Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

BATUUL CHAPTER 14

BATUUL CHAPTER 14

- - Post a Comment
BATUUL
CHAPTER 14
Bai ce mata komai ba ya tada motar sukayi gaba, lokaci lokaci yake juyowa yana kallon yadda ta tsuke fuska, murmushi kawai yake yi yana tuk'in, Batuul kam ko sau d'aya ^ juyo ta kalleshi ba sai ma window da ta juya tana kallon waje, hannunshi ya mik'o ya kamo nata cikin nashi har lokacin bata juyo ta kalleshi ba wai a dole fushi takeyi anqi barin ta a gidan glass, gaban wani fruit stall yayi parking, sai snn ya sake mata hannuwa ya fita, ba a jima ba ya dawo riqe da paper bags da fruits a ciki, daga bayan mota ya zuba su ya zagayo ya shiga ya tada suka tafi, har lokacin su Batuul rai a had'e, a hankali ta juyo da kanta suka had'a ido, tsuke baki tayi ta d'auke kanta da sauri, ganin expression d'in fuskanta bai san lokacin da dariya ya k'wace mishi ba, dariya sosai ya shiga yi harda dukan steering wheel, juyowa tayi tana kallonshi da idanunta da suka cicciko, ganin yana kallonta baice komai ba ta kifa kanta a cinya ta fashe da kuka, kuka sosai takeyi kamar wacce aka Zane, dariya hakan ya dad'a bashi, dakewa yayi yace "Wai What's wrong kike cikamin kunne da kuka, mey akayi miki?", bata d'ago ba, saima k'arawa da tayi, daidai nan yayi parking, k'ofa ta bud'e zata fita ya fixgota, d'ago kanta yayi yana kallon yadda cute lips d'inta suka koma ja, kallon idonta yayi in a serious tone yace "mey ya sameki"?, fashewa tayi da wani sabon kukan, janyota yayi ya rungumeta jikinshi tsam, babu abinda take sai sauk'e ajiyar zuciya jinta kwance kan faffad'an k'irjinshi da k'anshinshi mai dad'i, har saida yaji tayi shiru sannan ya d'agota yana kallon fuskanta yace "tell me mey ke damunki kike kuka", zumb'uro baki tayi ba tareda ta bari sun had'a ido ba tace "ba kai ne ke min dariya ba, kuma kace baxan tsaya wancan gidan ba", baisan lokacin da dariyan ya sake kubce mishi, rai b'ace ta tsaya tana kallon yadda ya dage yana mata dariya, a fusace ta bud'e k'ofar motan ta fice, bata tsaya ko ina ba saida ta shige d'akinta, kan gado ta fad'a taci gaba da kukanta, sai da ya gama dariyarshi ya fito cikin motar, abubuwan da ya siyo da kuma wad'anda suka d'ebo can gidan ya kwaso sannan ya rufe motar shima ya shigo gida, a kan kitchen island ya xuba kayan da suke hannunshi ya haura sama, direct d'akin Batuul ya wuce, kwance ya tarar da ita a kife har lokacin kukan takeyi, hannu yasa ya d'agota yana kallonta yace "I told yhu d house is my wife's, dariya kuma ai ke kika sani yin dariyan", d'an murgud'a bakinta tayi ta janye jikinta ta juya mishi baya, murmushi yayi ya matsa inda take ya rungumota ta baya, ajiyar zuciya ya sauk'e jin k'anshin jikinta mai dad'i, cikin sanyin murya yace "okay sorry, I will ask my wife, if she permits then you stay there", wani bak'in ciki ne ya sake turnik'e ta jin sai ambatar wife d'inshi yakeyi, d'an k'aramin tsaki tayi daga ciki ta shiga k'ok'arin kwace kanta daga rik'on da yayi mata ta miqe ta shige toilet ta rufo k'ofar da k'arfi, dariya yarinyar ke bashi in tayi wani abun, waje ya samu kan gadon yayi kwanciyarshi abinsa, tafi minti talatin cikin toilet tana zaune cikin bath tub, sai da tayi wankan tsarki sannan tayi normal wankan ta ta fito, ganin dad'ewan da tayi tasan ya bar d'akin, tana d'aure da towel jikinta d'aya kuma tana goge gashin kanta dashi ta fito, gaban mirror taje ta jawo stool ta zauna tana goge gashin, sunkuyawa tayi ta d'auko hand dryer, d'agowan da xata yi ta hango mutum jikin mirror, wani irin k'ara ta fasa zata koma cikin toilet don bata yi tunanin yana nan har lkcn ba, da hanzari ya mik'e ya fixgota kan ta shiga bayin, kuka ta fashe da zata sulale k'asa dan ta tsorata sosai, k'afafuwanta duk suka yi weak, tsam ya rik'ota ya rungumeta, har lokacin kuka takeyi, hannu ya d'aura bayanta ya shiga patting, a kunne ya dinga rad'a mata addu'a har ta samu nutsuwa, "sorry i didnt mean to startle you", kan gado ya maidasu suka zauna, kallonta kawai yakeyi, gashinta dake d'igar da ruwa ya kalla sannan ya kalleta yace "wankan mey kikayi?", wani kunya ne taji ya kamata da ta gano inda tambayarshi ta nufa ta had'e rai tace "wanka nayi", still yana kallonta yace "did you hear me say kinyi wasa da k'asa?, I said wankan mey kikayi?", kwace jikinta tayi daga nashi zata tashi ya fixgota, had'e rai yayi yace "na fara miki wasa ko?", baki ta zumb'uro ta shagwab'e fuska tace "Yaa Abu ni wanka kawai nayi", hannu yasa cikin gashinta dake jik'e ya yamutsa, hannu da ya jiqe da ruwa ya kawo gaban fuskanta yace "And this", a hankali ta d'ago kai kalleshi taga babu alamun wasa a fuskanshi tace "Yayi datti ne kawai shine na wanke", murmushi yayi ya saketa ya mik'e yayi hanyan fita, har yaje bakin k'ofa ya juyo yana kalleta yace "kin iya fruit salad?", a hankali ta kad'a mishi kanta tace "na iya", yace "make some, and don't add apricot", kamar yarinya k'arama haka ta kad'a mishi kai, yana fita ta sauk'e ajiyar zuciya ta koma gaban mirror tayi y'an shafe shafenta ta gyara gashinta ta kameshi waje guda, kaya ta canja tasa ash wando da pink tank top, hijab ta d'auko sannan ta shimfid'a abin sallah ta hau ta rama wanda ake binta, ta dad'e zaune tana azkars, tana gamawa ta nad'e abin sallah kenan aka turo k'ofar d'akin, a tsorace ta juyo ganin waye, da sauri ta sake abin Sallah hannunta tace "Yanzu zan fito inyi", da gani kasan batada gaskiya, murmushi yayi yana kallon sallayan ya k'araso gabanta yace "Didn't I tell you not to wear hijab in my presence", a daburce tace "sanyi ne nakeji shine na saka", da kanshi ya k'arasa inda take tsaye ya cire mata hijabin yace "Move now", ba musu tayi gaba ya biyota a baya, a d'arare ta dinga tafiya, kad'an kad'an ta riqa juyowa ko yana bayanta, haka, tana juyowa suke had'a ido ta d'auke nata har ta iso kitchen, paper packs d'in da ta gani kan island d'in ta shiga bubbud'ewa, fruits ne iri iri ciki, ciccire su tayi ta d'ebi wad'anda zatayi amfani dasu ta maida sauran Fridge, sai da ta fara d'aura syrup kan wuta tukunna ta d'ebi fruits d'in tayi sink dasu, ganin kwakwa ciki yasa ta tunawa da abinda Aunty Amna tace mata ta had'a tasha, sai da ta fara jik'a ayar sannan ta wanke fruits d'in ta shiga yankasu, a fridge ta saka sannan ta d'auko coconut breaker ta fasa kwakwar, ta kankare ta had'a ta markadesu a blender da dabinon, ta hada rich drink din ayar da kwakwa sae dabino, tana gamawa ta ciro fruits din da ta yanka ta zuba a glass bowl snn ta zuba syrup d'in da yaji flavours iri iri a ciki, juice d'in da ta had'a ta tsiyaya kad'an cikin tumbler ta juye sauran cikin jug ta saka fridge, a tray ta d'aura bowl d'in fruit salad d'in da spoon ta d'auka zata fita kenan ya shigo kitchen, yana kallonta yace "har kin gama?", kai ta gyad'a mishi , amsan trayn yayi ya koma cikin kitchen d'in ya ajiye shima ya zauna ya d'auki spoon tareda d'iban fruit salad d'in ya kai baki, lumshe ido yayi jin taste mai dad'i, a hankali ya bud'esu yana kallonta yace "Thank you, yayi dad'i", murmushi tayi mishi kawai ta d'auki tumbler da ta zuba juice d'in a ciki zata fita, yana kallonta yace "ke baki sha ne?", kai ta girgiza tare da nunamishi abinda ke hannunta tace "ni wannan zan sha", "meye shi wanna d'in?", ya tambaya tare da tsareta da ido, sunkuyar da kai tayi tace "coconut juice", smirking yayi tare da ce mata "Ai ba shi kad'ai Aunty Amna tace kisha ba, harda fruits ma naji tace kisha", sai lokacin ta tuna da yaji abinda akace tasha d'in, kunyane ya kamata tace "ni wannan kawai nakeson sha", alama yayi mata da tazo ta zauna, ba musu ta dawo ta zauna kan kujeran dake facing d'inshi, d'ayan spoon d'in ya mik'a mata, ansa tayi daga hannunshi tana kallonshi yace "sha mana", a hankali ta dinga tuttura fruit salad d'in har saida suka gama a tare, "lemme have the drink", yace mata, wani tumbler d'in ta d'auko ta tsiyaya mishi ciki, karb'a yayi tareda kashe wutan kitchen d'in ya janyo hannunta sukayi waje, har suka isa parlour nanma duk ya kashe wutan sai TV kawai da yake aiki, sai da ya zauna a k'asa sannan ya fizgota jikinshi, a tsorace ta riqe tumbler da hannayenta tana tsoron kar drink d'in ciki ya zube, gashinta ya baje ya sa fuskanshi ciki yana shak'ar k'anshinsu, take jikinta ya fara rawa jin hannayenshi cikin rigarta, ba tareda ta bari sun had'a ido ba tace "Yaa Abu zanje in kwanta", shima d'in bai kalleta ba idonshi na kan TV yace "tsaye kike yanzu?", shiru tayi ta koma ta kwanta tayi lamo jikinshi, sai da ya gaji dan kanshi ya barta, wajen k'arfe tara ta fara jin bacci tace mishi "Yaa Abu I have school tomorrow, zanje inyi bacci", baice mata komai ba kamar ma bai ji ba, ta sake maimaita mishi, d'ago fuskanta yayi yana kallonta yace "kina damuna fa da surutu, na hanaki bacci ne", hawaye ne ya cicciko idanunta ta koma ta kwanta, a ranta taji dad'i tayi sallah, a hankali ta dinga kuka batasan lokacin da bacci ya d'auketa ba, sha d'aya ya kashe TVn, cak ya dauketa kamar wata baby yayi sama da ita, a kan gadon d'akinshi ya direta sannan ya saka pyjamas d'inshi ya hawo kan gadon, jawota yayi jikinshi tsam ya rungumeta sannan ya kashe musu wutan ya tofa musu addu'o'in bacci ya kwanta tare da rufa musu duvet, tun lkcn da ya dauketa dama ta farka, duk ta tsorata ba kadan ba, ganin inda ya kai ta maimakon dakinta ya kara rikitata, sae dae bata nuna masa ta farka ba har taji ya direta kan gado, a hankali ya shige jikinta bayan ya rufesu, nan jikinta ya dau rawa jin hannunsa a cikinta, bata san lkcn da ta saka kuka a hankali tace " Yaa Abu pls allow me to sleep" murya can kasa yace "dama baccin karya kike koh?" Girgixa kai tayi tace "Allah bacci nake fa" bata rufe baki ba ya tura bakinsa cikin nata, nan ya fara mata abubuwan da suka tsoratata, ta kwace bakinta jikinta na rawa tace "Don Allah kayi hakuri ya Abu, am not clean" wani murmushin rainin hankali yayi yace "Really?" Cikin kuka tace "Yess" ihu ta saka jin abinda yake shirin yi tace "Ya Abuu stop, don Allah kayi hakuri" murya can kasa yace "No! I will check for my self"Kuka ta fasheda ta shiga tutturashi tana cewa "Yaa Abu dan Allah kayi hak'uri am not clean", kamar kukan nata dad'a tunzurashi yakeyi, hannunshi yasa ya d'age y'ar rigar dake jikinta, sosai ta tsorata da abubuwan da yakeyi mata, tana kukan tace "Yaa Abu dagaske fah nake", hankalinta bai gama tashi ba saida taji hannayenshi kan mararta, rawa jikinta ya fara, ajiyar zuciya kawai ta koma yi sai hawaye ihun ma ta kasa, d'agota yayi yana kallonta jin tayi shiru, rintse ido tayi dan baza ta iya had'a ido dashi ba, sosai takejin kunyarshi ga jikinta sae rawa yake, hawayen da ya gani shimfid'e fuskanta yasa jikinshi yayi sanyi, yasa yatsunshi ya goge mata hawayen, tsam ya rungumota jikinshi kamar zai maidata ciki tareda rufa musu duvet d'in, a hankali ta dinga sauk'e ajiyar zuciya, gashin kanta ya dinga shafawa har saida tayi bacci, kwanciyanta ya gyara mata tareda manna mata kiss goshinta.
+

Su Aunty Ajiddeh ko tunda aka kwanta bacci, bata tashi ba saida taji motsin ana tab'a mata k'ofa, tashi tayi daga kwanciyar ta zauna da wuri, malamin nasu ne ya k'araso da wani d'an roba a hannunshi, waje ya samu ya zauna daga bakin gadon tareda washe mata hak'ora yana jan carbi, matsawa tayi daga baya tana kallonshi a k'ek'ashe tace "Malan lafiya", dariya ta bashi yace "ai duk lafiyarce ta kawo haka", roban dake hannunshi ya mik'o mata yace "ko ba biyan buk'ata kike nema ba", kai ta gyad'a mishi batareda ta ce komai ba, ganin yanda take yasa shi yin murmushi yace, "wannan wanka zaki shiga kiyi dashi, sannan wannnan turare za ayi dashi kuma babu ke ba yin sallah har na kwana d'aya, kallonshi tayi tace "kana nufin yau baki d'ayan banyin sallah?", gemunshi ya shafa yace "k'warai kuwa, harma da gobe", karb'a tayi tace "toh kaje in nayi wankan nayi turaren", kai ya girgiza mata ya tsareta da ido yace "ai yanzu zaki shiga kiyi ki fito, mu zamu turarakin", ba musu kamar wata wawiya ta karb'i roban da akayi tsubbe tsubbensu ta shige toilet d'in d'akin dashi, yana nan zaune ta fito da d'aurin k'irji sai wani da ta rufa a kanta, lokacin har an kawo kaskon da za ayi turaren dashi, babu abinda yakeyi sai binta da ido, gaba d'aya ta tsargu dashi, ce mata yayi ta cire towel d'in dake d'aure jikinta, ba musu kamar shashasha ta cire wanda yake kanta kawae, kallonta ya tsaya yi yace "duka zaki cire", wani kallon raini ta bishi dashi tace "wannan kawai zan cire in zaka yi a haka malan kayi", dariya kawai yayi ya miqe ya dinga gumbud'a garin maganin nan cikin wuta, cikin lokaci k'anin d'akin ya gauraye da hayaqi, ba a ganin komai, kanta ya fara juyawa, kamin ace komai ta juwa ya yadda ta, shi ya kinkimeta ya d'aura ta kan gadon sannan ya gama asiranshi ya fita.

Bacci b'arawo ne kawai ya sace Batuul dan batasan lokacin da tayishi ba, da asuba ma tanaji Abu ya kwantar da ita daga jikinshi ya gyara mata kwanciya snn ya shiga toilet yin wanka, tana jinshi ya gama shirinshi ya fice masallaci, yana fita itama ta miqe a guje tayi nata d'akin, toilet ta fad'a itama tayi wankan ta daura alwala sannan ta fito ta tada Sallah, Abu na dawowa masallaci d'akinshi ya nufa, murmushi yayi ganin bata nan ya nufi d'akinta, a hankali ya tura k'ofan d'akin, ganin tana Sallah yasashi jawo mata k'ofan ya koma parlour yayi kwanciyarshi, sai da ta gama y'an shafe shafenta ta ta tattare d'akin snn ta sake kaya ta sauk'o kitchen, breakfast ta shiga had'a musu lafiyayye, oat soup tayi da grilled chicken salad sai kunun gyad'a da garlic bread, ido ya lumshe jin aroma d'in abincin duk ya cika gidan, sai da ta gama ta jera musu komai kan dinning, parlour ta k'araso nanma zatayi y'an gyare gyare, ganinshi kwance yasata tsayawa tana kallonshi, lumsassun idanuwanshi ya bud'e ya sauk'e a kanta, da sauri ta sadda kanta k'asa ta kasa ci gaba da kallonshi, kunyanshi takeji gaba d'aya, a guje ta juya ta haura sama ta rufo k'ofa, goma da wani abu bayan ya shirya yayi d'akinta ya ganta zaune kan gado da waya a hannu ga jakanta daga gefe, da alama ta gama shirinta, a hankali ta d'ago ta kalleshi ta maida kanta taci gaba da abinda take shima kallon nata yake yace "bakida class ne yau", a sanyaye ba tareda ta kalleshi ba tace "inadashi by eleven", yace "kinci abinci ne?", kai ta gyad'a mishi alaman A'a, a d'an tsawace yace "talk to me, and don't you dare nod your head to me again, get down and have your breakfast", ganin ba wasa tattare dashi yasa tayi maza ta ajiye wayan tayi hanyan waje, saida tayi gaba snn ya biyota, shi ya fara jan kujera ya zauna snn itama taja ta zauna, kunun ta fara mishi serving ta mik'amishi snn tace "mey zan zuba maka", binta kawai yakeyi da kallo, ta dinga jin wani iri, yayi murmushi yace "serve me anything", plate ta jawo ta zuba mishi duk abinda ta girka, snn ta xuba nata, ita ta fara gamawa amma bata tashi ba har saida ta jira ya gama, sai da ya miqe yana goge bakinshi da napkin yace mata "let's get going" miqewa tayi itama ta haura sama, ba a jima ba ta sauk'o riqe da jakarta a hannu da mayafi, a cikin mota ta tarar dashi ta shiga ya tada suka tafi, shiru cikin motar babu mai cewa komai sai k"ira'ar Shuraim ke tashi yana karanta suratul Yusuf, sai da yayi parking cikin makarantarsu sannan ya rage volume yana kallonta yace "What time zaki gama lecture yau?", kamin tayi magana yace "anyway here is my phone, call me when you are done", ya mik'o mata wayanshi da kud'i, a sanyaye ta karb'a dan batason irin kallon nan da yakeyi mata, har saida ta shige class tukunna yaja motanshi ya bar premises d'in makarantan, yana tafiya wayanshi ya hau ringing, sai lokacin ya tuna da Ajiddeh ganin ita ke k'iranshi, ya sauke ajiyar xuciya yayi receiving yasa a kunnenshi.

K'arfe hud'u saura ya k'ira Batuul a wayarshi da ya bata, bata d'aga ba har saida ya sake k'ira a karo na uku, tana d'agawa yace "Are you done", "ehh" tace, yace mata "am by d court", daga haka ya katse wayan, da sallama ta shigo motar tare da ce mishi "ina wuni", bai amsa ba sai jeho mata tambaya da yayi yace "ina kika shiga na k'ira twice bakiyi picking ba", a hankali ta d'ago idanunta tace "I was prayi.....", kasa k'arasawa tayi ganin irin kallon da yake mata tayi Saurin Sadda kai k'asa, murmushi yayi ya d'auke idonshi daga kanta ya tada motar, jin baice mata komai ba yasa ta sake cewa, "Wayan nefa na silent, I didn't know you called shiyasa banyi picking ba", juyowa yayi da lumsassun hazel like eyes d'inshi yace "Did I say anything?", d'auke kanta tayi ganin irin smirk d'in dake fuskanshi, kamar jiya haka yau ma yasa ta yi Mishi fruit salad da magrib, bai shigo ba sai wajen k'arfe takwas har anyi Isha, a kitchen d'in ya tadda ta, sai da ya jira ta gama ya d'au tray d'in tare da kamo hannunta sukayi d'akinshi, bayi ya nufa ya bar ta tsaye dakin duk a tsorace, ya tsaya daga bakin kofa ya juya yana kallonta yace " Kar ki kuskura ki fita" marairaice fuska tayi, ya juya ya shiga bayin, alwala ya dauro ya fito, ya sameta inda take tsaye har lkcn, yace "Ki shiga kiyi alwala" hade rai tayi tace "Ni fa nayi sllh" ya mata wani kallo yace "I know, but are yhu trying to tell me ba kya alwala kike kwanciya" shiru tayi tana kallonsa, pray mat ya dauka ya shimfida, ta nufi bayin a sanyaye ta dauro alwalan ta fito, dai dai nan shi ma ya shigo dakin rike da hijab dinta ya mika mata, karba tayi yace "Nafila xa muyi, ko shima ba kya yi" turo baki tayi bata ce komai ba, yayi murmushi ya hau kan pray mat din, kamar mara laka ta bi sa tana kkrin sa hijab din da ya bata, sallah raka'a biyu ya ja su, ya dade yana addu'a bayan sun sallame sannan ya juya yana kallonta, murmushi yayi ganin yanda tayi jigum, ya shafe adduar ya mike, ya dago ta ya kai ta gado ya kwantar da ita yace "Sleep" rufe ido tayi da sauri, shima ya hau gadon ya kwanta, yau ma jawo ta jikinshi yyi ya kwantar da ita yasa musu dim light tare da janyo system d'inshi ya kunna yana danne danne, wajen sha d'aya ya kashe yana kallonta, ya ga ynda ta runtse ido wai tana bacci, dariya ta basa, ya daura lips dinsa a hankali kan nata, numfashinta ne taji ya fara yin sama sama jin abinda yayi, ae da sauri ta bude ido ta marairaice tace "No! Yaa Abu plss, am not cle....", bai bari ta k'arasa abinda zata fad'a ba ya bige mata bakinta da d'an yatsanshi ya had'e bakinshi da nata, a hankali ya dinga kissing d'inta idonsa lumshe har ya sauk'o wuyanta, rikicewa tayi jikinta ya dau rawa sae cewa take she's not clean, ihu ta saka jin yana neman raba ta da kayanta, cikin wani Husky voice da ya kara tsoratata yace " I will slap you idan kika sake min ihu" tsit tayi jikinta na rawa sosai, tana ji tana gani ya rabata da kayanta, ta rike hannunsa hawaye na bin kuncinta cikin rawar murya tace "Don Allah don annabi kayi hakuri ya Abu, wllh tsoro nake ji plss" tausayinta ne ya rufesa sae dai bai ce komae ba don bai jin xae iya kyaleta yau, bata gama rudewa ba sae da ta ga da gaske yake ashe, kuka ta dinga yi kamar ranta xae fita jikinta na rawa tana kiran sunansa tana hada sa da Allah ya bari, ko kadan Abuturrab bai san abinda take cewa ba don yayi nisa yau kam, tuni ya dawo mata kamar wani xautattce shi ma yana rokonta, suka hadu suna ta rokon juna Lol, kokuwa ta shiga yi da shi ganin baya gane abinda take cewa, nan kuma ya nuna mata ba karfinsu daya ba, tana ji tana gani a daren nan Abuturrab ya raba ta da pride dinta, axaban da bata san da shi ba ta dinga ji a wannan lkcn, tayi rokon har ta gode Allah amma yaki sarara mata, ajiyar xuciya ta dinga saukewa daga karshe tana jin kamar numfashinta xae dauke, sai da ya ji sa dai dai sannan ya sarara mata, ya dade kwance gefenta idonsa lumshe yana sauke numfashi a hankali, har cikin ransa yake jin yanda take kuka a wahale muryarta bae fitowa, duk ya ji bae kyauta mata ba, ga wani nauyinta da yake ji, a hankali ta samu ta mike da kyar tana neman sauka daga kan gadon ya jawo ta xuwa jikinsa, cikin sanyin murya yace "Am sorry Fatima," ta fashe da kuka sosai har da shessheka, lumshe ido yayi ya rungumeta tsam jikinsa.A firgice ta tashi daga baccin da ta kwanta dan bata san sanda tayishi ba, d'akin ta k'arewa kallo gaba d'aya, sai a sannan ta fara tariyo abunda ya faru jiya, ba karamin tsoro ne ya kamata ba, jikinta na rawa ta jawo wayarta da ta sa k'ark'ashin pillow taga 9 na safe, da sauri ta shiga dudduba kanta hankali a tashe, ajiyar zuciya ta sauk'e ganin bata ga alamar komai ba, d'akin ta sake examining taga jakanta a bude an barbaje kayan ciki, mik'ewa tayi ta isa inda jakar yake da sauri tana dubawa taga an yashe duka kud'in dake ciki, a guje ta fito daga d'akin, kalle kalle ta tsaya yi ganin d'akuna dayawa a Jere, a guje ta bankad'a d'aya ta shiga, gabantane ya fad'i ganin irin kwanciyar da yayartata tayi, Yaa zee itama na kwance lakad'an tana bacci abinta, duka ta d'aka mata a baya tace "Yaa Zee ki tashi dalla kin kwanta sai bacci kikeyi", da k'yar ta iya bud'e ido tana kallon Ajiddeh dake tsaye, kanta ta koma kallo, a firgice ta tashi tace "keh meye zaki zo kina min ihu?", wani irin kallo Ajiddeh ta dubeta dashi wani xufa na keto mata tace "dallah ki tashi kin kwanta bacci sai kace gawa, toh mutumin nan wllh Yahoo guy ne, in zaki farka ki farka kisan inda dare ya miki", a firgice ta sauk'o daga kan gadon, sai lokacin ta lura da kayanta dake zube a d'akin, a wulak'ance ta kalli Ajiddeh tace "toh kuma meye na hargitsa min kaya?", wani dogon tsaki Ajiddeh taja tace "dallah can bakiji mey nace miki bane?, wannan taqadarin da kuka kawo mu gunshi ba malami bane, macuci ne b'arawo", a rikice Yaa Zee ta shiga duba kayan nata dake zube, wani irin ihu ta kurma tana fad'in ta shiga uku, kafad'un Ajiddeh ta kamo tana ihu tace "Keh ya cuceni, mutumin nan ya cucemu, har golds d'ina da akwai cikin jakan nan ya kwashe, na shiga uku", tsaki Ajiddeh taja ta janye hannun Zee dake jikinta, a guje Zee ta juya ta bar d'akin, a bakin k'ofa suka ci karo dasu Mummy suma sun fito jin ihun da sukayi, Aunty Jainaba ce ta rik'ota tace "shinu?, bakal abuki, ki fad'amin ihun mey kikeyi?, babu abinda Zee ke yi in banda ihu sai cewa take "Ya anahe, mun shiga uku", Ajiddeh suka hango itama tana tahowa duk ta birkice, Mummy ce ta k'arasa gun Ajiddeh tace "keh shinu dige?", baki ta tab'e tace "Oho, wai malamin nan naku ne d'an 419, ya kwashe mana komai namu, ni dama tun farko ba yadda nayi dashi ba, tun farko ma wai wa ya hada ku da shi?", hannu Mummy ta d'aura aka sukayi ta kurma ihu, straight parlourn da aka fara kaisu sukaje, ko carpet d'inma da aka shimfid'a d'azun babu bare alamar mutum, wani sabon kukan suka sake sawa wannan karan harda Jainaba, dan takaici Ajiddeh kasa cewa komai tayi sai ido da ta zuba musu tana gumi, sunkai minti talatin suna abu d'aya, tsaki taja ta mik'e tana kallonsu daga karshe tace "in zaku tashi mu nemawa kanmu mafita ku tashi, don zaifi mana da wannan zaman kukan mara amfani da kukeyi", da rinannun idanuwansu suka d'ago suna kallonta sukace "toh ya zamuyi", a k'ufule tace "Ku zauna kuyita kuka", ta juya ta koma d'akin da aka sauketa, sauran kayan da ya bar mata ta kwasosu a akwatin ta fito janye da kayan, da ido suka bita su dukkansu har tazo ta wucesu, da hanzari suka miqe sukayi ciki suma suka tattaro nasu komatsan, kiciniyar bud'e gate d'in suka tarar da ita tanayi, juyowa tayi ta kallesu tace "D'an iskan ta waje ya rufemu, yanxu sai an samu wani ya haura ya bud'emu, Mummy duk keh kika janyo wannan abin da kika wani ce mishi har miliyan hamsin zamu bashi, ai ko yana da niyyan aikinma dole shed'an ya rud'eshi da tunanin muna da kud'i yayi mana sata (Lol, nikam nace ko ba shed'an ba), yanxu sai kusan yanda za ayi a bud'e mu fita daga nan", hawaye Mummy ta share tace "Wlhy Zainab da Janaiba ne suka samoshi, bansan a ina ba", shawara suka yanke da ayi hawa hawa sai mutum d'aya ya dira ta waje ya bud'esu, Mummy ce ta fara tsugunawa, Janaba ta haye kanta sai Zee, Ajiddeh ce ta samo ta dirqo, chain d'in aka rufe k'ofan da ta warware ta bud'e musu suka fito, ba a jin motsin kowa sai kukan tsuntsaye, a haka suka fito suka kama hanya, saida sukayi tafiya mai nisa duk sun galabaita har sun fara canza kamanni tukunna suka ga wata mota da aka kwaso bunsurai a ciki, tsaida mai motan sukayi sukace mishi ya kaisu cikin gari, cikin bunsuran nan suka kutsa suka zazauna duk wari, Ajiddeh dae kasa kuka ma tayi don takaici, sai da ya kaisu cikin gari sannan Mummy ta ciro kud'in can ta bashi dan bai wuce d'ari biyar ba, sai da suka nemi abinci sukaci daga nan suka fara tunanin yadda zasu koma gida, Ajiddeh ce tace "Mum nifa ban kuma kwana garin nan, kusan yadda zanyi In koma dan in Aliyu ya gano k'arya nayi mishi to kowa sai ranshi ya b'aci", Aunty Jainaba da tayi tagumi tace "yanzu abinda za ayi, ni akwai kudi guna tunda shi d'an iskan can bai shigo ya tsiyata mu ba, amma kud'in ba masu yawa bane, ba zaiyi sponsoring mu duka ba, sai dai in zaki fara tafiya ke sai ki turomana mu koma muma, kamin nan zamu zauna wajen Ayyi har ki turo sai a San abin yi, da haka suka yanke shawara suka rakata airport suka yankar mata ticket, Mummy ta share xufa tace "Toh ae ynxu sai mu koma gun mai mana aiki da, don dama ba wai bae iya aikin bane, aikinsa daukan lkci gare shi kafin ya ci," ko kallonta Ajiddeh bata yi ba, don abun duniya sun taru sun mata yawa, ga uban asaran kudin da tayi.
1

STORY CONTINUES BELOW


Kuka Batuul ta dinga yi tana sauk'e ajiyar zuciya jikinsa, ya kasa cewa komae don har cikin ranshi yake jin kukan nata, dad'a rungumeta yayi sosae ya daura kanta a kirjinsa, a haka har ya samu tayi baccin amma har lokacin tana sauk'e ajiyar zuciya, shi kam sam ya kasa rintsawa gashi yana son yayi wanka amma ya kasa dauketa daga jikinsa, sai wajen k'arfe biyu ya samu bacci ya dauke sa shi ma, da asuba ya dad'e da tashi har lkcn tana jikinsa ya kasa kwantar da ita jin yanda jikinta ya dau xafi, kallonta yake yana kwantar mata da dogon gashinta da ya barbaje a hankali, kamar ya maidata ciki haka ya dinga ji, wani irin feeling yake ji a tattare dashi da ya kasa gane ko wane iri ne, a hankali ya lumshe ido yayi kissing lips d'inta ya kwantar da ita ya shiga toilet, da k'yar ta iya bud'e idanuwanta da suka kumbura sukayi ja jin ya shige toilet don tuni ita ma ta tashi sai dai bata nuna masa idonta biyu ba, tayi yunk'urin tashi taji wani azababben ciwo, bakinta ta toshe dan kar tayi k'ara ya jiyota, da k'yar ta samu ta miqe daga gadon tana d'ingishi ta fice daga d'akin, babu abinda takeyi sai hawaye, tana shiga d'akinta xani kawae ta iya daurawa ta fad'a kan gado ta fashe da kuka abin tausayi, sunan Aunty da Baba ta dinga k'ira, ita kadai tasan abinda take ji a lokacin, wani baccin wahala ne yayi gaba da ita, Abuturrab na fitowa daga toilet yaga bata dakin, murmushi yayi, yayi hanyan kofa zai fita yaji wayarshi na ringing, komawa yayi ya d'au wayan, da mamaki yake kallon screen d'in ganin mai kiranshi, yana d'auka yaji tace "Hello bae na dawo fah, yanxu na baro airport ina hanya, na ma kusa" girarshi d'aya ya d'age kamar tana wajen a daburce yace "ke hankalin ki d'aya kuwa? bakice min zaki dawo ba kika d'auko hanya kika taho" da mamaki tace "Haba babe, sai nace maka xan dawo, beside kwananmu nawa bamu had'u ba, ko d'okin ganina ma bakayi" ya sauke ajiyar xuciya a hankali yace "ohk then, Fine naji" da haka ya katse k'iran ya jefar da wayar kan gado, hannu yasa ya baje gashin kanshi ya lumshe ido, duk ya rasa abun yi, he is just confused, idonshine ya fad'a kan bedsheet d'in da yayi staining, d'an tsaki yaja ya yaye bedsheet d'in yayi toilet dashi ya jefa cikin washing machine, fitowa yayi ya canja wani, ya juya kenan zai koma toilet Ajiddeh ta turo kofan dakin ta shigo wani iska mai d'umi ya furzar daga bakinshi, a guje ta k'araso ta rungumeshi cike da farin ciki, murmushi ya kirkira yana kallonta kawae, tace "Babe jikin Mummy Alhmdllh, duk ita ce ta takura sae na dawo Wai ta ji sauki, taki bari na inje gidan 'yan uwa mu gaisa, kai babe kaga yanda nayi missing dinka kuwa" kallonta kawae yake sai dai gaba d'aya hankalinshi baya kanta, kallon gadon tayi tace "A'ah Baby kai ka canja bedsheet d'in?" kai kawai ya iya gyad'a mata da sauri, d'agowa tayi tana kallon fuskanshi tace "Baby toh mesa ka canja? Me ya same shi, ae sabo ne na shimfida" murmushi ya k'ak'aro yana kkrin controlling kansa kar ta gano sa yace "Yeah, yea coffee ne ya zube jiki, and I changed it just now" bata bari ya gama ta had'a bakinshi da nata, janye jikinshi yayi daga nata ya zaunar da ita kan gado yana murmushi yace "Am, am coming babe" toilet ya shige, yyi saurin tarawa bedsheet din cikin machine ruwa dan yasan halinta zata iya zuwa ta duba, da kanshi ya dirje sannan ya maida cikin washing machine din, fitowa yayi ya sameta zaune inda ya barta, kissing d'inshi ta shiga yi passionately, amma gaba d'aya hankalinshi na gun Batuul, so yake yaga halin da take ciki, da k'yar ya samu ya lallab'ata har tayi bacci wajen k'arfe takwas, tana fara bacci ya sauk'e ajiyar zuciya ya janye jikinsa daga nata ya dauki makullin mota ya fice daga d'akin, kai tsaye d'akin Batuul ya nufa, tana kwance kan gadon har lkcn bacci take, amma kana gani kasan a wahalce take, wani tausayinta ne yaji ya ratsa shi, dab bakin gadon ya tsaya ya d'auketa cak, kara ta saki a tsorace, yyi saurin rungumota jikinsa, har cikin ranshi ya dinga jinta" k'asa ya sauk'o da ita ya bud'e mota ya sakata ciki snn shima ya zagaya ya shiga ya tada motar suka bar compound din, hade kai tayi da gwiwa tana rera kuka a hankali, duk ya ma rasa me xai ce mata har suka isa daya gidansa, yana gama parking ya bude motar ya fito ya xagaya ta inda take ya bude, daukarta yayi kamar daxu suka shiga cikin gidan, bai direta a ko ina ba sai kan gado, ya xauna kusa da ita ya rungumota cikin sanyin murya yace "I said am sorry, kiyi hakuri plss" kuka take har da shessheka, a hankali yace "Its painful ko? forgive me plss" bata ce komai ba, ya lumshe ido yana shafa bayanta a hankali, kwantar da ita yayi jin tayi shiru sai ajiyar xuciya da take saukewa ya mike ya shiga toilet, very warm water ya hada a bathtub ya fito ya dauketa, sai da suka shiga toilet din ya fara cire mata xanin jikinta, ta rike da sauri hawaye na xubo mata tace "A'a ka bar ni xan yi da kai na" yace "But you are in pain ki bari in taimaka maki" ta fashe da kuka tace "No plss" bai kara bi ta kanta ba ya cire xanin ya saka ta cikin ruwan dumin, ihu ta kwala jin wani sabon axaban, ta dinga kiran Anty tana yarfe hannu idonta rufe don baxata iya kallonsa ba, sosai yaji tausayinta, yasan bai kyauta mata ba, tunda ba haka yayi ma Ajiddeh ba, ko da yake ita wannan bbu gardama ta bashi kanta kamar jira take, sau uku yana canxa ruwan sannan ya taimaka mata tayi wankan tsarki, tayi wanka ta wanke baki, ta dauro alwala ya dauketa suka fito, rufeta da bargo yayi ganin yanda take rawan sanyi, ya sauka downstairs don hado mata tea, da kyar ya lallabata ta sha tea ta koma ta kwanta, makullin mota ya dauka ya fita xuwa phamarcy don siyo mata pain reliever jin yanda jikinta yayi xafi sosai, ko kan ya dawo har tayi bacci, ajiye ledan drugs din yayi ya xauna gefenta yana kallonta, sai lokacin ya tuna ashe fa bai yi sallah ba, mikewa yayi da sauri ya nufi bayi ya dauro alwala ya fito ya shimfida darduma yayi sllhn. Yana xaune kan darduma har lkcn wayarsa ya fara ringing, ya mike ya dauka yaga Ajiddeh ce, d'agawa yayi daga daya bangaren tace "Babe ina ka tafi haka har yanxu?" A takaice yace "Aiki, I saw yhu were sleeping shiyasa ban tashe ki ba kawae na wuce" a d'an shagwabe tace "Toh come back early plss," yace "Ayt!" Tace "Babe ban ga yarinyar nan ba fa tun da na dawo" ya lumshe ido yace "Yea bata nan, tana gidansu wata kawarta wai, tun da kika tafi" Ajiddeh ta tabe baki a xuciyarta tace Allah sa ma tai ta tsayawa gidan kawar tata, a fili kuwa ca tayi "Eyya, ashe tasan mutane a nan" kallon Batuul dake motsi yayi, da sauri yace "look babe, We'll tok later, am busy yanxu" daga haka ya katse wayar ya nufi Batuul da sauri.

Post a Comment for "BATUUL CHAPTER 14"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...