SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2

SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2

- - Post a Comment
SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2
Tun ranan nayi shiru ina observing dinsa Banyi saurin kawo maganan ba.+ sai na bari na Cigaba da dauriya naga ko zan iya dauke masa bukatun nasa Ahakan ko da kuwa yanzun kwata kwata bana jin dadi. Sati biyu kacal na bada kaina amma saida na kusa hadiye raina tsaban yanayin yadda nake ji na rashin jin dadin rayuwa ta.. Abun ya ishe ni makura,cutuwan yayi yawa,sai na fara tunani shin don"t someone have some right? why not nafadi gaskiya kawai ko jabir ya rage min wani abubuwan Nasan dai zai iya tunda da chan yayi, atleast tunda nima ai ba haka nake masa ba wannan kuma ya zame min lalura ne Sai nasa abun araina sosai enata sake sake Shikam kamar baisan me nake ba normal yake rayuwan sa a gidan. Yau da daddare muna kwance bayan yayi sau uku na ja gefe ena maida numfshi a hankali... Hawaye ne suka soma sauko min like always don tunda na soma jin wannan yanayin kullum ya gama sai nayi kuka. i feel helplesss ba komai kuma ya sani ke jin haka ba sai halayen jabirrr na mugun son yin Sex akai akai 'and worst part he's kind of rough.. Na mike na shiga bathroom ko magana ban masa ba a sace ya ke lura dani duk bansani ba.. It seems like ya san akwai abunda ke damuna amma could it irin bunda yake ji aransa shi nima na keji? Shikan sa yana da matsalar da ke damun sa game dani amma sai yayi burus da shike yaga ban ce komai ba.. Wanka nayi na tsawon lokaci ban fito ba kuma jabirr bai biyo ni ba.. Bayan na fito a zaune na same shi babu kaya jikin sa sai goran swan water yana sha hankali.. wani irin kallo yabi ni da shi mai wuyan fassara ..tuni naji ina dar dar na kasa sake jiki na.. Sai na daure dai ahakan na karaso ciki bance uhm ba bare uhm uhm ...samha" Ya kira ni fuska ba yabo ba fallasa.kan na amsa ya ce "zo mana" ba musu na juyo na dosu inda yake ena binsa da ido. Towel ne aciki na,sai ya kare min kallo musamman cinyoyi na dana bari a bude sai na tsinci kai na da daure fuska c'mon zauna mana samhy" ya jawo ni kan cinyar sa.. kuka ne ya so ya kufce min haka kawai nake jin natsani kaina." Whats wrong?me ke damun ki ne wai kike daure fuska.. ya dan girgiza ni kadan ajikin sa. Nikuwa Kamar an sosa min wani liki haka naji da yamin tambayar amma am scared and emotionally attached," sai na daure dai na shiga tunani"i know this is my only chance to say it ko da ma bazan samu biyan bukata ba kamar yadda nake harshashe a take murya na suka soma rawa nace" ..im sorry Jabirr. ,im sorry plsss, hawaye na suka sauko.. Shiru ne ya dan ratsa wajen cos bai fahince ni ba,sai ya shiga shafa ni sigar lallami "pls samha kar ki boye min komai u have no idea what im going trou in kina zub da hawayen ki... Cikin wani karamin sheshehka na ja numfashi na dago muka hada ido na shagwabe" Jabir jab..nifa ,nifa i m im not enjoying it again..not at All...takura kaina nake dan Allah ka barni hakan nan.. na sake sauke wasu raunannun hawaye masu dauke da sakon da shikan sa ya fahimci dagaske nake yi .. Yayi dan murmushi,,ya girgiza kai .shiru ya danyi daga bisani ya jawo ni jikin sa da kyau ..yace i know, nasan bakijin dadi na yanzu amma kinsan meye? Na girgiza kai na alaman a'a.. Yace" Nima bana jin Dadin sex din yanzu daurewa nake ,..look,sweet sahmy i dont mean to say this ok, but inaga yakamata i mean tun kwanaki na soma jinki daban haka nan sai ya kasa gayan min am dry ,yace" nima daurewa nake yi sabida bukatuna and i know my wife isnt like that right?to me ya faru ne samha STORY CONTINUES BELOW Na danyi shiru don,..Na sha mamaki "so ashe Jabirrr ma yanajin abunda nakeji amma shine bai ko nuna ya damu ba. Huhhh wayyo Allah na!!! maza can be so unpredictable.. its almost clear that namiji ba abunda bazai iya ba don biyan bukatar sa in yaga dama zai biye maka a hakan kana nan baka sani ba har sai randa ya ga dama fitarwa.. Jin ya fadi hakan na sami confidence din gaya masa komai "Ahmm Jabirr dama naje asibiti ranan akan maganan haka, anan na kawo masa duk bayanin da aka min har da na anty haneefa ..nace toh why not mu dan dakata, sai naga is not possible na dawo nace" noo noo no as in irin ko sau daya sau biyu haka ma munayi kar mu rika cutar da kan mu..right?.na dube sa sounding so desprate ga wani shegen doom reaction din daya sa a fuskan sa.... Shima kallo na Yayi takaitacen murmushi still, yace samha kenan.. Comon lets sleep for now a gaskiya bazan iya ce miki komai ba sai gobe da safe.mmmm? Nace ok.. Raina baiso ba amma hakan na hakura muka kwanta tare.. daga jin shiru da wajen ya dauke kasan kowa da abunda ke ransa . Bacci ne ya kwashe ni zuciya ta kuma fall take da rokon Allah ya sa jabir ya amsa bukatuna . Atleast ko sau daya sau biyu zan daure. Shikam yana lura da nayi bacci ya mike abunsa ya koma falo wayar sa ya shiga latsa wa , jim kadan ya kumo samowa usman a wahtsap..anan ya tsegun ta masa meke faruwa tsakanin mu. Tsaban gukma da tsugudidi sai ga kiran usman a lokacin cikin daren. "Hey man, wai me kake fada ne hakan? shikenan dan tace hakan kaima saika biye mata. Noo ussy, bazaka gane ba ne.nifa na lura da samha tun tuni she is not really into all this duk din ta faranta min rai na take yi "ohhh crap ,jabir Thats what we call secrifice in marriage meyey amfanin aure idan babu vibrant sex life,? Yeah usssy i know ..amma wannan ai larular dake tatare da ita ya sama ta shiyasa nima nake so na dan duba lamarin gaskiya.. Hahahhah jabir kenan.. wai kai meyasa brain dinka baija ne har yanzu da baka san mata ba' ...kai da kanka kace ba so take ba amma tayi secrificing kanta for your happiness,.. sai akace maka zata zauna bazata nema makanta mafita ba? Kai to bari kaji Women are very good emotional blackmailers kawai samha tayi amfani da condition din ta ne take so ta cimma burin ta ba maida ka wancan boring sexual life din just open your eyess dude..kayi tunani. Lumshe ido jabirrr yayi shikan sa baisan meyake tunani ba chan ya dago yace" alright amma kasan me i dont know how to convince her now I mean i feel i cant nima fa ba dadin nake ji ba ..naki gaya mata ne kawai amma she's not sweet and tasty like before... Wani bin kawai zafi nake deba makaina bawani enjoyment duk sai naji babu ruwan ajikin ta.. "Uhmmm wow..jabir plsssss,wannna ai ba matsala bane duk ai don taki kwantar da hankalin ta sha'awar ta ya dauke abubuwan da ta cusa a ranta su ne matsalan bakaji bane a majalisa ranar a office ogadamus yana bayanin irin wannan abubuwan..? just relax men.ka shawo kanta kwanan nan zaka ga nii'man ta zai sauko dai dai everything will be fine.. Cikin Gamsuwa jabir ya amsa shi daga na suka cigaba da hirar su sannan ya dawo ya kwanta ya yi bacci Not less than wani 5hrs ya mike its almost 5.44 a gurguje ya je yayi sallah.. nikam ena idarwa na sake komawa gado kwata kwata ban kawo komai araina ba Minti 5 bai kara da shigowa ba sa ya hauro gadon ya sameni kan kace kobo ya soma laluba ta... Stiil Na daure dai hoping this will be the last or the difference... Haka yayi mai isar sa ya sauka..tare muka yi wanka muka shirya STORY CONTINUES BELOW Ranar gaba daya na dauka ina jiran sa ya gaya min amsar maganan mu amma shiru sai ma kaucewa da yake ta ko wani hanya. In Ya dawo bai cika shigowa gidan ba sai yamma kuma in ya shige room dinsa baison fita sai zaizo daki na bacci. Da shike ya san damuwa ta sai ya dawo Hardly yakan bar kofar sa abude haka zanzo na ci tsayuwa na har na koma,da shike ma dakin sa ya mayar da shi kamar wani safe na gidan so komin shi yakan ajiye mmusamman kudi da muhimman files a drawers din sa nidai sai dai na gyara masa ajiyan su amma bamu taba samun tsabani dashi akansa ba. After 1months Nine cirko cirko a daki na gama zuba ruwan bala'i da masifa ma jabir yana so ya tursasa ni dan dole saboda nayi masa wayo muna kan sex din na kwace kaina ko releasing baiyi ba na kuma ce bana yi Sai dai yayi abun da zaiyi Ranan da safe ne ranar asabar ranshi yayi mummuman baci har jikin sa rawa yake shima na tsaye na dirin masifa" What's the meaning of this samha...nace me hakan ne wai...?Are you insane ?hankalin ki daya kuwa.. Ni dai ka kyale ni y haba jabir..meye ban gaya maka why arent you saying anything .ko dan baka san ya nake ji ba ne?i know im feeling bad cutuwa nake yi fa. yayi shiru bai amsa ba ya jawo ni na bangeje hannun sa nace Look, Im not a sex machine or some kind of sex robot beside na gaya maka bana jin dadin yan zu jabir banaji dole ne? sai tassssss naji saukar mari akan fuska na abunda bai taba mun ba Ihu na fashe dashi tuni na soma kuka mai sauti... Don't eva talk to me like that kina ji na? Naki nayi abunda kike so call yourself waht eva you want amma bazan fasa ba.. you must be ready to take all my sexual responsilities. Na daka tsalle nace "Bazan yi ba Sai dai ka kashe ni ure hrtlesss jabir nagaya maka halin dana ke ciki auren bauta muke yi ne? what about my own rights lokacin da nake da dama bana daurewa Na maka ne ?.... U wanna force me now i thot kaima kace baka so ashe karya kake yi kenan? Ranshi a bace yake sosai amma kukan dabnake ena magana cikin dacin rai ke dada tunzura shi.. "Call me waht eva u wishhh samha in kinga dama ki ce min dan iska.. Amma badai zaki sa na je waje nayi zina ba ke din zaki biya min bukatu na duka to helll with your excuses.. Kuka na dada fashewa da shi mai cin rai na damko sa ya fincike " na cigaba da binsa muna zaga wa " jabirrr pls ka dubi girnan Allah ka fahimce ni Kaifa Kafi kowa sanin halaye na isit too much of me to assk for just this moment?.cikin nan fa ba nawa nikadai bane har dakai yakamata ace ka sassauta min kaima wajen dauke lalurar data zo da shi.. Dai dai kofar dakin sa muka tsaya bai juyo ba sai da ya rike kofar sa yayi baba kere. Samha..ke wuce ki bani waje anan kar kisa na sake sauke miki mari... Na marairace ce jabbirrr pls. Samha nace ki wuce ya daka min waata birkitaccen tsawa jiki na rawa na matsa gefe cikin takurarren kuka... Ki je da lalurar ki ni dai babu ruwa na I dont care ki san yadda zakiyi da shi... tunda kuma na daure inayi a hakan kema dole zaki daure nagaya miki kenan slammmmmmed..ya buga kofar dakin sa ya bar ni wajen ina ta deban kuka.. Kasa na sulale nayi mi isana Na mike na shiga dakin na kimtsa don na kawo makaina mafita ko da lallaba shi zan cigaba da yi .. Ciki na is now 4month ni kaina bana son ace bana cikin kwanciayr hankali kar ma ya shafe abunda nake dauke da shi Cikin kwanakin sosai na yi cracking brain dina domin fidda idean da zai kawo min maslaha amma ban samu ba .im just running around one circle.. Sai na kira anty haneefa .ban isa nace na gaya mata duk abunda ya faru ba wannan karon sai kawai na kai mata kuka na a matsayin wata kawata ce daga zaria ke cikin wannan matsala.. Shawarwari anty ta bani amma gaba daya sai naji yau din ban gamsu da su ba don kuwa abubuwan ne wanda nikai na na riga na kawo su . Amma dai anty experienced ce duk yadda a kayi ba za arasa na dauka ba acikin maganan ta.. A Duk cikin abunda ta fadi abu daya nayi choosing zan sake dasawa aran jabir, wanda shine" yin masa biyyaya da nuna yarda da akalar sa cikin hikima da basirar irin samu na mata har na bude masa ido yaga abunda yake ba dai dai bane a saukake,nikuma na samu cikin buri na. But i know its take alots of patience musamman a yarda naga yana fushi sosai akan abhn. Nace babu komai Bari dai na gwada din... Tun Ranar da haka ya faru gaba daya jabir kamar bai hankalin sa it seems like ko su usman ma basu gane masa a office kuma yaki ya gaya musu nine na bata masa kamar yadda ya saba ,so hakuri kawai su kayi ta bashi babu dalili Nikuwa Haka na qudiri niyya na daure na maida duk wani abunda ke damuna baya na shiga lallaba jabir ko zai sauko da fushin na sa.. Sai dai sam na kasa gane masa ...sosai ya dai abunda zafi abunka da wanda ba asaba masa ba ,sai na lura yawan sauke masa kai da biyayya danake masa yasa baisan zafin mutum yayi ta binka yana baka hakuri yana neman masalaha ba.. A Haka sai da na sha bakar wulakanci a hannun jabir da sunan yana fushi da ni akan dan sa'in san da mukayi ranar... Kwance tashi ni ma abun ya ishe ni ,ba bata lokaci na yanke hukuncin nima na dauke masa wuta na dena binsa yana wulakan tani wata kika ya sauko amma ina tunda na soma masa hakan ina dan jan jiki da shi na na lura ya dena min magana sosai. ko breakfast na ajiye anan zan zo na same shi Nima sai nayi kyam na zuba masa ido har yau ban taba sauke kaina na kuma lallabasa ko tambayar sa meyasa ba. abun na mugun Haukata shi. Kwata kwata sati uku muka dauka muna haka amma kowan nen mu ka dube shi kasan bai jin dadin rayuwar sa musamman ma ni gashi wannan karon ban fada ma kowa ba nikadai nake jin abunda nake ji Gashi dai muna fadan yana fushi dani amma Don ya dada kona min rai ko wani dare sai yayi sex dani son ransa nikuwa da naga haka na daure bana cewa komai har ya gama ya fuce Wani bin Sosai na kanyi kuka na share hawaye na Amma bayi kulawa. Yamma ne lisss na fito cikin shirin dogon riga na material ja da baki wanda ya soma nuna shatin tumbi na... A falo na same shi ya harde kafafu ya kuma daura fuska kallo daya zaka masa kasan da bala'i ke cinsa a rai.. Na san yanzu baya amsa magana na so ko gaishe sa banyi ba na same waje na zauna nayi banza da shi kamar bangan sa ba Karshe ma na dau remote dake kan table dama an rage volume alaman ba kallon ma yake ba sai na soma sauya tashoshin yadda raina ke so Ina lura da gefen ido yadda yake reacting don yanayin yadda kafafun sa ke kadawa kawai zai sanar da kai a hatsale yake dani. Ena cikin hakan" Chan anjima na ji mutum akaina banyi aune ba naji an anfauce remote din....karamin tsaki ne ya kufce min na harde rai... Ke baki da kunya ko?ena wasa da ke ne.. Ya daka min tsawa Take na mike tsaye na dube sa nace ni kuma wani rashin hankali na maka,.. meye nayi maka yanzun? Ya tuma ya dada bata rai yace"Ohh, a gidan ku haka a ka koya miki in kika zo kika same mutum yana kallo ki sauya masa tasha..? Murmushi na sake mai zafi... Nasan So kawai yake muyi kuma na fahimce shi, Hakan yasa ni lallai na tabbatar dana shigo na kalle sa tsaf ba kallon komai yake now, he just want to use that as an excuse... "Na ce ohhh,to imsorry Allah ya baka hakuri ga remote.. Na dauko na mika masa tamakar ba da shi nayi maganan ba na juya zan koma daki na Yau ne rana na farko da jabir ya soma bani mamaki.. STORY CONTINUES BELOW Finciko ni yayi da karfi zuwa jikin sa sai da na tsorata" let me go na fada a hatsale ena fincikewa .. Bai ce komai ba kuma bai kula ni ba ..ya damko hannaye ne kamar wanda yake shirin zane ni. ..iya karfi na na sa ina neman fincikewa amma ina yayimin fincin kau Ka sa ke ni jabir..leave me alone..tuni na shiga rawan baki murya na ya nuna alaman razana boro boro... Gefe kan babba cushion Ya ajiye ni ba bata lokaci naga ya zare rigar sa yana kokarin zame belt din sa ..a haukace kuma a dimauce na banageje shi ena shirin tashi anan ne bakin sa ya budu...yace ina wasa dake ne? "Ya maida ni kan cushion din da karfi ya ce"yau zan koya miki da'a tunda a gidan ku ba akunso ki da shi ba..na fashe da kuka. Kasa ke ni jabir baka da imani ne?...har yana haki wajen cemin Yanzu ma zaki san banda shi...na shiga ture sa cikin bori yana jawo ni da kyar ina turjewa har na mike tsaye zan gudu ya kamo ni yana jawo ni da baya.. Karshe da yaga kukan nawa zai kashe masa jiki ji nayi ya matso ni yadda bazan ba iya ko motsi ba ya sani kneeling din dole da hannun sa ya kuma hada ni da cushion din baki daya, minti uku bai kara ba ya wawuso gown dina sama ya zarge pants dina da karfi yayi kasa da su tsaban tsoron da na ji ban san lokacin da na soma rokon sa ina hada shi da Allah ba Amma ko ajikin sa,ya sa hannu ya kai kan farji na ya dan bude makan sa way sharp sharp ji nayi ya zura min azzakarin sa, ba kuma wani jira back to back yake banging dina kamar mayuncin zaki Kuka ya ci karfi na, so bana iya furta komai "gani nake kamar a mafarki zuciya ta tuni ta cunkushe na soma tambayar kaina anya wannan jabir dina ne kuwa? shikansa bai san meya ke ba.. yau yayi abunda ya dame sa sau daya dayayi realising bai sake komawa ba ya sake ni ya mike tsaye.. Nikuuwa a kasa na fada na shiga tsala masa ihu ina birgima wanda nasan sosai suka rikita masa brain .. dakin sa ya shiga ya rufe kansa. Haka na ruda gidan da kuka na na dau lokaci inayi sai da na lura magrib zai gauce sannan na saduda na koma daki na na kimtsa kaina.. Sosai abun ya dame sa idon sa sunyi ja sai zirga zirga yake a daki don baida irin wannan zuciyan... Amma cikin kwanakin nan ba irin zugin da bai sha wajen abokan sa ba duk Dama bawai sun fito fili bane suka ce yayi hakan,amma ji yayi kamar bai kai namiji ba ne shiyasa nake samun daman bijire masa Ya hadu Duk su suka hautsina masa tunani and he cant just control it. He wantfo feel like a boss a gidan sa,sosai ya sa ransa yana so ya dawo dai dai da su usman,..musamman kamar yadda suke labarin suna yi da matan su a Idan an hadu a majalisa.... Ranar ma"umar yace masa ai na samu waje ne shiyasa nake fushi da shi bayan nice da laifi ...sai suka masa bita da kulli magana cikin magana akan ya koya min hankali ya kuma nuna min zai iya min duk abunda yake so ko da da karfi ne... amma yau da yamin hakan Wani bangeren na gaya masa baiyi dai dai ba amma sam ya kaaa fahimtar haka.. A daki nikam kaya na na shiga hadawaa zan bar masa gidan sa bayan dogin tunani da nazari da nayi I neva imagined that akan sex jabir zabidawo dakansa so abusive har akai wannan matakin.. Na kammala shirin kenan na dau waya zan kira anty hanifa, sai naji charaf an karbe wayar Zuciya ta ce ta buga dana gani hanun sa a tsaye yana shirin sa wayan a kunnen sa. . Cikin hatsaLa da bacin rai nace ka bani wayata ni gidan mu zan kira ni ka bani wayata ... Yana shiru bai amsa ba kuma bai banin ba.. STORY CONTINUES BELOW Ashe ma mumy ne ta dauka,itama ta zo kano yau sai ta sauka ta wajen anty hanifan... Mumy naji daga ciki tace samha? Ke da waye hakan kike masifa.. Banji da kyau ba amma shi dake rike da wayar daf kunnen sa yaji itace Tuni Ya sauye murya ya ce nine mummy jabir ne...ena wuni... Wani hatsalallen kuka na fashe da shi mai dauke da fushi a hankali na koma kan gado na zauna ina yi Shi kuma ya fice da wayar a hannun sa.. Bansan me ya gaya mata ba don sun kai 40 minuts suna waya lokacin har na ci kuka na share hawaye na kawo tagumi na daura... Yana Shigowa fuskar sa babu alaman rahma ya samin wayar a kunne ya koma gefe ya tsaya akai na yana jin yadda mumy take min dirin masifa... Sosai tayi fushi sai abun yamin kamar yau bata sannni ba. ..ashe jabir ya gaya mata ina masa rashin da'a, shi dai bai fito fili ya fada mata akan sex bane amma ya suturta maganan sa da hikiman sa"yace ma mumy duk na sauya halaye na ina ci masa mutunci ,bana masa magana kwana biyu ma ina fushi da shi yanzu haka ma kaya na hada zan yi yaji... Mumy taki tama bari na fadi nawa part din, .Tsine min kawai ya rage batayi ba amma ba irin azalzalan da bansha ba . kuma tace in har na bar gidan sa na zo kaduna na lahira sai yafini jin dadi... A hakan ma sai ta hada ni da abba..4 Sai da na kammala wayar tasss i na ajiye... yana gani ina kuka weee weee sannan ya ja tsuka ya fice ya bani waje.. Yau na soma jin na tsani jabir...sai naji ma da ban dauki wannan cikin na shi ba i just wonder why he made this simple issure a big case... " na shiga maida kaya na ina zancen zuciya raina yayi mugun baci...nace" In har haka ka zaba zama dani daga yau zaka ga oder site dina kuwa.. Wato Dama ka hada ni da mummy ne don ka kafa ni agidan ka ka min duk abu sa kake so toh wallhy mun sa kafar wando daya da kai kenan.. Nayi tsuka.. Haka muka kulla kowa da yadda ya sa abubuwan a ransa. . Tun daga Washe gari Na shiga taurin kai ma jabir ko girki banyi bare na gaishe sa sosai idona ya rife ina neman na cuna masa bakin ciki shima ya ji.... Bai kula ni ba har sai da daddaren anan ne na soma fuskantar bakar qaddara ta.. Karara jabir yake raping dina gwargwadon yadda imanin sa ya zo kafin sai ya kyale ni.. Tun ina maganganu cikin tsoro da tunatar wa zuciyan sa matsayin mu da alkawarin mu Har na mance na soma zagin sa na soma gaya masa boro boro na tsane sa Sai dai ba abunda ya sauya yanzu baya ce min komai sai da ya razana ni da sex, duk ya sauya ya dawo kalar mugu sam ya kuma rufe idon sa da halin danake ciki Na juna biyun dake kumshe a jiki na.. Yau sati biyu kenan muna haka Ban sani ba shima jabir a bangaren sa a wargeje yake most of the time in ya kyale ni a irin wannan halin ya je dakinsa har kuka yakan yi akan filon sa yana jimamin irin rayuwar da ya jefa mu aciki... wani bin yakan tambaye kansa meyasa yake hakan Shin haka zai sa nayi masa dukannin abunda yake so? Shin da cahn ban taba masa Biyayya bane?meyasa bazan iya hakura ba kawai na mata abun da take so.. nasan dai zan iya sosai har fiye da hakan ma amma wani bin kuma in ya tuno abunda su usman da umar zasu ce kawai sai ya kawar da tunanin ma gaba daya ya yi baccin sa... Ranar jum'aa cikin satin ma hakan ya faru Sai dai fa na yau din ya dame sa sosai din ko daya yi yaga na dauke wuta Ni banyi kuka mai sauti ba kuma bana motsawa na sake masa jiki na lakataf uwa lagwanin risho sai yadda yayi dani har ya kammala ba abunda nake yi sai hawaye ya sauka ya fice Sadaf.. Bacci bai iyayi ba tsaban tunani So Da safe da ya tashi ban ma gan sa ba ya fice. Har karfe 11 saura ma Ban gan shi ba daman ina falo ne so ena komawa daki na ga ya turo messge cewar ya tafi maiduguri daurin aure tare da su umar da ogan su oga yusuf zai yi kwana biyar. Hamdala nayi yaune murmushi ya samu mafaka akan fuska ta haka kawai kuma naji wani sauki araina Baccin yau harda min shari nayi washe gari ma na huta sosai. sannan na soma kawo tunanin yadda zan cigaba da zama tare da jabir agidan cikin sauki Alhmdullhi ma anty hanifa ta dan karba min Baki wajen mummy atleast yanzu bata fushi dani tunda na amsa mata zan zauna da jabir na masa biyaya akan abunda yake so bazan sake aikata hakan ba duk dama banyi masa komai ba. Kawai sai na yanke hukuncin tunda Jiya na lura da reaction dinsa a kan yadda nayi masa akan gado ya motsa shi... na lura da abun ya taba shi zuciyan sa kuma ina da yaqinin zai iya karaya in na cigaba da masa hakan Sai na kawo tunanin cewa Dama ance maza sun fi so idan suna maka kana nuna ya na damun ka sai su cigaba amma idan ka juya kan abun sai ya daure su da jijiyon jikin su.. Shawaran da na yanke kenan Araina zan gwada nayi zaman diris ena jiran dawowar sa in five days time. Bangaren su jabir kuwa da suka isa maiduguri a wani hamshakin hotel suka zauna. Domin kuwa bikin daya daga cikin manyan members na bankin su ne kuma abokin su mai suna saminu al'ameeen so dukan su sun hallara.+ Ni sam ban san da ma yana shirin bikin ba saboda yanayin da muka tsinci kan mu aciki Chan Da daddare Bayan yan hira da raha daya wakana tsakanin su a hotel lokacin ne da suke cin abincin dare tare d ango daga nan ba wanda ya sake fahimtar yanayin jabir.. Altho su umar da usyy kam sun san meye matsalar bazai wuce ni bace. Amma tunda yaki fada sai suka dan ja jikin su suka so su dauke kai sai dai yadda wani bin yake bata shiru yayi zugum in ana hira ya sa abun ya daga musu hankali sosai Washe gari bayan daurin auren saminu anan ma an sha hotuna da hidima ana zumunta"amma babu jabir ,.. yana daki zaune shi baya tunanin komai amma hankalin sa ba akwance take ba Kiii aka bude kofa, ya dago ya kalle su ,uhn uhm yayi gyaran murya ya dawo hankalin sa. Usamn yace Hey man ..ya dai ka wani zo ka zauna anan kai kadai lpya kuwa 'Fine usyy. . Am just stressed Ya fada kamar dagaske Hmmm jabir kenan,kai dai rike dai baka son ka fitar ,wato har akwai abunda zai dame ka ka boye mana ko, ina lura da kai fa... Kkk wait guys waini me kuke so nace muku ne, kunsan matsalata ni thers no need to retalk ... Suka dan yi shiru umar ya dafa shi"Relaxx haba jabir kaga yadda kake daga murya..relax pls..koma meye ne u will be fine.. nooo i dont think so.ya amsa masa da shi, look Im feeling depressed i love samha. Kuma Gaskiya we cant continue like this mafita kawai nake nema ma kaina im feeling stupid right now....yayi shiru abun na cin sa a rai Dukan su kallon lallami suka bishi da shi don Sun san yana cikin tsaka mai wuya. Jabir ,nasan abun ba sauki hakuri zakayi ai..but amma yaci ace yanzu kayi tunani wani hanyar da zai bulle maka ko? Yess haka ne usman, so did u have anything in mind..? Ya danyi shiru daga bisani ya dago yace musu" i dont, kawai so nake atleast na samu ma kaina sauki witout having to hurt samha that way.. To? Samun sauki witout hurting samha...usamn ya fada cikin nazari Yace to ,ta yaya kenan... Aure kenan zakayi kome. Aure ? Suka hada baki shi da umar suna kallon. Usyy in a blight yes of cous, look ba maganan boye boye anan aure shi kadai ne mafita ,kuma shine kadai zai warware matsalan ka tsakanin ka da guilt din ka da kuma samha.. Kaga in akwai wata bazaka takura samha sai ta maka ba. The burden is gonna be less. Ba bata lokaci umar yace "Yeah, amma fa ka kawo point usman ... jabir ya na shiru baice uffan ba Cos all his Life bai taba tunanin zama da mata biyu ba Amma its seems like babu wani mafitan da zai fi masa wannan a yanzu haka cos he hated himself for treating samha dat way shikan sa ya sani baiyi dai dai ba. Yayi ajiyan zuciya yace to"Auren nan fa? to dai Zanyi tunani kawai....ya sallame maganan Nooo bawani tunani jabir. Abu na damun ka kuma ga mafita nan ka samu just make a move kawai malam.. yeahhh ai ba zamu tsaya muna abu kamar kananan yara ba malam kawai ka sa makan ka nitsuwa kayi maganan STORY CONTINUES BELOW Ana cikin haka sai ga ango wato saminu ya iso ya same su yo guys ashe anan kuke.. Ya dan dube su yace Me ke faruwa nagan ku cirko cirko akan dan amana ya watsa ma jabir mumurshi Ya dan lakaci shi don ya daura tagumi again yana binsu da ido.. Toh gashi nan dai Wai shima Aure yake so usman yafada jockingly.. Wooow , saminu yayi Xclaiming tare da fashewa da dariya yace ai wannnan babban abun farin cikin ne abokina amma kamin tsiya fa ,da ka gaya min sai na jira a hada shagali Nan maganan yayi tsamari suka kaure da shi tsakanin su abu kamar wasu suka dada zafafa zance duk kaucewar da jabir yake so yayi amma fir suka ki bashi chance Sai da ya amsa zai kara aure.9 Saminu yace"Yawwa kuzo muje na nuna muku ita wallhy kuma idan kuka ganta zaku gaskata abunda nake fada..." Ah'a guys. Ku tsaya jabir yafada out of rudewa. .. Kunga aure fa ba wasa bane lets do it step by step Ina dai kace kawar amaryan mu ne ? Yace Yeah.. To why no a bari sai munje dinner sai a mana intro din ko ya kukace guys Umar yace Ok hakan ma yayi, Kaga anan ma mun sake wanka, suka yi dariya hira ne ya kaure tsakani aka kuma shiga hidima. Sam hankalin Jabir bai kwanta ba akan amma ya tursasa zuciyan sa da uzurin sama ma samhan sa sauki... sai wajen 10.56pm Aka samu hallarowa wajen dinner da amarya rukayyah dama sukam suna hotel din suna shirye shiryen abubuwan su..sun fito ras ras sunyi kyau kamar a sace su Lokacin da aka zo shiga hall Anan ne saminu ke nuni da wasu yan mata zuwairah da karime Anan har suka kebe da ussyy Yake cewa ga ta chan sai ka zaba min daya daga cikin su..kafin mu hada su akwai noise wajen shiyasa suka sanu daman tataunawa a tsanake na wanda ya lura... Usyy take ya nuna dayar bakar wato zuwairah yace ita kawai zasu runsa masaa.. Hakan kuwa akayi.. Ana shan shagalin biki hidima yayi hidima cikin hikima maganan da saminu da usyy suka yanke shawar Har yayi circulating tsakanin su ukun sai suka soma hada plan din su ana dada cuna ma jabiir zuwairah wacce tuni ta soma jin kanta wajen don sosai suke jin jabir dama shikadai ne baida rawan kai da son magana.. Ita kuwa ganin kowani abun aka kira sai an hada su tare suyi ya sa ta soma jin haduwar ta ne yakai.. tuni ta soma developing wani irin feelings akansa ina ma ace ya ce yana son ta ko da bazai wuce iya nan bane. Shiko jabir ko kadan bai ma ji ta ba tukun,bai ma san me take yi ba he's just flowing the move ana nishadi Har aka kammala hidima su saminu da su usyy suna kan mission dinsu na jona shi da zuwairah.... A takaice ma a motar sa aka kaisu masaukin su bayan dinner..she was alraedy feeling important duk dama hiran sa da su sama sama ne. Bayan sun dawo it was almost 2.45 in the night so bacci kawai suka fada kowa ya gaji.. Da safe ne suke sanar da shi zabin da suka masa" Bai sha mamaki ba don shima ya lura da hakan amma tambayar sa anan shine' guys kuna nufin itama yarinyar har ta amince kenan?1 Dariya umar yayi yace nooo, sai kace auren kisn wuta? No way ,ai dole ka duba dai kagani kafin mu daura next.. Yeah so meka ce.. Shiru jabir ya danyi daga bisani yace " uhmm msww i cant say anything sabida na ma mance da face din ta Abun ya basu dariya sosai umar harda shakewa... STORY CONTINUES BELOW Jabir ya daure fuska...usman yayi contol ya ce" ok Ni ai zan tuna maka.. Wancan chokolate din ,yar dumul dumul gata nan dai bata da tsayi sosai but akwai kayaaaaa im sure u rmebere noww.... Suka dada fashewa da dariyan tsokana .. Anan ya dan murmusa shima amma baice komai ba ..shi dai ya kasa samun sukuni akan lamari how can he even tel them that zuciyan sa bawai ta lamunci auren nan bane.. A haka suka ci 3 days a maiduguri.. Saminu da ussy sun gama ruda zuwairah akan cewa jabir yana ciki kuma da gaske yake yi.. Ta kasa boye murnan ta da kuma rawan jikin ta har saida karime ta soma jin kunya Anan dai suka fada mata cewa gibe zaSu tafi amma kafin su tafi jabir zai neme ta sai su gaisa. "tun basu shiga dakin ajiyar su ba karime ta dakatar da ita," .... Wai ke mai haka ne kam kina abu kamar ba mace ba haba zuwairah wlhy kin bani kunya yau ba don wani abu ba sai nace aljanun rawan kai suka shafe ki kin bi kin wani rude agaban su ... Kai karimah yanzu a haka ma na rude ?. Eh mana kafin ace daya kin fadi goma ...meye ya kaiki basu labarin ke wacece ko dan kinji sunyi maganan aure? Ke wallhy bahuwa ce,i kniw ure desperate but neva show a man that you are... ke da kike neman koyan daga aji wajen maza mai zaiki washe ma wayannan high class guys din baki ai sai su raina mu.. To am sorry wallhy abun ne ya zo min kamaar mafarki, nifa tun da na ga gayen nake ta mafarkin na kasance ko da karuwar sa ce ga shi sai hada mu ake da shi abinki da ma a dorin dosino nazo yaushe na kawo tunanin wani zai kula ni..kai gaskiya yau nayi babbban sa'a no wonder mana na turje na dage sai da nazo bikin nan ashe badaga nan ba.. "Mswwww ni kimin shiru dan Allah ki nitsu muyi magana anan bana so mukai cikk ne munafukai su sa mana ido suji gobe akai mana suka a raba ki da shi.. Iyyym gaskiyar ki ne j Karime to ya ake ciki .... Yanzu kaina duk a daure yake .gaba daya gani nake kamar yaudara ta suke son yi.... stop it...karime ta dan tsawatar mata Ke dai ki jira muji mai zai fada miki goben da bakin sa sai mu daura niyyan sanin abunda zamuyi nan gaba Nidai dan allah ki rika jan class bana son ki bashi face over kamar yadda kika ma abokan sa yau Kai karime kin damu da wannan abunjan ajin To naji shike nan ai, Aranta tace ni da nake neman wanda zai kwashe ni sai a hana ni murna samun sa... Duka suka shige dakin su.. ranar da kyar zuwairah ta samu ta runtsa tunanin ta duk ya kare akan haduwar ta da jabir gobe. Wacece zuwairah da karime? Zuwairah asalin yar maiduguri ce kabilan kanuri amma sabida munin mahaifin ta a mummunan ta aka haifo ta don dai baza ace tana da kyau ba ,baka ce, mai dauke da tambarin rashin kunya da tambada girman kai tun tana karama.. tun tana primry aji uku aka soma daura mata tallen shinkafa da taliya bayan rasuwan mahaifiyan ta kuma Anan ta soma lalacewa da sanin maza Don sukan danne ta a lungu suna siyan kayan ta duka girman kan layi tayi at 16 yrs ta san me ake nufi da zubda cikin shege.. Babbar kawar ta ce karima wanda ba maraba a rayuwar su sai dai ita karime mahifiyar ta ne kawai ta rage musu.. Inna zulai ita ke lura da su duka ba banbanci itake nuna ma zuwairah so da kula irin na uwa har suka samu sukayi secondry, sai dai albasa batayi hannun ruwa sam halayen ta daban halayen karime yarta da kawanta zuwairah daban. STORY CONTINUES BELOW Lokacin da zuwaira da karime suka cika 22yrs da fafutuka da kokari suka kammala secndryn su,idon su ya budu sosai don kuwa ansha fama da su A makarantar gwmnati sukayi a kwamuse da matan aure masu neman gwali Anan suka sa kansu da harkan kayan mata saboda habaka harkan su na bin maza.. Zuwairah ce agaba don dama takan bi samari su latsa ta su bata na kashe wutar gaban ta fiye da karime.. Gashi Allah ya daura mata yawan sha'awar da sabo da sex wani bin ga condom amma zata ki samm tafiso taji flessh to flessh bata ko tsoron wani ciwo ko cuta dadin kawai so bata damu ba Duk wasu mutsamutsan kayan mata sun san su kuma sun san dealers su acikin garin maiduguri tun inna zulai bata gane ba har ta gane su. Ba irin fadar da bata musu wani bin har ta so ta raba kwancen zuwairah da karime a ganin ta zuwairah tafi shegen son maza akan yarta karima saidai qaddara ya riga fata hakan ta barsu ta zuba musu ido... A layin Babu wanda ya taba neman auren su har yau saboda sanin halin su. Akan layin karuwai kuma Da girman kai da tsinannen rashin kunya aka san zuwairah da karime amma da shike akwai tantirai agaban su ya sa suka dan rusuna suka san inda zasu nayi.. DaDin karawa ba su da kudi isashheh da zasu ce zasu ja da uban kowa sai ya zamo sun fada hanyar shige shigen biki ,suna, walima, kawance ko da bura uba sai sunyi.... Wannan bikin ma wata kawar karime ce tayi sanadiyar zuwan su ba don amaryan ta san su ba.... Washe gari da safe su jabir suka shirya shidai tun da yazo yake jira yaga samha ta kira amma shiru har yau bata neme shi ba ... Shi kadai kuma yasan meya keji aran sa datayi hakan aransa yace Wato yarinyar nan ni zata nuna wa taurin kai ko? Kawai ya kada kansa. Wajen bayan azahar aka kammala komai sukayi bankwana da amarya da mutanen su baki daya.. .shi da usman ne suka rage alredy umar ya bi motar oga yusuf sun yi gaba. A wani katon umbrrelllah cool down suka zauna na hotel din. ..abun duniya yabi ya dame jabir.. Wai nikam why not muje mu sami yarinyar nan agidan da suke why most she come bayan mu muke neman ta ?. Usy bai amsa ba cos kansa nakan waya... Jabir ya ja tsaki..ya shiga kananna maganganu Kai wallhy ka cika daukan Zafi jabir..ceqar usy adan takaice yana duban sa seriously ...kaine fa baka son hayaniyan mutane to me aciki don sunce zasu nan su same mu I think is more private. Tabe baki jabir yayi bai sake cewa komai ba aransa ya na tunanin in har mace mai mutunci ne bazata so tazo hotel ba ai.. ko ba da sanin ta ba ne bare kuma da sanin ta.. Ai ko gudun bakin mutane zaisa a kiyaye bare ma bai da ce ba.. Maganan da yake rawa kenan baiko gama ba ya hango su su biyun.. Sosai ya sa ido' yana neman duba wani abun kallo ajikin daya daga cikin su amma har ya zu dai baiga komai daya burge sa ba. Gashi sun sha wanka kam uban su.. Atamfa duka suka sa riga da skirt wanda tabi mokadden surar jikin su Don zuwaira tana da manyan nonuwa kusan ma sun fi karfin ta amma duwawun juyin sai ya kasa sosai. ita kuwa karime tsiririya ce irin sulub babu kwanji babu kwana.. Murmushi mai dauke da son asan tana jan aji ta sa akan fuskan ta da yaji make up suka zo suka zauna. Ba yabo ba flalaasa usamn ya gaisa da kowacce ce haka shima jabir. Drink ya sa aka serving dinsu yana dan jan su da hira jim kadan ya ma karime ido suka basu waje. Shidai jabir gashi nan ne dai amma ya rasa meye daya yaje ji aransa. Haka dai ya daure Ya soma gabartar da kansa sunan sa garin da yake da aikin sa . Sannan yace mata yana so su kulla freindshiop wanda yake zaton zai kaisu ga aure.. Wani rass kirjin ta ya buga Anan ta dan sha mamaki don ta dauka yadda su umar suka ririta maganan jiya haka shima jabir zai yi Ta gama sawa ranta hala kai tsaye zai ce Mata zai aure ta amma sai taji yace friendp... Fuska ba yabo ba fallasa tace."bakomai Ni sunana zuwairah kamar yadda ka sani sannan anan garin nake bayan gidan breding alhj sabo a lowcost.. dukan mu ba yara bane shiyasa bazan tsaya boye maka komai ba a gskiya Zanyi farin cikin inda qudirin mu zai zamo kyakkwan rabo wato shi auren da ka ke fada. Ko ba komai ai mun kare mutun cin mu kuma kaga kaima kayi babban jihadi don ni din nan marainiya ce a hannun mahaifi na nake , So ,a shirye nake ko wani lokaci mu kulla alaka mai cike da alkwari da tausayawa juna da kuma tsatsan faranta ma juna rai.. Baki a sake yaa ke kallon ta, bawai maganan Nata bai kawo wuta bane amma yadda take langwaso bakin ta wajen Zuba flows din ya sa shi wondering it seems like is not from her heart ..din yadda take maganan tana juya kai kamar mai rero waka ya sanar masa da ita din akwai rawan kai.1 But duk da haha dai yaji ta dan wanke wani zargin dayake musu na ganin basu da aji...sai yace .toh alhamdullhi naji dadin maganan ki kuma ena fatan in kin samu lokaci za kiyi tunani akai sosai Ya dauko nunbar sa ya bata itama ta bashi nata. Yanzu dai zan koma kano, kyaji ni a waya... Tayi murmushi cikin rausayawa dake dada nuna kankantar hancin ta ta yamtsa fuska ta mike gaban sa tana yauki Toh, bakomai...Allah ya kare ka ya kauda qaddaran kan hanya ya kai min kai gida lpya... Yayi takaitaccen murmushi yace amiin nagode take ta soma kawo muryan kuka irin zatayi missing dinsan nan.. He was super amazed abun Ya bashi mamki aransa Amma ya cije ya dauro fake smiles a haka suka musu rakiya har gida kafin suka kama hanyar kano. Dariya karime keyi har kamar cikin Ta zai fashe... "zuwaira ta daure fuska ..Ke ai sai kiyi tayi walhy gaba daya na takuura, da wannan tsinannne kisisina da kuka sani nayi cabbb ma wani shegen dan ne zanje ena laangwasa ma wuya ni na dauka ma maganan auran za'ayi straight.. Karime ta dada fashewa da dariya shegiya mai ladabin kule a buhu baki da dadi zuwairah wallhy jiya har naji tsiro dana ga kin haukace akan a don Ance yana son ki Tace "toh Ba dole ba nifa aure kawai nake so atleast zan samu wanda zai na cina kowani dare iya son Raina kuma dole ya bani ci da sha da sutura ke wai baki gaji da wahalan biye biye bane... Nifa Am not leting this one gooo duk yadda akayi sai ya aure ni.. Karime tace sha kurumin ki..Ai ya shiga hannu tunda da abokin sa ya gaya mana komai game da shi.. Hmm barshi kin ga halin Maza ko ? Bai fada min ma yana da mata ba .. Thats good ai zuwairah ,ni bana so ma yafada yanzu saboda ki kara masa wutar abun aransa ayi ayi adaura aure, sai dai yaji kina kawo masa maganganun da baiyi tsammani ba duk abun da usman yace matar sa ba tayi ke sai ki gwada masa su kika fi iyawa..2 "dariya da Wani irin shewa suka buga sai da inna zulai ta farka a bacci suka cigaba da dariyar su bai dame su ba..

Post a Comment for "SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 2"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...