DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT

- - Post a Comment

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT


                       Www.bankinhausanovels.com.ng 


*🔮DUNIYARMU A YAU* 🔮😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭


 *Bismilahir rahmanin* *rahim* 


Allah yasa yanda nafara _Allah yasa nagamashi_ lfy _ameeeen_ summa Ameeen  *BAN RUBUTA LITTAFIN* *NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI* *DAIDAI* *DA RAYUWARKA* *KO* *RAYUWARKI* *TO* *AKASI* *AKASAMU* 


BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 


 *DAGA ALKAlAMIN* *BEEEBAT* 


 *MARUBUCIYAR* 

 *SO KO SON ZUCIYA* 

 *JIKAN FATIMA TSIGAI* 


AND NOW


 *DUNIYARMU AYAU* 


 *LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA* *NISHADANTARWA* *SOYAYYA*


Uhm kumin uzuri pls ayyuka namin yawa shiyasa ngd da kulawanku


Jinjina ga aunty fatyzah da bro abdallah ngd sosai bazan manta da taimakon kuba I love u irin sosai din nan ❤️


 *page* 8️⃣


Alhaji ne ya kalli zee daga ina kike mamana suwaye suka saceki zee sai sannnan ta tuno dasu malam Kama hannunsa tayi bansan wanda suka saceniba Amman nasan wanda suka ceceni tarema mukazo dasu bude ido Alhaji yayi suna  ina baki fadi mana ba sai yanzu da sauri suka sauko daga sama nan suka taraddasu malam zaune 


Alhaji kuwa gun malam yanufa yamika masa hannu sukayi musabaha sannunku da zuwa dan Allah kuyi hakuri wallahi yanzu take gayamana DA baki tazo yana maganane yana washe fararen hakoransa inda zaka fahimci yana tsananin farin ciki a lokacin abbul ne ya tsugunna yana gaishesu cikin ladabi rufaida ma tayi maza ta zugunna tana gaisuwa Alhaji namikawa abbul hannu Amman yana kara tsugunnawa tuni yaji abbul yashiga ransa fiye da tunanin maizato yaji yanasan yaran kiran sallah ne yasa Alhaji yace suje masallaci na gidan Mai gadin gidan kuwa yakasa zaune yakasa tsaye yazaga bayan gida yafi biyar Alhaji nafitowa yake cemai yabar gate abude suje masallaci danya kira police suna hanya tuni yajuya hanyan dakinsa Alhaji na lafiya ina zaka bayan gida Alhaji zani gudawa nakeyi yaruga ciki ya kullo kofa yana shiga. yalalubo wayansaAwaje kuwa Alhajine ya girgiza kai batare dayakawo komai ransaba yacema su Mallam sutafi abbul kuwa tunanin gateman kawai yakeyi akwai alaman rashin gaskiya a tattare dashi Amman zaisa ido akansa 


Nalami keta kutsawa daji da mashin gudu yakeyi sosai gashi dare ne ko tsoron hakan baiyiba Dije ne sanyin fanka tasa ta tashi lokacin nefa sunkawo wuta bude ido takeyi a hankali jikinta yamutu sosai batajin zata iya tashi ahalin datake jinta addu,a tahauyi Allah yakawo babban diyanta tahada Mata ruwan zafi nalami kuwa tsinuwan datamai yafi kwandoNAN ZANTSAYA KUYI MANAGE INADA UZURI KWANAN GAPLS RED AND SHARE 


TAKU HARKULLUM 

BEEEBAT🖊️

Post a Comment for "DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...