WATA FUSKA CHAPTER 13 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

WATA FUSKA CHAPTER 13

WATA FUSKA CHAPTER 13

- - Post a Comment
WATA FUSKA CHAPTER 13

  Kinga Sis ki kwantar da hankalinki zan kira sha'awa na musu bayani zuwa anjima kad'an nanda ma 1 hour yanzu inada patient ne" tana kuka tace ."To anty nagode sosai" tanata faman kukanta a parlor Sophie tazo ta zasemta ta zauna kusa da ita+ "Kiyi hakuri Hafsat banji dad'i bane dana ganki keda yaa Maheer kuna wannan abun, kinsan fa ba kyau kuma Abba yamana nasiha akan tsare mutuncin mu, mesa zakiyi hakan?" D'agowa tayi ta kalleta "Haba sophie tunda muke dake kin tab'a ganin koda saurayi nayi? Kyau ace yanda muka shak'u da juna kifi kowa sanin halina" langwab'e kai tayi cikeda damuwa "Kamar miji da mata amma Hafsat, kofa hanashi bakiyi ba kalli yanda kuke kallon juna mesa zaki biye masa?" Ranta a b'ace cikin d'acin murya ta furta "Amma Sophie idan ma hakanne shi dayake yayanku bazeyi laifi ba seni, shiba d'an iska bane ba, shi bakwa zarginsa da lalatani seni ce zan lalatashi" riqo hannunta fiyya tayi "To kiyi hakuri, amma kin san bakyau ko? Bedace koda shi ya nemeki ba ki bashi kanki, kinsan fa ko kadan babu kyau irin wannan, dan Allah karki k'ara bari yakai hannunsa jikinki, dama akn wannan ne kurun ya d'auke matar sa" k'ura mata ido tayi "Kinsan amma yafi zama haramun ka hanawa mijinka kanka ko? Allah yana tsinewa duk macen datake hanawa mijinta kanta alhali yana cikin bukatar ta" Mamakin kalamanta ne ya sanya tayi mintuna kusan biyu bata samu abun cewa ba, da k'yar tace "ban gane ba, toke mujinki ne" wasu yawu ta had'iya kantayi magana ma Shauty ce tafito da gudu ta fad'a jikin Hafsat "Dan Allah hafsat kiyi hak'uri, wlhy rashin sanine, karki d'auki kalaman mu har zuci, bamusan an d'aura aurenku da yaa maheer ba, dabamuyi wannan haukan ba" kukanta ta tsananta ta rungume shauty basu hanata ba seda tayi ya isheta tukunna ta tsagaita "Banso ko kad'an ace ko 'yan uwana su gagara shaidan halina ba, nayi tsammanin koda fin haka kuka gani kumun uzuri da magana me dadi, amma se kuka gaggasamun maganganu da zeyi wahala na mantasu da wuri" shauty ce tace "Dukda bamu kyautaba amma kinsan bazaki hanamu yin dogon zargi akan kuba, kema duk yanda muke dake ace wai ki gagara gaya mana aurenki dayaa maheer " kallonta takeyi kaman bazatayi magana se cen tace "To Amma shauty Abba ne fa yace karmu fad'a" "Dukda idan kika fad'a mana wazamu gayawa? Daduk abin bekai ga haka ba" sophie ce ta nemi qarin bayani awurin shauty kai tsaye ta gaya mata tub zuwan yaa Mahii Nigeria aka daura auren, murnarsu ne ya mantar da Nanuwa damuwar datake ciki dole ta hakura suka ware sunada jin dadi, amma ance karsu nunawa yaa Maheer sun sani ko umma karsu gayawa. *********** Maheer ranar da yamma ya dawo gidan, su Sophie kuwa en iska suna ganinsa suka tsiri zuwa group discussion, be kawo komai a ransa ba, kurin dai suna fita ya rufe gidan da nufin wanawa Hafsat kai, dan ita batasan yazoba, shisa ma dasukace zasuje group discussion tace bazatayi ba ita ba course dinsu daya ba....... Kwance take asaman gadon tayi ashe ashe tanashan iska daga ita se vest da boxers irin na mazan nan, amma vest irin ta matace b'ingilalliya ce me fad'i, cotton bod ne a kunnen ta tana sosa kunnenta a hankali tana lumshe ido, jin anshigo d'akin be sanya ta bud'e idanta ba cox tama zata en shiriritar ne suka dawo, k'amshin turaren datajine ya ankarar da ita, bud'e idanta tayi a hankali ta saukesu akansa, batasan sanda tayi murmushi ba, lokaci d'aya ta miqe zaune "Sannu yaa Maheer ina wuni" zama yayi kusa da ita abakin gadon ya rik'o hannunta "Dakin sani dabaki tashi daga wannan kwanciyar da kikayiba, dazaki shekara dubu kwance a hakanan, dana shekara dubu a tsaye ina kallonki" Rausayar da kanta tayi tana murmushi, hannunshi yakai ya shafi mararta seda cikinta ya k'ara lafewa ciki da sauri STORY CONTINUES BELOW "My princes wurinki nazo muyi hira" Kallonshi tayi cikin idonshi shima ita yake kallo, takai hannunta d'aya saman nasa dake kan mararta ta murxa a hankali kantace "Nagode yaa maheer, me kakeso na kawo maka" kanne idanshi d'aya yayi yace "Fresh milk zaki bani" murmushi tayi, bata fahimcesa ba "Babu agidan d'azu muka shanye, sedai ko yoghurt" hannunshi yakai akan dukiyan dukiyan fulaninta "Ga fresh milk ina gani zakice wai babu, sedai ko idan rowa zakimun" yau kad'ai wata irin kunyarsa ta lullub'e ta, ta dukar da kanta ta gaza furta kalma koda d'aya ce....gogan jikinsa harya soma rawa tunda yake be tab'ajin laushin dukiyar fulani kamar wannan ba.....shi bama wannan ma ji yakeyi tamkar ya mata shigar sauri amma yana tsoron abinda zeje yazo, rungumota yayi gaba d'aya jikinsa yana kyarma "Princess yau kawai ki barni in huta da jikin kinnan ko yayane, roqon alfarma nake dan Allah badan halina ba" hannunta takai ta shafi sumar kansa sannan tace "Mesa kake mun irin wannan ne yaa Maheer, kodama cen ni bance dakai jikinka yanada wani shamaki da nawa ba, kaine kake nisantar da kanka daga gareni" Lumshe idanshi yayi, bashida wani taimako daze iya yiwa kanshi, Abba yabashi wani azababben punishment dayake ganin babu me zafinsa a duk fad'in duniyar nan, yana tsananin buk'atar matarsa, ada yana shareta ne sabida babu yanda zeyi yasani idan yaci gaba da kusantar ta wani lokacin seyayi b'arnar daba shiri, idan daddy yaga Hafsat da ciki shi yaya zeyi da ransa? Kuma tabbas baya samun nutsuwa da islam tunda ya k'wallafa ranshi akan hafsat, yana samun cikakkiyar gamsuwa da ita, tana iyakar k'ok'arin ta dukda kasancewar tanada juna biyu, zuciya ce da rai dakeda buri..... A d'aya b'angaren kuwa,Nanuwa jikinta da zuciyarta duk lugude suke mata, batasan mezeje yazo ba, gashi sam bata shiryawa hakan ba, ta shirya nunawa Maheer cewar ba'awa mutum yanda yayi, kayi amfani da ikon ka ka auri yarinya batare da izinintaba, bazatace batasan k'awarta islam ba, amma ta sani zumuncin su ya tafi kenan har abada....ada tasani taso Maheer amma wlhy yanzu babushi a ranta dasunan so, abubuwan datakeji game dasu ta alak'an tasu akan burgewa kurun, idan kuma ya rab'i jikinta bata iya hanashi wannan b'angaren ma wa'azin anty fareedah take tunawa datace mata duk macen data hana mijinta kanta, Allah da mala'ikunsa sun tsine mata, tsinuwar Allah kuwa yana nufin nesanta daga rahamar sa idan hakane bazakawa kanka tunanin aljanna ba idan ka mutu baka tuba ba tunda yake har Allah yasa ka mutu baka tubaba!!! Ina zataje da wannan nauyin? Da wani tunanin yin ramuwar gayya gwara ka hakura ka fawwalawa Allah lamuranka, watak'ila ma zab'in iyaye zab'ine na Allah....... Saukar hannunshi tajiyo asaman mararta ba zato ta shanye marar ciki har cikinta, d'age rigarta yayi ya sanya hannunsa yaci gaba da shafar wurin a hankali, amaimakon jikin Hafsat ya mutu se jikinsu ya mace a tare suka kwanta saman gadon ya gagara aikata komai agareta, se shafar marar da yakeyi kanshi yana saman k'irjinta....sunyi tsit se numfashi suke saukewa dukkansu a hankali, besan meya kashe masa jiki ba....shafa k'asan cikinta dayakeyi ne ya haifar mata wata k'atotuwar sha'awa dabata tab'a shiga cikin irin yanayin ba, tana kwance batasan sanda hannunta yakai saman kanshi ba, tasoma shafa sumar dabatada yawa tasha gyara se shek'i takeyi, a hankali take yawo da hannunta asaman sumar tana shafawa, a tare suke d'aukar numfashi sukuma sauke a tare a haka dukkansu sukayi bacci batare da shirin yinshi ba, yasha mamakin sanda ya farka yaga anyi isha sunata bacci, cike da kwanciyar hankali take baccin ta, gashi dukta mak'alk'ale masa, sumar kanta har saman k'irjinsa bekosan sanda suka dawo hakan ba.....kwantar da sumar kan nata yayi yaci gaba da shafawa seda ta bud'e idanta a hankali, tamkar a mafarki taga komai, sauke idanta tayi akan dukiyar fulaninta dake waje da sauri taja vest d'inta zuwa k'asa kunya me tsanani ya kamata, murnushi yayi aranshi yace yarinya kin makaro naga komai. "Ki tashi muyi sallah princess" Mik'ewa tayi zaune seta tsinci kanta dajin nauyin mik'ewa ya ganta da wannan wandon, tasaba zama da ire iren wannan kayan acikin gidan amma wannan yamata guntu, bashida maraba da pant, kallonshi tayi ta sauke kwayar idanta a qasa da sauri...mik'ewa yae ya mik'a mata hannunshi a hankali ta zura nata aciki yajata tamike kai tsaye a k'irjinsa ya mata masauki yana me k'ura mata, yau kawai duk yanda yaso ta kalleshi tak'i, sumba ya manna mata a goshi ya tallafo fuskarta da tafukan hannayenshi STORY CONTINUES BELOW "Hafsat ina sonki kinji?" Murmushi tayi batasan ta furta masa "Nagode sosai yaa maheer" D'an bata fuska yayi seta kwace jikinta ta juya da sauri ya k'ara rik'ota, hannunsa ya sauka akan mazaunan ta, wani yamutsewa tunanin sa yayi, wannan wane irin laushi yakeji ajikin wannan baiwar Allah jikinsa ne da hannunsa ke neman bashi kunya, yayin da ya k'urawa cikin idanta ido, itama shi take kallo se zare ido takeyi, kaita yayi k'irjinsa gaba d'aya ya rumgumeta tsam ajikinsa....k'wacewa jikinta tayi "Anyi salla fa, ko magrib bamuyiba" saketa yayi idanshi har yayi ja jajir, ban d'akin ta shige gaba d'aya tayi fitsari tayi alwala tafito. ..baya dakin yabata damar yin sallan ta cikin nutsuwa ta nutse sosai cikin tunanin Maheer indai zasu keb'e seya kai hannunsa jikinta, meke saka jikinsa rawa idan yana tab'a ta? Meye ma ya sanya yake tab'atan tana fatan ba sha'awace ya sanya ya aureta ba, idan ma hakanne zata gwadashi ta gani inshaa Allahu idan sha'awartace baze tab'a cimma burinshi akan taba. Koda ta idar da sallolin anan yadawo ya sameta "Tashi muje yawo princess" murmushi ta masa sannan ta mike, tilastata yayi seda ta sanya kaya agabanshi sannan suka fita restaurants. *************** *Bayan wata Uku* Har wannan lokacin irin wannan ce ke shiga tsakanin Hafsat da maheer, zezo ya kakkamata suyi wasanninsu amma baze taba kaiwa ko a breast dinta ba, yayi wuta ya laluba da hannunshi, ko tsiraicinta be tab'a buk'atar ganiba, ita kuwa hajiyar cikinta ya tsufa tanama asibiti sabidata wuce EDD d'inta da sati biyu, suna tsammanin yi mata aiki idan bata fara labour ba zuwa gobe.... *************** A b'angaren Ummul kuwa tanacen da cikinta watannj biyar a Niger, batada wata damuwa tana samun kulawa sosai ba er kad'an ba awurin Naja da maman Hafsat, ga Ameen kuma duk k'arshen wata seyazo yamata sati d'aya hotel suke tarewa abinsu.....Alhj Baba kuwa yaci kud'irin cin uban Ameen sabida yaji labarin matarsa tana Niger, lafe masa yayi sabida so yakeyi ya shammmace sa, bedai takai maimai inda take ba amma tabbas an sanar masa cewan taje Niger.... ********** Yauma kamar kullum, da sassafe Maheer yazo duba Hafsat, haka yakeyi da sassafe yake zuwa, a parlor suka had'u, Dama ya sabar mata suna had'uwa zata rungumeshi harda guzurin sumba shima kuma haka, suka Sophie suna parlor d'in kai tsaye wurinta ya nufa ita ma kuma tazo suka rungume juna da kanta ta sumbace sa a kunce tana murmushi tace "Good morn my charming prince" "Morn princess how was ur night?" Waigawa tayi ta kalli su Sophie da tunda suka gaidashi suke kallon tv basu ko kulasuba tace "Bayan jiyan baka sakani bacci ba, to beyi dad'i ba" Mazaunanta yad'an daka "Kin ganki, to kiyi hak'uri, baby ne tana asibiti bazan iya barinta ita kad'ai ba" kallonshi tayi ta cab'e fuska ta juya d'aki kurin, murmushi yayi yagama dasawa Hafsat soyayyarshi me tsanani ga kishi daya kula tanada shi yanata dariya sanda ya juya yabita d'akin, yajima da sanin kannensa sunsan da auren harya k'ara ja musu kunne akan su kama bakinsu kar islam taji......tana tsaye jikin mirro ta sanya atamfa ja me zanen fari ajiki, tayi kyau sosai, turare take fesawa ya k'araso ya rumgumeta ta bayanta "Princess menene kuma yau kika barni a tsaye?" Juyowa tayi gaba d'aya ta fuskancesa "Nazata ka koma wurin jinjirarka ka bata nono tasha" murmushi yayi yauce ranar farko data masa bak'ar magana shima d'in a fakaice "Bazan k'araba" ya furta yana me marairaicewa" d'auke kanta tayi daga dubanshi "Me kayi ne?" "Cewa islam baby agabanki bazan k'araba kiyi hakuri kinji my princess" shiru tayi bata ansa ba, seda ya kara cewa "Kinji?" Sannan tace "Ba komai fa, ka fad'a kawai aina saba ji" Be kulataba "Ina zakije ne?" Kallonshi tayi "School mana" jinjina kanshi yayi "Dama nasone muje asibiti dukanmu gun Baby" da sauri ta kalleshi jin ya k'ara ambatar babyn shima dai dukse yaji wani iri amma seya wayance tamkar bece komai ba.....k'walla ne ya taso mata bataso ta bada kanta agabanshi da sauri ta juya zuwa toilet......seda tayi hawayen batasan wane irin kishine da ita ba, wanke fuskar tayi tazo dakin harya fice ta k'ara gyarawa ta fito, suma duka shirya sukawuce asibitin gaba d'aya......labour ne ya tasowa islam amma sune sukayi indusing nata, dayake cen turai har mijinka yana shiga d'akin haihuwa dan haka yana ciki haihuwar ya taso bilhaq amma service yayi thick da yawa, se rirrik'eshi takeyi tana ihu sekace wata arniya shine ma yake mata adu'a, ganin haka ya sanya ya fito bemasan sanda yake hawaye ba, da sauri Hafsat taje gunshi ta lalubo masa hannu ta rungumeshi "Menene Yaa maher, Babba dakai kake kuka?" D'agowa yayi ya share kwallan dake idanshi "Hafsat islam fa kaman mutuwa zatayi zatayi, har yanzu fa bata haihu ba" runtse idanta tayi sannan ta bude su a kansa ahankali "Noo inshaa Allahu lapiya qalau zata haihu, karka damu, kadena kuka kurun adu'a zaka mata kaji" bece komai ba, k'annensa ma sunyi cirko cirko, zaunar dashi tayi ta d'aura masa kansa saman kafad'arta, turai ne ina ruwan wani dasu....hankalinsa atashe yake tsoro yakeji, wannan azabar dayaga islam nasha anya maza sunawa mata adalci kuwa? Ka dinga cutar da mace alhalin itace ke baka dukkanin farin cikin daya dace? Kamar an tsikareshi sekuma ya mik'e zuwa labour room d'in.... Islam tasha wuya daga bisani cikin ikon Allah ta suntulo yarinya me asalin kyau, me matuk'ar kama da ita bako tantama.....murna awurin Maheer ba'a magana se sannu yake mata ansha wuya islam. D'akin hutawa aka mayarda ita, inda Taketa wani iyayi ganin su Nancy "Honey pls karkamun nisa bakaji yanda bayana yakemun zafi ba sosai" Rik'e hannunta yayi "Sorry my baby, zakiji sauk'i kinji, zanwa Dr. Magana ma su kula dake da gaggawa, kinyi kokari sannu kinji babyna" murmushi tayi idanta nakan Hafsat, yamutsa fuska ta k'arayi "Honey kasan me?" Kallonta yayi still hannunsu yana had'e wuri d'aya "Naso ace Baby boi na haifa me matuk'ar kamanni dakai" girgiza mata kansa yayi "Noo ki godewa Allah ma daya baki wannan me kamar ke d'in, ni Alhamdulillah dama bana gajiyawa da kallon kyakyawar fuskarki kinga yanzu kin samamun farin ciki, kin haifamun me kamar ke swt hrt, kin haifawa kanki kishiya" Tabare fuska tayi "Aa ni banason kishiya honey, Allah ya kiyayeni da kishiyar gaske" murmushi kurun yayi "Yanzu kinsha ruwan sanyi daga haihuwanki, saura tea ko?" "Noo nina k'oshi" Tabashi amsa tana wani yamutsa fuska "Bazamuyi haka ba Babyna, ki daure kisha tea d'in ko yaya ne" "Honey nika sanya amun tuwo, yaushe rabon danaci? Kuma kaga gidansu Nanuwa sun iya miyan me jego da kunun ma, sabida kaga ko mak'otansu aka haihu susukeyi ka sanya tamun mana" yasan da biyu tayi maganar "Tunda Mamanki tana kan hanya ki hak'ura mana setazo, Hafsat dan anayi a gidansu be zama lallai ta iya ba" Tab'e baki tayi "Menene amfanin ace setazo? Kenan idanda bazata zoba banida wani gata kenan anan garin, alfarmar daka nema aka wuto da kayan ta kenan yazama abanza" "Noo ba haka bane Babyna kide bari tazo" "Allah ni idan ba wannan tuwo da miyan da kunun ba bazanci komai ba in zata shekara bata zoba, so akeyi in lalace mijina ya gujeni anamun bak'in ciki ne kurun" murmushi yayi "Islam rigima, naji bari muje gidan a had'a komai kinji" Se sannan tayi murmushi..ya kalli Nanuwa "Ke nanuwa wuce muje na direki a gida sena wuce yin wasu sabgogi kanna dawo ki tabbatar kin had'a mata komai datake buk'ata har kunun" Wani k'ululun bak'in ciki ta had'iya kantace "To Yaa mahii" ya miyar da dubanshi zuwaga su Sophie "Ku kularmun da ita kanna dawo kunji" suma dai to sukace kurun basuyi magana ba,shida hafsat suka juya zuwa harabar asibitin suka shiga motar bamewa wani magana...seda ya daidaita kan motar sosai akan titin sannan ya kalleta,tayi wani kici kicin da fuska ta b'ata rai...hannunta ya kama "Princess yadai,anmun haihuwa ko barka bazakimun ba" Waigowa tayi sukayi ido biyu idan nan yayi jajir kamar zata runtuma ihu haka takeji "Matar yayana ta haihu ainima 'yatace ko, nima bakamun barka ba" murnushi yayi bece komai ba har suka isa gidan na islam inda ta koma......suna shiga ya rufe k'ofar ya kamota ya rungumeta jikinsa....dama kuka takejin yi wanda ze kama mata kurun take nema ta sanya kukan, lafewa tayi ta saka masa kuka sosai ya gane ta shak'a sosai ya sanya be hanata kukan ba seda yaga tsayuwar bazata haifa musu 'ya me idoba sannan ya d'agata cak zuwa bed room nashi, se a kan gado ya direta sannan ya manna mata kiss a goshi..idanta har lokacin a rufe dukda ta dena zubar da hawaye, Kayan jikinta ya zare mata tas ko motsi batayi ba seda ta dawo iya pant da bra ne ajikinta sannan ya sarara mata, idanta a rufe har lokacin ragewa kanshi nauyi yayi shima yadawo dagashi se boxers ya rungumota acikinsa, wani k'wak'waran numfashi taja ta fesar bazatace bataji saukar wata ni'ima ba, tabbas akwai wani al'amari na daban dan ganeda keb'ewa da mijin ka......tureshi tayi gefe STORY CONTINUES BELOW "Abinda ya kawomu kenan? Abinda kurun kake buk'ata a wurina kenan? Bakada wani abu dakake so a wurina se sha'awa yaa maheer, ni ban cancan ci soba ba matar so bace se zallan sha'awa, bazan barka ka b'atamun rayuwa ba a banza, bazan zura ido ka cutar dani kayiwa Allah wanda ya halicceka karka tara dani seka tabbatar kanka kana sona karka k'ara kusantana seka hak'ik'ancewa zuciyarka sone aranka nawa ba sha'awa ba, idan na hanaka kaina inhau tsinuwar Allah idan kuma na baka kaina alhalin baka sona wlhy na cutar da rayuwata!! Bakada labarin cewa idan ka gama biyan buk'atar ka dani cillar dani zakayi, kasani koba komai nk k'anwar kace mayar dani k'aramar zawara ba daidai bane awurinka!! Ka sauwak'amun aurenka indai har kasan zallan sha'awa nane a ranka" Mik'ewa yayi yana nodding kansa a hankali cikin jimami yace bayan ya matso kusa da ita sosai har suna jiyo bugun zuciyar junansu..... "HAFSAT sha'awa ni Maheer tawaye? Badai wannan abun ba" yakai hannunsa saman dukiyar fulaninta, zagaye ta yae da hannunsa ya b'alle ma b'allin bra d'inta ya zare "Akan me zanyi sha'awar ki? Mata nawa na gani a tsirara ? Basu burgeniba seke zanyi sha'awarki? Sabida wannan abun? Islam batadashi ne? Ko naki yafi nata ne?" Idanshi ya sauke akan kunkurunta ya sanya hannu ya zare d'an kanfan dake jikinta ko motsi batayiba bare ta d'age k'afafuwanta ya zare shi kuma yabar shi anan k'ara matseta yayi kanya zare singlet d'in jikinsa "Wannan girman kunkurun dakike tak'amar kinadashi be tab'a rud'ar dani ba, nakuma zata ko wannan abun naki yanada wani banbancine da sauran mata dahar zaki bani sha'awar dazan b'atawa kaina lokacin aurenki, ashe duk kanwar ja ce!!! Ban saniba se yanzu dana ganki tsirara! Ke kuma ki kalleni da kyau zaki tabbatar wa kanki cewar ni nakeda abun sha'awa bake ba, kalli k'irar jikina namiki kamada ragon namiji? A halaye nafa kinga alamun soko ne ni? Yanayina fa ya nuna miki irina zeyi sha'awar mace me kalar ki? Bari kiji tunkan adena saka miki wando nake ganin mata, k'asashen duniya babu inda ban zagaba ko karnai k'arya nace d'aif'aikune ban jeba,Naga mata iri iri wanda suka fiki komai! Naga na hutawa naga na aure naga wanda zan iya biyansu inyi amfani dasu in kawar da sha'awata, a london kurun inada dukiyar dazan iya kama hayar dukkanin karuwan garin nan, nida nakeda damar yin hakan duk banyiba sena b'uge dayin auren sha'awa? Sokon ina neni dazan auri mace ko wacce tafiki ma bare ke dan sha'awa, tunda nake ba'a tab'a jifana da muggan kalamai ba irin wannan.....Bakida abinda zanyi sha'awarki dominshi wlhy hafsat kuma ki sani sena banbance miki tsakanin so da sha'awa zan nuna miki banbanci tsakanin auren so dana sha'awa zan nuna miki inda ake aure badan sex ba!" Yakai hannunsa ya damqi nonuwan ta.... Bana bukatar wannan abun na rayu dubuna sun rayu babu, zan nuna miki yanda so ke tafiya batare da sha'awa ba ki fitar mun a d'aki!!! Ya fad'a cikin k'arajin daya firgita duniyar ta...... ******* Gid'imewa tae ta kasa mema zatayi, ta soma tattare jikinta da mayafinta,tsaki yaja yabar dakin...seda tayi kukanta me isanta tukunna ta shirya ta fito...A parlor ta sameshi....muryanta harya disashe tace "Bansan kan gidanba,me dame zan dafa mata?" Ga mamakinta beyi fushiba "Dama ke nake jira,na ciro komai,dayije saqon ya iso tun last week muje na tayaki" ta kasa sakin jikinta dashi taji kunyar sa da tunanin data masa dama yanda ta masa magana, taso ma ace fushi ya mata dayafi wannan wayancewar da yayi....Bayanshi tabi sukaje ktchn cikin k'ank'anin lokaci suka kammala tuwon semo miyan wake da ganyr suka kuma dama kunun atare se hira yake mata ta kasa sakin jikinta. Islam nacen tana shirya k'azafin dazatawa Hfsat akan ta barta da yunwa tak'i ta dawo....kiran Maheer tayi a waya yana d'agawa ta soma kuka "Haba mana Honey, se yaushe yarinyar zata kammala kaikuma ko oho, baka ma kirata bare kaji kota kammala, kaida ma kakeda yawan sabgogi agabanka yaushe zaka wani bi ka d'auketa ka taho abunka ita tazo a taxi kuma gaskia kamata fad'a idan ta wuce 30 mns bazanci abuncin ba" gyaran murya yae "Muna hanya" ya bata amsa a tak'aice bataso hakan ba amma babu yanda ta iya da maheer, wani zubun a baud'e yake tafiyar al'amuransa!!!! ************* Innan salaha ce tazo london abunka ga 'yar k'auye se kalle kalle takeyi, ita d'inma bata tunanin akwai sanda zataga haske matukar hafsat tana london ko rayuwa gidansu Maheer, gani take babu me niyyan hanasu cin duniya se Hafsat, tunda taga yanda hafsa tayi fresh take wani ciccin magani, haushi duk ya isheta, koda aka sallami Islam suka koma gida se wani yatsina take yi, har kitchen ta sameta inda take had'awa islam pepper soup na fish me yaji ta kalleta a wulak'ance tace "Ke tunda kika shigo rayuwar su islam kin hanawa yarinyata rayuwar aure me dad'i wace iriyar me mugun kwad'ayi ceke da bazaki fita a rayuwar taba wlhy kinji na rantse zan iya kasheki akan farin cikin islam! Da sauri ta d'ago ta kalleta jinta ambaci kalmar kisa bakinta se motsi yake amma ta gagara furta kalma ko d'aya " mamaki kikeyi ko, ki gwada shiga rayuwar yarinyata ki gani, shekaru aru aru muna cikin talauci Allah ya rufa mana asiri yanzu kizo kina lab'ewa kina lalata da mijin 'yarinya sabida kwad'ayin abun duniya waike ga er iska" Idanta ne ya kwo ruwa ta kasa cewa komai, juyawa tayi tayi hanyar waje, ta bude kofar ta rufota da sauri tana me toshe bakinta da hannunta akan kukan dayazo mata ba shiri da k'arfi!!!! Gidan sama yake tunda haya ne, karo tayi da mutum tana d'agowa sukayi ido biyu dashi, rike mata hannyaenta yayi yana tambayarta dalilin kukanta amma bata ce masa komai ba, Kaita acikin k'irjinsa yayi ya manna adaidai saitin kunnensa ya rad'a mata "Idan kikace bazaki jajirce ki nuna kema macece ba zakisha wahala, idan kika nunawa tsoho mara tunani kema bakida tunani to akwai tulin matsala, ina kallon su karki zata bana gani, abu d'aya zan gayamiki wlhy zafin mutuwa ne kurun yafiyemun zafin ganin hawayenki, kimun adalci ki zama jaruma kidena nuna gazawarki dan Allah" D'ago kanta tayi ta kalleshi ido cikin ido kantace "Yaa Maheer tsoro nakeji wlhy, kasan me Maman islam tace,cewa fa tamun kasheni zatayi" kallonta yaqarayi "Karkiji tsoro bazata wuce sati biyu anan garin ba, kan nan kuma zamuje yawo ma bazata ganki ba kinji" gyad'a masa kanta tayi amma har lokacin bata bar jikinsa ba... ************* Tuna ya kira Abban sa akan sunan baby Abban yace ya bashi dama ya sanya wanda yakeso yayi shawara da Umma ma itama haka tace ya sanya wanda yakeso, lastly kuwa da fareedah yayi shawara inda ya sanar mata sunan yarinyar sa Hafsat goyon baya ta basa akan ra'ayinsa kai tsaye kuwa yaje ya sanar da islam sunan baby hafsat!!!!!!!😳😳😳😳 Kutmar ***** nan kai!! wlhy tallahi baka isaba, kai Maheer kamasan me kake cewa kuwa to ita Hafsat d'in k'anwar uwatace kona ubana dazan gama shan wahalar nak'uda sannan kuma in dawo ina bibiyar kiran 'yata da sunanta" koshingid'a yayi daga zaman dayake da ya lumshe kyawawan idanuwan shi, shisam Maheer becika san hayaniya ba,kamar bazeyi magana ba yace+ "Abba ne ya zab'a sunan k'anwar mamarshine ko shima be isaba? Hafsat ita kad'aice me suna hafsat dakika sani a duniya mesane wasu lokutan bakida tunani me kyau? Inamaso na sani tukunna ita Nanuwa meta miki banaso in zamo silar komawar soyayyarku k'iyayya danni tare na ganku cikin so da kuma aminci, bansan dalilin ubangjiji matsarin komai na wurgo dukkan ku biyu a rayuwata ba, amma ki sani bazan lamunci k'iyayya akai naba, idan kina tsoron yau in dawo ince Hafsat nakeso ita zan aura tokuwa ki sani idan hakane tsarin Allah ni,ke ita dunuya ma kaf bamu isa mun hana ba, kuma tunran gini ingaya miki, abu na k'arshe dazan gaya miki, kinyi kuskuren danno Ashar agabana, a kunnen jinjirar yarinyata idan abinda kike shirin koya mata kenan sena k'waceta a hannunki wlhy ki kama kanki...zancen suna kuma wlhy ke d'in nan kinyi k'ad'an ki sauya umarnin ubana, albarkacin aure ya sanya kika tab'a ganinsa ma ido da ido bare kuma kice zaki sab'a umarnin sa, dabadan aureba kinyi kad'an ku had'u dashi wlhy.....wanda be masan mafarin suba ya basu umarni sunbi koba dan sunaso ba bare ni dakuma ke...koda ma ace nid'in ne nakeson sunan na hafsat ke wacece dazaki hanani sanyawa? Har kina kumfar baki kina zabgo Ashar, wannan ya zamar miki na farko nakuma k'arshe dazan fad'a miki karki k'ara koda wasa gigin d'agamun murya idan ina miki magana keba kowa bace dazaki kalleni kina mun ihu aka" mik'ewa yayi a hankali yau 'yan mazan ikon da mulkin sun motsa matsa, halin dabata tab'a sanin yanadashi ba ya motsa masa, tun zamansu dashi batasan halin ba, yaji zafin uwarta akan maganar datawa hafsat akan kisa, dalilan sa biyu ne na baiwa yarinya wannan sunan, na farko dai Hafsat yawa takwara badan gataba sedan Yana matuk'ar san halin 'yar tasa yayi kalan na wacce taci sunanta na biyu kuma yana jin dad'in kiran sunan a bakinsa, be shirya bata wani lak'ani ba se dai kiranta da zallan hafsat d'in ta.......Hanyar waje ya nufa yana takun k'asaita sam sryaji yarinyar ta sire masa, shi zata kalla take gayawa magana hadda danno ashar ita waye? Ko sanda yake k'arami babu me zaginsa wato ma shi take zagi, anya yawa litle hafsat adalci kuwa? Na baiwa islam matsayin zamtowa uwarta? Lumshe idanshi yayi ya k'urawa k'asan ido dayike suna sama, tunani me zurfi yakeyi akan halayen islam tabbas ze taka mata k'atoton burki!!! Baze lamun taba bari ya dawo mata Maheer d'insa na usul sam baze iyaba baze lamunci raini, harshi mace zatawa ihu da zagi, sophie ce tazo ta tsaya kusa dashi10 "Yaa Maheer zamuje gidan mu" Waigowa yayi a hankali amma sebe kalleta ya kalli k'asan k'afafun ta "Mesa?" Ya tambaya,Ta jima bata ganshi cikin irin wannan yanayin ba amma seta cije da tsoratan datayi tace "Pardon?" Lumshe idanshi yayi "Mesa zaku tafi?" Dan sosa kanta tayi "Dama maman Anty islam ne taketa zagin Nanuwa tun d'azu har tana cewa da ita mayya, shine fa taketa kuka tun d'azu to kuma shine yanzu take ce mana kanta yana mata ciwo, shine kurun sha'awa tace mu tafi abunmu" A hankali ya sauke idanshi akan nata "Laifin me tamata ne?" Sophie sarakan gulma gyaran tsayuwar ta tayi "Toh nidai inaga tamkar akan zamanta gidan mu, maman take cewa ta nanuke mana waikai takeso ta aura shisa ita me kwad'ayi ita mayya" Ranshi yayi matuk'ar b'aci amma seyayi wani murmushi yace STORY CONTINUES BELOW "Ku jirani zamu tafi tare" Juyawa tayi sabida tasan halinsa sarai se sunci ubansu. ************* Cikin Ummul kam tubarkalla ya fito sosai se shek'i takeyi abunta, tana samun kulawa mara iyaka agun Maman Nancy, tana samun kulawar so da k'auna awurin mijinta, bashida burin daya shallake ya faranta mata, tausayi take bashi akanshi tazamto sekaje wacce tai kisa tana b'oye b'oye......Naja ma hankalinta a kwance take al'amuranta amma tanaso taga iyayenta sedai ya bata hakuri akn yana kan dubasu. ************** Tunda Mahal yace zezo shida ummanshi basu samu zuwa ba se wannan karon da akayi wannan haihuwar, shima zuwan ne yayi daidai da lokacin, har sunyi waya ma da Maheer sedai a hotel zasu sauka yaso su sauka gida amma mahal ya kafe, amma dai sunyi da yamma zezo musu kodan yaga sophie da aketa cewa suna kama sosai, yarinyar dayake fatan ya aura....... *********** Yana shan k'amshi ya shiga d'akkn na islam tana zaune ta rafka tagumi tana hawaye ga innan tanan tana fad'ar wasu maganganu daya jiyowa kunnensa tunka yashiga d'akin, seya basar tamkar beji ba, yau har uwar ko kallonta beyi ba yace da islam "Zanyi magana dake salaha" Kallon shi tayi ta marairaice fuska se uwar ce ta basu wuri yace "Zan bar kwana anan gidan har se sanda inna ta tafi, koba komai jego kikeyi, yanzu zan tafi se kuma da safe sabida a kwanakin nan biyu na gaji idan kina buk'atar wani abu ki gayamun" Bakin cikine ya qara taso mata amma tasoma jin tsoron sa cikin ruwan sanyi yake ciwa mutane mutunci "Babu abinda nake buk'ata" tabashi amsa a tak'aice be kara cewa komai ba ya juya abunshi itama se kunci takeyi takira anty Nasara take gaya mata sunan baby da komai daya faru, ashar ta danna ta soma kumfan baki, Abba tasoma kira tana zayyane masa abinda ya faru akan sunan da maheer ya danya murmushi yayi yace "Haba Babba! " dayike haka yake kiranta wani zubin "Ina sunan k'anwata ya sanya? Aiya kyauta ma yayi hikima Allah ya masa albarka" Haushi ya kamata tace "Abba sunan wannan tsintacciyar magen nefa hafsat ya sanya" murmushi yayi ya gano sosai Babba batada kai har yanzu1 "Babba sunan k'anwar sane waini tukunna ma ina ruwanki? Kinga karna k'araji bake kika masa aure ba, bake kika haifa masa yarinyar saba dan Allah babu ruwanki da iyalansa kinjini ba" Hakuri ta bashi sukayi sallama. ************ A gidan su Hafsat kuwa yau se kumburi takeyi kanta sarawa yakeyi, tarasa wace irin rayuwace wannan Allah ya jefeta dashi, Kiran sophie Maheer yayi "Ki gayawa Hafsat zamu koma d'akina da ita, yau acen zata kwana" Murmushi sophie tayi taje ta gayawa Hafsat, turo baki taki "Allah ni bazan jeba" tafad'a tamkar tayi kuka kallonta sha'awa tayi "Akwai wani hali na yaa Maheer da baki saniba Hafsat, rufin asirinki d'aya ki tashi kiyi wanka ki kwashi tsummo karanki kije, ke matar sace bakida wani wulakancin dazaki masa, kuma wlhy karki bari yau ya sauke wannan halin a kanki kinmaji na gaya miki" Mik'ewa tayi jikinta a sake ta watsa ruwan ta kimtsa kanta cikin kayan bacci masu laushi hijab ta d'aura akai ta dauki zani ta musu sallama da wayanta a hannu zuwa d'akin nasa.....Da sallama ta tura k'ofar d'akin tashiga yana kwance yana danna wayarshi sanye da boxers da singlet yana wasa da alawar dake bakinsa......ya amsa mata sallama ta sannan ya mik'e ya tarbota ta hanyar sanyata a k'irjinsa...hannunsa ya sanya ya shafi kanta "Ance kanki yana ciwo kinsha magani" Yanayin muryanshi taji ya sauya mata gaba d'aya, d'agowa tayi suka had'a ido sannan tace masa "Ea amma naji sauqi sosai Alhamdulillah" jinjina kansa yayi ya juya zuwa gadon kana yace "Kizo ki kwanta anan, ki rage wannan kayan nauyin" batai musu ba ta zare hijabin ta ninke da zanin ta daura akan resting chair ta d'are saman gadon a hankali ta zauna tsakiyar sa, akwai hula akanta data cuccura sumar kanta aciki.......ta lumshi ido ta had'e hannayenta tana rero adu'o in bacci a sarari....seda ta hura iska hannunta na dama dana hagu sannan tayi k'asa da sama tukunna ta shafewa jikinta, se kallonta yakeyi matsawa tayi ta kamo hannayensa duka biyu ta rufe idanta ta masa adu'oin sosai shima ta hura masa iska tako ina sannan ta shafe masa jiki se kallon ta yakeyi, yama kula kaman muryanta ya canja sannan kuma yaji zafi a hannunta bedai katseta baneba sabida yaga alamar wannan tarbiyar sabintace, ita kuwa ummul ta tunano kullum ita ke mata adu'a dabida batasanyi se baccin wuri...... Kwantawa tayi a gefen sa ta matse kusa dashi sosai, fuskarta adaidai k'irjinsa ta rufe idanta iskar datake shak'a tana fesarwa yaji zafinta a k'irjinsa, hannun sa yakai saman kanta "Innalillahi, ke Hafsat zazzab'i kikeyi haka kikayi shiru?" Bud'e idanta tayi tana murmushi "Nasha magani zakaga ya sauka yanzu, kayi baccinka kaji" hannunta ya rik'o taga duk ya rud'e "Sannu wane maganin kikasha, ko asibiti zamuje?" Lumshe idanta tayi "Nasha maganin zazzab'i karka damu" daganan ta rufe idan bata kara magana ba, harsema tayi tamkar bacci take alhali kuma idanta biyu zazzab'in ma da ciwon kai sun k'ara yi mata yawa....shikuwa yayi tsita yana kallonta yanda numfar fashi a wahalce wayar sace yayi k'ara ya d'akko ya ansa tare da daurawa a kunne.... "Anty Nasara Barka da war haka" "Yauwa kana lapiya?" "Lapiya lau sedai kinyi kiran dare" tsaki taja.. "Kaita shafa dama kiranka nayi ince inaso a baiwa baby sunana Binta Fatima kenan" murmushi yayi "Kiyi hakuri anty, inshaa Allah idan aka qaramun haiguwa indai macece Fatima zan saka, yanzu har anwa yarinya hud'uba da Hafsat" k'irjin Hafsa ne yayi mugun dokawa ta kid'ime tashiga uku "To saime, aiba suna akayiba dan haka a canja" murmushi yayi ya jima da gani ita ke juyawa islam kai tunda a farko ai basa shiri "Kiyi hakuri anty, Se wani lokacin wannan dai hafsat ce" Masifa ta fara masa ya sanya ya kashe wayan gaba daya ya ajiye a gefe jin wannan sunan ya k'ara haukatar da hafsat zazzafan zazzab'i ya k'ara dabaibayeta. ...har rawar sanyi tadoma yi lura da hakan ne ya sanya ya kashe wutar d'akin dake atakan gadon, ya rage sanyi ta hanyar rufa musu bargo, anan ya soma cire kayan baccin dake jikinta, zuwa lokacin bazata iya komai ba se rawa da jikinta keyi, yayi mata zafi sosai "Sannu Hafsatu, idan kika saki jikinki zan rage miki wannan zafin da jikinki yayi" Batace masa komai ba ita kad'ai tasan me takeji, seda ya kawo towel ma da ruwa ya soma gasata tukunna ya shiga lalubar jikinta, runguma me kyau yamata ya dinga smooshing nata nata tako ina seda tayi bacci jikinta ya sauka sosai ta dena wannan zafin jikin....Ta shiga bacci sosai cikeda nutsuwa, tabashi tausayi matuk'a, a haka suka kwanta sunata bacci se asuba tukunna ta farka, ba laifi ta samu sauki amma sam jikin nan bashida k'wari, jiya komai bata ciba ga alama har yunwa ma yana d'awai niya da ita sosai.... A daddafe tayi salla ta koma ta kwanta, fita yae ya bincikesu batashan magani shine amsar da aka bashi, ko bak'on wata zatayi setayi murd'an ciki amma batashan magani wai baya wucewa a mak'oshinta take cewa, tabashi haushi ai sanda ta kwanta asibiti yana bata magani da kanshi iskancine kawai, da kanshi ya nemi magani da tea yakai mata dakyar tasha seda ya mata jan ido, seda ta samu sassauci tukunna yace tazo yau bacci zasu koma, batai musu sukayi brush da wanka suka k'ara kwantawa, alawa ya wurga abakinsa itama setayi sha'awan shansa "Yaa Maheer nima ka bani alawar mana zansha" murmushi yayi, ya matso sosai da ita ya had'e bakinsa da nata ya tura mata alawar dake bakinsa, taso wayancewa amma yata iya maheer d'an duniya ne, haka ya tsata agaba "Tonima ki dawo mun da kayana mana muyi sharing, murmushi ta sakar masa ta rufe idanuwanta, haka suka dinga shan swt din seda ya k'are tas abakinta mintsilinta yayi " kin gama mun wayo kin shaye kin hanani" murmushi tayi "Kayi hakuri inasan wannan swt d'inne" ta bashi amsa murya cen mak'ale da mak'oshi...kwaikwayon maganarta yayi sannan yace "Kizo zan sakaki bacci jiya kinsha wuya" Hannunshi ta kamo "Nagode da kulawa yaa Maheer" lumshe idanshi yayi...ya matseta ya sanya gashin gemunsa ya soma yi mata susa dashi awuya mak'ewa tadomayi yak'i yadena daganan tasoma dariya aikam dama ahaka yakeso, ya matseta seyi mata yakeyi tana dariya tamkar zata shid'e har cakulkuli yadinga mata tana kwasar dariya seda ta gudu tukunna ya saurara mata...

Post a Comment for "WATA FUSKA CHAPTER 13"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...