YA JITA MATA COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

YA JITA MATA COMPLETE

YA JITA MATA COMPLETE

- - Post a Comment

 YA JITA MATA COMPLETE 
Da gudu ta fado parlourn gidan tana fadin umma ki taimaka na hadaki da Allah kice ya sakeni wallahi bazan iya zama dashi ba zai kashe ni.

Salati umma ta rafka tana tafa hannu tace ludu ? Ludu kaide kayi asara yanzu da kayi zaman aure ka gwammaci kayi ta zuba yayanka a shaddar kasuwa ? Yanzu Mata ta 10 kenan fa. Toh saketa nace ka saketa banza mugu kawai!

Tunda mahaifiyar tasa ta soma zance fito yake abinsa yana saisaita gilashin dake idonsa ya zazzago da ita tare da gyara sarkokin dake wuyarsa yace hey look mom! Kuna sa min ciwon kai fa kunsan banason stress ko kadan.

Jin hayani da tada zaune tsaye a parlourn yasa budurwar dake rolling gyalen abayanta sauko wa da gudu domin jin kwakwaf takalmar ma a hannu ta rikosu tana mai sakala jakarta. 

Da gani bazata wuce shekaru 20 ba ta sauko tana fadin banyi mamaki ba tunda na jiyo ana hayaniya da hauma hauma nasan bazai wuce ludu wando a kasa ba amma nayi tsammani ko sati za'a Dan kai ai. 

Hayaiyakowa yayi yana fadin ke marakisiyya in baki fita harkata ba zan daddanna miki ashar fa naga kin Rena ni, kanki  rawa yake toh wallahi ki kiyaye ni ko na balla yarinya!

Marakisiyya ta tabe baki tace ashar ai ba kalar wacce banji ba a bakinka harda Wanda bangane ma'anars iya kaci ka zageni na Rama ne Dan na gaji da hakuri da kai ina anfanin GIRMAMA wanda ya kasa kula da zip din wandonsa?

Warbota yayi zai dauketa da Mari umma tace wallahi ludu kana Marin marakisiyya babu ni babu kai. Ba dole yarinya ta rainaka
DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "YA JITA MATA COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...