YANAYIN RAYUWA CHAPTER 7 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

YANAYIN RAYUWA CHAPTER 7

YANAYIN RAYUWA CHAPTER 7

- - Post a Comment
😔YANAYIN RAYUWA😢😱💐🌸🌷🌸🌸 CHAPTER 7 

 By halimatusadiya saleh ...yana fita daga office din enda yabarsu agun yasame su dun lkc shigan exam baiyiba. " Mamana." Dad yace Murmushi tayi tace " Naam dad ." Murmushi yayi irin na manya nan yace " To zan wuce,anjuma driver zezo yadauke ki,daga nan zanje gun kakan ko." " ok Allah yasare." Tace " Ameen mamana" Yafada hade da shafa kanta. Ummi tace " Daddy inna wuni." Ya amsa " Lfy glau, ya sunan ki?" " Ummi tace " Fatima." Yace " to Fatima zahra." Wuce wa yayi hargun mota suka rakashi,yaja motan shi yayi gaba. 🌹🌹🌹🌹🌹🌹 Zali da maryam ne na hango a kitchen suna ta girki girke,aunty hapsat ce tashi go rike da tray a hannun ta. Zali ce tayi magana " Aunty kinsan me?" Hapsat tace " A'a sekin fada." Murmushi zali tayi tace " Wlh aunty namasu inga yayah sun dawo, i miss them alot." Dariya hapsat tayi tace " Imbanda abunki zali ai sunkusan isu wa ai,amma wakika fi missing." Dasauri tace " ya umar." Aunty hapsat da maryam suka kwashe da dariya. Maryam tace " Amma zali keba haryan zu yaranta na damunki wlh." Haka suka tahiran su har suka gama girki,suka jera akan daining,kuwa yawucs daki dun yin wanka. 4:47 Wasu yan samari ne naga suka bude mota suna faman fito wa,wazan gani ya umar da ya usman. Suna tafiya cikin kasaita har suka ciga gidan,sede bakuwa a falo dukda. Zali ce tafito da gudu da pink jan baki a hannun ta,maryam na binta abaya,jitayi ta buga mutum arazane ta daga kanta wazata gani ya Umar ta buge,yana ganin ta yadaga ta samma yana juyata. Maryam kam ashe tun fito wanta ta gansu takuma daki dun gayawa mom shiko usman besaya ba yawuce dakin su. Zali tayi magana a gajiye tace " Yayah jirri." Dasauri yasauke ta tana ajiyan zuciya da gyr da gyr,kan sofa yazaunar da itta. Yace " yammatan yayah,kinfa kara sayi." Mai makon ta cemai wani abu senaga tatashi zumbur tana waige waige,kallon ta yayi da laman tambaya . Yace " me kike nema ne?" Tace " jam baki." Tana juyawa tagani dauka tayi ta ruga tabar falon,murmuchi yayi yatashi ya nufi dakin. ✨✨✨✨✨✨ Kuwa ya hadu a falon, suna hira,su usman ke bada lbr school nasu,an musu sannu da zuwa cikin karramawa da girmamawa, haka sukai ta hira har aka kir a isha, suka wuce masalaci da dad. Sun dawo kuwa yawuce dakin shi itta koh zali sun zauna a falo da ya umar da khalil suna hira. Kallon ta yayi yace " yammata na baki bani lbr school ba." Hade fiskan ta tayi tace " Ba dadi ma." Damamaki ya kalle yace " Me yahana shi dadi?" Juyawa tayi ta fuskan ce shi, tace " Yayanah school ba dadi tunda nakuma gun mama." Kallon tayayi da alamon tambaya yace " I don't understand,like how." Sun kuyar da kanta tayi kasa kafun takwashe lbr zaman ta da mama har izuwa yau kuma ta gayamai gobe zata kuma gidan mama tun da taga exam. Daguwa tayi da idon ta dasuka cika da kwalla tace " Yaya plxx ka hana kada kabari amaida ni dun mama kashe ni zatayi." Lkc hawayen ta suka gangaru akan fiskan ta,kama hannun ta yayi yace " Kiyi hkr zan taimaka miki,kinji. " Fada hade da guge mata hawayen ta,shima dauriya yayi dun kadan yaha nashi kuka,zali taba shi tausayi sosai dun har cikin ranshi yake jin zafin abunda mama tayi mata. Niko nace dun baka gani bane ma. ✨✨✨✨✨✨ Kuwa ya halarra akan daining suna breakfast,har suka kamma la,zali ce tatashi tanufi daki dun yin wanka. Tana fitowa lotion mai kamshi tasha fa tayi parking na gashin ta da sawon su bazasu wuce kafadan taba, wani red akwati ta bude tadauko rika da wando Pakistan sky blue da pink veil. Tasaka kayanta,tayi rollyn na veil din takama da pin,wowwww she is so cute, chocolate color yahadu, fita tayi tanufi dakin mom. Agaban dress mirror tasame ta tanasa dan jewels dinta ,zama tayi a bakin gadon tana jiran tagama. Niku nace kafun taga bari in huta. 😔YANAYIN RAYUWA😢😱🌷💐🌸🌸🌸🌸. By halimatusadiya saleh Zama tayi abakin gadon tana jiran mom tagama,murmushi mom tasakar mata kafun tace. " Uwar masu gida wannan kwalliyan haka." Zali tace " kawai kudayin kulliya nakeji." Murmushi mom tayi tace " naaza duk natafiyan gidan maman ne ai?" Turo bakin ta tayi tace " hmmamm!" " Assalamualaikum ." Naji umar yafada yayin da yake faman bude kufan. " Wa'alaikumssalam ." Zali ta amsa tana kallon shi sama da kasa...se kuma naga ta turo dan karamin bakin ta tace " Yaya ya mgn mu kuma fa kaga zamu tafi baka sake cewa kumai ba?" Guri yasamu yazauna kusa da itta,kallon inda mom take da bata juyaba tun shigowan shi tana faman sa sarkanta, yace " Mom mgn nakeso muyi." " Ok inna jinka." Mom tace mai, " It a serious discussion plxx juyo man." Yayi mgn kaman wani karamin yaro,seda tagama kafun tajuya tayi feskan ce shi tace. " Inna jinka babban yaya." Geran murya yayi ,yasa mom dagowa ta kalle shi damamaki kume yake son fada haka harda geran murya ohho. Yace " mom daman batun zaman zali a gidan mama ne,mom kinfini sanin metake fiskan ta,kuma yanzu kuna shirin mayar da itta chan,mom plxx inda wani hanya daze raba zali da gidan chan Dan Allah mom mubi mucece ta, Dan Allah." Hada hannayin shi yayi guri daya yana rukunta,shiru tayi na dan lkc kafun tadago ta kalli zali tasake kallon shi, tace " Baban yaya nasan kumai game da zali kuma nima innajin zafin abun a cikin raina,amma bayanda na iyyane ayanzu kam dole ne takuma dun daddyn ku yayi ma baban ku alkawari." Sayawa tayi shiru kafun takuma cewa " Akwai hanya daya,da ace zali babbace da se ince intayi aure zata rabu da itta amma kuma haryan zu batasan ciwon Kanta ba balle ince tayi aure." Dasauri yadago kanshi da tundazo yasun kuyar,yace " Mom aure kuma?" Tace " Eh aure." Atake kanshi yadaure yarasa abunyi ,tashi yayi yafita waje,abunda be saniba ase ya Usman yadade akufan yana jinsu yazu kiranshi ne yaji suna magana yasa yasaya yakasa shiga yakasa kumawa. Idonshi cike da kwalla,ya umar ne yayi karfen hali yace ashe kananan,se lkc hawayen yasamu daman gangaruwa kan kuncin shi ,yayi magana cikin iinna yace " T ta tatt na innna?" Nuna mai kufa,banka de kufan yayi cikin bacin rai yayi gun da zali take,ji kawai tayi an damkuta dun bata san yana gunba,janta yayi ya rungume ta kaman ze shigarda itta cikin shi. Itta ma rungume shi tayi batasan lkc da tafara kuka ba,mom kam bushe wa tayi tana kallon su,sun bata tausayi sosai dabadun tadaure ba da ittama tayi kuka. Ya Usman yace " Sister Dan Allah kiyi hkr kiyafe min,wlh bansani bane,muddin inna raye bazaki kuma gunsu ba. Wlh inna sonki ." Yana magana cikin muryan kuka,itta kam zali takasa cewa kumai ba se kuka, Umar dake saye akansu ma yana kuka,mom ce takase su da cewa " Ya issa haka, baban yaya jeka kira daddyn ku." Ba musu yafita yanufi dakin dad, yana gayamai abunda yakawu shi bamusu dad yabishi musamman ma daya ga idon shi da hawaye yasan akawai masala. Bajimawa suka isu,har lkc zali najikin yayanta, guri dad yasamu yazauna akan sofa dake dakin, kallon mom yayi fiskan shi ceke da tambaya,baiyi mgn ba. Takwashe abunda yafaru tagayamai,gaskiya abun yasosa mai rai sede yazeyi da alkawain da yayi ma mijin kanwarsa,yakuma zeyi da maraicin zali. Kansa yadaure, " Innalillahi wainna illaihir rajiun." Abunda yaiyya fada kenan. Sun dan dauki sawan lkc bawanda yace mawani kalla. Dad ne yakase su daga tunani dasuke yi yace " Usman zaliha bazata tafi ba amma da sharadi." Dasauri yadago yace " Kuma mene wlh inde dun inceci kanwata ce zanyi." Gyaran murya yayi yace " Nabaka dan da sati daya kafito min da wanda zali zata aura dun shine kawai hanyan daze rabata da gidan zuwaira." Jikin Usman haryayi laasar,dun abune wanda be san ta inna ze faraba kuma waye ze samu ya auri zali,kwatakwata ma zali yarinya ce 11 yrs taya zata yarda tayi aure a kananan she karunta,kawai ze amsa da ehh ne kafun yasan abunyi , daga kanshi yayi yace " Dad nayarda." Dasauri mom da umar suka kalleshi cike da mamaki,meyake nufin anya ze iyya kuwa ,kuma waze yarda ya auri zali a shekaruntan nan,duk azuciyoyin su suke sake saken nan.. Plxx comments. By halimatusadiya saleh.

Post a Comment for "YANAYIN RAYUWA CHAPTER 7"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...