DR SALEEM CHAPTER 6 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

DR SALEEM CHAPTER 6

DR SALEEM CHAPTER 6

- - Post a Comment
DR SALEEM CHAPTER 6  Bayan sungama waya da yasmeen kwanciyanta tayi a dakinta. + saleem kuwa jiranta yaitayi amma yaji shiru . laptop dinshi ya dauka yafara aiki a ciki. be ankara ba yaga har 12:00am rufe laptop din yayi sannan ya tashi ya nufa dakin husna . a hankali ya tura kofan ya shiga . fuskanta ya hango dayake akwai dim light . karasowa yayi ya zaune a kan bed din . dayake husna bata da nauyin bacci yasa tana jinshi amma saita share . fuskanta ya shiga shafawa yace baby, baby, yaji shiru. yace bby nasan kinajina ki tashi . husna batace mishi komai ba illa juya baya da tayi mishi. saleem kuwa juyo da ita yayi yace husna menene haka. bude ido tayi tace dan Allah kabarni ni bacci nakeji. saleem yace toh ai nima baccin nakeji . tace toh kaje dakinka kayi mana. saleem yace a'a ni anan zanyi kusa dake . tace toh ai sai kayi ta matsa mishi gefe . matsowa yakuma yi itama ta matsa . saleem yace meye hakane . tace kamar ya mezan maka dan Allab yaya saleem kabarni nayi bacci dan nikam bacci nakeji. saleem da saurin fushi tsaki yayi kawai ya wuce dakinshi. gaba daya husna bataji dadi ba. da kyar tasamu tayi bacci . shima bangaren saleem da kyar yayi bacci dan shi a tunaninshi komai ya wuce zasu gina sabuwar rayuwa amma sai yaga akasin haka . don haka yaci alwashin da safe sai yayi mata magana. washegari husna ta tashi tashirya taci kwalliya sannan tayi musu breakfast . bayan tagama komai ta nufa dakin saleem dayake weekend ne yana kwance yana bacci balle ma besamu yayi bacci da daddare ba sosai. ganin rashe rashe yasa tayi murmushi direct toilet ta shiga ta hada mishi ruwan wanka . sannan tazo tafara hura mai iska a kunnenshi . a hankali ya shiga bude idonshi yayi tozali fuskan husna yaso ya share amma ya kasa sakamakon murmushin da ta sakar mishi ga kuma wani kwalliya dataci . dan gaba daya ta tafi da imaninshi . murmushi shima ya sakar mata . tace gudmorning yace morning . how was ur nyt? tace gud. tashi tsaye yayi . tace na hada maka ruwan wanka. sannan kuma breakfast is ready. yace okay inazuwa. tashi yayi ya shiga bathroom ita kuma ta wuce falo ta zauna tana jiranshi. gajiya tayi da jiranshi tashi tayi ta nufa dakinshi a bakin kofa sukaci karo. saleem yace kingaji ko ? murmushi kawai tayi mishi sannan ya riko hannunta suka nufa dinnig table. breakfast sukayi suka gama . bayan sungama suka koma falo suka zauna suna kallo. saleem ne yayi gyran murya yace bby juyowa tayi ta kalleshi batare da tace mishi kala ba. yace maganan zanyi dake. tashi zaune tayi ta tattaro hankalinshi izuwa gareshi. yace bby kinasona ? shiru tayi yace ki amsamin mana shiru tayi batace kala ba. saleem yace ba shirun ki nake bukata ba magana zakimin . tace toh mekakeso nace. yace kinfini sani. tace inace mun wuce wannan babin, gaskiya bamu wuce ba ji irin wulakancin da kika min jiya. a tunani komai ya wuce amma sai naga akasin haka. husna idan kinga ba kyasona ki fadamin don bazan takura miki ba. nidai har ga Allah yaga zuciyata ina sonki so kuma me tsanani wanda bazan iy cewa ga makamancinshi ba . nasan cewa Allah ne ya jarabceni da sonki. kuma nasan tabbas namiki ba daidai ba kuma na rokeki daki yafemin mu manta dakomai nidai burina yanzu mu gina sabuwar rayuwa . wanda sukansu iyayenmu zasuyi alfahari damu . su kuma sa mana Albarka sakamakkon biyayyar da muka musu . shiyasa nakeso na kara baki hakuri dan Alah husna ki yafemin lets byegone be byegone pls. husna matsowa tayi kusa dashi ta kama hannunshi tace mijina na yafemaka kuma abinda yriga ya wuce ya wuce. Yace toh meyasa jiya kika ki yarda dani jiya rufe fuska tayi alamin kunya tace bakomai . yace toh dan Allah yau karki kini dan bazan iya jurewa ba abukace nake dan Allah a tausayamin yafada hade da marairacewa. murmushi kawai tayi. ta tashi zata wuce yakamo hannunta ta fado jikinshi yace ina zaki ki zauna muyi kallo. daurata yayi akan cinyarshi ya rinka shinshinata dan gaba daya kamshin jikinta ya mishi dadi. juyowa tayi ta kalleshi tace yaya saleem yau muje mu gaida su mummy mana. a'a ba yanzu ba. shagwabe fuska tayi tace haba yaya nidai gaskiya yau zani. yace a'a ba yanzu ba sai kin yi nauyi. tace kamarya nauyi . yace lokacin kina dauke da bbyna. ai tashi tayi ta bubbuga kafa tace ni gaskiya bazan yarda ba gaskiya ni yau zani. gaba daya sai yaji wani irin sha'awarta ya kamashi tashi yayi ya kamota yace toh muje daki in kin sallameni sai muje. hade rai tayi tace nidai gaskiya a'a ina off ma. yace toh muje na duba ki nagani . tace a'a kawai kabarshi. yace toh bari na fita na leka asibiti tunda ba abinda zan samu na rage zafi. tashi yayi yaje ya shirya cikin wasu kananan kaya sai kamshi yakeyi ya fito falo. husna na ganinahi gabanta yace dam! da sauri ta taso ta tareshi tace yanzu fita zakayi dan Allah. yace eh me zan miki in na zauna. hade rai tayi tace sai ka dawo . yace Allah yasa. yana fita ta fashe da kuka da sauri ta dauko wayanta takira yasmeeb . yasmeen ta tas ta mata tace karki dameni ke har yanzu baki iya komai ba bakisan abinda yadace kiyi ba . indai akace komai kuka zakiyi kina tare da bakin ciki da takaici. kuma haka zai rinka rainaki. in zaki tashi ki kwatar ma kanka anci ki tashi idan ba haka ba kuka yanzu ki ka fara kuma karki kara kirana kinamin kuka. kit! ta kashe wayan . husna ko wani kukan bakincikin ta fashe dashi. ganin kukan bazai fisheta ba yasa takira mummy sukai waya. saleem kuwa bedawo ba sai 11:30 na dare ya shigo a lokacin husna tasha kuka tagaji dan gaba daya kishi ne ya addabeta tunaninta ya tafi ga tadi yaje. yana shigowa ta mishi sannu da zuwa ta tashi ta tafi daki. saleem kuwa dakinshi ya wuce yaje yayi wanka ya shirya cikin pyjamas ya nufa dakin husna. husna najin shigowanshi amma ta shareshi kwanciya yayi kusa da ita ya jawota. cike da fushi tace nika rabu dani ka kyaleni ai basona kakeyi ba nasan jikina kakeso . dan haka ka kyaleni. kaje chan ka samu wacce kakeso wacce kuma kaje wurinta. wanda yace baya sonka da farko ya dawo yace yana sonka ai karya ne . dan haka ninason jikina kakeso. kara jawota yayi jikinshi yace haba babyna. kara tureshi tayi tace nace ka kyaleni . sakinta saleem yayi yace Allah ya baki hakuri insha Allahu bazan kara nemankiba. amma ni har ga Allah nakesonki kuma Allah yaga zuciyata amma tunda kince haka toh shikwnan koyi hakuri bazan kara nemankiba . kwanta kiyi bacci . kwantawa tayi amma jikinta yayi sanyi shima kwanciya yayi kusa da ita. a haka suka kwanta ba wanda yace ma wani kala amma kowa da abinda yake sakawa a ranshi.... BAYAN WATA DAYA saleem da husna haka suke rayuwa cike da farinciki dan yanzu suna zaune lafiya za'ayi wasa da dariya kuma zasu kwana tare amma fa saleem bekara nemantaba . + yanzu kam abin yafara damun husna dan yanzu tanada bukatan mijinta dan shima saleem kanshi yanada bukatar matarshi dan yariga da yayi mata Alkawari bazai kara nemantaba yanzu haka da yaji sha'awarta na daminshi sakamakon kwana da sukeyi daki daya manne da juna yasa shi komawa dakinshi domin ya gaji bazai iya jurewa ba . ganin haka yakarasa hankalin husna ya tashi domin ta saba da jin dumin jikinshi . yau kuwa ta dau alwashin cewa zata bishi har dakinshi domin tanaso taji dalilin dayasa baya kwana a dakinta. yau kam shiryawa tayi cikin sexy nyt gown dinta gaba daya jikinta ta bideshi da turare harta kanta kamshin turaren gashi yakeyi gashi yasha gyara dan husna ba ma'abociya kitso bace sai dai ta gyra kanta tayi parking ko kuma tayi kitso guda biyu. toh yauma hakan take saida yau da sabon salo tazo ta raba gashin biyu ta kama ko wane side. sake feshe jikinta tayi da turare sannan ta nufa dakinshi. koda ta isa gaban kofan dakinshi tsayawa tayi dan gabanta sai faduwa yakeyi . jitayi kamar ta koma toh amma ya za tayi dole ta kua dan gaskiya tayi missing dumin jikinshi . a hankali ta tura kofan ta shiga a zaune ta iske shi ya juya baya yana amfani da laptop . ga dukan alamu aiki ya sha mishi kai dan ko jin motsin shigowanta bejiba. sai ji yayi ta rumgumoshi ta baya juyowa yayi ya sakar mata murmushi itama ta mayar mishi . juyawa yayi ya cigaba da aikinshi. ita kuma husna na zaune. ganin ta dade a zaune be sake ko kallontaba yasa ta tashi tace sai da safe tunda ba ka bukatata . da sauri saleem ya tashi yaje ya tarota yace haba my luv dan Allah kiyi hakuri wllhy wani research nakeyi. shagwabe fuska tayi tace shine zaka shareni dan kana aiki ko dan kaga nazo dakinka. yace haba bbyna ya kike magana haka dakinki dakina ne dakina dakin kine . ke gaba daya gidan nan nakine. turo baki tayi tace toh yanzu kabar aikin nan kazo muje mu kwanta. yace a'a ni anan zan kwanta kije dakinki ki kwanta. kukan shagwaba tasa mishi tace yaya Allah yanzu baka damu daniba kadaina kwana a dakina . bece komai ba illah kamo hannunta da yayi ya zauna sannan ya dorata kan cin yarshi . yace bby bawai ban damu dake bane wllhy na damu dake kuma ina matukar kaunarki. kawai dai banaso na takura miki ne naga ina shiga wani hali nakan kasa bacci sakamakon matsananciyar sha'awarki datake damuna shiyasa nake jan baya baya dake banaso na takura miki bby banaso kiyi abinda zaki takura nafiso na baki lokaci domin ni ke nakeso ba gangar jikinki ba. husna kuwa batasan sanda ta rungumeshiba ta fashe da kuka tace mijina ni takace kayi yanda kakeso dani ni mallakinkace bazan taba yi maka katanga da jikina ba . sai dai abu daya danakeso kamin shine karka juya min baya dan Allah kacigaba da sona sannan ka rikeni Amana. matseta yayi ajikinshi yce bbyna karki damu wllhy inasonki ina matukar kaunarki . domin kece hasken rayuwata husna kuwa kara lafewa tayi a faffadan kirjinshi . sai chan ne ya zameta ya kwantar da ita akan bed yace bbyna bari nakarasa wannan kibani 10minutes kinji. murmushi kawai ta sakar mishi ta kwanta cike da nishadi. shikuwa saleem saurisauri yayi ya gama sannan ya fada toilet yayi wanka ya fito ya shirya cikin pyjamas dinshi sannan ya hau gado dubawa yayi yaga har husna ta fara bacci . cikin bacci ne taji kamar ana shafata . dan bude ido tayi suka hade ido dashi kashe mata ido daya yayi sannan ya cafko bakinta yafara tsotsa. hmmm ai saleem gaba daya ya rikita husna da salonshi tun bata mayar mishi da martani har tafara mayar mishi a hankali saleem yashiga ratsata har ya shige. nan fa ya shiga aiki domin saleem gaba daya jinshi yake on top sai sambatu yakeyi . husna kuwa tun tana kukan dadi har tafara na wuya . saleem ko kamar zugashi takeyi dan be saurara mata ba sai da ya gamsu. kwanciya yayi yana sauke numfashi. jin kukan husna yasa ya janyota wanda kukan nanshagwaba ne yace am sorry my bby ai laifinkine ke kika bari abin ya taru da kin barni ina fitarwa ai da abin yazo da sauki duk da dai nidin ba baya ba dole ma ki saba dan mijin naki ba rago bane yace hade da kanne ido daya. dukan wasa ta kai mishi a kirji shikuwa kara matseta yayi a jikinshi yanajin wani irin shauki na daban domin wani irin soyayyarta ke fusganshi. daga bisani ne ya janyeta ya dauke ta suka shiga bathroom suka tsarkake jikinsu sannan suka fito suka kwanta suka rungume junansu. kowannensu bacci yayi cike da nishadi. ********* Bangaren safiyya ko..... bangaren safiyya kuwa tana nan tana shiri dan ta riga tasa na ranta sai ta shiga gidan saleem kota wane haline shiyasa yau batanan bata chan wurin bokaye ita da kawarta surry . wannan kenan+ bangaren saleem da husna kuwa soyayya ake zubawa kamar su cinye junansu . yanzu haka kwance take ajikinshi sai shagwaba take zuba mishi shikuma sai biye mata yakeyi . chan dai yace bbyna tashi muje mu kwanta kinga dare yanayi kuma gobe zani aiki. kukan shagwaba ta fara mishi tace nidai gaskiya so nake naga karshen film dinnan. murmushi yayi yace haba bbyna gobe kya karasa mana. make kafada tayi tace nidai um um. in kuma kai zakaje ka kwanta toh shikenan sai da safe . zaro ido yayi yace haba tawan kema fa kinsan mijinki bazai iya bacci ba in ba kya kusa dashi . tace toh jeka sai nazo . yace haba bbyna yanzu kullum sai kin jamin aji kinja min rai dan kinga ke kadai ce ko ? bakomai na tafi sai kinzo in kuma nayi bacci shikenan yace hade da wucewa daki. husna gaba daya gani tai bata kyautaba. dan haka sai taji kallon yafitan mata arai. tashi tayi taje fridge ta dauko tsuminta tasha sannan ta dauki kunun ayanta wanda yaji kwakwa da dabino tasha . sannan ta nufa dakinta direct toilet ta shiga tayi wanka ta shirya cikin wani arnan nyt gown sannan ta nufa dakin saleem . kodataje a tsaye taganshi yana dannan waya alamun yana tura sako da sauri taje ta rungumeshi ta baya tace bakai bacci ba. kai kawai ya daga mata yashigaba da abinda yakeyi sake matseshi tayi shidai bece mata komai ba amma fa yakasa cigaba da typing message din dan gaba daya ta riketashi gawani sihirtaccen kamshinta da kullum yake dada rikitashi a koda yaushe kamshinta ma tayar mishi da hankali yakeyi. ganin be motsa ba kuma becigaba da rubutun ba yasa ta juyo tagabanshi tace dear kaki kulani ko fushi kakeyi danine . bude jajayan idonshi yayi sannan ya rufe a hankali tasa hannun ta kwace wayan hannunshi ta ajiye a gefe. bude ido yayi ya kalleta . gira kawai tadaga mishi shikuma daukanta yayi chak ya ajiyeta aakan bed. nan fa yafara romancing dinta daganan kuma wasa ya chanza salo . chan anjima sambatun saleem kawai nakeji. be sarara mata ba har saida yasamu gamsuwa. husna kam ta dirzu a hannunshi . ita kanta tasan saleem jarumin namiji ne sannan yana da yawan bukata. daukanta yayi suka nufa toilet sukai wanka suka tsarkake jikinsu sannan suka kwanta . saleem kuwa jawo husna yayi ya rungumeta tsam kamar za'a kwace mishi ita. husna na bacci cikin dare taji kamar ana shafata amma ta share . chan kam taji fa da gaskene ta bude ido taga saleem ne kukan shagwaba ta fashe mishi dashi tace dan Allah cwthrt mu kwanta wllhy nagaji jikina ciwo yakeyi. yace haba bbyna karki damu bazan dadeba. kai kawai ta dagamishi a haka har saleem ya samu ya biya bukatanshi . itakam husna daurewa kawai tayi ta bashi hadin kai domin gaba daya ta gaji . da safe ma haka aka sake buga wata draman da saleem fa yana nema ya kure husna . ita kuma tace gaskiya bazata iya ba kawai yakara Aure. har da kukanta shikuwa saleem rai a bace ya fita dan gani yake husna ba sonshi takeba tunda hara ta iya cewa yayi Aure toh kenan ma ko kishinshi batayi tunda da bakinta ta iya furta mishi yayi Aure. ita kuwa kodataga yafita da fushi bataji komai ba tace shiyasani ace abu daya kullum mutum baya gajiya da abu daya. saleem yana zuwa office ya kwantar da kujera ya yayi relaxing domin gaba daya ranshi a bace yake. yana zaune ya dan jima kenan yaji knocking. sai dayaga anata knocking sannan yace yes come in. safiyya ce ta shigo cikin shiganta riga da wando. saleem naga ido ya kalleta sai jiyayi...... muje zuwa

Post a Comment for "DR SALEEM CHAPTER 6"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...