SAKACI COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

SAKACI COMPLETE

SAKACI COMPLETE

- - 1 comment

 SAKACI COMPLETE 


Wani garden ne wanda daga hangen wajen kasan if you're not in the first social class bazaka zo wajen ba Don kamshin turare dake tashi alone ya nuna ba kananun mutane ne zaune a wajen ba, babu abinda ke mamaye wajen sai dark green grass da kuma pure white royal seats wanda suke kyalli kaman 

baa zama kansu, da ganin wajen baka isa ka shiga ba sai kana wane ko Dan wane,  samari ne maza sun kai su goma sai labari suke suna dariya kowa ka gani is cute in he's own way, samarin all look cute kaman sunyi selecting kansu  duk Wanda zaka gani wajen is handsome in he's own way, daman ance nobody ugly   because for as long as kana hutawa kuma kana da dough or ka fito daga inda ke da akwai dough baa taba ganin muninka,  most of the guys suna rike da wani irin red cup mara nauyi. Today is Saturday and they're all chilling a wajen da ake kira da Mai martaba chilling joint which is build kawai saboda matasan dake family sarki da abokansu,  duk wannan gathering din daga cousins sai friends na autan sarki,  wato Aliyu a.k.a hydar, he's the last son  from royal family in a big northern state Wanda bazan fadi suna ba, sai hira ake da an fadi abun dariya sai a kwace da dariya,  wani daga cikinsu rike da iPhone 11 pro sai Latsa waya yake hankalinshi bai wajen hirar da Ake, it seems something interesting caught he's attention on the phone,  bakinshi na Dan motsi amma he's not talking out loud, hannun shi daya saitin bakinshi, big finger dinshi na kan bakinshi, daya daga cikin samarin ne ya Dan leko kan wayar idanuwa ya zaro sannan yace

"yarima meye haka?!!!.. " ya fad'a sounding so surprised, da sauri saurayin da aka kira da yarima ya dawo hayyancinshi ya daga manyan idanuwnashi ya kalli wanda yayi mashi maganamai suna mahboob, yanda mahboob yayi magana yasa duk sauran guys din mikewa Don ganin abinda ya gani that frightens him,  boobs din yarinya ce kwance luhu luhu kan screen din Aliyu , 

"kan uba!! " daya daga cikin guys din ya fad'a,  shi Wanda ke da waya vai ce komai ba sai kallon faces dinsu yake with look that is hard to predict what it means, yana da manyan idanuwa kaman an zanashi sannan he has this pointed nose da black skin which can shine under the moon,  

"kasan nude pics zaka kalla shine..." guy din bai k'arasa ba Wanda ake kira da yarima ya daga idanuwa ya zuba mashi without saying a word, yanda yake kallonshi yasa Wanda ke magana yaki k'arasa maganar da zaiyi,  sauke idanuwa yayi ya sake kallon wayar hannunshi kawai sai ya maida wayar cikin aljihunshi, duk komawa akayi aka zauna aka cigaba da hira kaman nothing happens,  sannan abun mamaki non of the guys say another word sannan shi kanshi yarima bai ce koda word daya ba,  he's totally silent saidai ayi magana ya Dan saki murmushi Wanda ke bayyana pure white tooth dake jere cikin black lips,  he's dark har zuwa bakinshi wanda if baka sanshi ba zakayi tunanin yana Dan shaye shaye ne amma kou maltina bai sha saboda zafin da yakewa baki,  he's so relax looking at them amma he's angry,  he's Just been disappointed amma babu Wanda ya sani cikin guys dake zaune,  sannan his silence bai damu guys din dake wajen ba saboda sun san haka yake, in kana zaune dashi zaka iya kirga number of words da zai ce,  bai cika magana ba,  yana da maturity da respect da sai ka ka rantse he's 40 not 32, he hardly talk,  saboda he stammers a little sannan small Talk kou argument yana b'ata mashi and he's very very very high tempered, shiyasa he always stairs and smiles even if he's angry, kaman yanzu da yayiwa babe dinshi trap da zolayanta ta turo mashi naked boobs dinta, he was thinking she will resist and say no. Amma sai ta turo,  he felt so disappointed,  inda zai nuna how angry he is da taron da sukeyi watsewa zaiyi amma sai ya zuba mashi ido and because they know halinshi kallonsu kawai yayi duk sukayi shuru because if the noise continues he can display without control, he's lucky yana da friends da suka gane koshi waye,  they don't get get into too much argument with him saboda bacin rana. Suna nan tare anata hira amma hydar was silent ranshi na wani wajen,  vai kara fiddo wayarshi ba balle yaga wannan bakin cikin, suna tare har wajen biyar na yamma, karar wayar ne ya cika koina,  da sauri mahboob ya fiddo wayarshi.  Mahboob cousin din Aliyu ne,  baban Aliyu shine sarki while kuma baban mahboob kanin sarki,   

"hajiyais calling .. " ya fad'a yan kallon wayar dake ringing, Aliyu kallonshi yayi baice komai ba,,Dan Matsawa yayi daga inda mutane suke sannan yayi picking call din tare da sallama,  voice din wata babba mace naji ta amsa tana cewa

"khalifa kana ina?.. " ta tambayeshi 

"mummy muna nan martaba garden tare dasu hydar... " ya amsa mata cikin respect sosai,  

"OK... Dan Allah kaje islamiyar su tasleem ka daukota... " aka Fad'a mashi,  b'ata face yayi sannan yace

"mummy Driver fa... " bai k'arasa ba akace

"Dan ubanka ai Nasan da driver nace ka daukota.... " ta daka mashi tsawa from the other side,  yana turo baki yace

"mummy inda nake wajen gari ne fa... Kuma ni na dauko Aliyu daga gida... "

"kai banason rainin hankali... Karfe shida suke tashi... Now it's five... So you can pick her up... Yanzu matar driver ta shigo take cemin bai da lafiya... That's why am calling on time kaje ka daukota... " aka fad'a mashi from the other side, 

"yanzu mummy ya zaayi inje in ajiye Aliyu sannan yaushe zanje wannan wajen Mai nisa har..." bai k'arasa ba akace

"kaiwa Aliyu waya... " mummy dinshi ta umarceshi, kaman baiso ya taka zuwa wajen Aliyu daya kura mashi ido yana kallonshi,  

"mummy... " ya fad'a yana mika mashi, hannu Aliyu yasa ya amshi wayar ya kanga a kunne tare dacewa

"mumm good evening ... " ya ya fad'a mata sounding so Respective , amsawa tayi before saying 

"... Dan Allah kuje da mahboob ku dauko tasleem... The driver is sick... " ta fad'a mashi

"OK...mummy... " ya fada trying to control he's stammer,  b'ata k'ara cewa komai ba ta katse wayarta,  kaman mahboob zaiyi kuka yace 

"abun takaici sai a sani dauko wannan wawuyar yarinyar... Nasan sai ta cikamin mota da numerous friends dinta... " ya fad'a cikin fushi,  shidai Aliyu bai ce komai  ba because he's angry the lady he cared for among the numerous girls chasing him Failed he's test,  kawai kaman ya dora hannu ya dinga ihu haka yake ji sannan gashi babu kyau wulakanci da gida zai koma, kiran mummy su mahboob really save him,  mikewa yayi ahankali yana cewa

"I think... Zamu tafi... " ya fad'awa guys din calmly,  

"yau ko karfe six baa yi ba and kana cewa zaku tafi?.. " inji daya daga cikin guys din,  idanuwa  Aliyu ya lumshe trying to say something sai mahboob yayi saurjn cewa

"kiran mu akayi a gida... Shi yasa... " ya Fadawa Wanda yayi magana trying to save him from the stress of talking. 

Nan kowa ya fara mikewa ana labari aka fita daga garden din,  it's about 7 minutes walk daga garden din zuwa inda cars dinsu suke,  kowa da motarshi amma banda yarima da suka fitowa tare da mahboob,  he was walking majestically daga ganinshi kasan jinin sarauta ya ratsashi,  hannunshi biyu cikin aljihunshi yana takawa cikin kasaita,  gashin kanshi gyare yake,  he's so cute, who ever say black is not beauty is wrong,  sai dai wanda bai taba haduwa da hydar ba,  yanmata are  tripping for him,  mussanman ake kiranshi ace ana kaunar shi,  he will only smile and off he's phone,  he's nice but stubborn, 

DOWNLOAD HERE 👈

1 comment for "SAKACI COMPLETE "

Unknown 17 August 2021 at 08:58 Delete Comment
Nice book
Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...