GIDAN GADO COMPLETE BY ZEE YAR MAMA - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

GIDAN GADO COMPLETE BY ZEE YAR MAMA

GIDAN GADO COMPLETE BY ZEE YAR MAMA

- - Post a Comment

 GIDAN GADO COMPLETE BY ZEE YAR MAMA

             Www.bankinhausanovels.com.ng 


Zaune take ta zabga tagumi, ta tasa buta a gabanta, "Ummimi,!!  Ummimi!!  Firgigit tayi ta tashi ta isa falon nasu "Hajiya gani, "wai Sai yaushe zaki cire wannan damuwar a ranZiye kullum mutum ya zauna yayita tunani, "wlh Hajiya ni kaina ban sanin lokacin da TUNANIN nan yake zuwa mun ba,  "to ga kunun ki nan a flask in kin gama, ko yau bazaki gurin aikin bane, zani mana Hajia Yaya, "ok to nidai na tafi Islamiya, "Sai kin dawo a dawo lpy, 

Bucket ta dauka ta nufi kitchen din dake falon su don juye ruwan wanka, bayan ta juye ne ta shiga dakin Hajiya yayah Sai taga ashe ta kulle toilet dinta kuma bata san ina ta ajiye key din ba, shine ta fito don zuwa toilet din tsakar  gida, kai ruwan ma yayi mun zafi, zuwa tayi bakin rijiyar da yake tsakar gidan nasu, ta dauki guga, "tab wlh Sai an bamu gugan mu cewan, baby kanwar Billy, da ita da fa'iza, "kai Baby dan sirka ruwan wankan da zanyi, sauri nakeyi zan tafi Asibiti ne fa nayi latti "Ahayyee wai gurin aiki Alhalin mun san komai an gama gantali a duniya wai Anje karatu, duka kuma bai isheki ba yanxu an dawo gida an cGADOa kara kwashewa sukai da dariya, wasu hawaye masu zafi ne ya zubo mata, Guggon yara ne taji hayaniya  yayi yawa, ta fito ke Baby lapiyanku kuwa, kun tasata gaba kunata mata rashin kunya ina ce aunty ku ce, ke kuma kin zauna kina kallon su, dauki guganki ki surka ruwa ki wuce, 


Sauri sauri takeyi ta fito, "Guggon yara, na tafi, "Sai kin dawo, "yau bazaki islamiyan bane, wlh kin san na dan fara waran siyarwan nan shiyasa, yanzu zuwa makarantar nawa Sai a hankali, ok na tafi, 


Sauri sauri take tayi,  sbda lattin datayi kasan cewar ungwan nasu a cikin lungu yake ta fito daga lungun gidan su wasu matasa ne dandali guda, "kai dan Asabe ga mutumiyarka can fa, mtswww "ni wlh yarinyar can haushi take bani, ta cika girman kai, "kai ba dole ba kaf gidan su fa ba mai kyanta da iliminta, ance fa bacewar datayi, wanda suka tsinceta har kasar waje suka kaita karatu, "haba don Allah tab kace raguwace ma, wanda taje wata kasa ba kowa nata ai wlh Sai tayi gantali, shine take wani nuna ita na Allah ne, "Uhmmm kudai wlh kun shiga uku da muna finci wlh, yarinya ta wuce kunata gulmanta kuna rage mata kaya, "dallah mallam ba ruwanka, kodai Kaima kana cikine, ban sani ba, kudai kuka sani


Slm tayi ta shiga office nasu, "aunty Nusy ai mun sha yau bazakizo bane, "ke dai  bari sister sadika wlh yau nayi latti ne, Momy tazo, "eh tazo ma nemanki akan maganar Monthly summary wai kin gama hada mata, "eh wlh Gasu nan ma bari in kaimata,   doctor Abdurrahman ya shigo, Eh ya shigo tun dazu. 

Post a Comment for "GIDAN GADO COMPLETE BY ZEE YAR MAMA"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...