A LOKACIN MUKE COMPLETE - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

A LOKACIN MUKE COMPLETE

A LOKACIN MUKE COMPLETE

- - Post a Comment

 A LOKACIN MUKE COMPLETE


Hasken  farin watan daya haski taurarin da suka zagaye shi masu fitar da kyalli daga ganin su, 
  Wanda hakan yasa sun kayata gari matuka hadi da sanya zukatan bayin Allah a nishadi 
  Wanda mafi yawan zukata mutane musan man na kauye inda babu wutan lantarki a garesu cikin jin dadi da walwala.
  Ga iska mai dadi da yake dan kadawa lokaci lokaci gami da kamshin kasa dake tashi gwanin dadin shaka.
  Ga yara dake jin dadin yanayi duk da dare yayi amma suna waje suna wasan su don babu duhu da zai sa ashige gida a lokacin
  Tafe take da sauri iskana dan kada ta hannuta rike da farar roba mai marfi da ta dauko nikan awara da zasu soya da safe kafin ta tafi makarantan boko.
  Tafe take cike da nishadi a zuciyar ta wanda yanayin yake saka ta jin dadi har tana lumshe idunuwan ta.
 Tana tafe cikin sauri bata da wani guri daya wuce taga ta isa gida ta tatace markaden wanken da ta dauko daga gurin nika.
  Wasu mutane ne zaune wanda magidanta ne dabian su shine duk dare a shimfida katon tabar kofan wani gida su dinga yan ciye ciye kafin su shiga gida gurin iyalinsu da aka bari da tuwo da miyar kuka bakifi ko nama a cikin sa haka mace zata rufe idon ta taci har sun saba.
  Basu da wani aiki idan idan sun zauna sai tsirko da sa ido idan mace tafito zuwa unguwan dare zasu fara cewa wance ce matar wani ko diyar gidan wani ne waccan.
  Idan akwai abin da naki jini a rayuwana shine na wuce wanan bakin daban na yan gulman shiyan mu.
 Don duk mutuncin da kai masu baka taba tsira a gurin su sai sunyi gulmanka idan kaba da baya.
DOWNLOAD HERE👈

Post a Comment for "A LOKACIN MUKE COMPLETE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...