DUNIYARMU AYAU CHAPTER 6 BY BEEEBAT - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 6 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 6 BY BEEEBAT

- - Post a Comment

 DUNIYARMU AYAU CHAPTER 6 BY BEEEBAT                  Www.bankinhausanovels.com.ng 

*๐Ÿ”ฎDUNIYARMU A YAU* ๐Ÿ”ฎ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ


 *Bismilahir rahmanin* *rahim* 


Allah yasa yanda nafara _Allah yasa nagamashi_ lfy _ameeeen_ summa Ameeen  *BAN RUBUTA LITTAFIN* *NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI* *DAIDAI* *DA RAYUWARKA* *KO* *RAYUWARKI* *TO* *AKASI* *AKASAMU* 


BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 


 *DAGA ALKAlAMIN* *BEEEBAT* 


 *MARUBUCIYAR* 

 *SO KO SON ZUCIYA* 

 *JIKAN FATIMA TSIGAI* 


AND NOW


 *DUNIYARMU AYAU* 


 *LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA* *NISHADANTARWA* *SOYAYYA*


 *Ina mai ta,aziyan yan uwana rashin damukayi Allah yajikan babanmu madaki Allah yamasa rahma idan tamu tazo Allah yasa mucika da kalmar shahada.


masumin ta,aziya nagode Allah yabar zumunci


 *Page*** 6️⃣and7️⃣


Sun isa garin kaduna lafiya inda Zeee ta sauko a mota jikinta har rawa yakeyi tsabagen murna nocking gate takeyi sosai da dutsen hannunta chan saiga gateman yabude arude yabude ido yana kallon Zeee ita kuma cemai takeyi baba matsamin kashigo dasu Mallam 


Cikin gida tayi da gudunta momyna daddyna tanata kiran sunan iyayenta amman shiru sama ta haura nan ta tarar da iyayen nata Alhaji naba Hajiya abinci abaki alamar batada lafiya da gudu takarisa mommy maiyasameki iyayen kam kasa magana sukayi aganinsu mafarkin dasuka sabayine ganin suna kallonta yasata nufan momyn nata da gudu ta rungumeta tana kuka tana dariya 


Wani karfi yazoma hajiya inda ta rungume diyar nata tasaki wani kukan dadi ai Alhaji zuwa yayi yana taba zee aikuwa yaga ba mafarki yakeyiba rungumesu dukkansu yayi shima hawaye na zuba mashi a fuska 


A gate kuwa mai gadi jikinsa har wani rawa yakeyi yana washe baki kushigo malam kai masha Allah sannunku da zuwa sukam mamaki sukeyi daganin gidan su Zeee harta iya zama dasu dakuma iyacin cimarsu 


Nalami nagani yahada zufa sharkaf yanata faman caccakar dije itakam ganin abin bana karewa bane yasa tafaara dukanshi yadaga ta Amman ina abanza yanayi yana dije tayani mana dan Allah kitayani dadi wallahi kai aradun Allah gobema zankaro wani maganin wayyo dije saiga hawaye nazuba a idonsa 


Dije kuwa tsabagen wahala batako numfashi tayi laushi matuka ga gabanta dayake zugi kamar ansa yajin barkono .


Kamar daga sama nalami yaji kiran waya yana dagawa yaga daya daga cikin wanda suke aiki tare shike kiransa dauka yayi yasa a kunni da nufin yaci gaba da aikinsa Amman jin abinda mutumin yacene yasashi dakatawa ai tuni naga ya mike yana tangal tangal yafito daga dakin 


Dakinsa yanufa yasaka jallabiya ga abin mike Amman nalami baiko luraba yayi waje yatada mashin Dinsa yabar dije a sume 


Gidan su zee kuwa afalo aka sauke su Mallam inda akacika masu gabansu da kayan makulashe 


Pls kuyi manage 


Share and red fisabillah 


 *Taku harkullum*


Beeebat๐Ÿ–Š️

Post a Comment for "DUNIYARMU AYAU CHAPTER 6 BY BEEEBAT"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...