DUNIYARMU AYAU CHAPTER 3 BY BEEEBAT - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 3 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 3 BY BEEEBAT

- - Post a Comment

 DUNIYARMU AYAU CHAPTER 3 BY BEEEBAT


DUNIYARMU A YAU 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭


Bismilahir rahmanin rahim 


Allah yasa yanda nafara Allah yasa nagamashi lfy ameeeen summa Ameeen 


KUYIMIN UZURI PLS AYYUKA SUKAMIN YAWA SHIYASA KUKA JINI SHIRU NAGODE DA KULAWANKU BAN RUBUTA LITTAFIN NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI DAIDAI DA RAYUWARKA KO RAYUWARKI TO AKASI AKASAMU


BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 


DAGA ALKAMIN BEEEBAT


MARUBUCIYAR

SO KO SON ZUCIYA

JIKAN FATIMA TSIGAI


AND NOW


DUNIYARMU AYAU


LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA NISHADANTARWA SOYAYYA


NA SADAUKAR DA LITTAFIN NAN GA UMMIN ZEEE INAJIN DADIN KULAWANKI GARENI NGD❤️


Page 3️⃣


Gidan nalami naleka na hangoshi zaune magana yakema matarsa inda itakuma saisababi takemai ni wallahi bazakayi aureba haka kawai  yaushe kagama ban hakkina balle kuma Wanda zaka auran Ni kike cema ban gamsar   dake ko dije Amman bakomai karki damu yayi wani murmushi Amman idan na gamsar dakefa kisani aure ba fashi wallahi saina dawo 


Eh kaje kadawo din ina nan inajiranka eheee wai aure chabb wallahi sainayi maiko nima toh ma ina abin yake wai maye yaci jariri 


Gidan malam kuwa matar sace takirashi yashigo abinci DA ruwa yace diyarsu takawo tafita dakin shiru kowa da abinda yake tunani aransa haka tadawo tasamesu tuni cikin Zeee yabada wani kululu na yunwa hannunta harrawa yakeyi ta,amsa kwanon 


Bissmillah tayi tafara cin abincin shinkafa DA mai da yajine Tass tama kwanon Amman kafin kace me tawanke gun DA amai Tass ta amayar da abinda taci 


Sannu aketa mata alokacin kuma akekiran isha,i malam yafita dan yin sallah 


Inna kuwa gyaran jiki ta taya Zeee me sunanki yarinyata  a hankali zee tace zainab ayya me sunan mamata sannu kinji sa kayan inazuwa 


Gun yan bindiga kuwa ba  karamin shiga tashin hankali sukayiba saboda ogansu yace zaizo dakansa yakarbi zeee dan surarta tayimai shiyasa koda aka kawo kudi akaki sakinta sunyi matukar shiga tashin hankali sunyi niman duniya basu gantaba  wannan shine


KUMIN UZURI PLS


Pls read and share fisabililah


Contact me idan akwai wani korafi  KO ata wtssp ne ngd

Post a Comment for "DUNIYARMU AYAU CHAPTER 3 BY BEEEBAT"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...