NIDA DALIBATA COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

NIDA DALIBATA COMPLETE

NIDA DALIBATA COMPLETE

- - Post a Comment

 NIDA DALIBATA COMPLETE


Zaune yake kan kujera ,paper's na d'ilibaine agabansa  na C A test yana making.

Gaba daya office in kamshim turaren sa yake ko ina tsab agyare.

d'agowa yyi yana Jan tsaki, nikuwa ganinsa yasa nace wow masha Allah.

Allah yyi hallita anan gun dan gsky ba karya gayen yahadu.

Kallo daya zakamao kasan Hutu  l,jindadi kwanciyar hankali ,suna arayuwarsa.

 Aliyu kenan , Shiba fariba shiba baki ba ,wankan tarwada ne, Kuma bafulatani.

Suman nan tasa tasha gyara tayi bak'i kirin tayi lub hakama sajen dake fuskarsa.

Matashi ne dan kimanin shekata35  aduniya akwai tsantsar kyau da aji atattare dashi.

Tashi yyi tsaye yabud'e window dke office in ,yaga wata ss3 yakirata 

Ai da sauri taxo ganin shine  kkiranta dan bbu ruwanshi da kowace mace inma kin tura kanki gunsa zaisa  dis pline yazaneki.

Duk da bedad'e askul inba Duka 2 weeks kenan da zuwansa.

Tana zuwa tna wani iyayi ,be kalleta ba cikin harshen turanci yace .

Taje ss2b takira masa ,Hafsat  aminu.


Nan tace to ta nufi as 2b , tana xuwa tace Hafsat aminu taxo inji sir aliyu.


Hafsat dke zaune first sit tna assignment saida taji gabanta yafadi.

Murya na rawa cike da tsoro tace gani nan zuwa.

Bayan ss3 in ta tafi,Fatima aminiyar Hafsat tace sis lpia dai ko yake kiran ki.


Cikin tsoro tace wlh bansaniba ,Allah yasadai lpia dan naga dan jin kai be.

Nan tamike cikin fargaba tanufi office insa.

Takai 3minit tsaye sannan tyi knock ,akace yes ta shiga.

Kallo daya zakamata kasan atsorace take.

Byan tyi sallama tyi tsaye gabanta na dukan Tara Tara.

Cikin aji hade da kamun kai ,yadago fuska atamke yakalleta.

Azuciyarsa sai da yace masha Allah ganin kyawunta.

Amma afili sai yyi doguwar tsuka.

Ahankali Hafsat tadago idanu cike da hawaye.

Tace sir dan Allah kayi hkuri ni wlh banyi laifin komai ba kada kasa adakeni.

Shi dariyama ta basa ganin duk ta rud'e amma sai yadake.

Yace shut up, yanuna mata kujera , nan ta zauna .

Ko kallonta beyiba yace ,xantambayeki inason kifada mun gsky.

Mamakin jin husky voice insa take ,aranta tace oh dama yana Hausa.

Dan betaba yin Hausa gaban d'alibaiba tun sadda yazo skul in.

Ahankali tace zan fada insha Allah.

Paperta yakalla yace Wannan test in kekika rubuta amsar kokuwa littafi kika bud'e kika kwafa.

Cike da mamaki tace sir nina rubutasa.

Batare da yakalleta yace hmm gara kifada mun gsky Dan innagano abinda nike zargi bazakiji da dadiba.

Shiru tyi tana nazari domin tasan ita ta rubuta test inta bawani kwafa tyiba.

Kujerar gabansa yanuna mata ,tje ta zauna.

Nan yababata paper da biro hade da quarsion in yace na baki nan da 15 minit ki canxa.

Nan tace to ,ta ja paper ta cigaba da test in ta.

Shikuwa mamaki yake ganin bata nuna tsoroba .

Amma sai yakafeta da firgitattun idanunsa yana Kallo.....

DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "NIDA DALIBATA COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...