IN SO YAKI NE CHAPTER 13 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

IN SO YAKI NE CHAPTER 13

IN SO YAKI NE CHAPTER 13

- - Post a Comment
IN SO YAKI NE CHAPTER 13


  Same day........... 7:30pm+ Bin shi take a baya duk a tsorace se rakab'e rakab'e take tana satar kallon wajen, babban mansion ne k'ayatacce sam hankalin ta bai kwanta da gidan ba "Ba ka ce dinner zamu je ba? Wh.....why are we here?" Murmushi Muhseen yayi ya chafko hannun ta tun k'arfin shi ya kashe ido d'aya yace "It's a surprise!". Har saida suka isa k'ofa ya juyo yana kallon ta sannan ya juya ya tura k'ofar ya kutsa kai ciki, ko ina duhu ne sai wani table a tsakiya wanda aka k'awata da candles, ita de Laylah sam bata yarda ba da attitude na Muhseen amma se ta bi bayan shi ta nemi waje ta zauna kamar yanda ya umarta "Ki jirani i'll be back" Kai ta gyad'a masa ta bishi da kallo har ya b'ace cikin duhun bata ma iya tantance gabas yayi ko yamma ba, ta kai kusan minti biyar tana jira har ta shanye juice dake glass na gaban ta. Mik'ewa tayi tana lek'e amma bata ganin komai, daga nan tsoron ta ya k'aru don wajen babu kowa sekace a horror movie, had'iye miyau ta yi tana share gumi "Muh......seen?........Muhseen! Muh...." Bata ankare ba taga wani uban haske ya mamaye d'akin wanda ya sanya ta kasa bud'e idanuwa se kakkare idanuwa take tana rufe su. "Muhseen! Muhseen !Muhseen!" S'aeed ya fad'a da salon muryar mata sannan ya bushe da dariya A hankali ta ke bud'e idon tana kallon shi har idanuwan suka washe, tsabar girgiza da tayi saida ta zube k'asa tana ja da baya baya ganin Sa'eed na tunkaro ta "Laylah! Habibtyy.......relaaaaxx. let's talk". "what do you want? Me yasa kuka kawo ni nan? Ina Muhseen yake?" Durk'usa wa yayi gaban ta yana kallon fuskar ta sannan ya bushe da dariya "Long time no see Laylah! Gaskiya ina mamakin yanda lokaci ke gudu time really flies, a wancan lokacin you didn't even know the meaning of life but yanzu kam nasan kin san me life ke nufi idan kuma kin manta lemme remind you! Life means DON'T MESS WITH SA'EED AHMAD!" Saida ta tsorita saboda yanayin maganar tashi nan da nan ta duk'unk'une gu d'aya "Ni ka kyale ni in tafi don Allah idan kana k'aunar iyayenka" kai ya kad'a yana cewa "Shhhhsh...... Laylah Laylah...calm down it took me seven fucking years to get you here! So how do you expect me to let you go? Kin san kuwa wahalar da nasha? Lokacin da na fuskanci ke da Suraj are inseparables sai naji wani d'aci a raina, me ya d'auki kanshi? Komai yayi shine daidai, ya zama tamkar wani sarki, ko Mai martaba ma da maganar sa yake amfani why? Ni ba nine babba ba? Just in a blink of an eye he snatched everything from me, My own father disowned me because of that bastard!" A fusace Laylah ta d'ago tace "Don't call him bastard! Kuma Suraj ba shine silar abunda ya same ka ba daman chan halin ka ne, and he did not snatch anything from you, He owned it! Ni tunani ma nake yi Anya kuwa kai mutum ne? How can a real human being hurt his own blood? Suraj is your brother S'aeed how can you be so heartless?" "HE'S NOT MY BROTHER DAMN IT!!" Tsabar tsoro saida ta kusa fitsari a jiki , juyawa yayi yana kallon k'ofa yace "Naga alama har yanzu despite being separated for seven years you still have feelings for that dumb ass, but ba laifin ki bane, yanzu zan baki wani d'an karamin labari na tabbata daga nan zaki fahimci iya k'arfin iko na, idan yaso sai inga ko zaki cigaba da yin tsiwa yanda kika so domin naga kanki yana fisga baki gama sanin ko ni waye ba, i can go to any length to get what i want, I manipulated your father Rasheed! Idan baki sani ba i was the one who made him dance to my tune......da bazata yake rawa na saka masa takunkumin da saida Suraj ya rasa zab'i shi da kan shi ya rubuta saki kuma wani abun dariyar ma shine duk basu sani ba The Lawyers were fake! The dirvoce papers were fake and i was behind all of it! Mutuwan baban ki ba k'aramin favour yayi min ba coz shine step na farko da na taka to reach this pinnacle" Zaro idanuwa Laylah tayi tana kallon shi baki a sake daga gani kasan tayi weak. Zama yayi gaban ta ya nad'e k'afafuwa yana dariya yace "Not so soon baby! Baki ji komai ba tukunna...... Na tabbata kin san Muhseen.... Oh yeh Muhseen yana d'aya daga cikin wad'anda nayi manipulating just to have you all for me. Kin san idan kana son kama dabba a jeji dole sai ka d'ana mata tarko! Ni kuma sai na bugi ganga kusa da garwa i hit the target right in the middle. Idan kuma kina son kama mutum a tafin hannun ki .... Then take away the most precious thing the most valued thing in his life. Simple as that! So se nayi amfani da wannan damar na yi kidnapping k'anwar sa da tafi masa komai a rayuwar sa and i got him a tafin hannu na" Yana maganar yana k'ok'arin shafa fuskar Laylah da ta jik'e da zufa, hannu ta sa ta doke hannun nashi tana huci tace "You are such a rude and disgusting person! Baka da imani, your fight is with us not Muhseen or his sister meyasa zaka saka su into this mess?" Dariya Sa'eed yayi harda kwanciya flat a kan floor d'in a gaban Laylah ita de ta saki baki tana kallon ikon Allah. Had'e rai yayi ya d'ago da serious tone yace "Kar ki damu da wannan besides Muhseen is also the bad guy! Bashi da aiki se shaye shaye da bin matan banza, lokacin da na ganshi na farko a Newyork a nan nayi deciding cewa he is the guy for the job! Afterall wa yak'i kud'i? Duk da ma dai ya karb'i aikin ne saboda k'anwar shi na hannu na but he's too greedy bazai k'i karb'an Millions of dollars ba i made him who he is today! I made him famous! Infact i am the reason you married him. Da farko nayi tunanin in yi amfani da ke in karya lagon Suraj but i won't do that because bazai yi masa ciwo ba kamar yanda zai ji ciwon cewa kin zamto mallaki na!" Cikin kuka Ta mik'e da k'arfin tsiya ta damk'o wuyan rigar shi "What do you want? Me yasa kake haka ne? Shin kai mutum ne? Me Suraj yayi maka to deserve so much hatred?" Fincike rigar shi yayi sannan ya kaura mata mari har saida taga taurari na yawo don tuni ta zube a k'asa "I want Suraj! He......he took you away from me! Kin san yanda nake k'aunar ki? Suraj ya yi sanadiyyar da nayi loosing trust d'in Mahaifi na! I was insulted and expelled from home. Ki saurareni kiji abunda zan fad'a miki! "Sa'eed will not accept defeat easily! This war will end for sure but i will be the one who emerged victorious! I will show Suraj his own place, i will hurt him in such a way that he will wish for death". Kuka sosai Laylah take yi tana rik'e cikin ta tsabar murd'a mata da yake ga zafin marin Sa'eed se addu'ah take Allah ya kawo mata d'auki....... A gigice yake jijjiga ta yana kuka "Zainab! Please please open your eyes! I'm sorry please forgive me, this is all my fault! Please open your eye Na san kina ji nah, it's me! Your......your brother Muhseen! Please don't die ZAINAB!!!....... TOH FAH! ANA WATA GA WATA! Shin kuna tunanin Muhseen zai kyale Sa'eed bayan ya yi sanadiyyar mutuwar k'anwar sa ?2 Laylah fa? Zata kub'uta kuwa daga clutched of the beast? Sannan shin Suraj zai samu damar ceton ran Laylah afterall bai ma san wainar da ake toya wa ba? What about Tasleem? Now that her mom is in trouble?? ban san meyasa ba but i feel disturbed, gabana se fad'uwa yake and my heart beats faster! It's like it will pop out of my rib cage any moment, i can't understand what exactly is happening to me. This only happens when she's by my side, could she be in any trouble? Ya Ilahy!"+ Yayi zurfi sosai cikin tunani don Habeeb ma nan ya barshi yaje ya d'auro alwalar isha'i ya dawo. "Suraj please! Miye hakan kake yi? Ka zauna kana ta tunani, kar ka ce min baka ji adhaan ba? An fa yi k'ran sallah tun tuni. Look bro ni ka same ni a masallaci idan ka gama hawa dokin iskan" Da sauri Suraj ya mik'e yana fad'in "Sorry Habeeb carry on barin yi alwala zan iske ka a masallacin" daga nan ya mik'e ya nufi washroom ya d'auro alwala sannan ya nufi masjid. Bayan an idar da sallah ma ya jima zaune yana addu'a don sam hankalin shi ba a kwance yake ba...... A fusace ya mik'e tsaye tamkar zararre ya ma rasa hanyad da zai bi, da jajayen idanuwan sa ya sake duban y'ar uwar tashi dake kwance shememe a k'asa sannan yace "Sa'EEEE ....D! You have crossed all the limits! Yau ko in yi rai ko na mutu i don't care one thing for sure is i will make sure you don't live to see the sunrise!" Muhseen ya k'arashe maganar yana cire jacket na jikin shi sannan ya nufi hanyar fita. Guards da suke lura da CCTV footage suna ganin Muhseen d'aya daga cikinsu ya d'auki waya ya k'ira Sa'eed. "Sir Muhseen yana nufo inda kuke yanzu haka, he seems very furious, kayi mana umarni kawai mu k'addamar masa!" Dariya S'aeed ya bushe da, har saida Laylah ta tsorita ta sake dunk'ule kanta waje guda se yace "Noo! Noo! Noo!.....let him come....kyale shi ya shigo kudai naku kawai kallo ne, i have unsettled scores with him already so ku barshi kawai". Duk saurin shi gani yake bazai kai inda Sa'eed yake ba, da ya fahimci akwai Camera sai ya koma gefe yanda baza a ganshi ba ya ciro wayar sa, Numbar Suraj yayi dialing a ranshi yake fad'in "I hate to do this! But it's my only option! Suraj is the only man who can die a thousand times for Laylah" Vibration na wayar sa ne ya dawo dashi daga zurfin tunanin da ya shiga da sauri ya d'aga wayar yana k'are ma sunan da ya bayyana kallo, kamar bazai d'auka ba kuma sai ya d'aga ya mik'e ya fita daga masjid d'in "Ina jin ka Muhseen". "Suraj.....Look na san cewa we have our own terms but i need your help! No Laylah needs your help she's in deep trouble! Yanzu zan maka sending location d'ina hurry! Or Sa'eed will hurt her." Sosai Suraj ya girgiza din hannuwan shi har karkarwa suke yana ji kamar k'afafun su bazasu d'auke shi ba amma sai ya dake ya ce "How do you expect me to trust you? What if it was a trap set by the two of you? " Bango Muhseen ya buga da hannun shi yace "Oooh come on Suraj!! Duk minti d'aya idan ka b'ata kana k'ara kawo Laylah kusa da tozarta ne Suraj just come! I'll send the location!"..... Kashe wayar yayi hakan yasa Suraj ya bi wayar shi da kallo K'irjin shi na buga wa tamkar zuciyar shi zata yi popping out. Gudu ya sa ya nufi cikin gida ba tare da ya bi ta kan gate man dake tambaya ko lafiya ba, bai tsaya yi wa kowa bayani ba don ya bar Habeeb a masallaci, Meenah ma hankalin ta sosai ya tashi ta bishi ganin ha d'auki car keys, amma kafin ta iske shi ma har ya fisgi motar, daidai lokacin Habeeb ya shigo. "What the....! What happened Meenah? Ina Suraj ya nufa?" Kai ta girgiza a kid'ime tace "I don't know ya Habeeb please mu bi shi i think bai kamata ya fita ba shi kad'ai" Kai Habeeb ya jinjina daman key d'in shi yana jikinsa don haka ya shiga mota ita ma Meenah ta shiga, da speed ya d'ebi motar suka hau hanya suna bin bayan Suraj, se lokacin Habeeb ya k'ira Inspector Victor Ya sanar da shi halin da ake ciki. "Yes! Yara na sun sanar da ni abunda ake ciki, the thing is that Suraj got a call from Muhseen amma bamu samu damar jin conversation nasu ba but we are on our way just keep on following Suraj we will soon catch-up i have your location". STORY CONTINUES BELOW A rikice Meenah ke kallon Habeeb don lokacin da yake wayan speaker on ne, " Meenah relax na tabbata komai ya zo k'arshe Sa'eed can't escape this time" kai ta jinjina tana had'iye miyau tamkar zararriya........ Iska k'ara k'arfi yake yi ga walk'iya though the streets were clean sannan kowa yayi rushing gida saboda hadari seems like a kowanne lokaci ruwa zai iya sauk'a amma duk wannan bai hana Suraj fisgar motar shi ba yana bin location d'in da Muhseen ya turo mishi, sai cije baki yake yana bugun stiring yana ganin kamar motar ma slowing d'inshi down take yi.......... Tafe yake cikin wannan dogon corridor d'in yana ta maganganu shi kad'ai domin "Suraj i hope you didn't take my words for granted, Laylah needs you now! And Sa'eed is mine to deal with! I have this opportunity and I won't let it slide! You murderer! Kayi amfani da weakness d'ina ka cutar da ni! You killed my innocent little sister! My only pride yau ko ni ko kai a gidan nan!"... Sa'eed yana dariya ya dubi Laylah yace "Amarya na! It's time! Come on! Mu shiga daga ciki ko?" Bai saurare ta ba ya d'aga ta chak ya tura wata k'ofa da kafad'ar shi ya shiga da ita ba tare da ya damu da irin fiffisge wan da take yi ba, Laylah bata yi missing chance ba don ba k'aramin bugu ya sha ba har da cizo lokacin da ya dire ta a gado shi kanshi yayi mamakin k'arfin ta daidai lokacin Muhseen ya banko k'ofar "SA'EED! YOU PERVERT! MURDERER!......" Wani mugun dariya Sa'eed ya sakar a lokacin ja janye jikin shi daga na Laylah ya d'an kashe mata ido "ina nan dawowa baby! Bani minti biyar kachal! Five minutes! Ya k'arashe maganar yana ware mata yatsun sa biyar d'in ya washe hak'ora ita kuwa tuni ta koma ta takure ta duk'unk'une a bedsheet jiki na b'ari gashin kanta ya gama bajewa a fuskar ta gashi daman a tsorace take she looks like a typical Horror movie actress. "Muhseen Aliii..….. ban yi mamaki ba! Ganin ka da nayi a nan, this means that already ka samu sak'on da na bar maka! That's your reward for crossing your limits! A lokacin da na baka Laylah as a wife ban ce ka yi sharing gado da ita ba, but instead you even impregnated her ba sau d'aya ba 3times! Ko kana tunanin bazan sani bane? I might not be around but i know every breath you take! Your doctor, your driver's,your maid's harta abincin da kaci a tafin hannu na yake infact duk mutane na ne! So by now i hope ka fahimci cewa you are just a player and i am the game it self! Guys!! Ku fitar min da shi a nan I don't want him to spoil my mood." Da sauri wasu k'arti biyu suka shigo suka damk'e Muhseen zasu fitar "Sa'eed! Na yarda cewa na had'a gado da Laylah, but it's because i LOVE her! Zai yiwu hanyar da na nuna mata soyayya ta ba daidai bane but yes i love her! And i will not let you hurt her sedai idan bana numfashi" Muhseen ya k'arashe maganar yana fisge jikin shi daga rik'on k'artin nan guda biyu. Juya wa Sa'eed yayi ya dubi Laylah dake kallon kallon Muhseen, rufe idon sa yayi ya cije baki farat d'aya ya zaro pistol diga aljihun shi bai saurara ba se cikin Muhseen a lokaci guda yace "Toh kawai ka MUTU D'IN!!!!". Wani kururuwa Laylah tayi a tsorace ta hau b'ari, ta kafe Muhseen da ido ta kasa ko da kyafta wa yayinda Muhseen ya kai k'asa warwas cikin jini..... Sa'eed ya bushe da dariya yace "What a pity! This is what happens when someone tries to take even a little portion of what belongs to me!" Ya juya ya dubi Laylah sannan yace "Ku fita ku bar shi a nan, ina son gangar jikin shi ta shaida cewa i have taken what belongs to me, you shouldn't have messed with me Muhseen! Ke kuma kukan me kike yi? Wato ya ce yana k'aunar ki shine ya tab'a zuciyar ki ko? Yanzu zan nuna miki how real love works!" Gadan gadan yayi kanta duk k'ok'arin ta na tirje wa abun ya ci tura Sa'eed yayi nasarar raba ta da gown d'in jikin ta ya rage half vest da underwear. A hankali Muhseen yake k'ok'arin jan jikin shi ya rik'e cikin shi da hannu d'aya ya sa d'ayan hannun da kyar ya d'auki flower vase ba tare da ya bari Sa'eed yayi noticing steps nashi ba ya rotsa masa a kai hakan yasa Sa'eed ya saki k'ara yayi saurin rik'e kanshi ya kwanta yana rik'e kai shi kuwa Muhseen ya fisgi Laylah ya nufi k'ofa da ita, suna fita ya rufe k'ofar ta baya ya kama hannun Laylah da gudu suka nufi hanyar fita, kallon shi kawai take har suka fita harabar gidan shi yake figan ta, daga ganin fuskar shi kuwa ta san he is in pain, direct inda yayi parking motar sa ya nufa sai ya tuna babu key a jikin sa, kamar zai yi kuka ya kama hannun Laylah yace " Taho mu fita na tabbata Sa'eed bazai jima ba a kulle by now mutanen sa sun fahimci akwai matsala" Fisge hannun ta tayi daga rik'on da ya mata ganin yanda jini ke zuba tayi sauri ta rik'e cikin nasa " Ba zai yiwu ka cigaba da tafiya ba a haka kana zubar da jini we have to find a way to stop this I can't let you bleed like this Muhseen please".. Kai ya jijjiga yana murmushin dole yana numfashi sama sama "Ban chanchanci kyautatawar ki ba Laylah just listen to me mu fita mu bar nan if this is my only chance to correct my mistakes then I'll do it gladly kar ki damu da ni somehow I'll manage." Yana kai nan ya kamo hannun nata da sauri yana jan k'afan shi numfashin sa na yankewa amma ko juya wa baya yi har saida suka bar harabar gidan, street d'in shiru babu ko tsuntsaye se hasken streetlights wanda suka mayar da wajen tamkar rana. Chak Muhseen ya tsaya saboda ya kasa d'aga k'afa gashi suna tsakiyar titin gabar da yamma kudu da arewa duk mota zata iya b'ullo wa. Gwiwa Laylah ta zuba a k'asa kamar yanda Muhseen yayi ta fuskance shi tana sharb'ar kuka "Muhseen ka tashi! Let's go Sa'eed zo I'll take you to hospital you'll be fine." Murmushi kawai Muhseen yayi bakin shi na fitar da jini cikin rad'a yace mata "G..ggg..o.....gooo.... Run ki gudu ki bar nan Laylah leave me here afterall Sa'eed ke yake nema ba ni ba, to him i am a dead meat already, run for your life!" Kai ta girgiza tana kuka mai tsuma rai "A'a! No! I can't leave you here! I know that you have hurt me alot, but you are still my husband, duk wannan abun saboda ni ya faru Muhseen bazan iya tafiya in bar ka ba" Damk'e hannun ta yayi yace "You have to go Laylah! For Tasleem she needs you! Promise me you'll leave!" Kai ta gyad'a tana hawaye daidai lokacin motar Suraj ta danno kai na Habeeb na biye da ita, daga titin hagu kuma Inspector Victor da mutanen sa suma sun k'araso ga kuma Sa'eed da nasa tawagar a cikin wata bak'ar jeep su ma sun iso. Da k'arfi Muhseen ya hankad'a ta gefe yace "GO! RUN Laylah!!" Kuka ta sa ta mik'e tsaye farin half vest d'in da underwear duk sun koma ja saboda jinin Muhseen "I can't leave you here Muhseen mesa bazaka zo mu tafi ba?" Kai ya kad'a yace "Silly girl! Umarni na miki! Get the hell out of here lea......" Bai k'arasa magana ba Sa'eed ya sakar masa wani bullet d'in tsabar tsaurin ido, ganin haka Laylah ta rikice ta ma rasa zab'in da zata bi kawai se ta zube gwiwa a wanjen ta zuba wa sarautar Allah ido. Tun kafin ya k'arasa parking Suraj ya bud'e k'ofa ya fito ya bar motar a kunne bai ma jira ya rufe k'ofa ba da gudu ya nufo inda Laylah ke durk'ushe "LAYLAAAH!!!!" Ya k'ira sunan ta cike da tsoron ko ita aka harba ganin ta durk'ushe Sa'eed na hango Suraj sai ya soma huci duk da police sun tunkaro inda yake sai ya ciro bindiga ya harba daidai lokacin Laylah ta mik'e tsaye ta juya tana kallon Suraj dake nufo ta a guje. Tass!! Kake ji nan take Laylah ta kafe waje guda se jini dake bin bakin ta Sa'eed bai daddara ba ya sake sakar mata wasu bullets d'in biyu tsabar k'arfin harbin ne yasa saida ta yi juyi hakan yasa bullet na ukun ya sauk'a a K'irjin ta kafin ta kai k'asa Suraj ya chafke ta a tare suka kai k'asa tana bisa cinyoyin shi tamkar wanda ya haukace haka yake kallon lumsassun idanuwan ta wanda suka ciko da hawaye hannun shi na karkarwa ya kai fuskan ta yana shafa wa a hankali......... Tun k'arfin shi yake fisgewa daga rik'on da special forces suka yi mishi yana dariya da d'agun murya ya k'ira sunan Suraj "Suraaaaj........ Kar ka manta da wannan ranar! A rayuwar ka! Today i emerged winner! Da in rasa Laylah gwara ta mutu kowa ya huta! Now we are even!” NO.....NO! NO!!! LAYLAH PLEASE DON'T! I NEED YOU!! I REALLY DO...... Ba kowa ne a nan?!! HABEEEB! TSAYUWAR ME KAKE YI CALL FOR AN AMBULANCE! SHE CAN'T DIE.,.... NO!! ki bud'e idanuwan ki Laylah i'm here now, i won't ever leave you! I'm sorry.... Duk da idanuwan ta a rufe suke tana jin kalaman Suraj, a hankali ta d'ago hannun ta da kyar ta aza su kan fuskarsa sai lokacin ta bud'e jajayen idanuwan ta tana kallon yanda kwalla ke ambaliya a fuskar sa.+ "S...Ssu...rraa.j...,..... Life.... Life is really unfair to us!.....just look at the game of fate! Bayan shekaru bakwai masu tsawo i am finally back into your arms and you are hugging me, but the sad thing is that wannan zai zamto karo na k'arshe da zan ji ni a hannun ka! Karo na k'arshe da zan saurari tafiyar numfashin ka this close because i know tawa ta k'are. Suraj i wish rabuwar mu ba a haka zata kasance ba but this is life kana naka Allah yana nashi just promise me two things..,...... Idan na mutu Please be the best father for our innocent Tasleem, sannan Mmm.... Muhseen! Don't hate him he tried to correct his mistakes duk da hakan ba yana nufin na yafe masa ba....." Katse ta Suraj yayi da sauri "Wayace mutuwa zakiyi? Just shut up, Tasleem is our daughter zamu kula da ita ni da ke but Muhseen? I'm not sure zan iya yafe masa domin idan ta kama i will kill him for you! The same Muhseen you wanted to save, shine dalili! He is the reason you are here in this condition, he doesn't deserve your sympathy....." Ambulance ne ta k'araso dedai lokacin Suraj ya rufe bakinsa ganin yanda Laylah ta d'auke wuta, da kyar da kokawa aka janye shi daga jikin ta. Sosai Habeeb ya tausaya mishi don ko yunk'urin hana shi bai yi ba. Ganin yanda jini ke zuba a jikin ta yasa saida aka mata first aid kafin nan aka saka ta cikin ambulance. Durk'ushe yake har lokacin yana kallon tafukan hannayen shi don yanda jini ya wanke su. Bai dawo hayyacin sa ba saida yaji sauk'an ruwan sama a jikin sa, da sauri ya d'ago kansa ya dubi Ambulance d'in dake shirin tafiya nan take ya mik'e ya nufi k'ofar Ambulance d'in ya tsaya, "I'll go with her!" Ya fad'a a tak'aice hakan yasa nurse d'in ya bud'e masa k'ofar ya shige, sata yayi a gaba yana kallo ko kyafta wa baya yi se karkarwa hannuwan shi suke yi ji yake bazasu isa ma hospital d'in ba. Tunanin yanda Laylah ke kwance cikin tsananin ciwo, tunanin yanda ya rik'eta cikin jini, tunanin yanda take kallon shi desperately su suka mamaye kwanyar sa, sai lokacin ya dubi hannuwan shi da jinin ta ya wanke, da su ya dafe fuskarsa yana kuka tamkar y'a mace. Ambulance na tsaya wa daman tamkar jira ake wasu nurses suka fito da stretcher aka aza Laylah. Tamkar zautacce haka yake bin su har Emergency. "Doctor please do something, I can't loose her like that please save her, she meant the world to me she can't die....... "Relax Mr Maleek.... Zamu yi iyakar k'ok'arin mu to the best of our ability, the thing is that bullets hud'u ta d'auke luckily na hud'un ya kuskuri zuciyar ta ne if not it could have been worst, she has lost a lot of blood already an yi sa'a ma first aid was taken care of, do not worry nayi magana da kwararren cardiologist (likitan da ya kware a fannin abubuwan da suka shafi zuciya yanzu haka yana zuwa we will start the operation ASAP!" Durk'ushe wa Suraj yayi gaban (OR) operation room kai a k'asa tun da aka fara mata aikin, daga Emergency room wata nurse ta fito da paper a hannu "Su waye suka kawo Muhseen Ali? Suraj ko d'aga kai baiyi ba se Habeeb ne ya amsa mata "Sir zaka sa hannu a nan, Muhseen needs to be operated soon. Sai lokacin Suraj ya d'ago kai da kakkausar murya ya ce da Habeeb "Let him die!!..... What is the use of helping the man who brought so much pain and suffering to my Laylah? Death is what he deserve, it's because of him that my Laylah is inside the operating room fighting for her life....." Kai kawai Habeeb ya girgiza ya amshi paper d'in da pen yayi signing ya mik'a ma nurse d'in. A fusace Suraj ya mik'e ya amshe Papern ya kachanchana ya watsa a fuskar Habeeb shidai Habeeb nashi ido don yasan idan ya tanka zasu kwashi y'an kallo. Daidai lokacin su Abban Habeeb suka shigo tare da Ummi Abba ya dubi Nurse d'in yace "Prepare another paper I'll personall sign it for now zaku iya fara yi wa Muhseen aikin" kai ta jinjina ta fice daga gurin tsabar takaici Suraj ya rasa inda zai sa kansa domin bazai taɓa iya ja da Abba ba se damk'e hannunsa yake yana ciza. STORY CONTINUES BELOW 4 hours later....... "Suraj zan kai Meenah gida, she shouldn't be stressed out like this dare yayi already kuma ka san condition nata she needs to rest." Ko kula shi Suraj bai yi ba hakan yasa Abba yace "No Habeeb...... You stay with Suraj ni zan kai su gida besides Khadija ne kaɗai a gida se yaran already Mubeenah tana wajen Ameer, zamu je mu duba Ameer d'in se mu wuce gida." Kai kawai Habeeb ya kad'a ya amsa ta "toh" su Abba suka wuce orthopedic department don duba Ameer........ ..... "I can't believe my own flesh and blood.....my brother would stoop so low kawai saboda y'a mace? I regret having a brother like him ever! I hope he realizes and learn from his mistakes before it's too late, Abba please ina so inga Suraj take me to him i know he's having a hard time out there" Ameer ya k'are maganar yana share hawayen shi. Kai Abba ya girgiza yace "No Ameer bazai yiwu in kai ka ba look at your condition, Habeeb na tare da Suraj yanzu haka let him overcome his plight" shiru kawai Ameer yayi bai sake magana ba yana takaicin cewa baya kusa da Suraj a lokacin da yafi bukatar hakan. A ranshi kuwa Allah Allah yake Laylah ta fito lafiya domin in wani abu ya faru da ita Suraj won't be able to survive"...... Finally the four hours operation was over, da sauri Suraj ya mik'e ganin doctor ya fito.. "Doctor!!! Tell me how did it went? I mean.....hows Laylah? Is she...... "Relax Mr Maleek..... Zan iya cewa Ms Laylah is ok for now but....." Hannun likitan ya rik'e yace "But what!!! Is something wrong with her?" Kai likitan ya jinjina sannan ya dafa kafad'ar Suraj yace "I'm Sorry Mr Maleek.... I can't tell you anything for now, sedai mu jira nan da wasu awanni, the thing is that akwai wasu complications with her heart for now she will be kept in the isolated room under observation, koma menene zan sanar da kai gobe just relax and pray because she will need your prayers the most" nan doctor ya wuce ya barshi tsaye a wajen shi kuwa ji yayi tamkar an d'aura masa dutse mai nauyi a zuciya domin sam bai wani ji sassauci ba, Habeeb de ya jingina da bango yana kallon Suraj, yana so ya ce masa su tafi gida ya samu hutu amma yasan yana magana sai su kwashi y'an kallo a wajen don haka ya gimtse bakin shi........ Daren nan de a masallaci Suraj ya kwana yanda yaga rana haka yaga dare sai bayan sallar asubah ya fito ya d'auki motar shi ya nufi gida. A falo ya wuce su ko ta kansu bai bi ba ya wuce upstairs zuwa d'akin shi, wanka kawai yayi ya shirya tsaf cikin bak'ar polo shirt da jeans tucking rigar yayi ya d'aura belt sannan ya feshe jikin shi da turare ya juya zai fita Meenah ta shigo d'akin. Kawar da kai yayi gefe yana d'aura agogon shi hakan yasa ta k'arasa daf da shi "Good morning..". Ba tare da ya dube ta ba ya amsa da "Morning!." A tak'aice sannan ya d'auki wayar sa zai fita, da sauri ta rik'e hannun shi ya tsaya chak "Shin bazaka tsaya ba at least ko abinci sai kaci since you are already here, you didn't even bother to ask how your baby was doing, i know you are worried about Laylah but i am your wife as well.... I need your love and care, don Allah stay a little more by my side". "Sorry Meenah..... But I can't stay, maganar abinci kuma bani da appetite you just take care of yourself I'll see you later,i really have to go now it's urgent" zame hannun sa yayi ya fice hakan ba k'aramin tada hankalin Meenah yayi ba. Ta d'auki flower vase ta yi wurgi dashi ya had'e da wani tafkeken potrait dake bango suka tarwatse. "NO! BAZAI YIWU BA! LAYLAH LAYLAH LAYLAH!!!!! What about me? How could i be the one to suffer all the time? I wish you die! I wish you never existed, it's enough now! I can't take it! Suraj i only ask for your love and nothing else but instead you are making me suffer now it's my turn! I will make sure Laylah suffers more than i did........."3 Bata gama rufe baki ba taji sauk'an mari a fuskar ta har saida taga taurari "You will not do such thing! Have you gone out of your mind? Yaya zaki yi wishing mutuwa a musulma y'ar uwar ki? Beside tun farko Daman Suraj is not yours to Begin with! Bazai tab'a yiwuwa ba ki tursasa masa soyayyar ki ya kamata ki dawo hayyacin ki stupid girl". Muryar Aunty Fatima ce don haka Meenah ta rusuna tana sauraraon maganganun da take yi ba tare da tanka wa ba "So tell me now! Me ya kamata nayi? Me ya kamata nayi to keep Suraj for myself? I know i am sick with brain cancer but that doesn't mean i don't have feelings...... I only ask him to give me his time instead all i get is pain idan ta mutu ai kinga kowa ya huta then Suraj will turn to me and only me". Sosai Aunty Fatima ta tausaya mata don ta fahimci yanda Meenah ke matukar k'aunar Suraj yet babu abunda zata iya a kai". "Meenah abunda ya kawo ni nan is regarding your cancer, na had'u da wani babban Neurologist he looked into your case ya sanar da ni za'a iya yi miki aiki but....... Chance na success is only 30% out of hundred sannan a cikin 30 ma chance na samun sauƙin is only 15 percent, Meenah na kasa samun natsuwa tunda naji maganar but in my opinion you shouldn't undergo the surgery." Shiru Meenah tayi bata ce komai ba don ita hankalin ta yafi karkata ga Suraj mik'ewa Auntie Fatima tayi ta ce "ni zan zo in tafi ina da aiki sosai a asibiti I'm sure patients na jira, i just came to tell you this duk abunda kika yi deciding shi za'a yi......" Alarm ne ya fara k'ara da gudu group na likitoci suka nufi ICU (Intensive care unit) inda Laylah ke kwance kanta suka taru kowa na gwada nashi basirar shidai Suraj yana daga waje yana kallon su ji yake kamar ya fasa k'ofar ya shiga gani yake kawai wahala suke bata sun kai 30mins kafin suka fito shidai kasa magana kawai yayi ya k'ura musu ido Sai Habeeb ne ya tambayi likitan abunda ke faruwa "She had a Cardiac Arrest (it happens when the heart suddenly stopped beating) but thanks to the Almighty just like a miracle it started beating, zaka iya ganin ta yanzu sedai........ Murmushin sa ne ya b'ace da yaji cewa Laylah is in a coma da kyar ya iya sa k'afa cikin room d'in har ya isa inda take kwance tamkar ya kira ta amsa zama yayi yana kallon yanda kayan aiki ke fama a jikin ta ga Endotracheal tube (na'uran dake taimaka wa wajen numfashi), ya d'aga kai ya dubi ventilator dake jone da shi sannan ya dubi Laylah a karo na biyu a K'irjin ta ga cardiopulmonary monitor na'uran dake monitoring heart rate da kuma breathing, gaba ɗaya ji yayi kan shi na juya wa da sauri ya dafe kan "Tasleem needs you, i need you! You have to fight this! I know you can do this Fulani...... Please don't let our love loose this time around.".............. Muhseen ko da ya farka mai kula da Tasleem ya gani tare da Tasleem, daga ganin ta kasan ta sha kuka sosai yaji ya tsani kansa don duk abunda ya faru shi ne sila he won't be able to forgive himself for what he did, gashi yau yarinyar da yafi cutarwa ita ce tsaye a kansa not even feenah da yafi baiwa kula wa.. a hankali ya mik'a mata hannu kamar jira take da gudu ta rungume shi "Where's my mommy?" Ta tambaya cikin kuka shi kuwa kasa bata amsa yayi don bai ma san halin da Laylah ke ciki ba , I'm Sorry" shine kad'ai kalmar da ke fita daga bakin shi don ya san ya cutar da ita to the core, he deprived her of fatherly love, and care. D'ago wa yayi ya dubi mai aikin nasu yace "Sadiya........ Ina so ki kai ta wajen Suraj he must be somewhere around here Suraj Abdoul-maleek he's her father a wajen shi ne zata samu soyayyar da ni ban bata ba just take care of her" da kyar yake maganar tsabar rad'ad'in da yake ji a cikin shi da kyar ya lallab'a Tasleem ta bi Sadiya suka fita bata ma sha wahala ba don tana fita Suraj ma ya fito daga gun Laylah bai ma saurari maganar Sadiya ba ya kama hannun Tasleem yayi hugging d'in ta yana kuka........... Saeed na zaune ya had'e kai da gwiwa sama sama ya jiyo k'aran Tv na tashi da sauri ya mik'e yana kiran police dake wajen "kai! Hey! Is that todays news?...... Tell me is she dead? Ta mutu? Kodai har yanzu tana raye?" Tamkar mahaukaci yake maganar da sauri cikin fusata Inspector Victor ya fito daga cabin d'in shi yace "Why? Huh? Laylah is still Alive Saeed! I know this will be a bad news to you! Ka rufa mana baki if not zan sab'a maka kamanni!!!! Ihu Sa'eed yasa tamkar mahaukaci ya kasa zama tsabar takaici "No! It can't be! I won't let you win Suraj! You can't win! I will show you! No body escaped a single bullet from my gun.... How could you possibly be alive????"............

Post a Comment for "IN SO YAKI NE CHAPTER 13"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...