DUNIYARMU AYAU CHAPTER 5 BY BEEEBAT - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 5 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 5 BY BEEEBAT

- - Post a Comment

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 5 BY BEEEBAT


*🔮DUNIYARMU A YAU* 🔮😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭


 *Bismilahir rahmanin* *rahim* 


Allah yasa yanda nafara _Allah yasa nagamashi_ lfy _ameeeen_ summa Ameeen  *BAN RUBUTA LITTAFIN* *NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI* *DAIDAI* *DA RAYUWARKA* *KO* *RAYUWARKI* *TO* *AKASI* *AKASAMU* 


BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 


 *DAGA ALKAlAMIN* *BEEEBAT* 


 *MARUBUCIYAR* 

 *SO KO SON ZUCIYA* 

 *JIKAN FATIMA TSIGAI* 


AND NOW


 *DUNIYARMU AYAU* 


 *LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA* *NISHADANTARWA* *SOYAYYA*


 *Page* 5️⃣ 


Tunda nalami yafita gida yakeniman inda zaisami shagon magani na karfin maza domin yasha Amman ina baisamuba haka yata bulayi ya rasa ina zainufa  yagama wahalansa zaidawo kauyensu yaga wani shago kamar yawuce 

Yatsaya a adaidaitan yashiga shagon irin na Islamic shop din nan ne yajira mutanen dake ciki suka gama siyayyansu suka fita 


Malam magani nakeso Wanda zanyi karfi sosai yana nunama mai magani gabansa shifa daya fadi sunan gara yanuna wajen mai magani yayi dariya domin idan da sabo yasaba da irinsu yabashi wani kullin maganin gari 

Kasha rabi bayan kwana biyu kasha rabin saboda yanada karfi rabin nan dazakasha zaima kwana biyu yana aikiNalami yabiya yafito Amman aransa kam baijin zaisha rabin nan yana barin wurin gida yawuce yatarar duk sunyi barci dakinsa yawuce yayi wanka yashanye maganin tas yafara lissafin kudi kafin kace me jijiyan nalami yayi suntum dashi sai harbi yakeyi nan fa yatashi baikobi takan kudinsa ba yanufi dakin matarsa Zaune suke dukkansu bayan zee tagama basu labarin abinda yafaru da ita kowa hawaye yakeyi Amman Abbul kam idonsane yayi jajur jijiyar kansa yatashi tsabagen bakin cikin dayake ciki malam ne yafara magana zainabu kiyi hakuri insha Allah gobe da safe zamu Kama haryar komawa dake gida kikuma godema Allah dayasa Kika kubuto  daga hannunsu sukuma Allah yashiryesu yasa sugane gaskiya 


Abbul ne ya kalleta kiyi hakuri kinji kanwata komai yawuce yanzu kam da yardan Allah Zeee kuwa har cikin ranta taji dadin kanwa daya kirata domin tunda taganshi itakam komai nasa burgeta yakeyi 


Nalami kuwa kodaya shiga ita kadaine domin yaransa na gun mamanshi barcinta takeyi lafiyan Allah Amman zanin datasa yacire gashi can gefe yashe ai tuni yahau gadon yafara jagwalgwalata atsorace ta tashi


Zata kurma ihu taga ashe mijinta ne taja tsaki tana gunguni mutun na barcinsa adameshi kuma bawani abin arziki za,a tsinana maiba haba uhm idan kagama ka lullubeni barcina zankoma 


Garina wayewa su Mallam ne atasha suka dauki mota guda tasha saboda tafiyar suji dadinta inda zeee ta gayawa mai mota inda zaikaisu tuni suka dau hanya Pls red and share fisabilillah 


D *daga alkalamin beebat* 🖊️


 *Yar uwa gawani sirri*

KO kinsan kukar miya na saukar da ni,ima ajikinki 

    *Ta yaya ko*

Kisamu kukan miyarki kizuba a kofi kisa madara ko nono wayyo sis ruwan ni,ima haryoyo zakiga yanayi 


 *Gwada kigani saikin* *godemin*

Post a Comment for "DUNIYARMU AYAU CHAPTER 5 BY BEEEBAT"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...