MUGU BAIDA KAMA COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

MUGU BAIDA KAMA COMPLETE

MUGU BAIDA KAMA COMPLETE

- - Post a Comment

 MUGU BAIDA KAMA COMPLETE


"Jannat"
  A hnkli ta waigo tare dayin kyarr da ido ta dubie wanda ke kiran nata tai murmushi.
  "Na'am yaa taj"
 Farin glass d'in dake fuskanshi ya gyara ya q'ara dubanta dkyau
 "Papa na kiranki"
  D'an ajiyan zuciya tai ta zarce falon, tare da bin sawon takun taj.


   A falon ta tarar da 
 *MUWAYEDDEEN*
*SHAMSUDDEEN*
*NURADDEEN*

   Kusa dasu taje ta zaunah ta maida dubanta gaa yaa taj da suka shigo tare 
  "Ina papa d'in"?
   Daria y nura ya kyalkyale dashi
 "Wallahi daman yace sea y kiraki kuma kin bar abun da kike kinzo"

 Shamsudden yay gyaran murya
 "Kai dallah jaa chaan! Kai kuma da bakada aiki sea na daria"

Muwayedden dake gefe yana latsar system ya d'aga kai ya dubiesu, kanzil baice dasu ba saboda tsabar miskilanci.

   
A cikin wannan family na Alh Muhammad, haka suke rayuwa kamar a indian series film, Wad'an nan samarin guda 4, sune "ya "yanshi maza, na d'aya shine  MUWAYEDDEN, TAJUDDEEN NURUDDEN da kuma SHAMSUDDEEN shine karaminsu idan aka cire "Yar sa d'aya mace mai suna JANNATUL_FIRDAUSI.    ```Tajudden```
Farine, dogo mai kyakyawan sura, ko d'aya bazaka ganshi ka d'auka d'an Nigeria ne ba, kamar irin larabawan sudan yake.
   mutum ne mai d'an yin murmushi, idan kaga murmushin shi to keta yagani. (Taj)

    ```Muwayeddeen```
Mai d'an haske ne, shi ba fari ne chaan sosai ba, amma akuy shi da tsabar kwarjini na fitar hankli.
Miskiline na karshe, magana ma wannan bata dameshi ba, idan kaga yay magana to an had'a da kanwarshi wadda suke kira da jannat. Shine first born a gidan. (Muwaye)

  ```Nurudden```
Black beauty, mai dogon hanci kai da ganinshi sea ka d'auka black american ne.
Mutum ne mai far'ah da son raha, akuy shi da daria sosai.
Komai abun mutum baya iya 6ata masa rai saboda akuy shi da maida komai ba komai ba. (Nura)


    ```Shamsuddeen```
Farine mai matsakaicin tsaye, baida daria bai kuma da sakin fuska, tsaakaa2 dea yake. (Shams)


```Jannat```
Kyakyawar yarinya, mai matsakaicin tsaye, kallo d'aya zaka yimata ka d'auka yar Indian ce, shekarunta 17 a duniya. Tsabar soyayyar da yayunta ke nuna mata ake kiranta da Kanwarsu deeni..

  Fira suka shaa sosai su 3 a gurin, iyakar muwayeddeen dasu "eh" ko "a'a".

  _Da misalin karfe 2pm_

Jannat ce tsaye a bakin kopar gidah, tana jiran kawarta mai suna suwaiba ta kawo mata sako. Ta share kusan minti 10 tsaye a gurin tana jiranta. 
  Kaman dga sama wani saurayi da shekarunsu bazasu wuce 30 ba, ya karaso inda jannat take tsaye.
   Zagayenta ya sumayi
 "Kai! Kaga yarinya kamar d'iyar indiyawa" 
 Hannu yakai akan hijab dinta ya kara kallonta
  "Kai! Dallah xaki soni"?
  Da alama yasha giya yayi tatil. Matsawa jannat tai, ya kara matsawa shima. Dea2 wannan lokacin 4brothers d'inta suka fitoh, ko tmbya basuyiba suka farmasa ta dukan tsiya, dkyar jannat tai ta basu hakuri kapin nan suka hakura suka koma cikin gida..

  Kanwarsu DEENI kenan.

  Hausawa dea sukace MUGU BAI DA KAMA!
DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "MUGU BAIDA KAMA COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...