneta ? Wani haushin Humaira ne ya kamata dolene ta taka mata birki dan bazata dau wannan rainin ba. Maganar momy ce ta dawo da ita daga tunanin da takeyi “dan Adam Yana da daraja bai kamata kiyi musu haka ba ko Dan Baban ki da suka zo dubawa, meye laifin Wanda ya kula da wani sha’ani naka ? Hakan ba daidai bane Zainab kinaji?” Gyada mata kai tayi tana jin bazasu fahimce ta ba ne Sam bazasu gane inda ta dosa ba tayaya zata nuna nakasashshen tsohon cen a matsayin shine mahaifinta ? Hmmmm magana momy ta cigaba dayi “daga yau Zainab bana son nakaraji ance kinyi wani abun, bana so ina son kizama yarda yar’uwarki take ki dauki kowa a matsayin naki ki kuma mutunta kowa saboda dan adam daraja garesa baka San me gaba zata haifar ba.” Ajiyar zuciya Zee tayi hade da gyada kanta “zankiyaye mom” ta fada a gajarce zuciyar ta na cen kan wani tunani da ya dade da mamaye ta.

+

STORY CONTINUES BELOW

Tun suna school Humaira ke cike da farin cikin su koma gida saboda dawowar Yaya Umar farin ciki fal ranta. Na kallon ta tana tayata farin cikin duk da ko kadan bata maraba da dawowar tasa saboda ko kadan ba jituwa balle shakuwa a tsakaninta dashi tarasa me tai masa yasata agaba da rashin na nuna ko in kula kwafa kawai tayi tana tuna zamansu dashi tun yarinta. Haka aka tashesu duk irin surutun da su Fa’iza sukai mata hakan baisa ta kulasu koma tabi ta kansu ba asalima ko shiga harkar batai ba ta kuma sa aranta ta yanke alaka da banzaye irin su har aka tashi zuciyar Zee na mata wani irin tunani da ya zame mata aiki Wanda kullum take yinsa safiya da maraice akan hanyar su ta komawa Humaira nata bata labari kan Ya Umar sauraronta kawai take Wanda Sam hankalinta nakan yanda take son ta tsara rayuwarta akan irin yanda takeso a haka suka shigo cikin gida cikin dauki Humaira ta sauka Zee tabi bayanta a falo suka tadda momy tana waya hankalinta kwance cikin dauki Humaira ta tambayi momy “Momy Ya Umar ya karaso?” Sakin Fuska mom tayi tana kallon Humaira “kwantar da hankalinki Yana kan Hanya jirgin su bai dade da sauka ba” “Alhamdulillah” Humaira ta fada hade da tafiya da sauri dan so take ya Umar ya ganta tass da ita tabe baki Zee tayi tabi bayanta da sauri Humaira ta fada wanka ta fito tana wake wake zuciyarta tass Mai ta shafa tana kallon mudubi tana murmushi “Zee yau fa Rana ce ta musamman a wajena” wani kallo Zee taiwa Humaira ta tabe baki “lallai Dan ga alama nan nagani sai kace baki taba ganin sa ba, bayan ko shekaru baayi ba da rabuwar ku” ta karasa da Jan karamin tsaki. Ta6e baki Humy tayi Dan bayau ta Saba da irin halayyan zee akan Yaah Umar ba Sam bata qaunarsa kodan tun suna yara yake nuna ma zee d’in tsangwama yasa itama yanzun Bata son nasa oho! ,Cigaba tayi da shafa man lotion d’in hannunta ranta fes dan inta biyema zee sai ta6ata Mata mood d’inta takasa ma bayyanarda murnar dawowan yayan nata!

Kwalliya sosai Humy ta cha6ama fuskanta Kai kace gasan sarauniyar kyau zata , zee dai na kwance a makeken gadonsu tayi d’aid’ai da qafafunta tana danna waya abinta. Waigowa Humy tayi in slow tone cikin muryarta mai k’aramin sauti tace:

“Zeeee!”

Batareda Zee d’in ta d’agoba tace:

“Yeah!”

Murmushi Humy tayi sannan tace:

“Common Sissa nicefa Humynki ur sister and also ur best friend so pls kidaina fushin Dani haka kinji pls,!”

Ta ida maganar tana Mai langwa6ar dakai ta6e baki Zee tayi sannan tace:

“Ok”

Still murmushi Humy tayi tace:

“Toh kid’ago kiga konayi kyau please”

D’agowa Zee d’in tayi dan tasan Humy da kafewa hakan yasata d’agowa kyawun da humyn tayi yasa batasan lokacinda ta sake wani kalan k’ayataccen murmushi ba dan Zee a rayuwanta tana mugun son taga mutum kekkyawa d’an kwalisa hakan yasa taji duk haushin Humyn datake ji ayau ya kau!

D’aga girar da Humy tayi tana cewa:

“Sooo? How do I look!”

Baki bud’e Zee tace :”Just wow Ay wannan sai ki rikita Yaya Umar d’in”

A lokaci d’aya suka kwashe da dariya durowa zee tayi daga Kan gadon tana fad’in:

“Wait wait! Nizan za6amaki kayan sawa cuz na sanki yanzun kya kofsa”

Dariya kawai Humy tayi tana mai jin dad’in shiryawarsu da Zee , Koda shike tun suna yara haka suke kullum sai sunyi fad’a Amman kam basa ta6a rabuwa da juna they are always there for each other basa ta6a 6oyema junansu sirrikansu!.

“Saka wannan!”

D’aga Kai Humy tayi tana kallon kayan doguwar rigace Pink color anmata ado da white flowers a saman breast cup gajeren hannu rigar yakeda!

Amsa Humy tayi tana mai jin dad’in kayan sabida koba komai tasan zai amshi jikinta!

Sawa tayi sannan ta waigo ta kalla Zee dake k’aremata kallo daga sama har k’asa!

STORY CONTINUES BELOW

“Wow sai kenan Autan mommy da Daddy ‘yar gatan Yaah Umar k’awalliyan mama da baba! “

Dariya Humy tayi tace ” duk ni kad’ai?”

Harara Zee ta sakar Mata tace “daa da kaina nake toh?”

Murmushi Humy tayi tace:

“Aa wasa nake”

” Ay saikizo ma taje maki gashin look at ur hair kaman na baroroji”

Zee ta ida maganar tana Mai Kuma harara Humyn itadai Humy Dan arabu lfy Bata tankamata ba kawai ta zauna agaban mirro ita Kuma Zee ta kunna hand_dryer tana Mai mitan yawan gashin Humy da Kuma tsawo!

“Mutum Kai sai shegen tsawo da uban cika!Humy fisabilillahi ina Zaki Kai uban gashinnan?!”

Ta ida maganar tana d’an dunguran Kan Humyn dake ta faman murmushi!

“Sakinmun Kai inba Zaki mun a hankaliba”!

Humy ta fada tana dariya Zee tace: “Ank’i naga dai ninasa kaina ko?if to say kece kikace namaki if u insist Akan na sake gashin ay sai insake yanzun Kuma bakida hurumin cewa nasake saina ga dama eheee so keep shut but ga advise kiruk’a rage gashin Koda 5inches ne per month!”

?dariyan da Humy keta rik’ewane yaci k’arfinta sangangaaa Zee ta sake Kan Humyn tana kallonta irin kallon maikike ma dariya d’innan!?

Saida Humy tayi Mai isarta sannan tace:

“Ok angama nidai park the hair for me pls we are running out of time Kar yadawo ya iske bamu Gama shiryawa…..!

“Badai kigama shiryawa ba zakice”

Zee tayi saurin katse Humyn darita Humy tayi tace:

” Are u serious wannan Karan ma bazaki ku gaisa da Yaah Umar d’inba after 5good years dabaku had’uba haba dai Zeee sometimes akwai kyau Kara faaa!”

6allomata harara Zee tayi tace ” toh Gwana lecture me very well Zuwane dai bazaanyiba ni Zee ina k’in Mai k’ina Ina Kuma son Mai Sona so Banga hujjar dazan je Ina rawan jikin ganin Wanda duk duniya Babu wacce ya tsana sama Dani Zainabu Abu!”

Tuntsurewa da dariya Humy tayi Dan yadda Zee takira sunanta da *Zainabu Abu* lurada sam batason ana kiranta da Zainab bare Kuma in kace Mata Zainabu Abu kwa shekara Bata Kuma gaishekaba!

“Stupid kinma Umar! Baniba”

“Aaaa karkice haka Yar uwa kawai dai naji kin Kira sunan ki da Zainabu Abu ne!”

Ta6e baki had’i da hararar Humyn tayi sannan tace : ” Whatever”

Nad’amata gashin tayi yayi kyau sannan Zeen tayafamata wani pink gele asaman kanta suka fito Zee nata mitar rawar jikinda Humy keyi!

***********************

2:00pm daidai jirginsu ya sauka a filin saukan jirage dake murtala muhd airport a garin Abj! Mutanene keta kururuwar saukowa daga matakalan jirgin kowanne fuskansa d’aukeda murmushin Jin dad’in dawowa qasarsu ta haihuwa!

Chan na hango wani kekkyawan saurayi matashi Wanda a k’alla zaikai kimanin shekaru 27 a duniya! Saurayine dogo fari fat har haskensa yaso Kama da halfcast kekkyawane sosai dukda sun glasses d’in dake manne a curvy face d’insa fuskansa ba yabo ba fallasa Sany’e yake cikin wata bak’ar suit ya amshesa sosai hannunsa rik’eda breafcase a hankali yake saukowa daga matakalen jirgin Kai kace bayason tafiyar hannunsa d’aya rik’eda waya da alama waya yakeyi!”

Chan ya hangota tana k’arasowa garesa cikin takunta na d’auke hankali baisan lokacinda yasakar da tsadaddan murmushi ba Wanda rabansa da yin irinta har yamanta!

Cire glass d’in idon nasa yayi dan ya k’ara tabbatarda wacce yake Gani d’in sai yake ganima gwara da yacire glass d’in Dan saiyaga kamanma disarda kyawunta glass d’in yamai bai lura da k’arasowa ta ba ji kawai yayi cikin siririyar muryarta Mai Kama data mage tana fad’in:

“Yaaah Umar welcome back”

Kallonta kurum yake yakasa Koda kwakwaran motsi tsananin tafiyarda hankalinsa datayi Wai! Haka *Aisha Humairar sa* ta dawo his one and only sista?wacce duk duniya Babu wacce yakeso sama da ita Wanda akanta zai iya 6atawa da koma waye a duniyannan just to make his princess sis happy?shiyasama fa Sam basa jituwa da Zee kwatakwata tun suna yara baya k’aunarta sabida dukan Humy datakeyi ta tacin zalinsa cuz tana ganin Humy nada sany’in Rai hakan ko ba k’aramin haddasa wutar k’iyayyar Zee d’inba yayi a zuciyan Umar!

Huramasa iskan bakinta datayine yasa shi firgigit yadawo duniyar tunanin da yake d’aga girar samanta tayi tana fad’in:

“Yaah Umar are u there?kobakayi missing d’ina bane?”

Bud’e Mata hannayensa duka biyu yayi Alaman ta taho garesa aiko da saurinta tafad’a jikin Yayan nata Wanda duk duniya Babu Wanda takeso sama dashi hugging d’inta yayi sosai Kai kace bayason akwace Masa ita! Sun d’auki kusan minti biyar suna rungume da juna Kowa da abinda yake k’unsawa a zuciyansa!

Ita humy tunanin rabonda tajita a jikin Yayan nata take tun tana Jss1 gashi yanzun harta shiga jami’a!

D’ago da ita yayi Yana murmushi yace:

“My Humy I missed u so much nayi kewarki dayawa k’antawa!”

Kwalla ne suka cika idon Humyn ganin 6aro6aro yadda kwayan idon yayan nata yake nuna tsananin kewarta dayayi Kuma shigewa jikinsa tayi tace”words alone bazasu fad’a yadda nayi kewarka ba yaah Umar Humy missed u so much”

Kissing forhead d’inta yayi sannan a hankali ya soma tafiya tana manne a k’irjinsa harsuka shiga mota driver yajasu zuwa gida!

Isarsu gida mai gadi ya wangale masu makeken gate d’in gidan straight Parking lots din harabar gidan driver yayi parkin!jin tsayuwar motar yasasu dagowa murmushi Humy tasakar masa sannan in low tone tace “we are home!”

Daria Umar Faruq yayi sannan yad’an shafa gefan fuskanta yad’an ja dogon lumfashi had’ida lumshe idanunsa ya sauke su akan kekkyawar fuskar Humy a hankali kaman mai rad’a yace:

   “Yes my angel we are home!daga yanzun yayanki yadawo kusa dake!baya kuma tafia saida angel d’insa koh?!”

Ya ida maganar yana mai langwa6ar da kansa! Da sauri Humy tamiqe daga qirjinsa tana daria ta d’an bugi qirjinsa Kad’an sannan tabud’e murfin motar ta arce da sauri tana daria! Shima Faruq darian yayi yana bin inda tawuce da kallo yana mai tsananin jin mugun sonta a qasan zuciyansa a hankali yafurta :

“In sha Allah kinkusa zama matata Ayshatul Humaira!”

Ya ida maganar had’ida futowa a motar yayi hany’ar shiga cikin gidan!

Ta6e baki tayi had’i da saurin sauke labulan d’akin nasu datake leqansu tawajen tagaaa in a serious tone tace:

“Allah ya isa wannan dawowar Ni Zee nayi alqawarin bazan ta6a shiga harkarka baa Yaah Umar balle ka disgani! Mtswwwew”

Ta ida maganar tana jan tsaki had’ida shiga toilet!

“Oyoyoo my son welcom back”

Rungumeta yayi had’ida mata peck agoshi  sannan yace:

“Thank u My world best Mommah “

Daria mom tayi had’ida fadin:

“Kagako yadda turai ta maidaka my faruq wannan ay saika sace zuciyoyin en matan nigeria “

“Aa mom babu zuciyoyin da Umar Faruq zai sace face na Ayshatul Humaira”

Daria mom tayi sannan tace: “Afwan My Umar ai kyanne yafi asace zuciya d’aya ! “

Ina Humyn take?”

Mom tafad’a tana mai jan hannunsa dan su qarasa cikin falanta!

“Daga min oyoyoo a mota tagudu “

Yayi maaganar yana kwafa da kansa murmushi mom tayi sannan tace “maza go to ur side kayi wanka ka huta and cm bck for lunch!”

Kannemata ido yayi yace:”wani hutawa kuma zanyi mom?ay yanzunnan ina wanka zanzo naci delicious d’in quratu ayni d’ita dan nasan itace ta girka mun sannan kuma inna gama natasata nata kallonta rabuwar 5yrs Bafa 5days ko weeks bane faa mom!”

Ya ida maganar yana mai hawa mataakalan benen dazai 6ullar dashi side d’in shi!

Murmushi mom tayi tana mai jinjina irin girman soyayyar da umar faruq kema Humy qara murmusawa tayi tana fadin Allah barku tare!”

“Wai wani kayan kika chanza?!”

“Ehmana zee ba dole na chanzaba koda wanda yaganni a Airport da shi zai kuma ganina?hhhhh kema kinsan dole na chanza Yaah umar ne faa!”

“Iyye Ayiiiiir kekuwa Ay kya fito fili kicemana aure kikeso kinga dama sora 1yr mu kammala karatu daan gama sai a shafa fatiha tunda naga alama so kike kifito daban a dangi yazamana kece first to break the rule kinyi aure kina gama jami’a”

Daria kawai Humy tayi tana cigaaba dasa rigarta

“Daddy ma ba barinki zaiyiba sanin kankine kaf family if mace ne saita kammala masters kan tayi aure namiji kuma saiyayi PHD so cancel maganan aurema nan kusa! Kuma adainama Dady fitsara a gida kibari sai kunyi auran inkinaso kichanza kaya yagani duk bayan secns d’aya”!

STORY CONTINUES BELOW

“Wai pls Zeee bakinki bai ciwone da yawan magananki u talk for africa nidai ban wuri na wuce nayi kyau?”

Da Harare Zee ta kalleta sannan tace ban saniba ask Wanda kika mawa not Zeee”

Daria kawai Humy tayi sannan ta fice a d’akin ta nufa side d’in Yaah Umar faruq!

“Yaah Umar! Yaah faruq are u done?”

Jitayi an rungumeta daga baya qamshin turaren sa ne ya dabaibaye hancinta hakan yasata kuma narkewa ajikin nasa tana shaqan qamshin turaren sa shima agunsa hakance dan turaren ta ya mugun tafiya dashi,sun d’au tsawon lokaci a haka kafun daga bisani Humy ta miqe tana fadin:

“Yaaah Umar muje kaci abinci I cooked ur fevorite dishes “

Kama hannunta yayi sannan ya kalleta cikin ido yace “wow Humynaah kinyi kyau sosai “

Rufe idanunta tayi tana fad’in “kai Yaah Faruq kaima kayi kyau Dayawa”

Jan hannunta yayi suka nufi dining area na falan Momy sannan suka zauna Humy tayi serving nashi yadda abincin ke fidda daddad’an qamshi kurum ya isa mutum yaruqa had’iyan yawu sauri sauri ya amsa spoon d’in ya iba Chinese rice with cow stew data mai yasa abaki ahankali ya shiga taunawa tsananin dad’in Abincin saida kwakwalwarsa kansa ya amsa saida yakai kusan 3spoon sannan ya tsagaita yace:

“Wow Humynaah this food is just superb wlh yayi dad’i u are the best chef ever!”

Ita dai Humy murmushi kawai take tana mai jin dad’in yadda Yayan nata ke yabama abincin nata,ba kunya ba tsoro Umar faruq ya shiga loda abincin nan acikinsa ita har mamaki take dan tasan shi bamai yawan cin abinci bane!saida tabari yayi nak snnan ta kallesa tace:

“Ya Yaah!”

A hankali ya d’agoda oily eyes dinsa yace:

“Naam!”

Murmusawa tayi sannan tace:

“Baka tambayeni ina Zee ba?ko duk santin abincin ne?!”

Ta ida maganar tana d’an daria,murmushi yayi sannan yace :

“Wacece Zeee kuma Humynaah?”

A d’an mamakince ta kallesa tace:

“Yaayah Zee mana Zainab ta gidannan”!

Wallahi shi harga Allah ya manta wai akwai Wata wai Ita Zee a gidansu d’an murmushi yayi yace:

“Oh dama tana gidannan har yanzun?”

Cikin rashinjin dad’in yadda ya bata amsar maganarta tace:

“Ehmana toh daa ina zata yayah?!”

Tadan tambaya a mamakince.Daria yayi sannan yace “Ok ya jikin baban nata?”!

Cikin jin dad’in tambayar lafian baban Zee din dayayi yasata yin murmushi tace “ay jiki kam Alhamdulilah yanata samun sauqi dady ma yace in yadawo daga tafiannan zai fiddashi waje dan yasamun lafia sosai”!

Ta ida maganar tana mai jin dad’in maganar datay.Ta6e baki Umar yayi sannan yace “okey” ya maida kallansa kan abincin dayake ci! Ji yayi tace:

“Yaah Faruq bari naje nakira maka Zee d’in ku gaisa…..

Miqewa tayi da sauri dan zuwa kiran Zee d’in dasaurin sa yasa hannun sa ya riqo hannunta had’ida girgiza mata kai! Alaman Aa karta kirata jiki a sanyaye ta dawo ta zauna tana kallan yaah Umar din kawai k’iyayyar dayake ma Zee bata ragewa saidai gaba gaba da qiyayyar keyi! Dogon lumfashin data sake yayi daidai da kammala cin abincin sa had’ida Kamo hannunta ya sakala acikin nasa yarufe sadda kansa qasa yayi dan maganar dayake shirin yimata yasan bazai mata dadi ba Amman yazaman masa dole ya fad’amata!

Ahankali yace:

STORY CONTINUES BELOW

“Humy!”

A Karo nafarko dataji yayan nata yakirata da sunan da en gidan su ke kiranta!

“Naam”

“Humy sau nawa nake gargad’inki akan banson wannan alaqar dake tsakaninki da Zee?how many times nake cemaki kifita harkar Zee dan ita d’in Bamai qaunar ki bace?since kuna yara yarinyannan bata sonki bata qaunarki kullum saita dukeki taci zalinki ummm?!wai maisa kikeda kunnen qashine akan Zee?toh ni bazan 6oye maki ba I hate her I damn seriously hate her saboda haka muddin muna tare karki sake ambatomun sunan yarinyar nan am I clear?!”

Allah sarki Humy sarkin kuka har hawaye sun cike idanunta jin yadda yayanta ya tsana Zee d’inta wacce duk duniya babu wacce takai ta wajenta in ancire iyayenta dakuma yaah Umar din!

“Yaah Umar! U hate Zee for no reason ur reasons are not genuine to accept the fact cewa ka tsaneta dan bata sona tana mun duka lokacinda muke yara.Time da muke yara daban and yanzun that we are matured daban sabida duk duniya babu wacce Zee ke so kamanni haka nima Ina matuqar sonta we are there for each other a Kullum!

Ya Yaah trust me Zee ta chanza sabida yanzun da daa is not thesame lokacinda kasanmu da zee lokacin muna yarane kuma zomu zauna zomu sa6ane shiyasa lokacinda mukeyara bamu cika jituwaba! Amman yanzun faa har dakin mu gadon mu daya plss Yaah Umar kadaina aybanta Zee sabida ita duk qiyayyan nan dakake mata ita bata ma bata aybanta ka plss Na roqeka kadaina nuna kiyayyarta plss”

Ta ida maganar tana mai share kollan da ya zubo a fuskanta,runtsa idanu Umar yayi sabida ganin kwallan idon nata a zuciyansa kuma yana mai dad’a jin tsananin tsanar Zee a rayuwan sa sam baiji yarinyanan zai iya sonta ko kallonta a matsayin k’anwa after all babu wani alaqa data had’ashi da Zee din har gwara gwara Humyn ma zaa iya cewa akwai abinda ya dan hadasun tsaki yaja yana shirin mata magana yaga babu Humy da alama tafia tayi Kenan sabida ya aybanta Zee kwafa yayi sannan a hankali yace “i hate u Zee”! ? *AMANARMU*?

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

     -BY Ayshkhair-?

        _page 3&4_

Ta ida maganar tana mai share kollan da ya zubo a fuskanta,runtsa idanu Umar yayi sabida ganin kwallan idon nata a zuciyansa kuma yana mai dad’a jin tsananin tsanar Zee a rayuwan sa sam baiji yarinyanan zai iya sonta ko kallonta a matsayin k’anwa after all babu wani alaqa data had’ashi da Zee din har gwara gwara Humyn ma zaa iya cewa akwai abinda ya dan hadasun tsaki yaja yana shirin mata magana yaga babu Humy da alama tafia tayi Kenan sabida ya aybanta Zee kwafa yayi sannan a hankali yace “i hate u Zee”!

About AIS

Check Also

AMANAR MU CHAPTER 8

AMANAR MU CHAPTER 8 Www.bankinhausanovels.com.ng  Bud’e idanuwan ta tayi tagan ta cikin wani irin  yanayi. …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *