RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️ - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️

- - Post a Comment

RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️                Www.bankinhausanovels.com.ng 
[02/09, 2:53 PM] Fateeyzah Mbs✍️: *ALHERI WRITERS ASSO*        *A.W.A*


https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/


https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu


 *RAYUWAR CAMPUS*

 _(Rayuwar 'yanci)_


 *_Na Fateeyzah mbs_✍️*


http://Fzahmbs.blogspot.com

 *_Fateeyzah@wattpad_*  *_Marubuciyar_*

 *_Gidan nagoggo_* 

 *_Doctor zahrah_*

 *_Yakin Mata (aure)_* 

 *_Kuda wurin kwadayi_*


 _Tukwicine ga daukacin matan jami'a_ 

 *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_*


 *_Page 03_*


  Tana zuwa dakinsu Room 20 ground floor, ta bankada kofar ta shiga, sannan ta kulle da makuli hade da kashe bulb na wuta, zamewa tayi wurin bakin kofar ta na sauke numfashi.


Shi kuma security, ihun da yayi ya dawo da  hankalin abokin aikinsa wurinsa, ture yarinyar da yake sukuwa akanta  yayi, cikin sauri ya maida wandonsa ya nufosa, yana tafiya a gwale saboda abar🍌 tashi har yanxu a tsaye take, cikin tangadi yake tambayarsa "A.ah ibro ya akayi ne?.


Kasa magana securityn da aka kira da ibro yayi, domin gumi ne ke keto masa, yayin da hannunsa daya yake a gaban wandonsa, dayan hannun ya daga cikin azaba yake nuna masa kofar shiga hostel din tare da cewa "ka bita, ta gudu".


Aiko da gudu ya kwasa yayi ciki don ya manta ma abunda ke damunsa, sai dai duk yanda ya kai ga bincikensa, bai ga dakin da yake bude ba, haka ya hau har bene hawa na hudu, amma bai samu kowa ba, don dukka dakunan bulb dinsu a kashe yake, hasken security light ne kawau daya haske ko ina a cikin hostel din.


Juyawa kawai yayi ya koma can bakin kofar, yana gab da fita ya hadu da yarinyar da ya gama turmushewa, dauke da school back a bayanta tana tafiya kamar kwai ya fashe mata a jiki, ganin tafiyar tata yasa shi kwashewa da dariya, don yasan taji maza, don shima ba daga baya ba, don a kalla ya mata ci uku kyawawa, cikin na hudun ne ihun ibro ya katsesa.


Ita kuma harara kawai ta watsa masa, don gaskiya ya wahalar da ita, kawai don zai bude mata kofa ta shiga, bacin kuma inda ta fito ma abunda taje yi kenan, kuma a bakin gate ma sai da ta tsotse ma wani security banana🍌, kafin shima ya barta ta shigo.


 _(Gaskiya kin gurzu, sai kace wata harija)_


 Karasawa yayi ya kama ibro da yake zaune har yanxu a wurin , mikar dashi yayi, ya nufi katifar da ke shimfide a wurin dashi ya kwantar, yayin da ya koma gefensa ya zuba masa ido yana kallonsa, yayin da shi kuma yake ta mutsu² yana matse ido.


Ganin hakan yashi kwashewa da dariya, sannan yace "wai kai ibro mai ya faru ne?


Runtse ido yayi cikin karfin hali sannan yace "wallahi tanimu wace 'yar iska yarinya na hadu da ita" nan ya kwashe  abunda ya faru ya bama tanimu labari.


Kuma kwashewa da dariya tanimu yayi tare da cewa "gaskiya wannan kuwa ta cika yar iska, kaga kuwa ta rage maka ruwa, tunda yanxu azaba kake sha ba wai sha'awa ba" ya karashe zancensa cike da sheganta ka.


Shi dai ibro shiru yayi, domin bai da lokacin maida masa, hasalima shi ta kanshi yake yi.


Bangaren Hibba kuwa, tana jingine da kofa, har tanimu ya gama tabe taben kofarsa hade da kewaya sannan ya fice, tana jin fitarsa ta sauke wata  ajiyar zuciya tare da cewa "wai!, Allah nagode maka, da yanxu ya kamani ai dana shiga uku, don wallahi sharrin securities dina yana iya zama sillar korata a makarantar nan"tayi nagana tana mai mikewa.


Cikin hasken security light din da yake  ratsowa ta window ta lalubi gadonta da yake sama(up bonk) ta haye sannan taja blanket ta rufe jikinta, ba tare da tabi takansu summy ba, saboda  ganin kofar a bude ya sata tabbatar da shigowarsu dakin.


 _(Asuba ta gari 'yan hostel)_ .
 *Washe gari 6:00am* 

A bisa dokar ko wacce makaranta shidda  ake bude hostel, hakan ta kasance a hostel din su Hibba, yayin da daya bayan daya dalibai suka ringa fitowa, wadansu suna nufan famfo don diban ruwa, wasu na nufar toilet danyin wanka, hakan dai ta kasane ga dalibai masu himma, sai dai  bangarensu Hibba da ire irensu kwance suke suna shakar bacci hankalinsu kwance, karma dakinsu hibba suji don kowani daki an bude kofa, masu yin sallar asuba sun fito sunyi,masu iban ruwa sunyi, sai dai su  anasu dakin duk kwance suke suna bacci, ba tashi sallah.


 _(To ba a kwanta da wuri ba, an tafi yawan ta zubar.)_ 


Dakin room of 6 ne, haka ya kasance bonk uku, hibba itace a sama, sai meena a kasanta, dayan bonk din dake kallon nasu, Amatullahi ce a sama, sai summy a kasa, sai bonk na uku, salma a  kasa, Rebecca na sama, wace ita kadai ce ba musulma ba a dakin, sai dai kuma duk ta fisu natsuwa da kamun kai, don yawanci ita ake barin gadin daki da daddare.


 _(Irinsu ke ja ma musulminmu raini da zagi)_ 


 Tsaye take tana bubbuga dakin da iya karfinta, wanda yake nuni da ba'a nan ta kwana ba, salma kenan wacce ake mata inkiya da VP, irin 'yan matan nan ne masu rawar kai, wanda suka shigo jami'a da rashin ji fal cikinsu, doguwace sai dai siririya ce ta karshe, domin haka take babu gaba babu baya, haka kuma fuskar nan tata, ba'a kirata da mummuna tashi daya ba, haka kuma ba asata a layin  kyawawan mata, domin baka ce, sai dai ba sosai ba, sanye take da wani dogon wando wizzy da wata 'yar top sai dan gyallen abaya data daura akanta, idon nan nata jawur  alamun ba ta samu ishasshen bacci ba.

[02/09, 3:13 PM] Fateeyzah Mbs✍️: Rebecca ce ta taso ta bude mata cikin magagin bacci, sannan ta koma ta kwanta, bin bayanta tayi hade da rufe dakin, ba tare da bata lokaci ba ta dane gadonta sai bacci.


daga bangaren bayinsu(toilet) babu abinda ke tashi sai music, hakan yasa na doshi wurin, student ne gasu nan a corridon toilet, sun bi layi kowacce tsirara tana wanka wanda akalla sun kai su goma, sabanin wadanda suke cikin bayikan, wasu kofa a kulle, wasu a bude, sai kuma waka dake tashi a cikin BT ta suka kure mata kara, wasu na wankan suna rawa, wasu kuma nabin wakar suna rerawa, gasunan dai, anan na tabbatar da lallai kaya sutura ne ga dan adam, don wasu duk kyan fuskarsu, jikinsu babu kyan gani,don wata a cikin kaya kana ganin nono a tsaye, amma a tsirararta ya rangwafa yayi sujjada sai kace bread din dari biyu, wasu kuma gashine cinkus a mara, yayin da wasu kuma narkarwace ta dabaibaye musu kowani sassa na jikinsu, duk dai kusan in ka kallesu suna da nakasu a jiki, kalilanne babu. _(amma kuma duk da basu fallatsa jiki ba, babu mai sanin yanda jikin nasu yake)_ 

Baka gane musulma, arniya, bahaushiya, yare a cikinsu, saboda duk sun rikide sun zama daya, ganin sun fata watsewa yasa nabar wurin, na nufi wurin pampo.


A can kuma dandazo suka yi na diban ruwa, yayin da yawancinsu basu da suturar arziki, wasu bom short ne da bra jikinsu, wasu kuma kayan bacci ne transparent da kina ganin komai ba tare da bra ko pant ba a ciki, kalilanne masu shi, yayin da wasu har da hijab, bokitan ruwane gasu nan lodi², kowacce tabi layin pampon da take so, a gefe kuma ga masu zuwa da karamin bokiti, ana 'yar murya tare da rokon ruwa, dayan bangaren kuma ga masu ruwan zafi sunzo sirki, shima suna roko, ga kuma masu wanke² da wanki.


Duk wanda yayi zamab hostel a jami'a zai fi gasgasta haka.


 *7:50* 


Nan naga dalibai suna ta fitowa suna wucewa aji, dressing ne dai gashinan, wasy cikin kamala,wasu sabanin haka, sai fuska da aka caba ado, ana ta zuba kamshi.


A can dakin su Hibba, rebecca ce ta fito itama cikin shirin zuwa aji, mini skirt ne a jikinta,,sai 'yar top, ta zubo blue attachment har gadon baya, fara ce tas, tana da diri dai² ita, haka ma kyawo, tana fitowa ta ja musi kofa ta rufe, sannan ta makala school back dinta ta wuce.


 *10:00am* 

Sai karfe goma dai² suka tashi, shima karan wayar salma ce ta tashesu, da kuma ihu da hayaniyar da suke ji, wacce ke nuni da fada ake yi, ba wani sabon abu bane a hostel, indai fadane.

[02/09, 3:52 PM] Fateeyzah Mbs✍️: Cikin mutuwar jiki da magagin bacci salma ta dauki wayarta ta kara a kunne tana mai fadin "Hello", dan dakatawa tayi sannan tace "zuwa karfe nawa" nan ma tadan daka ta"ok." Ta fadi tana mai kashe waya.


Daya bayan saya suka ringa fita dauro alwala don gabatar da sallah, yayim da ita kuma summy ta tashi don tsarkake jikinta.


Wurin goma da rabi, duk sun idar, sannan kowacce ta fara neman abunda zata saka ma ciki, salma ce kadai ta tube ta nufi wanka, tana dawowa lokacin duk suna zaune suka breakfast.


Cikin sauri ta fara shiri, meena ne ta kalleta tace "Allah taimake vp, hala dai yau kin tuno abunda ya kawo ki makaranta ne?" Tayi tambayar tana mai sakin dariya, hakan yasa gaba daya suka kece da dariya.


Yatsuna fuska tayi hade da cewa. "Matsalata dake meena saka ido, to ba lectures zanje ba, meeting gare mu a small campus".


Bata rai Amatullah tayi tare da cewa "  kedai salma kin shiga uku, kedai kullun wayewar gari zuwa faduwar rana sai kinje meeting, sai kace abunda aka turo kiyi kenan makaranta, kullun siyasa, to ai gaki ga S.U.G nan, muga in zaki graduating"'


Cikim halin ko in kula tace" siyasar naga ta fimun, kuma inke ke saka mutane graduating, don Allah kar ki sani".


" Allah ja zamin Salma Vp, Women leader uwar kowacce mai ji da kanta, harija mai saka maza kuka, teku baki kafewa, sai dai ki kafar da rijiya, kankana uwar dadi, mai saka maza ihu a shimfida badai ke a saka ki ba, mai kwankwason karfe babu mai iya ballaki duk ko girman mutum, Allah ya haskaka zuciyarki,kyalesu, duk dan bakin ciki sai dai ya mutu"kirarin da hibba kenan tayi ma salma 


Wani kayataccen murmushi ta saki, sannan tace " amin  Hibba,me kike nema ne haka, ko da yake nasan tatsuniyar gizo bata wuce ta koki, kayan aikine, bude drawer ki diba, kisha kiyi zam, ya jiki daban da kowacce"'Cikin murna Hibba tace "godiya nake wallahi, dama nasan ke baki rasawa, don nawa ya kare sai Baaba Atine tazo zan je  siya".


Kada kai salma tayi hade da cewa" babu damuwa, nima  bari insha don jiya an kusa kureni wallahi, don har na soma jigata".


 Dariya gaba daya suka dauka, sannan sumy tace" haba dai engine, ke da kanki, ai na dauka irinmu ake kwarewa"'


Yake kawai salma tayi, ta juya ta ci gaba da shirinta, cikin riga sa skirt din atamfa da suka dame jikinta, tana gamawa ta debo magungunanta dasuke kwando guta, ta ringa dura ma ciki, tana kammalawa taja siririn gyalenta tare da cewa" bye friends, sai dare in na dawo".


Dukkansu suka bita da kallo tare da amsa" bye".


Amatullah ce ta kalli sumy tace" summy pls yau zaki ara min kaya, wannan sabuwar abayar taki, da gucci bag, sai wannan takalmin naki venza,,meena ke kuma iphone dinki zan ara, kinga rannar ta hibba na ara" ta fadi hankali kwance.


Dariya suka kwashe dashi suna fadin "Aro aro association".


Cikin rashin damuwa tace" ya sanku, in ban aron da mai zanyi gayun, har da zan samu in zama cikin top girls har da zama member na Iphone association, ai kin ga sai da aro".Hibba ce ta murmusa tare da cewa " ba ki dai so bane, mu da ake damawa damu ba,  kema kinsan duk cikinmu summy ce kawai babanta mai kumbar susa"'.


"Gaskiya bana iya bin hanyarnam, don tattalin kaina nake yi"cewar Amatullah.


"Aiko mun kusa dena baki aron, don muma bawai bamusan tattalin kan bane, kawai dai ta kamane" cewar meenat.


Bata rai tayi tare da cewa" wallahi meena tsoro nake ji, kinsam fa satina daya da zuwa makarantar nan aka yi valentine, kuma ranar Amedo yayi disvirgin dina, tun daga ranar nake tsoro, don naci azaba" ta fadi tana tuno ranar."Tsoron yasa kullun gp naki yake kasa, don sai kana yi kana rabawa, gwara ma ki cire tsoro, don dama na farkone ke da zafi"'


"gaskiya a'ah, barni dai da sabuwar harkar da na samu"cewar Amatullahi.Cikin sauri da hadin baki suja ce"wace harka ce Amatu,"' *Wace harka ce Amatu ta samo?* 


 *Labarin fa ba iyakar hostel bane, gava daya campus ne?* 


 *_More comment, more typing_* *Comment*

 *Share*

 *Like* *_Fateeyzah mbs✍️_*

Post a Comment for "RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 3 BY Fateeyzah mbs✍️"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...