ZURI'AR MU COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

ZURI'AR MU COMPLETE

ZURI'AR MU COMPLETE

- - Post a Comment

 ZURI'AR MU COMPLETE


Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba saï kin makara zuwa école (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture saï( 09h) tara. Eh dukda haka de tachi ki shirya dan kada Samira ta biyo miki baki shirya ba..

 D'accord (OK)Umma bari na tashi 
.hum kamar da gaske.ta fita ta rufo mata kofar( Hadjia Rahama kenan mahaifiya ga Manane da kuma Yesmine)ya leman kuwa Umma na futa ta zuro 'kafaffunta daga bakin gadon tana Mika tare dayin salati ..kuma saï ta fara gunguni tana cewa kawai mutum shi kullum saï ya tafi école école.. Tana turo baki(na kalli Aïcha nace kamar wani karatun zai anfana ba ita ba..)ni saï lokacin ma nakare mata kallo yarinya ce wacce baza ta wuce 13_14 years ba farace kyakyawa tana dongon hanci da dan bakinta madede ci pink kuma  Allah ya hôre mata magana(ido) da kuma yalwar gashi duk da ta daure shi da shushu(ribon) amma ana ganin  suma dake kwace a goshin ta .da kuma tudun.bata da tsayi sosai kuma baza a sata a layin gajeru ba moyenne (tsaka tsakiya)..
Tana nan zaune taji murya kawar ta Samira na gaida Umma..

 Umma tace k'arasa ciki kiga KO ta tachi danni na gaji da tadata ..saï asanan ta mike da gudu ta fad'a toilette(tolet)

..bayan 15mn(minti)ta futo daga toilette ta tarar da Samira na jiran ta..tayi dariya dan ta sant ayi laifi ,tace sambaby ashe har kinzo.

hum kekam Manane bakya ji amman zan rama,gashi nan kin sa mun kusa yin retard (latti) duba fa ki gani ''il est 8h40''(its is 8h40)fa..ke yau fa malam Habib ne. baze hana mu shiga ba.,eh duk da hakade yi kiyi ki shirya mutafi..okk..après

Après (bayan)10mn suka fito suka isko Umma a palo tana kallon TV zasu futa ta ce baza kuyi petit déjeuner (Karin safe)ba..a'a munyi retard(latti)kumani daman break ba shamin kai Yayi ba barema in ina da chocolat da cream glacé (ice cream)bani da matsala.to dai a rage shan zakin nan dan kada karshen wata kizo kiyi tama na kukan nan naki(période).. Suka mata salama suka fuce..abakin wani porte(get)na collège naga chauffeur (direba) d'insu ya tsaya suka futo..gaskiya collège din ya had'u  a bakin get din muka tsaya amman fa da ga gani ma  na y'ay'a masu hannu da shuni ne. Suna shiga..(nima na ja hannu Aïcha mu kabi direba  muka koma gidan)

Bayan 1 heure (Awa daya)da futar su  ,Umma .na zaune nan falon tana kalon wani seri a Zee-magic wayan tane Yayi sonné (k'ara)ta dauka tare dayin salama   tace bonjour (ina kwana)Hadjia Fátima comment vas tu?(y'a kike ?) banji mi ake cewa daga waccan bangaren amman naga ta k'ra fad'ada fara'ar ta tace  safara'un ce ta haifi yen biyu kai félicitations (congratulations) barka Allah ya raya a wani hospital suke ne .?tayi shiru ..can kuma saï ta ce  da fatan de kin gaya wa Hadjia Aïchatou?OK ganinan zuwa yanzu nima.
Zuwan ta hospital Kenan suka had'u da hadj Aïchatou a baki' dakin da safara ke ciki..suka tura kofar suka shiga ...safara  da yi'a Adam (d'à ga Hdj Fátima) saï mahaifiyar da yayar safaran...jinjinran kuwa suna hannu Muhsin da Muhsana (k'anne ga Adam). Suka zauna bayan gaishe2 suka yi mata barka .Umma kuwa saï tsokanar ya Adam take kan ya fita ya barta ta fuuta shi kuwa saï dariya Yake yana ta susunne kai..

Shigowar ta falon kenna ta fara kiran Umma2 gani na dawo..wata tsofuwa (baba mai aiki)ce ta fito daga cuisine(kit hen)tana fad'in sannu da zuwa Manane ..

tace yawwa Baba ta zauna tana fadin ''ou est Umma?''(ina Umma?)ne 

seta ce ai Umma ta tafi hospital antyn ku safara ce ta haifi jumeaux (tagwaye)..wani ihun murna da tayi saï da ni kaina na tsorata tace Alhadulillah barkan mun har da taka yar karamar rawa tayi,daidai nan Yesmin(k'anwar Manane) ta shigo da alama de  daga school itama take dan irin kalar kayan dake Jikin Manane ne itama a jikin ta ...ta shigo palon tare da yin salama tace ya Manane wanna murnar ?haba bari de anty safara ce haifi jumeaux nikam harna ga mun had'a wani dan aramin paty

.gaskiya kam yaya yan biyu fa.👨‍👩‍👧‍👦.tun alokaci ta kirayi kawarta sambaby ta sheda mata zancen patyn(hum su Manane manya😁)
DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "ZURI'AR MU COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...