SIYASA TAAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY?

SIYASA TAAH CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY?

                    Www.bankinhausanovels.com.ng 

“sai da ta kwashi kusan mintuna sha biyar,kana ta dago da dara-daran idanun ta,tana mai sauke su a saman na Hauwa da har ayanxu jikin ta rawar kyerma yake. Ki dakata da abun da kkyi,kifara xuwa ki kintsa wancen mahaukaciyar Uwar tasa dake kulle a daki,don ya kuma tabbatar mun da tahowar sa nan da Awa biyu….don haka mintuna sha biyar na baki,naga komai tsaf yanda zai faranta ransa”.

Cike da kara sadda kai kasa,ta girmamawa Hauwa tace”tom Hjy angama inshaallh. Tana mgnar hadi da saurin mikewa tana nufar wani hanya,wanda da’alama shi zai sadata da dakin da Hajiyan nata take nufi.

**********************

          Great icon Academy

  Wata katuwar makaranta ce nagani wanda girman ta da tsaruwarta,ban san lokacin da na saki alkalami na na tsaya kallo ba…Makaranta ce wanda takai ta kawo…..yanayin kyaunta da Komanta irin na turawa ne ginin ta da komai,yara ne kye wade filin makarantar wanda yawan su sosai ya bani mamaki,kowa na a cikin farin ciki,kasancewar wannan lokacin break suke ciki. Tsayawa nayi ina ware ware da tambayan zuciyata wannan makarantar anya a nigeria take kuwa,duba da yanayin yaran dakuma zubin makarantar, nan take idona ya sauka akan wani babban sign-bord da naga anyi rubutu da yake nuna makarantar marayu ne. Fara zagaye ko ina nayi na wurin,wanda sai da nayi tafiya mai dan nisa,kamin kwatsam sai naga daga fitowa ta na fada asalin gidan marayun,Mmki ne yy matukar cikani,a zuciyata ina tunanin Dama makarantar a cikin gidan Marayun yake kenan?? 

Ganin bana da amsan tambayata yasani kara jah baya ina mai koma cikin wannan makaranta da komai nata yake Abun burgewa.

Keee… Keee!! Ahyan !!! Gigif wanda aka kira da Ahyan tayi,hadi da juyawa tana ware manyan idanun ta da suka zamana kullum a lumshe… Ba tare da taba wanda take kirar nata amsa ba,kawai ta tsaya tana binta da kallo,da alama tana jirar abun da zata ce ne”. Saukar mari naji tasss….ta na wanke fuskar Ahyan dashi,kana matan ta ta cigaba da cewa,marar hali,wannan bakin jinin naki da mai yy kama? Dama tun da aka kawomun ke aji na nasan karshen xamana yayi a wannan makaranta,don jiya na rankwashe ki,shine kk mun haka?? Tom ai shikenan don na bar Wannan makarantar ba cewa akayi na bar maki gidan Marayun ba,ina nan,kuma wlh sai na dandana maki azaba fiye da tada,muguwar yarinya mai kyaun Aljanu. Ta karke maganar tana mai kara dankwashin kanta hadi da jah mata kunnne… Kana ta gifta Ahyan din tana wuceta hadi da nufar babban gate don barin makarantar,itakam Ahyan duk wannan mari da rankwashin da tasha takasa kuka,sai danne kwallan idon ta take,don bata san zubar dasu wani abun ya kuma samun Malaman nasu.

Komawa tayi ta zauna a inda take,kamin kaman ance ta kalli can wurin gate din,nan taga malamai da dalibai duka antaru akan Malama Hadiza,yyn da tana jiyo ihun ta har a inda take,sai a sannan ta fara kuka tana rayawa a xuciyarta da shikenan ta shiga uku,wlh banice ba,ban mata komai ba,kaddarar Allah ne…abun da take cewa kenan hawaye na bin saman kuncinta!

Itakam Malama Hadiza abun da ya faru shine,bayan tafiyar ta wurin gate din fitane taji ana cewa Kika taba Ahyan? ware ware tayi don san ganin mai wannan mgnar amma nan taga babu kowa daga ita sai gate man,mai gadin makarantar. Cigaba da tafiyar ta tayi,wanda kan tayi Aune tafara jin ko ina na wurin yana amsawa da fadin Sunan Ahyan..Ahyan³. Tsoro ne ya kamata,wanda yasa kaman zata kwala ihu,sai kuma taji an datse mata baki,hadi da kama hannun ta,nan kaji kurussss…kurusssss russs,ana karairaya hannun ta kaman ba hannun mutum ba,kaman ana karya kara,nan ko hannun malama Hadiza ne. Ihu Tasaki wanda kamin lokaci kankani hankalin ta ya gushe,nan Sauran malaman sukayi saurin daukar Malama Hadiza don nufar da ita cikin gidan marayun don har asibiti da likitoci suna da masu kula dasu…da fitansu wajen makarartar ne suma suka fara jin ana bin kumatun su da mari Fasss…tass². Ai saboda tsaban gigicewa basu san lokacin da suka saki Hadiza ba,kowa yana cin hanya…akq bar Hadiza anan tana juyi.

***********************

Ranka ya dade,wannan shine karo na farko da shugaban kasan mu ya rasu,da mutuwar sa ba’ayi kwaana uku ba ace an tsaida sabon shugaban kasa,wanda hakan yajawo cece kuce da yawa daga bakin mutane maban banta,duba da kallon Vp  Muhd Areef Aruwa a wannan shekarar ne aka kaddamar dashi a matsayin mataimakin shugaban kasa,kuma tuntuni ake cecekuce akan Muhd Areef aruwa,cewan manyan mutane na Duba da sukayi da shekarun matashin,Kuma da yanda yake zartar da aikin sa akan kowani babba ne akasannan…..! Kwatsam kuma bayar mituwar Shugaban kasan mu wato Umaru nagwando,sai manyan kasa da talakawa sukajiyo labarin cewan An tsaida Wannan Alh Muhammad Areef a matsayin shugaban kasan nigeria,wanda rabon da matashi mai shekarun sa ya tsaya a kan kujerar shugaban kasan nigeria an dau shekaru,don zai kai shekara 35 baya,amma a yau sai ga Muhd Areef bb zato bb tsammani,tom kasancewar hakan yasaka Alh Dasa’a fitowa a matsayin abokin takarar shi,kuma mutane da yawa na shakku akan cewan kila da sa hannun Vp Muhd Areef a mutuwan Shugaban kasa nagwando….tom a matsayin ka na Aminin shi mai zaka iya cewa??

Takaici ne ya cika zuciyar Major Abdulrahman Abdulrahim,yana mai magana a zuciyar shi da cewa”wato har gida na ma sukazo wa’annan mutanen sukayi cucurando,don jin abun da zance gami da Areef. Kallon wani soja yy da yakasance a gyefen shi,wanda nan take ya fahimci kallon dayake masa nufi. Cikin sauri suka fara dakatar da yan jaridan,sukan sai yunkurowa suke hadi da kirar sunan Ranka shidade…rankashi dade…amma bai bi takansu ba motocin suka fara shiga wannan tankamemen gidan,da tun daga farkon sa har karshen sa securities ne har ta bayan gidan!

Saurin mikewa Hjy Laila tayi daga kwancen da take,yyn da yammata biyu ke kasan ta suna kwakuleta ta hanyar madigo,wata kuma tana daga saman ta,tana shafa dukiyar fulanin ta,hadi da sarrafa mata su ta hanyar da tasan Hjyr tafiso kuma yake shidar da ita saboda dadi,kowa na kokarin ganin faranta mata rai,don su kasance standard yaran ta….tana gurnani da sauke numfashin dadi ne tafara jiyo karar bude gate din gidan nata na uku,wanda sai asannan ta farga da dawowan Mai gidan nata. Ya isa! Tayi mgnar a gadarance hadi da saurin mikewa tana mai da kayanta da saka wata doguwar riga n jallabiya da kudin ta yakai dubu 50 ko sama da haaka.  Kasancewar inda take bene ne yasata Saurin nufar window don tabbatar mawa kanta cewar da gske ne Mijin nata ne ya dawo?

Mmaki ne ya rufeta ganin  Major n nata ne ya fito da ganin sa yana cikin bacin rai hankalin sa baa kwance yake ba….saurin juyawa tayi ganin yana nufo part din ta,kamin tace mawa sauran yaran madigon nata,kunyi kokari sosai,ku dakata anan Major dina ya dawo,may be baxaku jini ba sai xuwa safe,but any way,i’ll be back. Tana fadin haka ta juya cike da takon ta na isassun mata tafara juya jikin ta hadi da nufar kofah tana mai fara sauka daga saman stairs din.

Ba tare da tayi duba ga kowa ba,ta nufesa fuskanta dauke da fara tana furta my Dea….kamin ta karake mgna ne ya bita da kallon sama da kasa,kallon wulakantarwan da ya saba mata,yana mai daga mata hannu,hadi da rabata ya wuce…..turs Hjy Laila tayi,bawai na damuwa da yarfin da yy mata ba,aa dama ta riga da tasa ba,don tasan har ilah yau batasamu masauki a zuciyarsa ba,Uhmm nisawa tayi kamin cike da takonta ta manyan mata tafaara takawa hadi da nufar Falon da ya nufah.

***********************

Bin Ammin nashi yake da kallo,yana mai jin wani irin nishadi na tsatstsafo mashi,A sarari ne ya furta Ammie ko da ina cikin bacin rai idan na ganki cikin kwamciyar hankali,sai na nemi bacin raina na rasa ko damuwar tawa….Nufar Ammin yy hadi da takawa har xuwa inda take zaune a kasan wani capet mai launin golden,wanda gyefe da gyefe ya kasance tim² ne…..binsa da kallo nayi,wanda ganin irin kyaunsa da cikar kamala haiban sa sai da tasani kara mutsike ido na,ina furta mashaallh,allah yy halitta anan wurin.

Muhd Areef kyakykywan Matashi ne wanda ashekaru baxai haura 35-40 ba,yana da matsakaicin tsawo kuma shi ba mai jiki ba,bakuma marar jiki ba,fari ne tasss yana da dogon fuska wanda yakuma kawata shi da kyewayayyan saje,wanda ya kwanta lufff kaman yanda sumar kanshi yake…..yana da manyan ido a warwaje wanda yake firgita yammata dama matar nashi kanta wato Rahinart. Sanye yake a wannan karon cikin shigarsa ta suit kamin ya yi azaman takawa xuwa inda Ammien nashi ke a zaune kaman mutum mutumi,bb mirmushi bb mgn bb harka ba komai sai dai binsa da ido kawai da takeyi.

Tsaki Rahinart tayi da take a bayan shi,takaicin duniya ya isheta,don ita inda abun da tafi tsana shine taga Areef a wurin wannan Tababbiyar matan,tana mgnar a xuciyarta hadi da dallah mata harara,wanda batasan mata nayi ba,don mai hankali ake mawa abu har ya fahimta.

Durkusawa yy kafafunsa kasa,yana riko hannun Wannan dattjiuwar da ashekaru zata kai 55 a duniya,Ammie na Rayuwa ta,Farin ciki na kece komai na,Ammie na dawo kisamun Albarka,a kullum addu’ar da kk sabq mun tun da yarinta na shike tafiya dani har ya zuwa yanxu. Yana mgnar ne hadi da kallon fuskar ammie,da tana nan yanda yake,sanin cewar baxata taba mgna bane yasa shi sunkuyawa hadi da dora kansa bisa cinyar sa,don hakan ne kadai yakeyi yaji sanyi yasan shima yana da Mahaifiya kaman na kowa,kuma haka yasaba mata a koda yaushe,kamar kullum daga hannun ta tayi tana dora saman sumar kanshi hadi da shafa wa,tana kallon fuskar dan nata so take tayi masa mgn amma takasa,a kullum iya abun da take iyayi masa kenan.

Lumshe ido yayi yana jin sanyi har a zuciyarsa,yana kumq kara jin son Ammien nasa,bangare daya na zuciyarsa yana mai kuma gode mawa Rahinart da take kula masa da Ammien nashi sosai bb gajiyawa. Dai dai a wannan lokacin sai ga yan Aikin Rahinat ko wanne dauke da tray wanda yake dauke da Diffrent dishes, a saman capet din suka fara jerawa,a haka har suka kammala,sannan Suka bar falon.

Ohk dama ita zaici abincin kenan,tab dijam lallai har yanxu da akwai sauran aiki gava na,cewar Rahinart da har ayanxu bata zauna ba.

Ba tare da yy duba gareta ba,da hannun shi yafara zuba mawa Ammie A plate da xuba ruwar roba a wani glass cup,don haka ya saba yi mata ko yaushe,ruwar yafara kaiwa bakin ta,nan ko ta hau kyankyema,don rabon ta da shan ruwa da cin wani Abu tun ranar da ya bar gidan,kwana biyu kenan,don Rahinart hana kowa tayi ya shiga falon nata,Acewan ta ta mutu,hankalin mijin ta ya natsu wurin ta ita daya. Hakan yasa ko wanka batayi ba don bb mai taimaka mata hakq ma abinci…..

Da yafara batq abincin ne wanda ya kasance tuwo miyar agushi da ganda,ganin yanda take cin Tuwon yasa shi mmki matuka,don yasan Ammien nashi a kullhm sai yy da kyer take iya cin Abinci,wai amma yau da sauri take amsan abincin jikin ta har rawa yakeyi.

Tabe baki Rahinart tayi,kamin cike da makirci tace” Baby kaga yanda Ammie ke cin Tuwon,kuma fah ban jima da gama bata farfesu ba,bai tankata ba,don miskiline na mugawa a jarida,sanin hakan yasata cigaba da cewa”Kila taji dadin tuwon ne sosai….

Sai a sannan yace da ita,uhm tabass,don haka amawa wanda Tayi ma Ammie na Girkin nan kyautar girma…Murmushin takaici da danne haushi tayi,kamin tace Ohk  yanxu kuwa ! Hawaye ne yafara xubo mawa Ammien har tana shashsheka wanda yasa Su duka maodo da hankali akanta…Amm..ammie… Ya fadi sunan nata cikin rawar murya,da son sanin mai yasata kukan,kan yy wani mgna ne tafara nuna Yatsarta akan Plasman dake makale a falon tana nuna mutumin dake a ciki yana mgn.

Idon Sune duka ya sauka akan na Honorable da sa’a….wanda ada baya sunan da yake amsawa kenan.

Tsaki Rahinart tayi acan kasan makoshinta,kamin ta juya ta fice daga falon tana nuna kaman bama tasan da abun da Ammien ke yi ba.

 

          Tofah koya abun zai kasance?? 

Meyasa Ammien nashi ke nuna Honorable dasa’a???

Me kuma yasami Ammie,means wani lallura ne ke dawainiya da wannan kyekyewar dattijuwar…??

Wacece Ahyan!

Kai har yanxu baa fara komai ba a wannan labari,komai soban tabi ne,don lbrn yanxu dai zaa fara…Don akwai badakala,abubuwa a sakaye a kuma lulllube awannan Tauraron Labarin nawa….

Labarin da yakasance Tauraro cikin taurari,muje zuwa mabiya na??

Wannan labarin yana daya daga cikin jerin taurari uku na karshen shekara….wanda zamu rufe maku Karshen shekarar 2021.

*TAURARI?*

          *TAURARI??*

                     *TAURARI???*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular

Guda ɗaya ₦300?

Littafai biyu ₦500

Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku?_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*?_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To  *₦2000*???_

*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU???*

“`MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER?“`

08081202932 

“`MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN?“`

09065990265

“` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN?“`

0255526235

“` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK“`

*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN??*

 09065990265

KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU? ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU?,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU?️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA?TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA? ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU’A 26/November/2021

Hajiya ta,?Ƙawata ?,Anty na? me kike jira?

Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo?‍♀️?‍♀️

About AIS

Check Also

SIYASA TAAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY?

SIYASA TAAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY?                Www.bankinhausanovels.com.ng  …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *