RAGGON MIJI RETURN - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

RAGGON MIJI RETURN

RAGGON MIJI RETURN

- - Post a Comment

 RAGGON MIJI RETURN 


*Yana da kyau maza su karanta*Wata babbar macece dazatayi 45 years zaune a saman mirror tana make up bakace not that black tana da hanci da baki madedeci tanada ido madedeta tanada kyaunta ba lefi daka ganta zaka gane tana cikin hutu saboda yanayin skin dinta da jikinta, yanayin yadda take kwalliyar a sannu kamar wata budurwa ya burgeni sosai wannan yasa natsaya kallonta,

Ta cigaba da makeup dinta tashafa powder da lip glow tayi jagira bayan tagama shafe jikinta da humras tatashi tsaye ta nufi closet ta bude ta dauko wata sleeping dress dinta riga cotton tasaka tadora zane akai tasaka hula takoma gaban mirror tafeshe jikinta da perfumes takara kallon kanta a mirror koita tasan tayi kyau sosai, ta dauki mouth freshner ta fesa abakinta tajuya ta nufi kofar fita tafita a dakin,

Tana fita takama hanyar wani daki se a lokacin na lura a upstair ne gidan yahadu sosai,taisa har bakin wani daki tana zuwa bakin kofar tai tsaye takasa shiga seta bani tausayi sosai yadda naga jikinta ya mutu lokaci daya ta kwashi kusan minti 5 awurin sannan tatura kofar ta shiga ciki,

Tana shiga wani babban mutum daze kai 52yrs chocolate color dashi ba mummuna ba ba kyakkyawa ba yana da dan jiki amma tulun cikinshi shine yafi komi girma yayi sororo kamar na mace me ciki wata 6 yana zaune akan bed yana latsar system tashigo yanajin karar bude kofa yadago yana mata wani irin kallo ,

Tana tsaye ta sunkuyar da kanta kasa kamar marar gaskiya ya cigaba da kallonta sama da kasa sannan yameda hankalinshi akan system dinshi ya cigaba da aikin dayake ,

Se sannan tafara tafiya ahankali ta isa bakin gadon ta zauna tai shiru,

Seda ya kwashi 10 mnt yanata aikinshi idonshi akan system yace"Hjy Rukayya lpy?"

Ta kalleshi zuciyarta badadi tai shiru takasa magana,

Yana cigaba da aikinshi be kalleta ba yace"kifadi abinda kikeso in kudi ne kowata problem kitafi ina aikine"

A raunane tace"amm amm dama nazo ne na tayaka fira" dakaga yadda takeyi zakagane bakaramin tsoronshi takeyi ba,

Jin tace fira ya dago ya kalleta ta dauke ido akanshi,

Yayi minti biyu yana kallonta sannan yace"Hjy se yaushe zaki girma ne se yaushe zakisan kin tsufa kullum kina biye kamar wata yarinya su haseena suyi ciki kema kiyi ina amfanin hakan"

Ta kalleshi hawaye nasan cika mata ido tace"saboda inada yara shikenan bazan zo shimfidar mijina ba?"

Yace"bahaka nace ba amma kinsan nafada maku kar wacce tasake zuwa dakina inban nemeta ba"

Ta yamutsa fuska gwanin tausayi tace"yakamata kagane muma muna da hakki akanka karika kula damu kana sauke hakkin mu dake wuyanka "

Yanata kallonta yace"wlh Rukayya kina bani mamaki se kirika abu kamar yarinya shekaru sunja Rukayya da da yanzu ba daya bane kuma wane hakkinku ne bana saukewa ina bakin kokarina amma wannan baze samuba se time danake cikin mood, idan wasu kudi kike bukata kawai ki fadamin zan baki cheque kije kicire"
DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "RAGGON MIJI RETURN "

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...