MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV

MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV

- - Post a Comment

MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV


                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

 

* _Allahamdulillah ina gdy da Allah subhanahu wata'ala Rubutun littafi kamar kwanakin rayuwa ne,abinda zai faru da mutum yau daban,abinda zai faru da mutum gobe daban,haka nan kuma babu wanda yasan abinda zai faru da mutum jibi,labarin littafin haka yake,abu ɗaya marubuci ya sani tsara labari daga farko zuwa ƙarshe,rubutawa kawai ya rage masa, littafin *HUMAN TRAFFICKING* ina cikin typing littafi  na Uncle ne labarinsa HUMAN TRAFFICKING yazo min,bansan yaya ne zan faɗa maku ba,amma HUMAN TRAFFICKING yana ɗauke da manyan ƙalubale masu hargitsa tunanin mutum kuma wanda suke faruwa cikin al'umma, wasu na tunanin kamar an daina SAFARAR MATA NE a'a har gobe a nayi kawai sallon yadda suke abunne ya sauya,ban fara rubutawa ba sai da gama searching akan yadda akai SAFARAR da manyan DRUGS da ake amfani dasu,da kuma mutanan da suke siyan wanda akai SAFARAR tasun,da kuma keɓantaccen guru da aka ware domin su,zan iya cewa Wannan littafin yana ɗaya daga cikin littafan dana fita naje wajan police headquarters da kuma domin jin cikakken bayani akan safarar mata, tabbas da zanyi Wannan littafin na kuɗi zan samu ƙarowa dashi amma hakan ba buri na bane,ina son kowa ya karanta ya kuma amfana_+

_Warning HUMAN TRAFFICKING mallakin mallakar Nieemerh ne,kada kayi gangancin sauyamin labari,ko kuma ka ɗauki wani part na cikin labarina ba tare da sani na ba,idan kunne yaji...!!_

_Gareku Readers bazan buɗe wani grp akan wannan littafin ba,dukkan wanda ya karanta yayi ƙoƙarin share ɗinsa zuwa wani GROUPS ɗin sbd ALLAH da kuma Manzon sa,dan ALLAH ko daina tambaya littafaina kuje wattpad kuyi searching nimcyluv zaku ganni, masu tambayar Uncle ne..! na kuɗi ne akan 300 0116886423 Sulaiman Naima s union bank kayi subscribe saika tura evidence of payment to 08119237616 Salon littafin Uncle ne na daban ne, ahhh littafin HUMAN TRAFFICKING ba kullum za'a na posting nasa ba,sbd littafin kuɗi da nake,duk bayan ƙwana biyu zannayi idan kuma na samu time zaku iya jina kafin lokacin,tabbas idan banga comments a ko wanne GROUPS dana tura ba,zan daina posting a whatsapp zan koma wattpad sai dai zaku ke ganin link ɗin wattpad ɗin,in kuka danna chrome ko Google zai buɗe ga wanda basu da wattpad kenan,ina maku sahihiyar ƙauna ina alfahari da masoya na a duk inda suke🌚Sarauta da ɗura al'ƙalaminta a littafin SAFARAR MATA Ubangiji ya bani damar rubuta dai-dai_
*_Bisimillahir rahmanin rahim_*

A hankali da fito daga cikin gidansu zuwa tsallaken titi,tana sanye da riga da wando na Pakistan an ɗaure mata sumar kanta da ribbon wanda ya sauka gadon bayanta,hannunta ƙaramin ta tura cikin ma dai-dai cin bakinta sai juya manyan idanunta take,wajan mai ice cream ɗin ta ƙarasa tare kuntu gefen rigar ta ta ciro sabuwar ɗari biyar,ɗan washe bakinta tayi wanda suke jere da fararan haƙora tare da miƙa masa kuɗin hannunta tace "kaban ice cream" baki ya buɗe tare da yin dry yace "ƴar yarinya mene sunanki?" rarraba idanunta tayi kafin tace "Moon" kanta ya shafa yace "a'a Moon ai ba suna bane,a makarantar yaya ake ce maki?" Ice cream ɗin da yake bata ta amsa kafin tace "Maimunatu Abdullah" tana faɗin hakan ta juya a hankali tare da tsallaka wa titin daya raba tsananin gidansu,kai tsaye wajan get ta nufa tana ta kallon wani getman na gidan dake farcing gidansu,knowking tayi da sauri mai gadin ya buɗe mata ƙaramin ƙofa kallonta yyi da mmki yace "Moon yaushe kika fita" ƙaramin yatsanta ta ɗura a ƙaramin bakinta tare da faɗin "shiiit" bai ƙara ce mata komai ba ya bata hanya ta shige,direct lambun gidan ta huce ta zauna saman wata ƙaramar kujerar dake ƙarƙashin bishiyar mango, lumshe idanunta tayi cikin nutsuwarta ta fara shan ice cream ɗin tana gamawa ta miƙe ta nufi cikin gidan.
Cikin sanɗa ta shiga cikin main parlour ajjiyar zcy ta sauke ganin babu kowa ciki,tana ƙoƙarin zama taji anyi sama da ita, tsoro ne ya kamata ta buɗe baki zatai kuka ganin Dad ɗinta ne yasa ta saka dry ta nayi tana jan gemunsa,sauketa yyi yace "Moon ina kikaje Mamynki tai ta cigiya?" Idanu  ta fara rabawa domin tasan idan tace waje ta fita an tai mata faɗa kenan,kallonta yyi yace "my dear gobe zamu bar wannan ƙasar wacce ƙasa kike sha'awar zuwa?" cikin murna tace "Dad ina son Paris" kanta ya shafa yace "ina kika san Paris kina ƙaramarki Moon?" juya idanunta tayi tace "Dad Paris is my dream city ina son zuwa"

STORY CONTINUES BELOW
Mammy ce tsaye gaban getman tace "Iliya kana ina kabar Moon ta fita,ka riga kasar tunda muka zo ƙasar nan babu inda aka taɓa barinta ta fita ko?" Cikin girmamawa yace "wlh Hajiya na shiga ɗaki kenan ɗaukan redio don jin labarai" juyawa tayi tace "koda wasa Moon ta ƙara barin gidanan ranka zai ɓaci" bayanta yabi da kallo yana mmkin dalilin daya sanya basaso yarinyar tana fita bayan yafi kowa sanin yarinyar a takure take.

Gidan dake farcing gidansu Moon ɗin mai gadin gidan daya kasance matashi fari tass kyakkyawan gske,yyi murmushi tare da ɗaukan wayarsa wacce ta kasance ƙarama ya kara a kunansa,babu jimawa daga can side ɗin akai picking call,cije baki yyi kafin a hankali yace "sai yau yarinyar ta fito,amma tayi ƙarama da yawa,banjin takai 10yrs ma" mutumin da yake a can ɓangaren ya kalli tarin matan dage gabansa yace " babu ruwanka da kankantarta kayi abinda yake dai-dai" jinjina kai getman ɗin gidan yyi ba tare kuma da yace komai ba ya kashe wayar tare da tsorawa ƙofar gidansu Moon idanu.
Mamy na shiga cikin parlour ta samu Dad da Moon suna game kowa da remote a hannunsa,game ɗin ta kashe tare da kallon Moon tace "Ohh ice cream ko? Nace ice cream kika sha ko Moon!!?" ta ƙare mgnar tana ɗaga murya,Dad ne ya kalleta yace "uwata ice cream kika sha da gske?" Kaita ɗaga masu alamar "eh" yace "Moon ina kika samu ice cream?wane ya baki" hawaye ya fara saukar mata a fuska kafin ta ɓoye jikinta a jikin Dad tace "Kuɗi na gani a dressing mirror shine na ɗauki ɗaya naje titi na siya" zaro ido Dad yyi yace "what!? Kin kashenu Moon,kin rugazamin duk wani plan nawa, shikenan tamu ta ƙare" yana faɗin hakan yyi saurin miƙewa tare da nufar part ɗinsa,Mamy ma Moon ta kama hannu Moon suka shige nata part ɗin zcyarta sai bugawa take.

Dad na shiga bedroom ɗin sa ya buɗe wata box ya ɗauki  wata ƙaramar gun ya zuba mata bullet,yana gamawa ya sanya bindigar a cikin wandonsa kafin ya ɗauki wani dairy ya fara rubutu a jikinsa,yana gamawa ya sanya dairy'n a cikin box ɗin kafin ya haura upstairs,ya buɗe ƙofar kitchen tare da buɗe window na kitchen ɗin ya cilla box ɗin  baya window'n ,Mamy tana shiga tace "Moon kina wasa da lfyarki ko? kin san idan kika sha abu mai sanyi baki da kwanciyar hankali ko,ciwon nan a jikinki yake kinfi kowa sanin wahalar da kike sha, muna da kuɗin daza mu siya maki ice cream da duk wani abu da kike buƙata,amma bamu da kuɗin daza musiya maki lfy,kina kallo a idanunki ƙanninki ya mutu idan kema kinfi son ki mutu shikenan,sai na zauna bana da kowa,dan Allah Moon kii ki yaye komai mahaifinki yake dashi na kine,damuwarsa inda zamu kaiki ki samu lfy tabbas ko nawa muka mallaka zamu iya ƙarar dashi indai zaki samu lfy, dalilin ki munata yawo ƙasa-ƙasa tamkar marasa gsky" shuru Moon tayi tana kallon Mamy kafin tace "ban ƙarawa" murmushi Mamy tayi tace yimin al'ƙawari" murmushi tayi wanda ya haifar da lumawar dimples ɗinta kafin ta lanƙwasa ƙaramin yatsarta tace "nayi maki" peak ta bata a kumatu kafin tace Ohh yaaa jeki ƙwanta ki huta" kallon Mamy tayi tace "Mamy ina teddy na?" Tace "yana bedroom ɗinki" fakar idanun Mamy tayi ta shige bedroom ɗinta tana zuwa ta buɗe wardrobe ta ɗauki wani album tayi waje da sauri,tana zuwa bedroom ɗinta ta ɗauki ƙaton teddy ta buɗe zip ɗin jikin teddy ta zura album ɗin.

tana gamawa ta ƙwanta a ƙaramin bed ɗinta da sauri ta tashi ta nufi part ɗin Dad ɗinta,zaune ta samesa da Kur'ani a hannu yana  karantawa,zama tayi kusa dashi tare dasa hannu ta dafe haɓarta,kallonta yayi kana ya saka hannunsa ya cire nata hannun da tayi tagumi dashi yace "Moon wannan tagumi kamar ance wani ya mutu" murmushi tayi masa kafin ya subaci goshinta yace "jeki ƙwanta"

Mai gadin ne zaune yana kallon gidansu Moon har dare yyi,horn yaji anyi a bakin get ɗin,yana zaune bashi da niyar tashi daga wajan har wani matashin saurayi ya fito daga cikin gidan ya ƙarasu wajansa yace "kai mene aikin ka ne?" Ya faɗa yana kallon Deen wanda yake zaune ya lumshe idanunsa,ware idanunsa yyi ya sauke su akan Farouk,bai ce masa komai ba ya miƙe tamkar  baiso ya ƙarasa gaban get ɗin,ya buɗe get ɗin wata ferari ce ta shigo cikin compound ɗin gidan,a dai-dai inda Deen yake tsaye ya tsaya yace "Deen lfy inata horn shuru?" Kallonsa yyi tare control na kansa yace "ina bacci ne" kai ya jinjina yaje yayi parking motar, Farouk wani kallo yyiwa Deen tare faɗin "kazo hadda kuka kana neman aiki ko  gadine amma yanzu kanawa mutane wulaƙanci,wlh laifin Abba ne da yake  barin ƙasƙantattu irinku a cikin gidan sa" yana faɗin hakan ya shige cikin gidan,wani murmushi gefen baki Deen yyi kafin ya ciro wata babbar wayarsa ya fara latsawa,I.G ya shiga ya fara ganin photo nan ƴan mata,kafin yaci karo da wata da aka sanyawa suna Nana khadii, message ya ajjiye mata na fatan alkairi, kafin tai masa reply da gdy, offer ya tura mata ta aiki idan tana buƙata amma aikin na cikin gida ne,duk wata kuma za'a na bata 100k,yana gama yi mata bayani yay offline.

Misalin 2 na dare,aka  fara bubbuga get ɗin gidan,Iliya yana tsaka da bacci yaji bugun ƙofa miƙewa yyi tare ɗaukan torchlight ya nufi bakin get ɗin yace "waye da wannan daran?" Daga can waje aka saita Muryar akace "ƙanin me gidanne bai gaya maka jirgina zai sauka cikin dare bane,ka buɗan ƙofa sanyi" shuru Iliya yyi kafin ya ɗauki wayarsa ya kira number Dad switch off,matsawa kusa da get ɗin yyi jin ana ƙara bugawa, a tsorace ya buɗe get ɗin yana buɗe wa aka sakar masa bullet a tsakiyar ƙirjinsa,mutane ne sama da mutum goma suka fara shigowa cikin gidan,ko wannan su ɗauke da ƙatuwar bindiga fuskarsu rufe da wani baƙin yafi,Dad na ƙwance yana bacci shida Mamy suka ji ƙarar bindiga cikin sauri Dad ya sakkowa daga saman bed ɗinsa tare da ɗaukan bindigar sa ya nufi part ɗin Moon,a ƙwance ya sameta ta rungome teddy a jikinta,sanin tana da nauyin bacci ne,yasa yaja mata kofar da ƙarfi ya rufe ta key,komawa yyi yana shiga part ɗinsa suna shigowa upstairs ɗin,a hankali suka fara dudduba ɗakunan amma babu kowa,ta gaban ɗakin Moon suka shige ganin rufe yasa ba suyi tunanin da mutum ciki ba,Mamy dake parlour'n Dad jikinta Duk rawa yake babu abinda take tunani sai Moon, jin shuru Dad bai shigo ba,yasa ta nufi ɗaya ƙofar tana fita Dad yana shigowa,dubata ya farayi, Mamy ƙofar ta buɗe tana fita suna shigowa part ɗin sukaci ƙaro da juna,baki ta rufe hannunta ya fara rawa,komai na jikinta rawa yake, kallonta wani babban mutum yyi yace "ina Moon?"girgiza kai tayi cike da tsoro tace "bata gidan" murmushi yyi yace "ok" Yana faɗin hakan ya sakar mata bullet a tsakiyar kanta,ihu tayi a take kuma rai yyi halinsa, Dad dake cikin parlour'nsa ya saita bindiga jin ihun Mamy da kuma ƙarar bindiga yayi Saurin zubewa wajan tare da rufe bakinsa wasu hawayen baƙin ciki suka fara sauka ta cikin idanunsa,da sauri ya miƙe yace "Moon" yana faɗin hakan ya nufi part ɗinta ta ɗaya ƙofar a ƙwance ya sameta,cak ya ɗauke ta it da teddyn ya nufi wata ƙofa da ita,yana zuwa tana farkawa a bacci baki ta buɗe zatai mgn yayi sauri rufe mata baki, rungome ta yyi sosai a jikinsa idanunsa na zubar da hawaye zafin ya ciri wani ƙaramin ring ya sanya mata a hannunta, raɗa mata wani abu yyi a kunne kafin yyi murmushi,jin ana taɓa ƙofar yyi sauri buɗe window'n ɗakin  yana gama buɗewa suna shigowa cikin sauri ya saki Moon ta window ta faɗa ƙasan benen ta bayan gida,hakan kuma yyi dai-dai da lokacin da suka sakar masa bullet ta keyarsa..

Idan kin karanta yyi mki daɗi kiyi share sbd Allah
Sarauta Ƙara ya saki tare da ihun a zaba,nan take kuma wani gudan jini yayi tsartuwa ta ƙeyarsa da bakinsa zuwa hancinsa ya zube a gaban window'n jini na malala a jikinsa, ɗaya daga cikin mutananne yace "go and find the baby" jin hakan yasa ya juya da sauri ya nufi dwonstrais  kai tsaye  fita yyi daga cikin gidan ya nufi bayan gidan, ajjiyar zcy Deen ya sauke a ɓoye tare da janye jikinsa daga jikin gate ɗin gidan,yana so ya fita yana tsoran abinda zai faro,amma tabbas yasan ƴan fashi ne suka shiga cikin gidan, kai tsaye bayan gidan ya tsaya tare duba inda yake tunanin an cillo Moon tsayin wajan ya gani a ƙalla yakai hawan bene wajan huɗu zuwa uku daga inda aka cillota zuwa inda ta sauka,wajan ya fara dubawa kamar almara babu Moon babu labarin ta,da mmki yake kallo nisan wajan yasan duk wanda aka cillo ko ya faɗo daga saman wajan sai dai wani bashi ba,amma abin mamaki ko wata shaida da zata nuna maka tana wajan babu cikin mmki da al'ajabi ya nufi cikin gidan,yana shiga ya samesa a main parlour sunyi kaca-kaca da gidan kuɗi ta kardu duk sun firfito dasu,amma naira ta kuɗi basu ɗauka ba, yace "oga babu yarinyar duk inda zangata na duba amma babu ita" cikin tashin hankali ogan yace "what! Kasan me kake faɗa kowa?duk wannan wahalar da muka sha Moon ta ɓace" cikin girmamawa yace "oga wlh fa babu ita Nima nai mmki ko alamun wani ya faɗo wajan babu" zufa ya share kafin yace "tabbas bayan mu aƙwai wanda yake farautar Moon,waye Wannan? Abinda muke nema da ita shima shi yake nema a wajanta? Ko kuma taimaƙonta yayi?" Wani daga cikinsu ya ɗauki damin kuɗi yace "oga aƙwai matsala fa, bari na ɗauki kuɗi a nan kafin muje can Alhaji yace bazai bamu ba" wani banzan kallo ogan ya watsa masa kafin yace "ajjiye kuɗin nan kafin na ɓula maka kai da bullet" jikinsa na rawa ya ajjiye kuɗin agogon hannunsa ya kalla yace "guys let's go asuba na zuwa" gaba ɗaya suka mai da yadin da suka rufe fuskarsu dashi,a gurguje suka fita daga cikin gidan,har yanzu gawar Iliya na zubar da jini,kai tsaye wani lungu suka nufa inda suka ajjiye motocinsu suna shiga suka nufi babban titin dake barin Nassarawa a garin Kano.+

A hankali Deen ya juya ya nufi ƙaramin ɗakinsa na masu gadi,yana zuwa ya zame hular kansa tare da saka hannu ya kuncr ɗan ƙaramin ribbon ɗin daya ƙulle gashin kansa dashi,yana kun cewa  wata ƙyakkyawar suma mai yawan gaske kamar ta India ta bazo a saman kansa har zuwa fuskarsa gaba ɗaya gashin a murɗe-murɗe yake kamar wanda akaiwa sloon,kansa ya ɗaga ya baza gashin zuwa bayasa, kyawawan fararan idanunsa ya ware,cije baki yayi tare ɗauko wayarsa ya kunna datar wayar  kai tsaye ya shiga I.G ya shiga message ɗin Nana khadii murmushi yyi kaɗan wanda bai kai zcya ba kafin ya danna V.C ɗinta yaji tace "yeah!! But it's beautiful job ai,and a ina aikin yake i need it" a hankali ya fara sarrafa wayarsa cikin sauri-sauri ya fara mata reply da "i knew that, it's a good job amma a ƙasar waje ne aiki,zaki iya bawa mentor naki su duba yadda kukai let me know" yana faɗin hakan yayi offline kafin ya kashe wayar ya saka ta a ƙasan pillow, ƙaramar wayarsa ya ɗauka yyi dailing number ringing ɗin farko akai picking, saurin runtsa idanunsa yyi sbd ihu da gurnanin da yaji ta cikin wayarsa,daga can ɓangaren akace "ohh yaaa talk to me ina aiki ne yanzu" taɓe baki Deen yayi kafin ya fesar da iska ta cikin bakinsa yace "i find the baby"Da sauri mutum ya sauka daga abinda yake tare sanya wandonsa cikin murna da farin ciki yace "what! Tayaya?,kai amma nai farin ciki yaya ka sameta?" Lumshe idanunsa Deen yayi kafin ya juya a hankali ya kalli inda Moon take ƙwance ta rungome teddynta sai bacci takw, ɗauke idanunsa yyi tare da  sauke ajjiyar zcy yace" yarintar ta ta huce yadda nai expected " mutumin yace "wannan ba abin damuwa bane,kayi maza ka nemi airplane ka taho gobe" cije baki Deen yasa keyi,kafin yasa hannu ya shafi sajen fuskarsa zuwa beard ɗinsa ba tare kuma da yace komai ba ya kashe wayar,yana kashewa wani kiran ya shigo ganin wata number da ban yasa yyi picking call ɗin daga can ɓangaren yankin Kudancin Nigeria akace "Saif naji labarin abinda ya faru,kuma ina da tabbacin Moon tana wajanka,ka faɗi abinda kake so na baka,nai maka  al'ƙawari zan baka" ɗan waro idanu Deen yyi waje yana mmkin yadda labarin yaje masa gashi ko asuba ba ai ba,lallai mutanan da suka sakawa Moon idanu suna da yawan gaske,to wama zai bawa a cikinsu?,jin yyi shuru aka ƙara faɗin "Saif ina jinka kayi magana" numfashi ya sauke yace "i will think about that" Yana faɗin hakan ya kashe wayar,yana kashewa wani kiran ya shigo ganin ogansa ne mutumin ɗazo yasa yayi picking yana ɗagawa yace "nasan halinka baka da al'ƙawari wlh ka sake ka bawa Moon wani sai dai uwarka ta haifi wani,domin kuɗin dana kashe a kanka bazai tashi a banza ba,kuma ka nemi airplane ka dawo gobe domin bazai taɓa yiyowa nace zan baka jet guda ba,nasan mutanan da suka sakamin idanu suna da yawa" Juyawa yayi sbd mutsin da yaji a bayansa,Moon ce ta miƙe zaune tana murza idanu, kafin yyi mgn yaji an ƙwala kiran farko na asuba,bayan ta murje idanunta ta kallesa tare da buɗe jerarrun fararan haƙoranta ta buɗe baki zatai magana yyi saurin sanya hannu ya jawo ta kusa dashi tare Sanya hannu ya rufe mata baki yace "no!! Aƙwai risky a tafiya ta gobe,wasu za suyi tunanin ina da hannun cikin rasuwar ahhalin kawai ka jira i will back you" yana faɗin hakan ya kashe wayar tare da kallon Moon wacce take tsotsar tafin hannunsa har yawo na zuba,ita kowa Moon dake komai ɗaukan sa take na wasa, daɗin da ɗawa yau taga mutumin da bata taɓa gani ba,kasan cewar ko school bata zuwa komai iyayenta ke mata hatta zuwa kasuwa babu wanda yake bari ya san tana tare dashi,yasa da taji tattausan hannun Deen cikin bakinta ta fara tsosa sbd sabo da tayi Dad ɗinta na mata haka, lumshe idanu yayi har lokacin da yaji anyi ASSALATU sannan ya ware idanunsa ya kalleta still hannunsa yana bakinta,cikin ƙasa da murya yace "ciye min hannun to" jin haka yasa ta cire bakinta ba tare kuma da yace komai ba ya nufi hanyar fita,da sauri ta kama hannunsa tare daya fitosa da hannu ya kawo kunnan sa,tsayawa yayi yana kallonta ganin time na shige masa yasa ya durƙosa har ƙasa dai-dai tsayinta,bakinta ta ɗora a kunnansa tace "kul ka gayawa Dad I'm with you,zai ɗauke ni kuma banson i like to stay with you,zaman gida ban so" shuru yyi mata har ya miƙe tsaye ƙara riƙesa tayi tace "Please" kai ya jinjina mata kafin yaja numfashi yace "and you too kada ki fito koda wasa i will be back" juyawa tayi ta ɗauki teddyn ta tare da zama ta fara wasa da teddyn tana faɗin "  I am a Muslim child,I will  never see him for my money for Thailand for daddy was with my neighbour" Deen na fita ya ƙarasa wajan fanfo yyi alwala ya nufi masallaci,yana zaune har aka idar,bayan anyi sallama wani ya shigo da sauri tare faɗin "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yanzu ake gayamin anje har gida an kashe sabon mai gidance dashi da matarsa,ita kuma yarinyarsa an nemeta an rasa,da sauri Alhaji Murtala aje waya ya miƙe tsaye har yana kusan faɗuwa yace "what maƙocina aka kashe,yasu buhanllah duk a yaushe?" Mutumin yace "wlh jiya da daddare ina ƙwance na dinga jiyo sounds na bindiga da kuma ihun mutane tun daga lokacin kasa ƙarasa bacci nai sbd far gaba,ban ɗaki kam na shiga babu adadi domin gani nake suna gamawa gida ms zasu zo, ya ilahi wannan wacce irin masifa ce,gashi kuma ance babu wanda ya san shi bare a sanar da danginsa yaya za'ai kenan,gadai ƴan sanda cen har sun ƙarasu" Alhaji Murtala aje waya yace "yanzu wanne labari aka samu akan Moon he is my friend domin nine na bashi gidan ya zauna,kasan cewar shi ba mazauni bane" wani yace "Allah sarki bawan Allah mutumin kirki ga halin ƙwarai ai sai muje ai masu suttura kada lokaci ya huce" tashin ƙarar ya bai yana a fuskar Alhaji Murtala aje waya tunanin inda Moon take shine kawai a ransa,ina take waya ɗauke ta itama an kashe ta ko tana raye?shine tarin tambayoyin daya kewa kansa amma babu amsa,gaba ɗaya mutanan cikin masjid ɗin suka fita zuwa gidansu Moon,da kallo kawai Deen ya bisu wanda yake zaune yana riƙe da Kur'ani a hannu,bayan sun fice shima ya miƙe tare da yin waje,kai tsaye cikin gidan da yake gadi ya nufa,ganin babu kowa a compound yasa ya tura kansa zuwa ɗakin,tana ganinsa ta miƙe tsaye tare da ƙara suwa inda yake tsaye tace "sallah zanyi" banza yayi mata ya ƙarasa katifarsa ya ƙwanta sbd sam jiya bai samu yayi bacci ba,yana kwanciya ta zaune a gefensa tace "Dad i want chocolate" ware idanunsa yayi sbd sunan da yaji ta kirasa dashi na Dad,shuru yyi mata da sauri ta mirgina jikinsa tare da kwanciyar a saman cikinsa tace "yunwa na keji Please Dad" idanunsa a lumshe ya tallafo haɓarta tare da ware bakinta ya tura mata ƙaramin ya tsarsa a bakin ta yace "ohyaaa take a sweet...


WACCE MOON?

WAYE DEEN?

SUWAYE SUKA KASHE IYAYEN MOON?

MENE YASA KOWA YAKE SON YA SAMU MOON A WAJANSA?

WANNE KALLO MOON ZA TAIWA DEEN?Girgiza masa kayi tayi ba tare data ƙara magana ba tayi lamo a jikinsa,turo da yatsan daya sa mata a baki tayi,kafun ta kallesa taga ya rufe idanunsa yana bacci,hannunta tasa ta shafi sajensa tace "laaaa Dad kaima kana da irin na Dad na" shuru yayi mata bawai dan baya jinta ba,lips ɗinsa ta taɓa ta ƙara faɗin "Dad kaima kana shan sweet ne" kafin ta ƙara faɗin wani abun aka fara bugun ƙofar ƙaramin ɗakin nasa,da sauri ya miƙe tsaye  tare da ɗaukan Moon ya sanyata a bayan ƙofa, buɗe ƙofar yayi ganin Alhaji  tsaye yasa yayi shuru yana kallonsa kafin yace "mrng Alhaji" Alhaji yace "mrng too ba zaka fito ai jana'izar da kai bane?" Ƙasa yayi da kansa sbd kallon da yaga Alhajin nayi masa gaba ɗaya ya manta cewa gashin kansa a kunce yake,cikin basarwa yace "eh,ban jin daɗi ne" jinjina kai Alhaji yayi alamar gamsuwa kafin ya juya ya nufi cikin motarsa yayi waje,yana zuwa ya fito daga motar ya karasa wajan jami'in jana'izar da za'ai,gaba aka shimfiɗesu su uku har yanzu jini bai bar zuba daga cikin ko wannan su ba, addu'ar da ake yi a cikin sallar jana'iza Liman ɗin ya fara.

"اللهم اغفر لله وارحمه،وعاعف عنه،وأكرم نزاله،ووسع مدخله،واغسله بالماء والثج والبرد،ونقه من الطايا كما نقيت الصوب الأبيض من الدنس،وأبدله دآرآ خير من داره،وأهلا خيرآ من زوجه وأدخله الجنة،وأعذه من عذاب القبر وعذاب النار."

_(Ya Allah ka yi masa gafara,ka jiƙansa,ka amintar da shi daga bala'i ka yi masa rangwame,kuma ka girmama liyafarsa,ka yalwata mashigarsa (kabarinsa), kuma ka wanke laifukansa kamar yadda ka ke tsaftace farar tura daga dauɗa, kuma ka musanya masa gidan da ya fi gidansa alheri,da mutanen gida da suka fi mutanen gidansa alheri,da mata matar da ta fi matarsa alheri (da mijin daya fi mijinta alheri) kuma ga shigar da shi /ita aljanna,ka tserar ta da shi /ita daga azabar kabari da azabar wuta)_


+

Ana kammala jana'izar aka miƙa su zuwa gidansu na gsy,bayan an dawo Alhaji yana zaune a saman danning yana breakfast gefensa Farouk da Yasmin sai matarsa Hajja khadu suna kiranta da Ummi ta kallesa tace "wannan lamarin yana bani mamaki,ace an kashe kowa na gidan amma a rasa inda ƙaramar yarinya take,wannan wacce irin rayuwace yanzu wa yasan halin da yarinyar take ciki, Allah yana gani da za'a ga rinyar nan nice zan riƙe ta,Alhaji anya ba wanda suka aikata wannan abin bane suka ɗauke ta ba?" Ta faɗa tana ɗaukan tea tare da kaiwa bakinta Farouk yace "Ummi ko ajiya naga yarinyar ta tsallako titi hannunta riƙe da ice cream,sosai nai mmki sbd ban taɓa tunanin aƙwai wata ƙaramar yarinya ba a cikin gidan" Ummi tace "Nima sau ɗaya na taɓa ganinta,kamar dai basa barinta fita tunda ko compound na gidan da wahala ka ganta ciki" sai lokacin Yasmin tace "to Ummi ko dai ɓoyeta suke?" Kai Alhaji ya ɗaga ya kalli autar tasa kafin ya miƙe yace "Auta me zai sanya a ɓoye ƴar ne? Kawai da bata da cikakkiyar lafiya shiyasa ko da wanne lokaci a kuma ko ina ciwonta na iya tashi"yana faɗin hakan yay shuru da bakinsa ya nufi part ɗinsa, cikin ƙasa da murya Farouk yace "Ummi meke damunta?" Miƙewa Ummi tayi tace "Ni tayaya zan sanan wannan lamari Allah dai ya bai yana ta,ko kuma ya kaita hannu na gari, Allah sarki ƙyakkyawar yarinya da ita"


Ummi ta faɗa tana miƙewa tsaye tare da kiran sunan mai aikinta Hanne,Hanne na zuwa tace "gani Hajiya" Ummi tace "yawwa Hanne ɗauki warmer ɗin nan ki miƙa wa mai gadi nasa breakfast ɗin" cikin girmamawa Hanne ta amsa tare da fice daga cikin gida...

Yana ƙwance Moon na jikinsa sai ya mutsa masa gefen fuskarsa take,fuska ta kwaɓe tace "Dad i want eat food,ina jin yunwa"sai a lokacin ya ware idanunsa wanda suka ɗan janye kaɗan yace "kee shuru" cikin muryar kuka tace "Please Dad" baya ya juya mata ba tare da yace mata komai ba,baki ta buɗe zata magana yayi saurin rufe mata bakin,a lokacin kuma aka fara buga ƙofar ɗakin miƙewa yayi tare da tura Moon bayan ƙofa,jerarrun hqranta ta buɗe tare da ɗaga hannunta ta girgiza alamar ba zatai magana ba..

Buɗe ƙofar yayi yaga Hanne tsaye hannunta riƙe da warmer, bai ce mata komai ba sai data gama kallonsa tace "abin karyawa" amsa yayi tare da juyawa da sauri tace "bawan Allah yaya mu kaji da wannan tashin hankalin ɗaya samemu yau" cikin ƙasa da Murya yace "Allahamdulillah" tace "wanann rashin imani dame yayi kama,OHHH! ni Hanne yanzu har ƴar yarinyar nan ba'a gani ba,kaii duniya ina zaki damu ko me ya tare masu ohhhu..,ai ɗazo Alhaji ya dawo daga jana'izar wai har aka saka su makwancin su jini na zuba..,Ni kam nace wanne irin harbi akai masu?" Tunda ta fara magana yake kallonta ba tare daya tan kata,ta buɗe baki zatai wata maganar yayi saurin juyawa ya barta tsaye baki a buɗe.

Wajan gate ta nufa tare da leƙawa ta wata ƙofa ta hangi gidansu Moon tace "Allahu akbar,yanzu duk girman gidan nan babu kowa,yooo duniya kenan kana zaune da kowa lfy baka san me ƙullatarka a zcy ba,mutum zcyarsa fari fattt amma ta wani tirrrr kada kasu kaga baƙin dake cikinta sbd mugun abu,yanzu wannan gidan kayan daɗi na nan kala kala kuma iri-iri karama bonvita da obalti suji lbr,ko ina marainiyar Allah tayi ohhhhu,amma dole zan bincika idan na tabbatar da abinda nake tunani babu shakka zan bata taimako wanda zai zame mata kariya irin na har abada ɗin nan"jin motsi a bayanta yasa ta juya da sauri dan ganin wanene,tsaye taga Farouk sanye da riga da wando na baƙin yadin boyal sai ƙamshi yake,ganin yana kallon ɗakin Deen yasa itama ta kalli direction ɗin da yake kallo itama, ɗauke kansa kawai yayi ya nufi wajan motarsa yabar gidan gaba ɗaya ba tare da yyiwa Deen magana ba,itama Laure juyawa ta nufi cikin gida..

Ajjiyar zcy Deen ya sauke bayan yaga Farouk ya fice daga cikin gidan, ƙaramin ribbon ya ɗauka ya naɗe gashin kansa dashi kafin ya juya ya nufi inda ya ajjiye warmer ɗin breakfast ɗin,zama yayi ya ɗan lumshe idanunsa, Moon dake zaune hannunta riƙe da teddy tace "Dad" kallonta yayi na wasu seconds kana ya ɗauke idanunsa a kanta ya zama can gefe yace "eat" Moon ta kalli warmer ɗin kana tace "Dady nane yazo ko, Dad kace masa bana nan sai na daɗe wajanka zan koma"still ƙansa yana ƙasa bai ce mata komai ba,shuru ne ya biyo baya kafin ta miƙe ta zauna daf dashi tace "Dad mene jana'iza?" Ɗan waro idanunsa yayi cike da mmki kafin ya ɗaga kai ya kalleta nan ma shuru yayi mata bai kula ta ba,marai-raice fuska tayi tace "wata rana na taɓa ji Daddy yace yaje jana'iza,amma ni ban son ai masa jana'iza" nan ma kallonta yayi kana ya ɗauke idanunsa yaci gaba da latsa babbar wayarsa mai ƙirar iphone 12 max pro, murmushi tayi masa har sai da beauty points ɗinta suka loma tace "kasan me yasa nace haka..?" tsaki yaja kafin yace "talkative..! Shut up" yana faɗin hakan yayi ƙasa da murya cikin nutsuwa yace"Ututu oma" (good morning) shuru yayi yana sauraran abinda ake faɗa masa,kafin yaja idanunsa ya lumshe idanunsa ya sauke ajjiyar zcy yace "owk" yana faɗin hakan ya kashe wayar,kana ya kunna data wayarsa ya shiga I.G yana shiga messages ɗin Nana khadii wajan biyar suka shigo cikin wayarsa wani lalataccen murmushi gefen baki yayi kafin  ya fara karanta messages ɗin kamar haka.

_na riga na faɗawa iyaye na, kuma sun amince_

Hannu yasa yaja gefenmu ya ƙara ware manyan idanunsa.

_Na jika shuru_

Messages ɗinta na huɗu ya duba.

_Allah yasa ba aikin ka fasayi dani ba_

Cikin sauri sauri ya rubuta mata "ok gobe ki sameni a *Nnamdi Azikiwe International Airport* by 10:30, za kiga wani sanye da blue ɗin  sweater You can follow him" yana gama typing ɗin yayi send kana ya kashe data na wayar,wani danne danne yayi wajan 5seconds ya kashe wayar gaba ɗaya ya ajjiye ta a ƙasa pillow, Moon da yunwa ya fara cinta tayi shuru tana kallonsa kamar mai nazartar wani abu a wajansa,sai kuma tace "Dad zan sha tea" ɗago kai yayi da sauri sbd gaba ɗaya ya manta da ita a ɗakin,inda Allah ya taimake sa ba wani abu yace ba,komai a rubuce yayi shi,dan sosai ya fahimci shegen surutun da take dashi, haɗe fuska yyi sai kuma yaja warmer ɗin ya buɗe,wajan part huɗu ne cikin warmer ɗin kafin yasa hannu ya buɗe part ɗin farko soyayyan dankalin turawa ne wanda yasha ƙwai, ɗaya part ɗin ya buɗe yaga soyayyiyar doya,fito dasu yayi tare tura mata gabanta yace "ohhyaa ci" kamar jira take tai bisimillah  ta fara cin dankali sai da ta cinye tass sannan sannan ta ture doyan tace "Dad water" fesar da numfashi ya ɗauki hularsa ya saka a kansa tare da tura duka gashinsa ciki,ya fita zuwa waje,wajan 10minutes ya dawo hannunsa riƙe da gorar ruwa mai sanyi da mara sanyi sai kuma chocolate,yana shigowa Alhaji na fitowa daga cikin gida zai fita,kallon Deen yayi yace "chocolate kamar yaro" cije lips yayi ba tare kuma da yace komai ba ya buɗe ɗakin ya shiga,tana zaune riƙe da wayarsa a kunanta da sauri ya amshe wayar,kallonsa Moon tayi tace "ance ka kai babyn wai" hannu yasa ya rankwashi tsakiyar kanta yace "kika ƙara taɓa wayar saina harbeki stupid"Baki ta buɗe zatai kuka yayi sauri jawo ta jikinsa ya rungome haɗe dasa hannu ya toshe mata bakin,da idanu kawai Alhaji yabi Deen da kallo kafin yayi murmushi ya shige cikin motarsa,shuru yayi mata yana jin yadda take tauna hannunsa da haƙoranta yay mata banza, buɗe idanunsa yayi sbd horn ɗin da yaji a nayi janye jikinsa yayi ya nufi waje,motar Alhaji ya gani a gaban gate da nutsuwar da ta gama zama a jikinsa ya buɗe gate ɗin ba tare da kalli motar ba yaja baya,shima Alhajin baiko kalli inda yake ba ya fice daga cikin gidan.

Da yamma wajan ƙarfe biyar Deen na zaune saman benci a gefen gate bayan ya lallaɓa Moon tayi bacci sbd kukan Mummy da Daddy data fara.

Daga can gefen yaji ana faɗin "  yallaɓai C.P  (commissioner of police) bawai ina tunani bane,a'a ina son na tabbatar maka yarinyar nan aƙwai wanda suka ɗauke ta bawai kasheta akai ba,zuwanka shine zai ƙara tabbatar maka" shuru yayi na wani lokaci kafin yace "ok yallaɓai C.P ina gdy sosai saika zo ɗin" yana faɗin hakan ya shige cikin gidansa ba tare daya kalli Deen dake zaune ba..

Misalin ƙarfe 11 na dare gidan yayi shuru ba kajin kukan komai saina gyare dake ta faman kuka "tsut tsut tsut" wata babbar akwati Deen ya buɗe ya kallin Moon dake bacci ta rungome teddynta hannunta riƙe da chocolate wani shu'umin murmushi yyi kafin a hankali ya ɗauke ta cak ya ya sakata cikin akwatin da sauri ta buɗe idanunsa sbd zafin da taji,kallonsa tayi shima ya kalleta tana ƙoƙarin kiran sunansa yayi saurin dannata cikin akwatin tare da zuge zip ɗin...


😱😱😱tab ɗin team Moon how far..?

FAIZAK
MASARAUTAR MU.. MASARAUTAR MU* SHIN KUN TAƁA JIN MASARAUTA MAI CIKE DA RUƊANI? SHIN KUNA SON KU SAN AL'ADUN NA CIKIN MASARAUTA? KUNA SON SUWAYE SUKE GADON SARAUTA? KUNA SON KUNJI YADDA KO WANNE MUTUM NA CIKIN GIDAN SARAUTA YAKE ƘWAƊAYIN KUJERAR MULKI? TO KU MATSO JA DAMA TA SAMEKU *SHARARIYYAR MARUBUCIYAR NAN MAI TA ƘAMA DA AL'ƘALAMINTA WACCE TAYI FICE A CIKIN JERIN MARUBUTA WATI FATIMA ZAHRA* TA SHIRYA TSAF DOMIN KAWO MAKU WANNAN ƘASAITACCEN LABARIN,ABIN MAMAKI LITTAFIN ZAKU SAMESA A ƘYAUTA BA TARE DAKO SISINKU BA, BURIN MARUBUCIYAR SHINE KOWA TA AMFANA DA TA TA KALLAR BAIWAR🌚INA KIRA GA DUK MASOYA NIMCYLUV SARAUTA NA FILI DANA ƁOYE SU FITO DOMIN A DAMA DASU A CIKIN WANNAN LITTAFIN📚_

STORY CONTINUES BELOW
Kaɗan daga cikin littafin MASARAUTAR MU
Labarin *Masarautar mu* yana magana ne akan wani Masarauta wanda a shekarun baya yake cike da zalinci,daga baya kuma sai aka nada sabon sarki wanda yake cike da tausayawa talakawan sa,shi kuma sarkin d'an sa kwara d'aya ne kwal..........,shi kuma Yarima tun yana karami sarki ya fitar dashi zuwa 'kasar Turkish saboda farautar rayuwar shi da ake yi a cikin Masarautar,a inda yake zaune a can 'kasar kuma akwai Hibba wacce ta kasance babban 'ya a gun aminin sarki,babban burin mahaifiyar Hibba shine Yarima ya auri Hibba,ta yanda yaron Hibba zai kasance magajin Masarautar.

A Masarautar kuma akwai Iya wanda ya kasance 'kanin babanshi,babban burin Iya shi ne yarinyarsa Sulaymi ita ma ta auri Yarima,dan d'an da ta Haifa shi ma ya zama magajin Masarautar,a 'bangaren Masarautar kuma suma duk mu'karraban sarkin babban burin su suma shi ne su kashe Yarima,domin su amshi sarautar Masarautar.
Sai kuma ga Husnah,wacce ta dauke shi a matsayin yaya uwa d'aya uba d'aya,kwatsam kuma ba zato ba tsammani sai taji cewa shi ne mijinta,wad'an da ta d'auka a matsayin iyaye suka zama mari'kanta,wad'anda ta d'auka a matsayin yayyi  wanda bata da kamar su,suka koma cousins d'in ta,0806 330 4625.

              ***Cikin zafin nama da ɓaci rai Deen ya gama zuge zip ɗin akwatin da wani irin saurin baki yace "what the fuck!!" Hular kansa wacce yake rufe sumar kansa da ita ya ɗauka ya saka a kansa tare da danna sumar ciki, wasu red eyes balls ya ɗauka ya saka cikin idanunsa lokacin kaɗai halittar idanunsa ya sauya,cikin sauri-sauri ya ɗauki ƙaramar wayarsa ya tura a cikin kansa babbar kuma ya saka a cikin aljihun wandonsa, wani ɓoyayyen daimond ring ɗin sa ya ɗauka ya maƙala jikin yatsan sa,a hankali ya duba agogon hannunsa ganin wajan 2:30 yasa ya ɗauki wata ƙaramar akwati ya goya a bayansa,kafin yasa hannu ya ɗauki trolly daya saka Moon ciki ya fara jaa,a hankali ya fita daga cikin ɗakin ya nufi ƙaramin ƙofa yasa key ya buɗe juyawa yyi yaga babu kowa a compound ɗin gidan kai tsaye ya fice daga cikin gidan gaba ɗaya,sai da yayi tafiya sosai a ƙasa kafin ya samu wani ɗan lungu ya shiga ƙaramar wayarsa ya ciro yayi dailing wata number ringing ɗin farko aka ɗaga, numfashi ya sauke cikin ƙasa da Murya yace "get ready"daga can ɓangaren akace "ka fita babban titi alrdy ina jiranka can" bai ce komai ba yyi rejecting call ɗin,cikin nutsuwa yake tafiya harya isa babban titin yana zuwa ya samu Black ɗin mota kai tsaye wajan motar ya nufa yana zuwa aka buɗe masa back seat ya zauna ciki,da gudu drever'n yaja motar suka bar wajan..
Sun ɗauki wajan 1hour suna tafiya shaf ya mata da Moon dake cikin akwatin sai da drever'n yace "where is the baby?" Ɗan waro idanunsa yayi waje kafin ya ɗan miƙe zaune daga kishin giɗan da yake,a hankali yasa hannu ya zuge zip ɗin akwatin, ƙwance ya sameta tamkar babu numfashi a tare da ita ƙaramin hannunta na cikin bakinta, pouting lips ɗinsa yayi kafin ya sanya tattausan hannunsa ya ɗaga ta zuwa jikinsa,ɗan kara hannunsa yayi a hancinta yaji babu numfashi,da wani mmkin ya ƙara fiddo da manyan idanunsa waje kafin kuma a hankali ya zare hannunta daga cikin bakin,a hankali kuma ya maida bakinsa gurbin daya cire hannunta ya fara shaƙa mata nasa numfashi tare da danna ƙirjinta,wata wahalalliyar ajjiyar zcy ta sauke tare saka wani kuka wanda rabinsa na fitar hayyaci ne,hannu yasa ya toshe mata baki,yana jin yadda take tauna masa hannu amma ko mutsin kirki bai yi ba sai ma kanta da yake shafawa a haka har ta maida baccinta,yana ganin hakan ya hankaɗe ta daga cikinsa fa faɗa saman kujera, amma ko hannu bata ɗaga ba sbd nauyin baccin da take dashi.

Sosai sukai tafiya mai yawan gaske kafin su iso cikin wata unguwa,a gaban wani ma dai-dai cin gida sukai parking,suna parking Deen ya fito cikin tafiyarsa ta sauri ya nufi cikin gidan,har yaje ƙofar shiga sai kuma ya tsaya yace "fito da ita" yana faɗin hakan ya juya da sauri zuwa cikin gidan kai tsaye drever'n mai suna OVOSI ya buɗe cikin motar ya saka hannu ya ɗauki Moon da teddynta ya nufi cikin gidan,a parlour ya samu Deen a zaune ya busa sigari,zama Ovisi yayi tare ƙwantar da Moon a kan duguwar sofa cikin farin ciki yace "Irehawri? Yaya sunanta?" Ba tare da Deen ya kallesa ba ya ƙara busa sigarin dake hannunsa a zafafe yake komai kamar bazai magana ba sai kuma yace "Moon,but the full name is Maimunatu" Ovasi yace "wow!! Oga zamu samu kuɗi sosai da idan Moon ta girma,she is very beautiful tana da ƙyau tun tana ƙaramar ta" wani banzan kallon Deen ya jefesa dashi da sauri Ovasi ya ɗauke kansa dan yasan halin Deen da zcyrsa na kusa zai iya baka kashi yanzu wannan ba damuwarsa bace.

Sai da ya shanye sigari kara wajan biyar sannan ya miƙe a zafafe ya nufi cikin wani bedroom kai tsaye bathroom ya huce yana shiga ya zare rigar jikinsa ya sakarwa kansa shower,wata wahalalliyar ajjiyar zcy ya sauke yana mai ƙarewa zanan tattoo ɗin dake manna a saman ƙirjinsa zuwa damtsen hannunsa,wani suna sake tsakiyar tattoo ya tsurawa idanu kafin yaja idanunsa ya rufe,saurin buɗe idanunsa yayi sbd abinda yaji yana motsi a  cikinsa,a hankali yasa hannu ta shafi gefen cikinsa,hannu yasa ya daki mirror'n dake maƙale jikin bangon bathroom ɗin nan take rabin madubin ya fashe,cikin zafin nama ya kalli kansa a madubin tare dasa hannu ya hargitsa gashin kansa yana faman sauke numfashi,cikin saurin baki da yake dashi yace "it's my fault.!! Yeah all this akai nane not her"ya faɗa yana fesar da iska daga cikin bakinsa, ƙara hargitsa gashin kansa yayi yace "yanzu lokaci na ne,now the game is starting" yana faɗin hakan yaja dark blue ɗin towel ya ɗaura a saman faffaɗan waist ɗinsa,kama ya nufi waje babu kowa cikin parlour sai Moon data faɗo daga  saman soma zuwa ƙasan carpet hannunta a cikin baki tana bacci cike da nutsuwa.

Tsallake ta yayi ya nufi cikin wani ƙaramin bedroom,yana zuwa ya ɗauki wasu fararan kaya ya sanya a jikinsa,a kan ma dai-dai cin bed ɗin ya ƙwanta tare dasa hannu a bed site ya kashe golve wani dark blue ɗin haske ya bai yana,cikinsa ya kifa tare da rungome pillow'n dake kusa dashi,nan da nan bacci ya ɗauke sa,rabonsa daya samu cikakken bacci har ya manta.

A can gidan da Deen ya baro, Farouk ne tsaye a saman upstairs hannunsa riƙe da Cork yana sha, murmushi yayi ya ƙara gyara zaman farin glass ɗinsa kafin a hankali ya ɗauki wayarsa ya danna wata number ringing ɗin farko a ka ɗaga,ana ɗagawa yace "follow him" ya na faɗin hakan ya kashe wayar ya nufi part ɗinsa,yana shiga ciki parlour'n ya samu Hanne zaune ita ɗaya a parlour ta kifa kanta ƙasa,kallo ɗaya yayi mata ya ɗauke kansa,yana tafiya ta miƙe tsaye tare da nufar ɗakinta da sauri.

Kiran farko Moon ta farka daga bacci,ganinta a parlour ita kaɗai yasa ta fara kwaɓe fuska zatai kuka, miƙewa tsaye tayi ta fara kallon parlour'n kamar me neman wani abu,can ta hangi wani bedroom a buɗe, hannunta riƙe da teddynta ta nufi cikin ɗakin,a ƙwance ta hangesa duk da duhun dake ɗakin,kan bedroom ɗin da haye tana zuwa tasa hannu ta fara jijjigasa,cikin baccinsa yaji bugun da take masa  manyan idanunsa ya buɗe,kallo guda yay mata ya juya cikin Muryar kuka Moon tace "Dad zan sha tea" banza yay mata,ganin yay mata shuru yasa ta mirgina wajan fuskarsa tare dasa hannu ta buɗe hannayen daya rungome jikinsa dashi ta shige cikin jikinsa tare da saka masa kuka tana ƙara faɗin "Dad tea" idanunsa a rufe ruff yasa duk hannayensa ya jawo ta ya maye gurbin pillow da ita,kafin a hankali ya saka mata ƙaramin yatsarsa a baki can ƙasan maƙoshinsa yace "take a sweet..


_share share share sbd Allah da Manzonsa🥰🥰👏🏻_

_That exactly what TAWAKKUL means,it means that don't see the solution,i don't know what is gonna happen tomorrow. BUT! I do know one thing for sure and that is_ ان معي رب_ سيهدين (Inna ma'iya rabbi sayad deen) _ndeed my Lord is with me and he will guide me through._

_And when we have that kind of attitude Allah_ _promises US something, that he will split seas for us, And situation that look impossible ALLAH will make a way out...._+

*****Shuru Moon tayi tana sauke ajjiyar zcy kamar wacce tayi tsere,can kuma ta kallesa tace "Dad Mummyna" yana jinta yay mata shuru,cikin Muryar kuka ta ƙara cewa "Dad ƙafa na hannu na ciwo duk suke min" still shiru ya ƙara yi mata,a hankali ta ɗura ƙafarta a shoulder ɗinsa idanunta na zubar da hawaye sosai leg ɗinta ke mata zafi da kuma raɗa ɗi,ganin yadda take jiyaway fararan manyan idanunta ka san ce she look so sick,20 minutes left ta fara kuka tana ɗaga ƙafafuwan ta sama gaba ɗaya ta turmushe sa,cikin wani a zababen baccin da yake fizgarsa ya ware idanunsa tare da sauke sa a kan fuskarta wacce ta jiƙe da hawaye,da mmki yake kallonta musamman yadda take juyi a kan bed tamkar macen da take naƙuda ganin da gaske ciwon ne bawai iskanci ba yasa murya can ƙasa yace "keeee" jin muryarsa yasa ta ƙara sanya wani sabon kukan tace "Dad ƙafa ta ciwo" tashi yayi zaune tare dasa hannu a bed side ya kunna hasken ɗakin, ɗan waro idanu yayi waje ganin yadda ta haɗa uwar zufa ga yadda tayi face-face da hawaye a fuskarta duk ta fice a hankalinta,shuru yayi yana tunanin abinda zai mata can maganar Alhaji ta faɗo masa lokacin da yake waya yace "yarinyar ma sickle gareta" tuna wannan maganar yasa ya ɗan saurin juyawa zuwa gare ta yana nazarin abinda ya dace yay mata.


Zameta yayi daga jikinsa ya nufi cikin bathroom wanda yake cikin ƙaramin ɗakin da yake, tsayawa yayi yana kallon bathroom gaba ɗaya kansa ya ɗaure bai san mene zai mata ba wanda zai sanya taji sauƙin ciwon da take ji a yanzu,bai saba ba haka nan bai san ta ina zai fara ba.

Tunanin haɗa ruwan zafi ne yazo masa kai,a zafafe kamar yadda yake tafiya a ko yaushe ya ƙarasa gaban jakuzzie ya faɗa mata warm water,cikin sauri ya juya ya nufi cikin bedroom ba tare da wani abu ba,yana zuwa yasa hannu ya ɗauke cak ya nufi cikin bathroom ɗin da Ita,sam bai damu daya zafin ruwan yake ba,burinsa bai huce yaji ta daina masa ihu a ka ba,yana daka tsayen ya cilla ta cikin ruwan, ƙara ta saki mai ƙarfi gaske ga yanayin buguwar da kanta yayi ga kuma zafin ruwan daya ratsa ta wanda ta keji tamkar naman jikinta zai kwakkwaɓo sabida zafin ruwan.

Da sauri ta yun ƙura zata miƙe ya sanya tafin ƙafarsa ya dannata cikin ruwan,a'a dole ta koma taci gaba da kukan a zama,ganin ta zauna ya juya da sauri yabar cikin bathroom ɗin.

Yana fita ya faɗa saman bed da rufda ciki.


Ajjiyar zcya Moon ta shiga saukewa,a hankali kuma zafin ruwan ya fara ratsa mata cikin jikinta Zuwa ƙashin ta ta naman ɓargwanta,wajan 20minutes jinin jikinta daya daskare sanadiyar zaman parlour'n da tayi sanyi ya gama ratsa ta fara sinkewa.

SICKLE

ciwo ne mai haɗarin gaske,wasu da susan ciwo wasu kuma basu san shi ba,ciwo ne da yake a cikin jinin mutum,ciwon na tashi a sanadiyar wata ƴar ƙaramar ƙwaya daza tazo tsakiyar jijiya ta tsaya,hakan zai sanya jinin mutum ya daskare yaki tafiya ya cure waje guda,jinin nayin hakan ciwo zai tashi,wasu lokacin kuma jinin ke lanƙwashewa yay kamar lauje,idan kace Zaka ɗaga wannan laujen zai iya karewa idan kuma kace Zaka bassa a wajan zai iya sanyawa naman wajan tsatsa har takai ga wajan ya kumbura ya fara ruwa.

To aduk sanda ciwon ya mutsa sai dai a dinga ruwan zafi ana shafa man zafi tare da shan magani irinsu ibuprofen diclofenac sodium da sauransu, wasu lokotan kuma ana injection ne a yayinda maganin yaƙi aiki a jiki.

Ciwon sickle babu inda baya kamawa ƙafa, hannu,baya,ciki,ƙirji,kai, haƙori da sauran,wani lokacin ƙafa ko hannun mutum na iya karyewa haka kurum ba tare da wani ciwo ko rauni ba.

Da yawan lokota ba'a gane ciwon sickle a jikin ƙana nan yara,wasu lokacin sai anyi gwajin jini na genotype a nan za'a fahimci wanne kalan jini gareka AA,AS,O, SS, SS shine cikakken sickle,AS kuma kamar aƙwai amma bamai ƙarfi ba,da blood group a nan kuma shine B+ da sauransu.


STORY CONTINUES BELOW

MOON gonotype ɗinta ya kasance SS cikakkiyar sickle gareta,yayinda blood group ɗinta ya kasance B+ (nayi maku bayanin hakanne dan ku fahimci ciwon dake damun Moon).

Deen na ƙwance har akai kira na biyu,da ƙyar ya mike a ɗan zafafe ya fice daga cikin bedroom ɗin cikin parlour ya nufa yana zuwa ya nufa wani part kai tsaye bathroom ya shiga ya zare kayan jikinsa tare da sakarwa kansa shower,wata iska mai zafi ya fesar daga cikin bakinsa kafin a hankali yasa hannu ya hargitsa gashin dake ƙwance saman fuskarsa sbd ruwan daya jiƙasa,yana gamawa ya ɗauki bathrobe ya sanya a jikinsa,kana ya ɗaura alwala tare dayin brush,a ɗan gurguje cikin tafiyarsa ta hanzari yabar cikin part ɗin,wata farar T.shirt ya sanya tare da wani dark blue ɗin crazy jeans, parlour'n ya koma ya ɗauki ladduma ya tada salla,bayan ya idar ba tare da wata addu'a ba ya miƙe ya nufi bedroom ɗin Ovasi knowking yayi,wajan 20seconds Ovasi ya buɗe ƙofar da sauri ya zube ƙasa yace "nyene? (ina kwana?)" Kallonsa kawai Deen ya ɗauke kai sbd baka safai ya yin magana da yaran nasu ba,sai ya zame masa dole, sai da yaje tsakiyan parlour'n sannan ya tsaya tare da zura hannayensa cikin aljihun wandonsa wajan 30 seconds ya fesar da iska yace "jeka tada mota" ya na faɗin hakan ya nufi cikin bathroom ɗin.

Yana daga tsayen ya ɗauko pack ɗin cigarette a aljihunsa da laighter ya kunna ya yay mata duguwar zuƙa yana lumshe idanunsa,sai da ya sha mai yawa sannan yaje ya ɗauki wata sweet ya cilla bakinsa tare da fesa parfume,yana tsaye yaji ana knowking ƙofar murya can ƙasa da kuma ɗan sauri yace "come in" Ovasi ne ya shigo yace "oga na gama" nuni yay masa da wasu akwati da sauri Ovasi ya ɗauka ya nufi waje, mayan idanunsa ya juya a cikin bedroom ɗin kamar me neman wani abu, ribbon ɗin ya ɗauka ya ɗaure gashi ƙansa kafin ya ɗauki wata ficap yasa a kan,kai tsaye ya fice daga cikin ɗakin.

Sai da yaje compound zai shiga mota ovasi ya kallesa yace "oga ina yarinyar" tsaki taja cikin ransa yace "damn it" da ɗan gudu ya koma ciki ya fara duba saman bed amma babu ita can yaji numfashinta a cikin bathroom, taɓe baki yay sbd shi shaf ya manta da babun ta, shiga yayi ya ganta ƙwance cikin ruwan da ya gama yin sanyi,kallon yadda gashin kanta ya sha ruwa yay ƙwance a gefen fuskarta da kuma bayanta,kallon fararan kayan jikinta yay wanda sukai datti domin kusan ƙwana 2 sune a jikinta, ƙara sawa yay ya ɗauke ta ya juya da sauri-sauri yabar wajan,back seat ya zauna itama ya ƙwantar da ita,ganin yadda jikinta ke rawa alamar sanyi ta keji ya sanya ya zare t.shirt ɗin jikinsa,kana ya ɗaga ta ya zuge zip ɗin ƴar duguwar rigar jikinta,shafaffan brest ɗinta ya tsurawa Idanu kafin yaja idanunsa ya rufe,can zcyarsa mamaki abin yake bashi yanzu wata rana ita zasu raina harta zama cikakkiyar mace mai taƙama da kyawun halittar ta,a sanyaye ya sanya ƙaramin ya tsanta zuwa kan nipple ɗinta ya shafa,saurin cije lips ɗinsa yayi sbd wani murmushi dake shirin ƙwace masa,yana saka mata rigar sa ya zameta daga jikinsa ya hankaɗe ta can gefe, reverse yay da motar kana yaja ta gudu yabar wajan kai tsaye suka nufi airport ɗin dake kusa dasu.

Suna zuwa airport aka basu ticket ɗinsu, MOON Deen da Ovasi,suna shiga babu jimawa jirgin ya ɗaga zuwa Abuja,30 minutes ya kaisu Nnamdi Azikiwe International Airport (IATA: ABV, ICAO: DNAA) is an international airport serving Abuja, in the Federal Capital Territory of Nigeria. It is the main airport serving the Nigerian capital city and was named after Nigeria's first President, Nnamdi Azikiwe. The airport is approximately 20 km (12 mi) west of Abuja, and has an international and a domestic terminal that share its single runway.


Suna zuwa ya amshi wata blue ɗin sweater ya saka, kafin ya karɓi wata ash ya sanya Moon wacce take ƙwace dai raba fararan idanunta take kana ganinta kasan she is in serious sick, parking sukai Deen agogon hannunsa ya duba yaga 10:20 ɗan tsaki yaja sbd ya tsani a ɓata masa lokaci, yana daga cikin motar ya hangi wata farar budurwa mai ɗan tsayi da kuma jiki,gefenta wata matashiyar mata ce da wani magidanci, Nana khadii ta kalli mahaifiyarta tace "Inna duk wata zanna dawowa fa,ki ƙwantar da hankali albashi na farko dashi za'ai maki aikin ƙafarki, kin san har yanzu ƙarfen yana jikinki kuma nuna muna buƙatar kuɗi masu yawwa" magidanci dake gefenta yace "muna maki fatan alkairi Hadiza,ki tsare mutuncinki domin shine darajar ki,ki zama mai biyayya ga iyayen gidanki, Allah ya tsare ya kare" Nana tace "Ameen Baffa" Inna tace "to gashi har yanzu shuru ko?" Nana zatai magana taji anyi sallama tsaye ta kansa Ovasi yace " "Nwawonin (Sannun ku" Nana tai murmushi tace "Nwawo (sannu)" da mamaki ya kalleta sbd sam Babu kamanin ibira a tare da ita,yace "yawwa idan kin shirya zamu tafi,Mama Abba sannunku" gaba ɗaya suka amsa da "yawwa" tare da bashi amanar Nana khadii a hannunsa domin duk tunaninsu shine ya sama mata aikin, sallama sukai ya ɗauki akwatin Nana ita kuma tabi iyayenta ta rungome,har bakin airplane ɗin ya kaita sannan ya bata ticket ɗinta.

A cikin jirgin ta ga Deen da Moon zau ne a wajan guda,sai Ovasi a gefe da hannu Ovasi yay mata nuni data zauna, sanarwar akai kowa ya sanya belet Deen ya saka wayoyinsa a airplane mood kana ya juya kaɗan zai sanya belet yaji Moon ta ware hannayensa tare da shigewa cikin jikinsa jikinta duk rawa yake sbd tsananin sanyin da take ji,da blue eyes balls ɗinsa ya kalleta Kafin da sauri yakai hannunsa zuwa ga...


Post a Comment for "MOON CHAPTER 1 BY NIMCYLUV"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...