YARO DA KUDI COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

YARO DA KUDI COMPLETE

YARO DA KUDI COMPLETE

- - Post a Comment

 YARO DA KUDI COMPLETE Wani matashin yaro ne zaune cikin Wani 

haddaden falo dashi da Abokanshi sun 

kaceme sai har gowa suke gefe guda kuma 

Abinci ne da Abinsa birjiki gasunan anci an 

barsu !Yana zaune kan kujera cikin wasu 

kananun kaya da sukayi masa bala'in kyau 

kafarshi daya kan daya kamar wani mace 

Hannusa riqe da Sigari yana busawa da 

kangashi Kaga Dan duniya domin ida 

nunshi a Bude suke dudu shekarunsa baza 

su haura 24 ba!

Yanada kudi sosai domin kafatanin 

danginshi basusan wani Abu ba waishi 

talauci "yan boko ne taimi dukkanisu duk 

Wanda ya kwana yatashi A family nasu sai 

yayi kararun boko basu damu da yin kara 

tun Addini ba sosai qalilan daga cikinsu ne 

suke mai da hankali suyi!!

To Shima NASIR AL'HUSEN yana cikin 

jerin waddanda basu damu da karatunAddini ba yafi mai da hankali a boko 

domin tun yana shekara Sha shida yake 

can America cikin turawa karatun boko ya 

samu shekara takwas a can Dan haka duk 

wasu munanan dabi'u a can ya dauko 

Abinshi. Idonshi idon Mata ne mutukar ya 

kyalla ido yaga mace mai kyau nan da nan 

zai rude zai iya kashe ko nawa ne a kanta 

domin samun biyan bukatarsa

Yana ta6a shaye shaye Amma baita 

shangiya ba har yanzu suma kayan mayen 

sai sun fita yawace yawacensu da Abokai 

yakesha ko in zai nemi matanshi baya ta6a 

yadda yasha wacce zata bugar dashi 

dayawa masu tsada yake Amfani dasu

Yana 6oyewa iyayenshi duk a zatonsa 

basu gane ba tuntuni dadyn dinshi ya 

fahimce shi shi dai kwai yana masa Addu'a Mom d'inshi kuwa Sam bata Fuskanci 

komai ba dake macece mai son yara kwata 

kwata batason laifinsa duk Abinda yayi dai 

dai ne!

Shiyasa suke dasawa dashi. Dan yana 

sakewa da ita sosai bakamar dady nashi 

ba!!Mom' dinshi ma'ai kaciyar Lafiya ce a 

sibiti" da kowane lokaci tana zuwa Aiki 

'sabe rana dare shiyasa duk sanda zata je 

Aikin kwana yake tsula tsiyarshi a gidan. 

Dan mata yake kawo wa suyi Abinda suka 

ga dama dashi da Abonkanshi gashi 

yanada wata baiwa da Allah yayi masa na 

farin jini! Babu maza babu mata babu yara 

kanana babu manya kowa yasan Nasir

sabida yawan kyautarshi da wasa da dariya domin mutum ne shi mai yawan 

fara'a yana sakewa da kowa a family nasa 

sosai In kacire dady n shi gaisuwa ce kawai 

a tsakaninsu domin ko taro a ke irin na 

family bai zuwa sabida dandy dinshi ne 

shugaban taro to duk sanda yake 

gabatarwa a gurin a taron Sai yayiwa 

Nasir shagu6e A kan Yasan ya San Abinda 

yake Ai katawa a bayan fage shine 

dalilinda duk ranar daza a gabatar da 

taron yake kirkirar wani Abu domin yaki 

zuwa"

A kwai "yan mata Biyu Hasina da Mubina 

da suke mutuwar sonsa a family din Dan 

har fada suke da juna gami da gaba duk a 

kansa gashi sunayi shi Sam bai Sani ba su 

suke wahalar da Kansu domin shi a halin 

DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "YARO DA KUDI COMPLETE "

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...