WATA FUSKA CHAPTER 15 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

WATA FUSKA CHAPTER 15

WATA FUSKA CHAPTER 15

- - Post a Comment
WATA FUSKA CHAPTER 15
Ranar maheer bashi yabar gidan Islam ba se washe gari, se zuba love akeyi ta bashi hak'uri kuma yaji dad'in hakan, yana son mutum yayi kuskure ya kuma bada hak'uri, yanda aka nanuk'ewa juna tamkar ba jego akeyi ba, shinshina da shafe shafe yashashi a wurin islam seda ta tabbatar ta gamsar dashi da wasanni tukunna ta tsiri kukan ya kwana mata, Bayason rigimar islam sukai sharad'i akan daga ranar baze k'ara kwana mata ba se Inna ta wuce, haka tace ta yarda sabida ta shrya shagaltar dashi kullum idan yazo.....wannan ma yana daga cikin shirin Anty Nasara na ganin bayan auren islam wanda ita a zatonta sone.......2 ********* Tun wuraren k'arfe tara na dare Hafsat tawa su Sophie sallama ta wuce d'akin yaa Maheer, dayike sunada Exams setaje da takardunta tana dubawa, tun tana saka ran ze dawo har bacci ya d'auketa be dawo ba, ba ita ta farka ba se asuba, tasha mamakin inda yaje ya kwana be gaya mata ba, gata acikin damuwar abinda ya samu ummul har Baba iro sunyi waya akan Jikin Baba azumi ba kanta, gashi kuma yazo ya tafi ya barta ba sallama ba waya har yanzu baya kiranta a waya, tarasa dalilinsa nayin hakan......tamkar wacce k'wai ya fashewa a ciki haka tamik'e zuwa d'akinsu acen tayi wanka ta shirya ta wuce school tanada exams by 10:am......tana cikin school bus wayanta yai k'ara1 "Yaa Maheer" shine sunan data gani rad'au ya aiko mata message, a hankali ta bud'e message d'in "Good morning princess, hope kin tashi lapiya, jiyan na kwana wurin su islam ne, dafatan bakida matsalan komai?" Wani abu dabatasan ko meye shiba ya taso mata ya tokare mata k'ahon zuci, wani d'aci taji a yawun bakinta kanta ya sara mata, kashe wayanta gaba d'aya tayi aka huta, ta jingina da sit na kujerar datake kai, a hargitse tayi Exams din ta fito, amaimakon taje gidama library taje tanata karatu har yamma kuma bata bud'e wayanta ba, se bayan isha ta koma gida da azababben ciwon kan data rasa dalilin sa a rayuwa......sophie ta had'u da ita a parlor tana shan ruwa a cup "Ke Hafsat yau ina kika shiga anata nemanki, ko wayanki baya tafiya" a wahalce ta d'ago ta kalleta "Ina library karatu nayi ko gobe inada exams morning" jinjina kai tayi "To ai dakin gaya, yaa Maheer se masifa yake mana akan ina kikaje har yamma mukace school mudai mukasan kin tafi" guntun tsaki taja a hankali kan tace "Shima dai yasan ba b'ata zanyi ba a garin nan" ta wuce d'aki abunta, dama sunyi gulmansu da shauty akan be kyautaba jiya ya kwana cen gidan sun gano fushi tayi...... Yauma haka islam ta mantar da Maheer komai arayuwa, kissa da kisisna da iyayi, daga k'arshe ta bashi maganin bacci, bashi ya farka ba se washe gari karfe goma na safe, yasha mamakin wannan baccin, da girman sa baya iya tuna sanda ya rasa sallah asuba da sunan wai bacci ya sure shi, Amma kuskuren datayi sega tablet a gabanshi bata daukeba ta manta, ya shak'a sosai da ita har meeting yakeda ta hanashi ya halarta yanzu.....da fad'a suka rabu yau kam.1 ************* Yauma Nancy dukda daren suna ne amma bata koma gidan ba se bayan isha, bayan an sanar mata yaa maheer yace taje gidan islam su dafa abinci ze gayyato mak'insa by 12:noon sabida suma suga yanda suke nasu shagalin biki, yaji haushi dabata jeba duk bayan mintuna seya yiwa Sophie waya tace batazoba har dare, dama ta k'are da school seta wuce abinta gida, interval nata da exams kusan 2 weeks ne amma haka ta mak'ale a library da waya a rufe..........se wuraren sha d'ayan dare suka dawo dukkansu lokacin tana parlor zaune maid d'insu ta kawo mata snacks da drink tana sha....se yamutsa fuska takeyi kamar an mata dole, yau a cike take fam da Maheer tamkar zata fashe haka takeji, kai tsaye wurinta yanufo, tana sanye da gajeren boxer irin na maza, da guntuwar farar vest ta baje sumar kanta har tana sakkowa tana rufe mata fuska lokaci zuwa lokaci takan kai yatsunta ta sak'aje wacce ta zubo a bayan kunnenta, Tsaye yayi a kanta ya murtuk'e fuskar nan itama kuwa ko kallonshi batayi ba ta had'e wannan fuskar tata abinda kake fin shekara baka ganiba a fuskar ta fushi ba.......ko Gayar dashi batayi ba shima bece mata komai ba, sophie sarakan iyayi ne tazo wurinta "Ke Hafsat kwana biyun nan lafiyan ki kuwa, ki kama waya kin gark'ame ba inda banje nemanki ba a school dana kammala exams, kuma kinsan dai koma menene baki kyauta ba ko yaa Maheer zeyi bak'i gobe suna kink'i kizo mu masa girkin dayace alhali ya sanar mana dukkanmu" D'agowa tai ta kalli sophie, ita kanta ta tsorata da yanayin Hafsat idan nan tamkar ba nata ba, hadda bak'in ciki ya soma komawa brown akan jan dayayi, alamu ma sun nuna kuka tayi da sauri sophie ta sunkuya "Dama bakida lapiya bamu sani ba? Mesa baki fad'a ba" ga jikinta da zafi sabida wahalan data baiwa kanta ga rashin cin abinci amma haka ta daddage "Ni lafiyana k'alau yawan duba takadda ne kurun ya sanya idona yai haka" kallon tuhuma sophie ta bita dashi "To amma duk duba takaddan ne ya sanya jikinki ya soma zafi, gudun magani ko? Umma zan kirawo a waya yanzu kuwa" rik'e hanunta tayi tana yunk'urin mik'ewa "Karmuyi haka dake, wlhy lafiyana k'alau yanzu se umma tamun fushi kinsan halinta, kaina ke ciwo kuma ki tambayi catrina nasha magani ciwon kai" jinjina kanta tayi alamar gamsuwa "Yakamata kije ki kwanta ki huta, yafi wannan zaman anan kinji swt hrt" gyad'a mata kanta tayi da murmushin yak'e a fuskarta wanda akace yafi kuka ciwo a tare suka bar wurin, shi kuwa yana nan tsaye tamkar wani statue, kai tsaye d'akinsu na usul ta wuce tai kwanciyarta, kallon ta sha'awa tayi1 "Ke Hafsat ina yaa Maheer yana gidan me zakizo nan ki kwanta kuma, kefa Hafsat wlhy zan gayaki da anty Fareeda, ji yanda ya damu dake d'azu yakira yakai so goma komafi wlhy akan kinzo gida amma shine yanzu zaki k'yaleshi" Lumshi idan ta tae kanta yana ci gaba da sara mata, amma kanzil bata ceba, Catrine ce tashigo akan wai yaa Maheer yace Hafsat taje d'akinsa yanzu, bata kulataba kuma tafi 25 mns bata tashiba, harya cire rai da zuwanta ta mik'e tana ganin jiri taje d'akin nasa....... Mik'ewa tsaye yai cikeda masifa "Hafsat ni kika raina ko? Ni zaki rainawa wayau? Tun yaushe na aika akiramun ke? Tukunna ma ubanme ya hanaki zuwa kiyi aikin dana sakaku?" Wannan fad'an dayake hadda zugar islam akan wai tana bak'in cikine an fasa sanya sunanta yasanya tak'i zuwa har tana cewa wai tunda takira ta zageta karta shigo mata gida kuji sharri!!!! Da k'yar ta iya d'aga idanta ta kalleshi "Kayi Hakuri" shine abinda ta furta kanta zauna ragwaf akan gadon kasa zaman tayi taje luu ta kwanta kanta yana meci gaba da tsananin sarawa tamkar ze tsage gida biyu, ita da kanta tasan hadda yunwa bawai ciwo ba amma yanda takeji bazata iya cin komai ba.....binta yai da kallo yana nazarinta, jikinsa ne yai sanyi yabita zuwa gadon ya tallafo kanta sosai ya tsorata da zafin dayaji ajikinta, yakula dazaran ranta yana a b'ace se zazzab'in nan ya tashi mata seya kaita asibiti tukunna zeji meke sanya ta yin hakan, kar azo memory ya k'ara guduwa ya shiga uku1 "Hafsat bakida lafiya sosai ne haka wai?" Cikin rashin sanin me tace da k'unan rai tace "Da inada miji aida yasan banida lafiya, dayike ni gauruwa ce aidole inyi hak'uri na zama wacce ta rako mata duniya, ko albarkan kiran waya bana samu, kaje kaji da kanka gun Mowar gidan mana tunda yake albarka sanin zaka kwana a guntama ban samu ba sedai na nemeka na raba dare ina jiranka baka zoba, kai kuma wuni d'aya kacal daka nemeni dannaje nawa mowar gidan baka samu ba har ka rufe idanka kanacin mutun cina, babu ruwanka dani ko yanzu kana iya tashi ka koma gunta ai" Ya k'ara tabbatar wa kanshi fushin dai na kishine kuma yasan be kyauta ba "Kiyi hak'uri Hafsat wlhy bada sona bane" "Ni dason nawa ai ya Maheer, wannan ce soyayyar dakake cewa zaka nunamun kanamun tunkan ayi sati harka soma nuna mun rako mata duniya kurin nayi, mesa acikin kwanaki uku kacal zaka dasamun so da k'aunarka azuci sannan ka soma azabtar dani, wlhy seka ciremu " wowta take zazzaga masa meze cire ya tambayi kansa? Ba amsa "Kiyi hakuri abun dukba haka bane ba, kuka ta saka masa, lokaci s'aya kanta ya k'ara hargitse mata da ciwo me tsanani, dafe goshi tayi tana sauke numfarfashi a hankali, daga haka kuma seyaji shiru bugun zuciyarta ya tsaya cak!!!! Kamar yanda numfashin ta ya d'auke cak!!! Lalubar hannunta yayi ya cira shi ya sako yaga yazo lagwaf.... " suma tayi" ya furta a sarari....tunawa yayi da maganar likitan ta tun a Nigeria.... "Idan kukayi sa'a zata warke na har abada, amma sekun kula idan damuwa ta mata yawa zata rik'a suma kuma ba'ason irin wannan suman sabida wani zubin dagashi basa tashi se k'abari" wata mahaukaciyar k'ara ya sake had'eda kiran sunanta, su sophie duk hankalinsu yadawo kanshi suka fito a guje har catrine ma suka nufi d'akin....Se jijjigata yakeyi amma ko motsi suma cirko cirko sukai a kanta babu me magana, ganin haka bazata haufa masa d'a me idoba ya bashi damar kwasarta zuwa asibiti, jalkabiya kurun ya zura, a tsaye ya kwana ranar dankuwa likitoci suna kanta....Allah sarki k'addara ta riga fata bincike ya nuna kan natane har lokacin da 'yar matsala wanda inhar ba'a dena b'ata ranta ba bazata tab'a dena suman ba, kuma idan anyi nasarar samun rayuwarta yanzu ba lallai a samu rayuwar tata wata rana ba, sabida haka suna shawarta su akan su dena yin duk wani abu daze jawo b'acin ranta ko yayane, amata abinda takeso, Dr. Ya k'ara da cewa akwai ulcer a tattare da ita wanda yanada yak'inin rashin yin breakfast ne da wuri ya janyo mata shi, anan ma yabada shawar wari sosai, hankalin Maheer ya tashi akan wannan ciwon da haka akayi sunan a tsaitsaye babu me kwanciyar hankali se su islam da a yanzu fatanta befi ace Nanuwa ta shek'a lahira ba.....wuni d'aya cur tana kwance an mata alluran bacci, maheer zaune a bakin gadon datake ya kifa kanshi akan gadon, a yau har Abba ya kira yake gaya masa matsalan Nancy cikeda damuwa Abba ya mata adu'a, yayi fad'a sosai akan akula da ita......1 Hannunta dayake rik'e dashi ta matsa a hankali, da sauri ya d'ago kanshi ya kalleta, mik'ewa yai har lokacin hannunsu yana had'e da juna, su sophie ma suka taso dukkansu suka sunkuyo suna kallonta, murmushi ta sakarwa Maheer ta lumshe idanta, shima yana murmushi yace "Swthrt sannu, sannu kinji kin tashi, yanzu inane yake miki ciwo?" Matse hannunshi ta k'arayi "Ba komai amma inajin yunwa sosai, da kaman kuma tea nakeso nasha" Kanajin muryanta kasan tanajin jiki, daurewa kurun takeyi, kallon shauty yae "Shauty dan Allah ki had'o mata tea da sauri, ki had'o kinji" Shagwab'e fuska tae "Yaa maheer ka d'agani in tashi zaune naji duk jikina ciwo na gaji da kwanciya" A hankali ya d'agata zaune ya zauna a bayanta ya d'aura bayanta a saman faffad'an k'irjinsa, ya zagaye ta da hannunsa d'aya a haka har aka kawo tea d'in da kanshi ya bata tasha, sekuma ya bata magani kai tsaye tayi bacci ajikinsa, wani sanyine ya ziyar cesa har ransa sabida ta bashi tausayi..... ***************** *Bayan sati uku* Shirin dawowa sukeyi sabida su Nancy sun gama exams, tun daga ranar da aka sallamota asibiti bata k'ara zuwa kwana d'akin Maheer ba, sedai takan masa dukkanin abinda yakeso, gudun b'acin ranta ya sanya be tashi mata da maganar kwanan ba, a cikin hikima suke gudanar da soyayyar su dukkaninsu sunyi na'am da cewar k'aunar dasukewa juna ta samo asalaine daga indalla.. A hanyar shiga d'akinsa tayi mantuwa da caja wayarta gashi anata cewa sui sauri, shikuwa saurin yake ya fito sukai karo, kanta dake kallon k'asa ya daki k'irjinsa da sauri ta d'ago ta kallesa, se kuma ta shagwab'e fuska tawa kanta masauki a k'irjinsa had'e da dunk'ule hannunta takai masa naushi cikin wasa a k'irjinsa "Shine kuma baraka kalla gabanka kana tafiya, so kake ka fasan goshi Hero?" Murmushi yayi ya zagayeta da hannayensa "Am so sorry Swt hrt kinji, bansan kinzo ba kiyi hakuri" Tsalle ta daka ta sumbace sa a kuncinsa "Karka damu Hero, sannu nima ban kula kana zuwa ba" Bata jira amsawar saba ta rab'a shi da bow legs d'inta tanata sauri ta zaro caja d'in ta ta fito...... *************** A b'angaren Ummul kuwa, kullum cikin sallan dare take da adu'o inta na neman tsari ta fauwalawa Allah lamuranta kuma da tsohon cikin ta take azumin nafila, tunanin Nana khadija ne yake neman illata mata rayuwarta, sabida akan Nanan ko abinci seta gagara ci, ta kasa cire tunanin 'yar akanta sabida batasan halin dasuke ciki ba, tadai Mayarda komai awurin Allah. STORY CONTINUES BELOW Ameenu ma yana cikin wani yanayi, ya tashi hankalinsa sosai, ya gagara d'aukar wani mataki, amma a yau yayi niyya da shirin tunkarar alhaj baba akan maganar matarshi. ***************** A jirgi kowa yayi shiru tamkar ba tafiyar mutane da yawa ba, Islam, innan ta, sophie, shauty se kuma Maheer da Nancy, kujerar dake kusa data maheer itace ta islam, gefensu kuma sophie da Nancy ne, sophie ke gun window cen mak'ale se Nancy dake farkon kamar yanda maheer ma a farkon yake, jefi jefi sukan watsowa juna kallo dasu kad'ai suka san ma'anar sa a haka ahaka har suka sauka lafiya, inda suka kai mak'ura wurin k'ure islam dan kuwa tana kula da yawan murmushin dasuke sakarwa juna wanda bata gane kan saba.... **************** Gidan umma dukkansu suka sauka, acen akaci aka sha aka kuma wataya da hirar yaushe rabo, kowa yasha mamakin sakewar Nasara da islam, ga yaranta en mata harsu biyu ma sunzo, anty Fareedah da Nancy tamkar zasu cinye juna, Allah kuma ya had'a jinin Nancy da yarinyar Anty Nasara ta biyu da Nancy me suna Haneepha, se dare kowa ya fashe......su Nancy Umma se shagwab'ata takeyi wanda wannan ma bewa inno da islam dad'iba, har kanta ta d'aura akan cinyar ta tana mata shagwab'a, ita kuwa lokaci d'aya ta nemi kunyarta ta rasa, setake gani tamkar ta samu wata uwar ta cikinta. **************** D'akin datake mallakinta ta zauna dama a gyare yake, ita kamma ta soma mantawa da nik'afi, kwana biyu da dawowar su, Bayan la'asar lokacin Umma batanan sunfita da anty Nasara da Fareeda, Maheer ya dira agidan, kai tsaye d'akin Hafsat ya shige ya sameta kwance tana bacci, sosai ta bashi sha'awa a yanayin shigarta wannan ne ya bashi damar d'are gadon ya kwanta a bayanta ya shiga shashafa jikinta, acikin bacci dabe jima da d'ibar taba taji alamun ana mata wannan abun, wannan ya sanya ta zabura ta ta mik'e zaune, juyowa tae ta fuskance sa lokaci d'aya ta sakar masa lallausan murmushi, kana tamik'e zuwa toilet, sanye ajikinta under skirt ne kurun sabida zafi sosai takeji an saba da sanyin london had'arine a garin shisa zafin sosai ya taso gadan gadan......kunna ac tai ta cire komai na jikinta ta ja under skirt d'inta sama ta kwanta kasancewar itada masu aikin sukai girki yau ta gaji....bakinta ta wanko sannan tazo ta d'auki cingom na kampanin orbit amma na waje ta sanya abakinta, zama tayi ta kwantar da kanta saman cinyoyinsa, ta zagaye waist d'insa da hannayenta "Yaa Maheer nayi kewarka, jiya ban gankaba" shafa sumar kanta yayi "Kiyi hakuri My princess, jiyan ina tare da Ameenu ne akan naganar yayarki, so bansamu kainaba se dare, sabida seda muka dangana abun ga Abba kuma kinsan ganin Abba wahala,appointment ma daya bamu wlhy kusan sati uku yace, gashi mune ma zamu sameshi mascow" jinjina kanta tayi "To Allah ya shige mana gaba Hero" sunan dayake cewa seta gaya masa kenan shisa harta soma sabawa......." Shafa kanta ya somayi har wuyanta, cikin kunnenta yake tura yatsansa a hankali, tayi shiru tana jiyoshi yana mata wasanni ta lumshe idanta dai kawai, tako ina shafarta yakeyi shida kanshi ya soma fita hannaya cin sa, gashi sam be shiryawa yin komai da itaba seya jira umarnin Abba, Amma ya kasa hakura ita da kanta ya kula yau d'in son abun takeyi, besha wahalar kwanta da ita ya cire kayan jikinsaba, ya k'arawa Ac karfi ya kashe fitilar d'akin, sosai yake mata wasanni naji da fad'i Sanda yakai bakinsa kan manya manyan nipple d'inta kuka ma tasaka masa dabatasan na meye shikuwa a wannan lokacin bayaji akwai abinda ze dakatar dashi daga neman halalinsa ayau, Rarrashi da ban baki yasomayi mata yanata kissing nata dayi mata abubuwan daya tabbatar cewar zasu gigita masa duniyar ta, a hankali yakai harshensa kan cibiyarta me zurfi ya soma lasa yana zagayewa hannunsa d'aya yana kan mararta yana shafawa a hankali, se wani shigewa marar keyi tana masa wasu numfarfashi abun harya kai ga tasoma shafe masa kansa itama, soyayya aka gudanar me tsafta, sunkusa one hour suna wasanninsu seda yakai hannunsa gun manajanta ya tura acikin pant d'inta sannan ne ta tsorata ta soma rawar jiki, daban hak'uri "Kayi Hakuri yaa Maheer kaji, wannan ma isa wlhy" shibemasan tanayiba, dan iya k'arfinsa ya zage wandon, Be b'ata lokaci ba wurin kai mata hari iya k'arfinsa sabida harga Allah a matse sosai yake, tunda joy stick d'insa ta isa a me martabanta yaji wani sanyin dad'i da ni'ima dabe tab'a jinsaba, se kuka take shi kuwa wannan dad'in ya sanya gaba d'aya ya rikice ya mata shigar sauri, hanyar daya samu ita ya daddage ya fatattake hafsatu baiwar Allah, tun tana kuka tana ban hak'uri daban baki hardai tayi shiru yadenajin motsinta, hafsat ta tsorata sosai a ranar tashiga firgiji mara iyaka, ga zabar rad'ad'in datakeji, maheer seda ya samu nutsuwa sosai sannan ya kwanta, surutu yake mata dabema san yanayiba harna tsawon 15 mns jin shirun yayi yawa ya sanyashi tarwatse idanuwanshi akanta, lallai ya aikata b'arna dan kuwa da sauri ya zabura, babu wadatar haske a d'akin amma hakan be hanashi hango bed sheet d'inta na cinderella da jini ba sosai dama ya wuce na kecewar verginity....mik'ewa yayi yaje ya kunna fitilar d'akin......."Innalillahi wa inna ilaihiraji'un" itace kalmar daya furta, da sauri yayo kan Hafsat, sam bata Numfashi ko kad'an ta sheqe, ga uban jini ga alama ya gama yanka er mutane, indai ba ciwon ta bane ya motsa, seda ya soma suturta kanshi cikin gaggawa sannan yai kanta, har ruwa ya saka mata masu sanyi amma ko motsi, kuka kawai ya somayi, ya kira anty Fareeda akan tazo cikin gaggawa yana d'akin Hafsat, kuma karta gayawa kowa, koda ya kira suna gate na gidan kuma Nasara sarakan muna furci tajiyoshi sarai, seta lafe seda Fareeda ta haye sannan tabi bayanta da sand'a, Ko Anty Fareeda ta tsorata da abinda ta gani ta kalleshi a hargitse "Mahii meka aikatawa 'yar mutane?" Jikinsa har b'ari yakeyi "Ba abinda na mata Fareeda, dama kwanciyar aure ne bamu tab'a yiba kuma wlhy ko yanzu k'addarane ban zata ko kad'an haka zata faruba, Fareedah kofa numfashi batayi?" Kanta ta juya ta kunna fitilar wayarta ta haska k'asanta "Innalillahi wa inna ilaihiraji'un, haba maheer, wane abu kayi haka sekace jahili, kaga yarinya a haka bazaka lallab'a ba, ka sumar da ita dan akwai sauranta amma wlhy se am mata d'inki, wannan ai haukane, haka aka gaya maka anayi?" Yana share kwallah "Ki taimakeni anty Fareeda kar ummay taji, muje asibiti seta farfad'o hankalina ze kwanta" wani beyi maganaba acikinsu Anty nasara ta fad'o, Tafa hannu ta somayi ta juya tana kiran Umma itama umman da sauri tazo.....Harara Fareedah ta wurgawa Anty Nasara+ "Haba Anty, waime ya sanya arayuwa ke bakya k'aunar kiga an rabu lafiya ne?" Huci ta somayi "Wlhy se umma taga wannan iskancin,dama zaman kenan da kukeyi a london, shisa mana matarka taga abinda ta gani ta tashi hankalinta...... Shidai kan Hafsat yai yaci gaba da jijjigata, anan ne mommy tashigo hankalinta bekaita wurinba seda Nasara ta nuna mata " kalli Hafsat Umma, Maheer yayi zina da ita yau Allah ya toni asirin su" wanka mata lafiyayyen mari umma tai kai tsaye "Maza Fareeda kauce mun zan duba ta, ke kuma Nasara karki fita tsaya a wurin" tafad'a tana tunkarar Hafsat d'in da kanta, Dubawa tayi sannan tace " ki suturta mata jikinta mijinta ya dauketa kukaita mota kije asibitin ku da ita, lallai a dubata da kyau, kinsan matsalarta akuma duba wannan raunin dataji ajikinta" To fareeda tace aka daura mata zani da hijab Maheer ya kinkimeta, har lokacin Anty Nasara se sauke numfarfashin wahala takeyi, bayan sun fito umma ta kalleta "Muje d'akina" ta furta, sannan batare data jira cewarta ba ta juya, seda Umma tajima da fita sannan tabi bayanta bayan ta zaro wayarta ta danna lambar islam "Ke wlhy, wawiya ce toki sani wlhy yaudai da idona na kama Maheer da Hafsat sunyi zina, in tak'aice miki ma jini ya b'alle mata inaga dama sun saba yau akazoyi kila cikin shege ne da ita ya b'are, an kwasheta a sume kije tana asibitin su Fareedah ki ganewa idanki" zabura islam tayi tana salallami, lokaci d'aya ta soma kuka, ta rasa wanda zata gayawa tunda innan ta ta wuce!!!!!! Zarar Hijabi tai ta zura ta barwa yarinyar da aka kawo mata me reno mamaa ta fita da sauri, driver na ganinta ya taso da escort biyu, ta shige mota suka cira! ********** Ba wani abu bane ciwon daine ya tashiwa hafsat, amma da sauk'i bekai wancen ba, an samu ta farfad'o sedai ta gagara bari a mata d'inkin wurin se kuka takeyi tana cewa tsoro takeji, Dr. Samha aka k'ara baiwa damar dubata inda kai tsaye tace za'a iya barin wurin hakan yankuwar bekai ace se anmata d'inki ba, sabida ba wani sosai bane daze gagara warkewa da ruwan d'imi, a cikin satima idan jikinta yanada kyau zeyi healing da kanshi, da wannan aka barta akan baza'a mata d'inkinba.....Anty Fareeda ta kalli Maheer sunbar hafsat tana bacci sun koma office d'in fareeda tace dashi "Maheer meya kaika? Wane haukan ya kaika hayayyak'ewa mace haka, bazamuce baka saba ba tunda yake kanada mata harda arziqin 'ya, meye na yuwa mace wannan hawan k'awarar?...." Lokaci d'aya kunya ta dabaibaye Maheer yace "Anty Reedah ba haka bane ba wlhy bansan ma anyi ba, bani acikin hayyacina sedaga baya" D'an murmushi tayi bataso ta k'ureshi ta kula kalaman suna masa nauyin fad'a "Babu damuwa, amma kanada aiki, dan yarinyar seta dinga gudunka yanzu kam...kuma ka sani seka barta ta huta koda na one month ne, and nxt time plss kamata a hankali, hanyar budurwa komai yawan shekarunta se'a hankali ake mata wannan dakayi yanzu, a hankali zakabi da ita idanma tanada k'arancin ni'ima seka nemi wata hanyar ta sauk'ak'a mata, barema ina zancen saukar ni'ima ga yarinyar datake a tsananin tsorace, Dr. Samha tace ko suman datayi tsorone, dan Allah ka rik'a yin komai a hankali, lastly kuma kaida Anty Nasara kasan dai seta gayawa matar ka ko?" ************* "Ke Nasara waime sa koda wane lokaci kikeyin abu kamar wata k'ank'anuwar yarinya ne? Tayaya zaki kalli idon k'aninki kice masa yana zina?" Cikin takaici ta furta "Yaro da matarsa dan rashin tarbiya seya kawo mace cikin gidan ubansa ya hayayyak'e mata har haka, inada yak'inin cikine da ita Allah ya toni asirinsu" "Waike bakida hankaline? Toki sani Hafsat Matar Maheer ce, ubanku da kanshi ya d'aura auren su, yace kar a gayawa kowa, ban gaya kiki bane ba sabida nasab halinki sarai, kuma ko yanzu akul d'inki kika gayawa matarsa wannan maganar kotajin wai matar sace Hafsatun" wara idonta tai "Matarsa kaman yaya?" Dak'uwa ta mata da hannunta "Kamar yanda nake mata a wurin ubanki, ki sani aurensu yafi watanni shida, watak'in yaune ya samu keb'ancewa da matarsa harya mata aika aika haka" tana tab'e baki na bak'in ciki tace "An nunamun umma banida muhimmanci a gidan nan, ace anwa k'anina aure na biyu banida labari, to narigada na gayawa islam komai a waya wlhy....." Zaro ido waje Umma tayi😳😳😳 kantace wani abun wayanta ya soma ringing, a hankali ta d'aga ganin Fareeda ce ta kara a kunne "Umma mun shiga uku, wlhy islam tazi har asibiti anwa Hafsat Allurar bacci ta shak'eta gatanan yanzu ba kanta, sanda tazoma bama nan nida Maheer yanzu bamusan abinyiba, ga jikinta cen ya rikice da k'yar aka k'waceta a hannunta" Allah umma tasoma kira kanta ce "Ganin zuwa wurinku" ta mik'e ta sab'a hijab, Nasara ma ta biyota.... "Karki biyoni wlhy, karma ki sake zuwa inda nake!!!!"Dan Allah umma ni mesa kuka tsaneni, da girmana da komai da 'ya'yana ace za'a rik'a cin zarafina har haka" waigowa umma tayi ta kalleta,k'ank'ance idanta tai cikin k'unan rai ta furta "Wanda duk yace halina kika yo wlhy besan ko wacece niba,Binta ni kikewa magana haka? Shikenan....." Ta juya...sororo ta tsaya tana kallon umman harta fita, ita ko wane irin mugun haline da ita da har uwar cikinta ke nuna k'yamarta akan ace halinsu d'aya.......gwiwa a sace ta fice itama a gidan. ***************** Hankalin Maherr sosai ya koma kan Hafsat,yana cikin matsanancin fad'uwar gaba da gigitan yanda ya gan tanata faman tari, tana rik'e wuyanta cikeda azaba, da k'yar Fareedah da wata Dr. Suka ceto ta, ta dena tarin amma se kuka take tana rik'e wuyanta yana mata zafi, matsawa yai kusa da ita ya rik'o hannunta kai ta d'aga ta kalleshi murya cen mak'ale da mak'oshi tace "Ka kainu gun umma, islam zata kasheni idan na zauna anan, dan Allah ka kaini gun umma" rik'eta yai sosai daurewa kurun yakeyi amma ji yakeyi tamkar ya fashe da kuka....."Sannu Hafsat babu abinda ze sameki, ina tare dake kinji" Islam ta takure a gefe se zare ido takeyi tana had'a gumi, ranta a matuk'ar b'ace ko kad'an batayi dana sanin abinda ta aikata....ana haka Umma ta shigo da sauri har tana had'a k'afa da escort a bayanta suna take mata baya.....kai tsaye gaban gadon ta tafi ta rik'o hannun hafsat d'aya, lokaci d'aya Maheer yaja baya cikeda girmamawa, kallon tsaf ta mata ita kuwa se kuka takeyi "Umma zan biki gida, islam kasheni takeso tayi, bakigaba ta shak'eni kaman zan mutu, dabadan matar cen d'akin ta shigo neman ruwa ta ganta ba da....se tari ya sark'e ta tanayi tana zubar da k'walla " Sannu 'yata, sannu Hafsat dena yin maganar kinga batama fita sosai, naji meya faru ai kuma akwai Allah," juyawa tae ta kalli Dr. Samha "yanzu abinda nake so shine,ku bani ita muje gida, ke Fareedah kiwa family Dr. Namu waya, shida samha dake farida dema gidana idan matsalar befi k'affin gida a miyar mun da ita gida.....ke Fareedah ki baiwa Mijinki damar kiran Abbanku yamasa bayanin abubuwan dasuka wakana a asibiti, nizan masa maganar abubuwan dasuka faru a gida" gyaran tsayuwa samha tai ta rattafo bayanai akan sit bath ya wadatar ga raunin dataji, a kuma bata hutun wata d'aya ta warke sosai zancen shak'a kuma ba matsala zasu bata pain reliver kurun, harkan daya shafi suma dama se ana kiyayewa abubuwan daka iya haifar dashi, da wannan bayanin suka shirya zuwa gida babu wanda yaceda Islam ci kanki, gagara binsu tai gida ta wuce gidan nata, yau kam ran Umma yakai mak'ura wurin b'aci da ala'amarin Nasara da Islam, wannan wane irin bala'i ne maheer ya janyo musu na auro musu mace wacce har take yunk'urin yin kisa akan kishi, ga harda jini a tsakaninsu, b'angaren Nasara kuma yarinya me budurwan zuciya dan batada maraba da yarinya, abubuwa takeyi sekace me bakin uwa, ta k'ara sauyawa nerace ta gigitar da ita, amma wannan karon zata wa Abba bayani ta gaji..... ************** Komai daya shafi ayyuka da meeting da Abba kedashi cancelling yai ya tattaro ya taho Nageria dama yana ghana.........rai a matauk'ar b'ace ya had'a meeting, yayiwa maheer fad'a sosai akan rashin bin umarninsa, ya k'ara da cewan "Dalilina na adane maganar auren shine domin ganin dududu yaushe kayi auren da har zakawa matarka abokiyar zama, abun haushin ma batare da sanin taba, kanada wata matar menene na zagwad'i akan wata? Nayi niyyan na dawo don iyalanka kawai in zauna muyi magana sosai dakai dasu in baiwa uwargidanka hakuri akan auren amma kayimun shishigi da halin en zamani....... Ke kuma Nasara dukkanin abubuwan da kike inada labarinsu sabida haka daga yau na yanke miki hulda da kowa na gidannan daganan har tsawon watanni shida ko kiran waya kikayi ban yafe miki ba, kije ki nemo hankali ki kuma san dad'i da muhimmancin 'yan uwa a kusa dakai maza kuma ki tashi yanzu ban yarda ki furta koda kalma d'aya ba ki fice ki bani wuri" Tana kuka ta tashi ta fice daga gidan gaba d'aya........ Hakuri sosai ya baiwa Islam da ban baki, ya had'a da Nasiha akan abinda ta aikata se kuka take, a zatonsu kukan nadamane basuda labarin kukan tsnanin bak'in cikin an d'aura auren mijinta da Hafsat ne, a yanda takeji ko yanzu ta samu dama zata iya kasheta har lahira....... Yayi nasiha agaresu baki d'aya banda Hafsat babu ita a taron tanacan kwance muryan ta se k'ara disashewa yakeyi..... ************** Har aka kwana bakwai Maheer baya kula islam, bece da ita komai ba amma sam baya mata magana, kota masa magana baya kulata, ko abincinta bayaci sam!!! Wannan ma k'arin qiyayyr Nanuwa ne a ranta daram. ************** A d'akin umma yake zaune saman kujrar dake fuskantar gadon, yana kallon Hafsat cikeda tausayi tunda ya tsoma mata rayuwarsa atata take ganin iftila'in rayuwa iri iri!!! Yawa kansa alk'awarin kulawa da ita, bata k'auna da so na hak'ika share dukkanin hawayenta sabida taji wuya a rayuwa, tasha wahala ata dalilin sa, Baccinta take cikin kwanciyar umma kuma tana k'asa tana kallo, yafi awa d'aya yana kallonta a d'akin tanata bacvmcinta, hakan ba sabon umma bane ba shisa batama shiga d'akin bayajin kunyarta shiyake jinyar matarsa, seya wuni a d'akin be fito ba sabida baya fatan d'agawa daga kusa da ita, yana nan zaune harta farka, Seda ta jima da farkawa sannan ta bud'e idanta kaman yanda tayi zato shid'inne kuwa, k'amshin turarensa ya gama karad'e d'akin tako ina.....da murmushi ta tarbesa sannan tace masa "Hero ina wuni" murmushi yai "Lafia lau yaya jikinki Baby, kinji sauqi dai ko? Koda inda yake miki ciwo ne?" Murmushinta tafad'ad'a "Bako mai, wanka dai kurun nakeso nayi" yana Murmushi ya mik'e "Kiyi wanka zan saka a kawo miki abinci" batace komai ba harya fice, haka ya wuni a wurinta har after 10:pm sedama umma ta koreshi tukunna yana baiwa Hafsat kunya akan wannan lak'uwar.. ************ Yayi ta knocking gidan anna ba'a bud'e masa ba, abin ya bashi mamaki har kusan 11:30pm yana kncoking, wayarta ya kira kusan so ba adadi amma bata bud'e masa ba, daga k'arshe ma yaba kallo aka kashe fitilun parlor da kayan kallo amma ba'a bud'e masa ba, shi abinma dariya ya mugun bashi ya juya kurun ya shige motar sa ya kwana aciki, ko fitsari daya dameshi a toilet na bq yayi shi, seda gari ya waye tas har k'arfe tara sannan ta bud'e gidan baiwa masu gadi abinci, nand'inma er aikintane ta bud'e....... ************ Shiga yayi yai wanka....ya kintsa kanshi zuciyar sa a cunkushe, yana mamakin islam, harta manta halacci? Shida kanshi zatawa wannan cin kashin agaban securities da kowa na gidan sa, yana iya zuwa ya kwana a hotel amma yanaso ya nuna mata iyakarta ne, seda ya shirya tsaf sannan ya tattare duk wani abu muhmmi dayasan nasane da abubuwan buk'atarsa muhimmai ya fice daga gidan batare daya koda nemeta ba, aranshi yace islam kenan tabbas bakisan ko waye Maheer ba da sauranki.....

Post a Comment for "WATA FUSKA CHAPTER 15"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...