Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DAMATA COMPLETE

DAMATA COMPLETE

- - Post a Comment

 DAMATA COMPLETE


Tuki yake a hankali  cikin wata katuwar jeep kiran  vence, Yana karewa garin nasu kallo kamar ba anan aka  rage ran dunbin al umma ba  sosai yake kallon mutane  wanda yasan badan bakin glass  ne ba bai isa yayi wannan tafiyan ba, anguwan gargar anguwa ne na masu karamin karfi amma cikin garine sosai dan  makota suke da shewuri.   
        
Wayan sa ce tayi ringing  yajawo yadauka  yace " Allah yatemaki  ummi na  daga ummi tace "kamal be gaya maka inason ganin kaba    
Ya "gayamin ina gidan abba musa ne gani akan hanyan dawowa, 'tom kazo gidan yafatime  nasa hanif ya yauko Hadim dinma gata nan kazo muna jiranka. 
Yace "ummi lfy kuwa
 tace "se kazo de
   "tom yace cikin jimami  dan dagajin yanayi muryan ummi yasan babu lfy, 
 Sauke wayan yayi dai dai da  hango wata mata da take  taku dakyar  dalilin tsinkewan takalmin ta  ga shijab dinta a yage tabaya sosai   duk da bayan ta yake gani yasan tana bukatan temako  sosai dan shi baya ganin irin wannan yawuce 
 Horn yayi tare da dan zuge glass din kadan yanda baza agane shiba  yaci gaba dayin horn din amma matar ko juyowa batayiba  yadan sake lekawa  yace "iya ba kyajin ranane g....... 
 Magan nan ne yamakale masa   ganin yarinya.     wanda bazata wuce  15 ko  16  dasauri yakarasa  parking      dan zaton sa tsohuwa ce
 cikin harshen barbarci  yace" ke  ba kyajin rana ko bakiga shijab dinki ayage ba  har yazu bata juyo ba  
   yayi wani tunani 'azuciyar sa  yace ko de mahaukaciya ce dan ya manta da halin yan Nigeria masu wasar da maskinan su a titi   
Danshi dafarko  yadauka  tsohuwa ce  yatemaka mata yakaita inda zai siya mata takalmi   
   
     Amma ganin yanda take taku anise yasa ya gane ba alamun hauka atare da ita    yasake cewa  ke bakiga hijab dinki ayage yake ba tabaya  kuma kina tafe cikin rana   
  Sai  asan nan  ta  juyo 
 Cikin tsoron taja da baya  
Ganin  bature yana kanuri sak   shiko yazuba mata ido  yana kallon ta  sai a sannan yagane  tana da zanen bare bari a fuskanta amma kanana sosai   kuma bibbiyu ce akowane kumatunta  kawai  ba irin taran nan nacika fuska aka mata ba  amma bakace sosai  duk da harda kazanta  karin bakin nata  hancinta baida tsawo  amma baza akirashi Tami lelle ba sai amfkin  ido wan kam tana da shi masha Allah

    Kallon ta yake yana tattare fuska dan wani irin yawu da yake taruwa a bakin sa dan shi yana da tsantsani sosai  
 Daurewa Yagi yasake cewa "tom tunda bazakiyi magana ba ina fatan de ba kurma bace dan tambaya zanmiki 
 Ahankali tsoron ya dan ragu   tunowa da tayi ana aikin titi a unguwan  turawa suna yawan wucewa ta dan matso tace mezaka tambaya?
 
 Yace "ina zaki? Ta  daga hijab dinta tayi ta nuna masa allon da yake rungume a kirjinta     tace "karatu  

Yace "tom ya akayi kike yawo takalmi a tsinke?
Tace "bayan nafito ne ya tsinke.  
Yace tom  "shi kuma hijab dinfa,?  tace" malam yace karna kara zuwa da wannan yayi datti.
'Azuciyan shi yace wannan dinfa  
   Tom meyasa baki sa wani ba kallon sa tayi 
"Tace banida wani


DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "DAMATA COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...