Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

BAZAWARA CE ITA COMPLETE

BAZAWARA CE ITA COMPLETE

- - Post a Comment

 BAZAWARA CE ITA COMPLETEAhankali take sauka daga matattakalar bene,kacokam hankalinta yakoma kan wayarda ke rike ahannunta,yarinyace da baza tawuce 'yar shekara 19 ba farace soll irin fari maikyanna,kyakyawace nakarshe,tanada tsawonta daidai kwarkwado baza'akirata doguwaba sannakuma bagajeruwa bace" tsawonta daidai,tanada manyan nonuwa ga uwa uba hips,duk d'aga kafarta dazatayi sai ilahirin jikinta yamotsa"irin motsinda duk lafiyayyen namiji idan yayi tozali dashi saiyawun bakinsa yatsinke.

asannu ta idda sauka, ta'isacikin katafaren parlour wanda yaji kayan'alatu dana more rayuwa,parlour ne babba yakayatu iya kayatuwa"

Asannu ta'isa cikin parlourn tazauna bisakan d'ayadagacikin, lafiyayyun kujerun da kejere acikin parlourn, har'alokacin idanunta nakan wayan,
lokaci zuwa lokaci saita saki murmushi mai matukar karawa fuskarta kyau,

"takai tsawon 20min a zaune tana aikin latsa wayar,sanna tamike tsaye,tajuya takalli gefenta tasauke manyan idanunta saman dinning, saita yamusa fuska tareda jan d'an karamin tsaki,asannu tafara d'aga kafarta ahankali tanufi wata kofar dake gefe dacikin parlour tanafadin "Aunty Rukayya! Aunty Rukayya!.
dai-dai lokacin tatura kofar, takusa kanta ciki,
masha Allah ranb'a she-shen kitchen ne mai matukar kyau danko yatsaru yaji kayan duniya,

wata 'yar matashiyar matace wacce akalla shekarunta zasukai 27 tsaye acikin kitchen d'in tana d'auraye kwanukan datayi amfani dasu, tajuyo tanafad'in "yaya lfy da irin wanna kiran haka?.
baki taturo gaba
 tace "Aunty Rukayya kinsan bazaki iya yin aiki ked'aiba kikace bakya bukatar 'yar aiki,
duba kigani 2:00pm amma ace haryanzu ba'a kammala abinciba nifa kinsan bana jurar yunwa,tund'azu nashirya zanfita kuma yanzu haka Aysha jirata take zamutafi shopping saikirata take nafito mutafi yunwa tahanani fita, 
 wlh zan fad'awa Ya Al'ameen kawai ad'auko 'yar aiki dan mutun yarikacin abinci dawuri,dansaboda kishinki kikoramana 'yar aiki gashi yanzu komai mutum wai saidai yayi dakansa.
DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "BAZAWARA CE ITA COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...