DUNIYARMU AYAU CHAPTER 4 BY BEEEBAT - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 4 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 4 BY BEEEBAT

- - Post a Comment

 DUNIYARMU AYAU CHAPTER 4 BY BEEEBAT


DUNIYARMU A YAU 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭


Bismilahir rahmanin rahim 


Allah yasa yanda nafara Allah yasa nagamashi lfy ameeeen summa Ameeen BAN RUBUTA LITTAFIN NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI DAIDAI DA RAYUWARKA KO RAYUWARKI TO AKASI AKASAMU


BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 


DAGA ALKAMIN BEEEBAT


MARUBUCIYAR

SO KO SON ZUCIYA

JIKAN FATIMA TSIGAI


AND NOW


DUNIYARMU AYAU


LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA NISHADANTARWA SOYAYYA


Page 4️⃣


Nalami kuwa kodaya fita gida cikin gari yawuce wani islamic shop yashiga yana sababi shikadai badai kince bana gamsar dakeba zaki gani ai ya zauna aka sallami mutane ya kalli mutun yacemai Mallam kalleni daga sama har kasana kabani magani mai kyau mai karfi wanda idan nasha nafara aiki bazata kwantaba saina kwana biyu Shaka

Mai magani ya murmusa domin idan da sabo yasaba DA irinsu ya dauko wani magani na ruwa dana gari yaba nalami yacemai na ruwan yasha sau biyu na garin yaraba hudu nalami yacemai to nawane yabashi kudinsa harya fita yadawo shagon mai maganin yadago yacemai lfy ko malam nalami yacemai inada maganane Amman dan maganinga dakaban shizan raba har hudu mai magani yacemai eh nalami yacemai aradun Allah yamin kadan dan wannan fa yana nuna mai na garin 


Kafin mai magani yace wani abu nalami yayi gaba yana kwafa 


Gidan malam kuwa zaune suke dukkansu malam yacema zeee zainabu munajinki inane garinku kuma meyakawoki cikin daji cikin mawuyacin hali 

Zeee ta numfasa ko kafin tace wani abin anfara sallama ana shigowa gidan bakowa bane sai yaron malam din babban dansa shine yadawo Wanda karatu yakeyi a babban jami,an ado bayero


DA gudu kanwarshi ta tashi tanufeshi tana yayanmu oyoyo ta amshi jakarshi zata amsa ledan hannunsa ya daga Mata hannu alamar tabarshi key yabata ta karba yanace Mata karkisamin datti adakifa tace toh yayana domin dai inda sabo tasaba DA yayan nata bayasan datti KO kadan shiyasa a kauyen yafita zakka bature suke cemai bazakasan a kauye yatashiba sam Abbunkhari kenan yaro kyakkyawan gaske zallan kyau na Fulani shikam ya dauko domin kanwarsa bakace ita Amman black beauty 


Zuwa gun iyayensa yayi yaduka har kasa yana gaishesu abbul yakokari Alhmdlh baba ai munkusa insha Allah inna tawashe baki tana fadin wai wayaga babana cikin kayan likita Allah yanunamin ranar saikuma tafara hawaye murmushi yayi oh innata maiye kuma na kuka ai insha Allah karshen wahalanku ne yazo duk da dai daman Alhmdlh Amman jindadinku. saiya nunku insha Allah 


Zeee na gefe tashagala da kallon abbunkhairi shikam baimasan da mutun agunba baccin iyayensa Nalami ne yadawo da daddare ya tadda matarsa hartayi barci zama yayi dakinsa yasha magunguna shida akace yaraba saigashi yashanye tas harda gyatsa yana zaune yana kirga kudi ankai kamar minti talatin abar tasoma mikewa sai tsil tsil takemai ai kudinma nan yabarshi agadon adaddafe yakai dakinta inda take kwance daman yaran na falo can take bazasu 


Yana zuwa yahau gadon a haukace yafara aika mata da sakonni tana barci taji wani yam ajikinta tabude ido tsew taja tsaki mutun na barcinsa zaka tasheni kuma bawani abin arziki kakemin ba illah inta fama da ruwan zafi 


Nalami kuwa azuciyansa yake fadin aiko yau zakigani kwana zanyi aiki  muzuba muganiWash pls red and share fisabillah 


DAGA ALKALAMIN BEEEBATπŸ–Š️

Post a Comment for "DUNIYARMU AYAU CHAPTER 4 BY BEEEBAT"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...