Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

BABBAN YARO COMPLETE

BABBAN YARO COMPLETE

- - Post a Comment

 BABBAN YARO COMPLETE


BABBAN YARO BOOK 1 BOOK 2 BOOK3

*"Sugar boy!!* *Sugar boy!!* *Sugar boy!!"* sunan da naji ana kira kenan, nayi sauri na matsa gefe guda ina zare ido. nan take sautin kid'an da take tashi a gurin ya canza inda wak'ar shaharararn mawak'in nan bomb marley ta cika gurin, ihu! samari da 'yan mata ya cika gurin. mik'a kai na ke domin inga wannan Sugar boy d'in da 'yan mata suka rud'e da kiransa, can na hangoshi zaune anyi masa rumfa yana zaune kan wata had'addiyar kujera ta alfarma, farin mutum ne k'ak'karfa! Handsome kyakakyawa tamkar shi yayi kansa, yana sanye da wata d'amammiyar vest bak'a inda kasan wani d'an dambe saboda tsabar murd'ewa, wandon shi iya gwiwa 3quotar me aljuhuna gaba da baya, wuyanshi rakwacam! da tarin sark'ok'i sai shek'i suke, kunneshi wata barima ce ta gwal, sai walwali take hannusa kuwa tabkeken agogo ne me sark'a had'e da iyayen zubuna duka ya tsunsa, k'afarshi na kalla naga wani uban takalmi Wanda yazo masa gar gwiwa da wasu igiyoyi an zarge shi,da alama takalmi bana k'ananun k'wari ba ne. Hankalina bai k'ara tashi ba sai da na kalli kanshi naga yanda akayi masa kitso tamkar mace,jelar gashi ta sauka a kafad'arshi, gefen shi wani bak'in dog ne kwance shima anyi masa kwaliyya, sai shafa jikinsa yake. Nan take nafara Neman inda  Mimi take,domin na tsorata mutuk'a hankali yayi gida, yanzu na fara da nasanin zuwa birthday din  Alina. Wurga ido kawai nake ina Neman Mimi banganta ba.
    Can na hango Mimi tana kutsawa cikin mutane dole sai taje gurin wannan saurayi da naji ana kiranshi da Sugar boy hankalina ya tashi na kalli agogon dake daure a hannuna 11:00 na dare,wata k'walla ce ta taru a idona tunowa da nayi da gida, domin nasan yanzu 'yan gidanmu na can hankalin su a tashe musamman Umammu, a tsorace ! Na k'ara kallon gurin nan na ga Alina ta tafi da gudu tana ratsa mutane har ta Isa kusa dashi, wata wawar runguma suka yiwa junansu, gayu suka saki ihu!!! Ya damk'o gashin ta tare da bank'are mata k'irji, wani mayen kallo yake mata yana lashe leb'ensa na k'asa, a zafafe! Ya fara bata wani lafiyayan kisses tare da d'ora hannun sa guda kan breast d'inta da suka bullutsu sam rigarta me kamar net, saura kad'an su futo waje, ya fara marzawa yana tsotsar bakinta tamkar Wanda ya samu sweet.
DOWNLOAD BOOK 1 HERE👈
DOWNLOAD BOOK 2 HERE👈
DOWNLOAD BOOK 3 HERE👈

Post a Comment for "BABBAN YARO COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...