Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

MAKOTAN JUNA CHAPTER 1

MAKOTAN JUNA CHAPTER 1

- - Post a Comment
MAKOTAN JUNA
CHAPTER 1

Adnan a tsaye yake a gaban mudubi yana gyara zaman hular kansa sanye yake da Ash d'in shadda mai bak'in surfani shaddar ta dace da kalar fatarsa kasancewarsa baki mai d'an kyau +

Agogon hannunsa yake sawa Aliya ta fito daga band'akin tana gyara zanin jikinta sanye take da wani bakin less mai torches d'in pink ya bala'in amsarta kasancewarta fara kyakyawa ce ba laifi Dan baza'a sata sahun munana ba.

Wardrobe d'inta ta bud'e ta d'auko wani mayafi pink Wanda ya dace da kalar kayanta ta fara k'ok'arin yafawa akanta

Adnan da tunda ta fito daga band'aki yake binta da kallo ganin ta d'auko k'aton mayafi zata yafa akanta ne yasa ya juyo yana ajiye turaren dayake fesawa yace

"Ke mai haka"?

Aliya da mamaki tace " kamarya fa" ta cigaba da gyara zaman mayafin akanta

"Ba dai haka kike tunanin zaki bini dinner abokina ba"?

A hankali Aliya ta ajiye hannunta jiki a sanyaye tace "mai aibun shigar danayi"?

Tsaki adnan yayi yace "u must be joking idan kina tunanin ahaka zanje wajen dinner abokina dake gwara ki sha zamanki Dan babu yanda za'ayi abokaina suga matata ahaka sai kiyi ta Abu kamar ba wayayya ba ji wani katon mayafin da kika d'auko kamar gidan mutuwa zaki haba Aliya wai meyesa kike hakane yaushe zaki waye ki daina zama cikin duhu gaskiya kina kwapsa min Aliya Dan Allah ki dubi neighbour d'inki wayayya 'yar gayu bata kai ki kyau ba amma ta bala'in iya dressing ke kuwa kamar 'yar kauye wlh
gaskiya ki canja kayan jikinki completely ki samu skirt haka ko fitted gown ki samu medium size Vail ki yafa mu tafi amma kam idan dai bazaki canza shigar nan ba ki sha zamanki gaskiya"

Aliya a hankali ta cire mayafin jikinta ta koma kan gado ta zauna ta buga tagumi tana kallon Adnan daya d'auko well polished cover shoe d'insa yana sawa yana 'yan wake wakensa a k'asan zuciyarta tana mishi add'uar shiriya Dan idan yana wani Abun kamar wanda bashi da addini

Adnan k'ara juyowa yayi yana kallonta yace " au da ki canza shigar jikinki gwara ki hakura da zuwa kenan"?

Rai a d'an b'ace Aliya tace "bazan canja shigar jikina ba indai sai na canza zaka tafi dani kayi tafiyarka kawai tunda baka kishin matarka Adnan yanzu so kake a matsayina na matar Aure na dame jikina in fito da surar jikina sabida kawai ka burge abokanan ka suce kai wayayye ne idan kai Baka San darajata ba bakasan martabar Aure ba ni na sani bazan iya tallatawa abokanan ka jikina ba"

Adnan d'aga kafad'unsa yayi in I don't care manner ya nufi hanyar fita daga d'akin yana "ai ke kanki a tukunya yake some times I do regret how comes some one like me get married to you u are not civilized at all" 2

Aliya bin bayansa tayi da kallo har ya fice wasu siraren hawaye na zubo mata a k'asan ranta tana mamakin halin Adnan

Adnan wajen da yayi parking motarsa ya nufa adai dai lokacin da Zara ta fito daga b'angarensu sanye da kananan kaya ba ko dankwali tana tauna cingum

Adnan sakin baki yayi yana kallonta sabida yanda ta masifar tafiya da imaninsa haka yake so yaga Aliya na shiga amma ina idan tayi shigar ma sai ta d'auko wani k'aton Hijab ta saka

STORY CONTINUES BELOW


Sirirrin muryar Zara ne ya doki kunnensa "Hi" tace tana d'aga masa Hannu a dai dai lokacin da take wuce shi tare da nufar b'angarensu

Shima hannu ya daga mata kamar wani soko yace "hi" da idanu ya rakata har ta shige ya sauke wani nannauyan ajiyar zuciya sabida tafiyar ma da ta ringa yi is something else 1

A hankali yaja kafafunsa ya nufi cikin motar tare da barin harabar gidan

Zara kuwa ko sallama batayi ba ta tura k'ofar ta shige aranta kuwa tana admiring d'in Adnan Dan ba karya gayen ya had'u haka take so Amir d'inta ya ringa gayu amma ina ba shida wayewa ko kad'an Abu d'aya biyu sai ya hau wa'azi ita kuwa arayuwarta tana balain San wayayyen mutum

Ganin bata ga Aliya a palon ba yasa ta nufi bedroom d'inta

Tura k'ofar tayi ta shige a kwance ta Tarar da Aliya still da kayanta a jikinta dankwallinta kawai ta cire ta ajiye a gefe idonta a lumshe tana d'an karkad'a k'afa shigowar Zara d'akin ne yasa ta bud'e idonta

"Ya baku tafi dinner tare ba na ganki a kwance"?

Cewar Zara a dai dai lokacin da take zama a gefen gadon

Aliya kuwa mik'ewa tayi a hankali fuskarta d'auke da mamakin shigar da Zara tayi duk da ba Yau ta saba ganin Zara da wanan shigar ba amma na Yau ya bata mamaki a matsayinta na matar Aure da kuma tasan basu kadai bane a gidan Dan wani wando tasa 3qtr sai wani matsassen top daya bayyana surar jikinta Kanta kuwa ba dankwalli

Zara kuwa comfortably ta cigaba da tauna cingum d'inta tana wani irin Abu da ido

"Zara kina da hankali kuwa kinga yanda kika fito fa amatsayinki na matar Aure and kuma kinsan ba ke kadai ce a gidanan ba yanzu da kun had'u da Adnan fa"

Zara tsaki tayi tace "kina da matsala wallahi Aliya mai aibun shigar danayi so kike Nima na ringa jibga kaya a jikina yanda kike jibgawa bazan iya bafa shikenan Dan ina da Aure sai na takurawa rayuwata wlh bazan iya ba ina mamakin ke da Amir bakuda wayewa ko kad'an wlh haka kawai a wanan zamanin kayi gayu ma ya ka kare ballantana ma ace kana zaune haka"?

Aliya girgiza kanta tayi kawai Dan tasan Zara tayi nisa bata jin kira

" Hmm Zara kenan gaskiya ce dai bazan fasa gaya miki ba wanan ba wayewa bace halaka ce bance karki yi gayu ba kiyi daga ke sai mijinki
Dan shi ya hallata yaga kwalliyarki ba wani ba amma bai kamata kiringa wanan shigar kina fitowa ba al halin kinsan bake kadai ce a gidan ba Dan kinga bai kamata Mijina da ba muharraminki bama yaganki da wanan shigar ba Dan haka nidai Dan Allah ko Dan mijina kidaina fitowa ahaka ya kamata kiringa darajar Auren dake kanki kiringa taya mijinki kishin kanki"

Dariya Zara ta kyalkyale dashi harda rik'e ciki tace

"Aliya kenan aure bazai hanani rayuwar Dana Riga na saba dashi ba babu wani aibu a shigar danake yi babu ruwan wani da rayuwata batun kuma mijinki ni ina ruwana dashi naga nima ina da nawa mijin idan ma yaga irin shigar danayi ya burge shi ke kika jawo Dan kece bakya masa irin shi"

Aliya kallonta kawai take tana hango tsantsar rashin ilimi da rashin hankali a tattare da ita girgiza kanta kawai tayi tace "Allah ya shiryeki Zara nidai kidaina yawo haka sabida bake kadai ce a gidanan ba mijina zai iya ganinki da wanan shigar"

"Na nawa kuma yama gani dan yanzu ma daya zo fita mun gaisa ina ruwanshi dani ke da bazaki ringa masa kwalliya ba ai sai kiyi ta zama ahaka Dan Allah ji wani kaya da kika saka haba Aliya wai yaushe zaki wayene dazu kikace min tare zakuje dinner abokinsa hala sabida wanan manyan kayan da kika sa yak'i tafiya dake kashhh I wish ni nake samun opportunity da kike samu wlh ko hmmm ba a magana"

Aliya tsaki tayi ta koma ta kwanta Dan taga alamar Zara bata da cikakken hankali ahaka Zara ta karaci surutunta sai da ta jiyo horn d'in Mijinta Amir ta mik'e ta fice Aliya kuwa ta bita da add'uar shiriya.


Adnan kuwa awajen dinner 'yan mata kawai yake bi da kallo Dan rabinsu surorinsu awaje yake nonuwan nan luhum luhum kamar zasu huda Riga su fito sai lashe lebb'e yake wata kawar amarya meera ce ta balain tafiya da imaninsa Dan mazaunanta manya manya ga hips tommynta very flat shape d'inta yafita sosai duk da bata kamo Aliyarsa a kyau ba amma fa ta tafi da imaninsa sosai

Ahaka ya ringa monitoring d'inta da ido idan ta shiga filin rawa sai ya tashi ya mata
Liki sai yanzu yake godewa Allah da Aliya bata biyo shi ba

Meera kuwa tuni itama taji Adnan ya kwanta mata arai

Adnan bai sha wahalar shawo kanta ba har ya amshi numberta wajen sha biyun dare aka fara watsewa daga wajen dinner inda Adnan ya bukaci zai kai ta gida sai da tayi insisting yayi dropping kawayenta tukuna kafin ya kai ta gida haka kuwa akayi sai da yafara kai kawayenta ya nufi gida da ita suna tafe suna hira jefi jefi yana juyowa yana karewa nonanta kallo Dan shi yafi tsone masa ido kamar zasu fito daga rigar Dan da alama ita kanta meera da k'yar take numfashi sabida matseta da kayan sukayi

A hankali adnan ya d'auki d'aya hannunsa ya ruk'o mata hannu yana murzawa ita kuwa meera sai murmushi take hakan da Adnan ya gani ne yasa ya maida hannunsa cinyarta yafara shafawa ganin bata hanasa ba yasa shi kuwa yacigaba da yawo da hannayensa a jikinta

Suna dab da k'arasowa k'ofar gidansu tace yayi parking ga gidansu can

Parking yayi ya cigaba da kallonta kafin ta Ankara ya jawota ya rungume ya kaiwa nononta chapka Abun mamaki ko k'ok'arin hana shi bata yi ba nikuwa nace dama akan mai zata hana shi matar da tayi tallan surar jikinta babu ko mayafi ai ko ba'a fad'a ba ansan babu mutunci a tattare da ita

Sai data ga yana Neman wucewa gona da iri ta janye jikinta

.Adnan kuwa ya d'ago a rikice yana ta taimakesa ya samu nutsuwa mak'e kafad'arta tayi tace dare yayi gobe yazo su had'u kuma idan zai zo ya ciko Aljihunsa

Murmushi yayi yace mata angama a lokacin data ke k'ok'arin fita daga motar yasa hannu a Aljihunsa ya kirgo dubu biyar ya bata tayi mishi godiya yaja motarsa ya tafi.

Zara kuwa tana barin b'angarensu Aliya kicibus tayi da Amir a bakin k'ofar shiga b'angarenta
Baki ya saki yana binta da kallo tundaga sama har k'asa

Zara bata damu da irin kallon da yake binta dashi ba ta tafi da gudu zata rungumeshi

Tureta yayi da k'arfi ta fad'i k'asa yace "Zara wai yaushe zakiyi hankali ne da aurena akanki kike fita ahaka al halin kinsan bamu kadai ne a gidan ba haka kika ga makociyarki nayi ?ban tab'a ganinta ba hijabi ba wlh amma ke dayake bakisan darajar kanki ba bakinsan darajar Aure ba shine zaki fita ahaka da yanzu mijinta ya ganki ahaka fa?.........Zara wani irin wulakantacen kallo take binshi dashi ta mik'e tare da Jan wani dogon tsaki ta shige ta bar shi a tsaye

Amir sai da ya samu minti biyar a tsaye yana mamakin halin Zara dan bata da mutunci ko kad'an batayi regarding d'insa as husband ba hasali ma babu Wanda ta raina sama dashi bai isa yasa doka tabi ba tun ba aje ko'ina ba yafara Dana sanin aurenta Wanda dudu auren nasu baifi 5month ba ko dayake bata fito mishi Da zahirin halinta ba sai da ya aureta Dan kafin ya aureta tana gudar abinda zai bata mishi rai idan ba mantawa yayi ba har Hijabi take sawa duk dan ta faranta mishi rai duk da yasan she is use to English wears dan duka gidansu haka suke yan boko hatta mahaifinta har gobe yana tsukewa da Riga da wando

Girgiza kansa yayi tare da nema mata shiriya wajen Allah ya shige ciki

A Palo ya Tarar da ita a kwance sai girgiza k'afa take fuskar nan a turb'une

Amir bai ce mata komai ba ya wuce d'aki ita kuwa ta bishi da harara da tsaki

Sai da ya watsa ruwa yasaka kaya marasa nauyi ya fito ya nufi dining dan yaci abinci

Zara dai na zaune yanda ya barta sai dai wanan Karin tana danne danne a waya tana ta murmushi ita kad'ai

Warmers biyun dake ajiye akan dining ya bud'e to his suprise babban cornflakes ne a ciki k'aramin kuma sugar da milk 1

A hankali ya d'ago yana kallon Zaran dake ta dariya ita kad'ai sai kace mahaukaciya dan har ta zamo daga kan kujerar

D'aukar warmers d'in yayi ya nufi inda take rai a b'ace yace "Zara what is this"?

Zara ko d'agowa bata yi ba tace " what did u see"?

"Zara menene wanan don't let me loss my anger"

Tsaki Zara tayi ta k'ara relaxing jikinta ajikin kujerar tace "dinner d'inka ne idan bazaka iyaci ba dan Allah ka ajiye banasan disturbance am having a fun here"

"Is this wat u called food Zara kirasa mai zaki ajiye min sai cornflakes Zara wai meyesa kike min haka ne mai kika d'auki Aurene Zara bakida burin daya wuce ki bak'anta min rai a gidanan kowa yana Aure dan ya huta amma Zara ni sai kuntatta min kikeyi ko d'an indomie bazaki iya dafawa ki ajiye min ba"

Zara katse shi tayi da sauri tana bubbuga k'afarta a k'asa "wai nikam Amir meyesa idan baka takura min ba baka jin dadi we don't take heavy food at night ban taso a gidanmu naga ana cin abinci mai nauyi daddare ba cornflakes muke ci ko muci biscuits dats y na ajiye maka idan kasan bazaka ci ba pls kindly get into the kitchen and get some thing for yourself"

Daga haka ta mik'e tana k'ok'arin wucewa ta gefensa

Amir fusgota yayi har sai da top d'in jikinta ya d'an yage rai a mutuk'ar b'ace yace " this is not your fathers house Zara this is my house dan gidanku ba acin abincin mai Nauyi ni gidana ana ci daga yau wlh idan kika k'ara ajiye min irin wanan abun wlh sai na miki abinda bantab'a miki ba since morning I have not taking anything na dawo kuma ki tareni da irin wanan abincin sabida bakida mutunci naga alamar na sakar miki dayawa zan fara d'aukar mataki akanki"

Tureta yayi ta fadi kan kujerar ya barta baki abud'e har sai da ya shige kitchen dan ya samawa kansa abinda zai ci 

Kukan takaici Zara ta fashe dashi dan this is the first time da Amir yayi mata haka and sai ta rama is a promise take taji haushi da tsanarsa duk ya rufeta tafara Dana sanin aurensa ita da take da samari masu Santa amma ta biyewa zuciyarta ta auri Amir dan duk a samarinta shi tafiso yakuma fisu kyau da abinda zai saka mata kenan banda takura mata dayake yi da uban dokokinsa duk abinda tayi sai ya mata fad'a he is not civilized at all

STORY CONTINUES BELOW


Sai da tayi kuka mai isanta ta mik'e ta nufi bedroom d'inta tana kissima irin rashin mutuncin da zata mishi 

Amir kuwa indomie ya dafa da kwai yaci ya koshi shima ya nufi bedroom d'insa batare da ya kalli d'akin Zara ba 

Zara kuwa tana shigewa d'aki ta cire kayan jikinta ta watsa ruwa tazo ta kwanta ta janyo wayarta ta fara chattn da Saleem Smart tsohon saurayinta dan duk da tayi Aure bata fasa kula shi ba shima hakan dan wani zubin har waya su nayi indai Amir ya b'ata mata rai Saleem d'in ne ya deb'e mata kewa a Daren da hirarrakin da basu dace ba amatsayinta na matar Aure sai wajen uku bacci ya d'auketa

Amir kuwa baccinsa yayi hankali kwance batare da ya wani bari damuwar Zara ta sha masa kai ba.
Adnan kuwa ba shi ya dawo gidan ba sai wajen d'ayan Dare a lokacin Aliya har tayi shirin bacci tayi kwanciyarta amma ba bacci take ba idonta biyu tana jinjina halin Adnan ace magidanci har d'ayan dare bai dawo ba ahaka Adnan ya shiga d'akin ya sameta

"Ya dai mai kikeyi bakiyi bacci ba har yanzu"?

Maganar daya fito daga bakin Adnan kenan

Aliya mik'ewa tayi daga kwance da take ta gayyato fara'a a fuskarta duk da ranta a b'ace yake

" Ya za'ayi nayi bacci baka dawo ba"

Adnan dake rage kayan jikinsa cewa yayi "ai da baki jirani ba kinyi baccinki"

Daga haka ya nufi band'aki dan yayi wanka

Aliya bin bayansa tayi da kallo har ya shige tana zaune ya fito daga bandakin ya zo ya zura Riga ya tadda Sallah

Komawa tayi ta kwanta ta zuba masa ido har ya iddar da sallar ya mik'e ya cire rigarsa ya d'auki wayarsa yayi waje

Aliya kuwa a tunaninta Abu zai d'auko a Palo ya dawo ya kwanta mik'ewa tayi ta k'ara feshe jikinta da turare ta dawo ta kwanta tana jiran shigowarsa 

Adnan kuwa yana fita Palo ya turawa Meera text akan ta hau watsapp suyi magana yayi kwanciyarsa akan 3 seater tare da kunna data

Aliya ganin Adnan bai shigo d'akin ba har  tsawon minti goma ne yasa ta mik'e ta nufi Palo dan taga mai yake yi 

Tana bud'e k'ofar d'akin ta hango shi a kwance da waya a hannu yana murmushi shi kadai daga shi Sai gajeren wando yayi zurfi a chattn d'in da yake yi

Mamaki ne ya rufeta ta kai kallonta kan agogon dake palon taga 1:20 take ranta ya k'ara b'aci ta nufi wajen Adnan 

Adai dai lokacin da yake zooming hoton kirjin Meera hankalinsa a tashe dan har joy stick d'insa ya mik'e 

Agabansa Aliya ta tsaya tana binshi da kallo inda ta tsayar da idonta akan joy stick d'insa dake tsaye  

Adnan  da sauri ya mik'e daga kwancen da yake dan bayason Aliya taga halin da yake ciki bai san ya riga da ya makaro ba duk da yayi sauri ya d'auki pillo ya d'ora akan k'afarsa ajiye wayar yayi a gefe yace "wai bakya jin bacci ne kije ki kwanta mana ni ba yanzu zanyi bacci ba Sai anjima yanzu ina chattn da Muhammad ne"

Aliya controlling anger d'inta tayi ta zauna a gefensa tace "Adnan meyesa kake min hakane akwai wani Abu da nake maka ne da baka so na daina u don't care for me bana gabanka at all duk abinda nake yi dan na burgeka Adnan baka gani yanzu akan ka kwanta dani a d'aki gwara ka fito Palo kayi chattn yanzu wajen sati d'aya kenan baka yi making love dani ba pls idan akwai abinda nayi maka ka gayamin na baka hakuri" 

Adnan dafe kansa yayi yace "nifa Aliya babu abinda kika min kawai dai agajiye nake ne kwanakin nan wlh am not in the mood of all this but don't worry I will make it up to you idan nayi clearing abunda ke gabana ke daina d'aukan abinda bai taka k'ara ya karya ba kiringa sa shi a ranki kije kiyi kwanciyarki ina nan shigowa

Aliya hawayen da take ta b'oyewa ne ya hau zubo mata dan tasan karya yake tasan irin mijin da ta Aura bata so ta fara zargin shi dan ko ta d'auko hanyar da zata zarge shi Sai tayi sauri ta cire hakan a zuciyarta ta ringa kyautata mishi zato  bata San mai yasa baya nunawa ya damu da ita ba yanzu idan zata kwana a kirjinsa half naked ko ajikinsa yanzu taga fa halin da yake ciki alamar yana bukatar mace amma bazai nemeta ba ko dai akwai wacce take d'auke masa hankaline awaje bata sani ba 

Ganin ya d'auki wayarsa yana cigaba da chattn d'in da yake yine yasa ta mik'e ta nufi d'akin ta 

Adnan kuwa ko ajikinsa dan ya Riga da yayi nisa yanda zai samu Meera kawai yake nema Sai da ya kai  ukun dare yana chtn da Meera hankalinsa duk a tashe dan sunyi musayar nude pictures sosai Allah Allah yake gari ya waye su had'u ya d'anyi ridding d'inta 

A lokacin da ya koma d'akin Har bacci yayi awon gaba da Aliya agefenta ya kwanta shima nan da nan bacci ya d'auke shi.

Washegari da sassafe Aliya ta kamalla aikinta kamar yanda ta saba ta caba ado ta koma d'aki tana jiran Adnan ya tashi dan ko sallar Asuba dak'yar ta samu yayi 

Adnan kuwa juyi kawai yake yana mafarki da Meera acikin baccin yafara wani irin nishi yana zillo shi kad'ai Aliya dake kwance a kujerar d'akin ta zuba mishi ido tana kallon ikon Allah mamaki kuma a dank'are aranta 

Adnan kuwa duk ya d'auke gaske ne Sai da ya b'ata wandonsa ya bud'e idonsa aikuwa suka had'a ido da Aliya 

Da Sauri ya mik'e yana mitsitsika idonsa

Aliya kuwa ta d'auke kanta zuciyarta na mata suya tana kuma tunanin ko mafarkin waye ke

Adnan da borin kunya ya mik'e ya nufi wajenta ya sunkuya agaban kujerar da take yana kamo hannunta

Aliya kuwa ta zuba mishi ido kamar mai San ta gano wani Abu a kwayar idonsa

" I was just dreaming we are making love and look at" yace yana nuna mata wandonsa 

Aliya bata ce komai ba illa kau da kanta da tayi

Shi kuwa Adnan ya cigaba da janta da wasa ganin bai samu fuska yasa ya mik'e ya nufi band'aki dan yayi wanka 

Aliya kuwa tunanin ta hau yi na abubuwan dake faruwa dan tasan Adnan mutum ne mai sha'awa kuma tana iya k'ok'arinta wajen ganin ta jawo hankalinsa gareta dai dai gwargwado tana kyautata masa kwaliyan nan ta nayi amma ba tasan mai yasa  bata gabanshi idan dai dagasken yayi mafarki da ita mai yasa bazai neme ta a zahiri ba ko har ta gundure shi ne da can ba haka Adnan yake ba farko farkon Aurensu daga baya taga ya fara canja mata 

Ahaka tayi zurfi a tunani har Adnan ya fito ya shirya cikin kananan Kaya ya fice daga d'akin karar rufe k'ofar d'akin ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin data tafi

Mik'ewa tayi tafito daga d'akin taga Adnan har ya zauna awajen dining yana waya k'arasawa tayi tayi serving d'inshi itama ta zuba nata ta fara ci batare da ta jira shi ba 

Shima yana gama wayar yafara ci batare da ya kalleta ba dan shi yama fisan haka idan tana share shi yafi  sakin jiki ya  tsula tsiyarsa  

Babu abinda kake jin kararsa in banda karar cokula Aliya kuwa kanta a sunkuye suna dab da gama cin abincin Suka ji ana kwankwasa k'ofa kafin Aliya tayi wani yunkuri Har Adnan ya mik'e yace "don't worry let me check who is on the door"

Aliya kuwa abincinta ta cigaba da ci tana tunanin ko mai musu wanki ne dan jiya ta had'a mishi wankin Adnan

Adnan kuwa yana bud'e k'ofar yaga Zara a tsaye ta wani gantsaro kirji tana hamma sleeping dress ne ajikinta doguwar Riga har k'asa mai tsantsi yabi ya lafe ajikinta kana hango komai na jikinta duk da rigar ma mai dogon hannu ne ta saka wani hular net 

Adnan wani irin yawu ya hadiya a lokacin dayabi kirjinta dake tsaye carko Carko a tsaye duk da bata kamo Aliya kirji ba

Ita kuwa Zara gaishe shi tayi tana k'ok'arin wucewa ta gefensa

Adai dai lokacin da Aliya ta taso tana so taga waye dan taga yanda Adnan ya kame awaje d'aya 

Amir shima adai dai lokacin ya fito dan yatafi office dan ko d'akin Zara bai kalla ba dan mugun haushinta yake ji 

Ai kamar cewa akayi ya juya ya kalli b'angaren Su Adnan ya hango Zara na k'ok'arin shigewa a rikice ya juya ya nufi wajen nasu ransa a mutuk'ar b'ace dan baisan rashin hankalin Zara ya kai tafito ahaka ba shi kuma Adnan na tsaye yana kare mata kallo 

Da wani irin murya ya kwalla mata kira "Zaraaaa" 

Adai dai lokacin da itama Aliya zuciya ya deb'eta ta kwashe Zara da mari sabida takaicin yanda tafito........Bansan dabbancinki da tumasancinki da rashin kamun kan naki ya kai ki fito tsirara kizo ki tsaya agaban namijin da ba muharraminki ba ko kishin kanki bakya yi"

Aliya tace tana huci Zara kuwa cikin tsananin mamaki take kallonta hannunta dafe da k'uncinta

Adnan kuwa da sauri ya matsa daga hanya daya hango yanda Ameer ke tahowa idon nan jajjur 


Zara dake k'ok'arin magana wani irin finciko ta Ameer yayi daga bakin k'ofa yafara janta da k'asa tana ihu 

Aliya kuwa wani irin kallo take bin Adnan da shi

Adnan kuwa dan k'arfin hali ya zabga mata harara ya fice dasauri

Sai daya had'a da gudu ya iya taddo Amir Dan har sun kusa Shiga b'angarensu still yana Jan Zara da k'asa a fusace Dan har gashin kanta ya damka

Shan gaban Ameer yayi da sauri yana " pls Ameer kayi hakuri karka daketa quiet alryt nasan tayi ba dai dai ba Dan Allah kayi hakuri karka hukunta ta acikin wanan halin zaka iya ji mata ciwo am"

"Enoughhhh" Ameer yace a tsawace jijjiyoyin kansa a tattashe idanan a rine ba Zara ba hatta Adnan sai daya tsorata abunka da mai hakuri bai iya fushi ba

"Kace zuwa kayi ka cigaba da kare mata kallo baka gaji da kallonta ba ko kunya bakaji ba ka tsaya kana karewa matar Aure kallo ban tab'a tunanin akuyancin naka zai kai har akan matata ba daga yau babu ruwanka da shiga sabgar data shafeni matata ce idan naga dama na kasheta babu abinda ya dameka"

Daga haka ya Cigaba da Jan Zara a k'asa ya shige tare da rufo k'ofarsa yana shiga ya zare belt d'insa yafara tapkawa Zara tana tsalla Ihu sai zagaye palon suke sai da ya mata lilis ya wurgar da belt d'in ya zube akan kujera yana sauke ajiyar zuciya wani irin tafasa zuciyarsa ke yi dan shi namijine mai balain kishi 

Adnan kuwa tunda ya fara jiyo ihun Zara yaji kamar ya b'alle k'ofar ya shige sai da ya daina jin alamar ana bugunta ya nufi b'angarensa yana mai balain jin haushin Marin da Aliya tayiwa Zara 


A Palo ya tarar da Aliya tana ta kai da kawowa sai share hawaye take 

Adnan kuwa hakan da ya gani ne yasa yaja dogon tsaki ya nufi d'akinsa Dan ya d'auko brief case d'insa ya tafi

Aliya da sauri ta sha gabansa cikin rawar murya tace "Adnan abinda kayi kana ganin ka kyauta Kenan ka zubawa matar aure ido ko kiftawa bakayi saii"

Tsawan da Adnan ya daka mata ne yasa tayi sauri ta hadiye maganar da take yi 

"Uban mai nayi an gaya miki kowa irin ki ne kidahuma shikenan Dan tana matar Aure sai na rufe idona ko zaki iya gaya min uban me tayi miki kika mareta sabida ta fito da sleeping dress an gaya miki ita irinki ce macece ita wayaya ba irinki ba ke kiyi ta fama da zani da atamfa kina kunshe kanki a hijabi kina wari"

Jikin Aliya in banda rawa babu abinda yake yi duk kalaman dake fitowa a bakinsa kamar narkakken dalma yake watsa mata hawaye kuwa sai ambaliya yake a kumatunta 

Adnan tsaki yayi ya ratsa ta gefenta ya d'auko breifcase d'insa ya fice.

Aliya kuwa  durk'ushe tayi a  gurin tare da fashewa  da matsanacin kuka tana rik'e zuciyarta sabida tsananin zafin da yake mata 

STORY CONTINUES BELOW


Ameer kuwa sai da ya samu nutsuwa sosai ya d'ago da rinannun idonsa ya nufi wajen Zara dake sheme a k'asa tana kuka

Gashin kanta ya damko ta saki wani wahallalan ihu dan muryarta bata fita Sam sabida tsabar ihun da ta ringayi fatar ta tayi rudu rudu 

"Wlh daga yau ko k'ofar gida kika k'ara fita ba tare da Hijabi ba wlh dukan da na miki yau kad'an ne shegiya 'yar akuya da bata San martabar Aure ba  daga yau ma na k'ara ganin kin saka kananan kaya wlh sai na Lahira yafiki jin dadi useless human being"

Daga haka ya sakar mata kanta tare da hambare ta

"Allah ya isa tsakanina dakai Ameer na tsaneka bana kaunarka ai Auren ba dole bane kabani takardata bazan iya cigaba da zama da mahaukaci da bai San darajar mace ba kuma wlh kananan kaya yanzu nafara sawa sai dai ka kasheni"

Zara tace tana fashewa da matsanacin kuka 

Ameer ko kallonta baiyi ba yafice daga palon yaje ya hau motarsa tare da dannawa Adnan dake ta k'ok'arin tada motarsa harara ya fice daga gidan

Adnan kuwa maida kallonsa yayi b'angarensu Ameer bayan Ameer yabar harabar gidan haka kawai zuciyarsa ta ringa raya mishi abubuwa

Yana daga cikin mota ya juya ya kalli b'angarensu ganin k'ofar a rufe kamar yanda yake ne yasa ya fito daga motar ya rufe kansa tsaye ya nufi b'angarensu Amir ba tare da wani tsoro ko shakka ba 

A hankali ya tura k'ofar shiga b'angaren yaga ya bud'u dayake ginin iri d'ayane bai sha wahalar gane palon gidan ba tun kafin ya k'arasa yafara jiyo sheshek'ar kukan Zaran da sauri ya shiga palon ya hangota a kwance a k'asa tana ta kuka 

Zara da Sauri ta d'ago da kanta sakamakon k'amshin turaren Adnan da taji ya ziyarci hancinta 

Aikuwa kuka ta k'ara fashewa dashi da taga alamar tausayinta a kwance a fuskarsa

Adnan kuwa a hankali ya k'arasa kusa da ita ya tsunguna  agabanta ya zaro hankici daga Aljihunsa ya mik'a mata yana mata sannu da d'aya hannun nasa

Zara kuwa kukan ta k'ara fashewa dashi ba tare da ta mik'a hannunta ta k'arbi Hankicin ba

Cikin sanyi murya da tausayawa Adnan ya fara magana yana "kiyi hakuri Zara ki tashi ki share hawayenki ban tab'a tunanin Mijinki Jahili bane sai yau Idan ba haka ba banga abinda kikayi da kika cancanci irin wanan dukan ba Wanda bashi da ilimi ai shi yake dukan mace pls bar kukan haka kar kanki yayi ciwo k'arbi ki share hawayenki gani nayi bazan iya tafiya ba tare da naga halin da kike ciki ba"

Tunda yafara magana Zara ta kura mishi ido abubuwa nata mata yawo ajiki muryarshi ba k'aramin sanyi yasa tafara ji aranta ba Adnan shine irin mijin daya dace da ita he is social and a caring type 

"Pls k'arbi ki share hawayenki"

Adnan ya k'ara cewa yana mik'a mata hankicin hannunsa

Zara a hankali ta mik'a masa hannunta ya bata hankicin tafara goge fuskarta still hawaye na ambaliya a fuskarta

"Sorry" Adnan yace yana k'yab'e fuskarsa kamar zaiyi kuka

"Thank you"

Zara tace tana zuba mishi ido

Adnan mik'ewa yayi yace "pls kisamu ruwan zafi ki gasa jikinki kinga am not the right person to do all this da ni zan gasa miki jikin naki pls idan kin gasa jikin naki kisamu magani kisha"

Zara ji tayi kamar ta dakka tsalle ta rungume shi sabida wani mugun sansa daya shigeta farat d'aya 

Cikin muryarta da baya fita tace "pls ka taimaka min na tashi bazan iya tashi ba"

STORY CONTINUES BELOW


Adnan mik'a mata hannunsa yayi ta rik'e take su biyu suka ji wani irin shock ya ziyarce su Adnan kuwa ya mik'ar da ita yana karewa kirjinta kallo "thank you am greatfull "

Zara tace tana k'ara kura mishi ido

Adnan murmushi ya sakar mata yace "u are wlcm"

Zaro idonsa yayi a lokacin dayaga yanda fatar jikinta yayi rudu rudu a kumbure dan hatta hannayenta a kukumbure suke 

"Subhanallahi yanzu haka Ameer yaji miki ciwo"

Ai tamkar zuga Zara yayi ta fashe da kuka tana "wlh jikina duk ciwo yake min da belt d'insa ya dakeni dubi fa irin ciwon dayaji min"

Zara tace a lokacin da take zame rigarta ta sama

Numfashin Adnan ne ya kusa d'aukewa na wucin gadi sakamakon tozali da yayi da surar Zara ita kuwa Zara kuka ta cigaba da yi tana nununa masa inda Ameer yaji mata ciwo harda d'aga rigarta sama cinyarta ya bayyana Adnan kuwa wani irin yawu ya k'ara hadiyewa dayaga santala santalan cinyarta awaje

(Readers Zara fa bata kamo Aliya a diri da kyau bafa dan tafi Zara komai sai dai Zara ta gaya mata tsayi da haske dan ita fara ce kal kal sabanin Aliya da bata kai ta haske ba amma kuwa duk baiwar da Allah yayi wa matarsa baya gani idan namiji maneman mata ne wlh matarsa ko da gwal aka kerata bazata tab'a burgeshi ba sai dai na haram d'in Allah ya shirya mana mazajenmu wayanda kuma suke Neman matan banza Allah ya shirya mana su)
2

Cikin stammering Adnan yace "amma bai kyauta ba sorry"

Zara d'agowa tayi tace "ngd bari na shiga toilet na gasa jikin nawa amma fa bansan mai nayiwa matarka ta tsinka min mari ba dazu am really hurt mai dan nafito ahaka did she think am trying to seduce you or wat"?

Adnan cewa yayi " karki damu na d'au mataki akanta kinsan kidahuma ce bata da wayewa ko kad'an"

Zara sai a lokacin tayi murmushi tace "karka damu zan wayar maka da ita" ta wani kanne masa ido d'aya 

Adnan ai ji yayi kamar ya fusgota ya rungume sabida ta gama tafiya da imaninsa shima wani kwarton kallo yabita da shi daga sama har k'asa yace "bari na tafi nayi latti a office oll because of you"

Murmushi Zara ta k'ara yi tace "oll d best" ta mik'a masa hannu alamar suyi musabiha

Jiki na rawa ya mik'a mata hannu ta kuwa rik'e gam sai da suka kurawa juna ido na second goma Zara ta janye hannunta tayi mai bye da hannu ya sakar mata murmushi ya juya zai bar palon

"Pls can I have your contact"?

Yaji muryar Zara ta doki kunnensa 

Juyawa yayi yace "of course"

Dingisawa tayi ta d'auko wayarta daga d'aki Adnan kuwa sai hadiyar yawu yake dan duk taku d'aya sai mazaunanta sun motsa 

Lambarsa ya shigar mata ya mik'a mata tayi saving ta k'ara ce mishi ta gode Adnan ya sakar mata murmushi ya juya ya tafi yana zuwa k'ofar fita daga palon sai da ya k'ara juyowa ya sakar mata murmushin da ya saukar mata da kasala da wani sanyi lokaci guda ya fice yarap ta zube akan kujera ta lumshe idonta tana ayyana abubuwa a ranta ko ciwon da jikinta keyi bata ji 

Adnan kuwa sai da ya d'an lab'e ya kalli b'angarensu yaga alamar babu kowa ya nufi motarsa da sauri ya tayar ya fice daga gidan 

Aliya kuwa kuka tayi sosai Wanda ya haddasa mata ciwon kai da zazzabi a take 

rarrafawa tayi ta shige d'aki ta kwanta duk maganganun Adnan na mata amsa kuwwa a kunne idan ta tuna warin dayace tana yi sai ta kara rushewa da kuka.

Yinin Ranar da tunanin Zara Adnan ya wuni sabida tunaninta ma ya manta da wata Meera sai data kirashi ya tunata duk dokin dayake na su had'u sai yaji baya wani dokin su had'un 

Dagawa yayi yace zai kirata nan da k'arfe hud'u 

Aikuwa sai da ta k'ara kiranshi ya tuna tsaki yaja yace mata su had'u a Horizon hotel zaije ya musu booking yanzu banza banza ya rage zafi 

Karfe  biyar da rabi yana kwance a d'akin da ya kama musu daga shi sai gajeren wando yana jiran zuwan Meera 

Meera kuwa ba wani Abu bane yasa ta matsu su had'u da Adnan sai dan cikon kud'in ankon kawarta da take nema dan asanadin karya da gasa da San yin ankon masifa  ta rasa budurcinta tundaga lokacin indai anko aka fito da shi ko nawane sai tayi  inta kama ma tabi maza ukune arana

Room number da Adnan ya gaya mata tashiga ganin Adnan yayi wani rashe rashe daga shi sai gajeran wando yasa ta sakar masa murmushi shima ya sakar mata yana mai kare mata kallo sai yanzu yake hango muninta dan ganin dare ya mata gashi ta sha fente fente 

Ba tare da b'ata lokaci suka ci snacks d'in daya musu oda suka kora da mai sanyi daga nan ya janyota yafara mamatseta ita kuwa ganin yana k'ok'awa da rigarta yasa ta rik'e masa Hannu tana "bamuyi ciniki ba zaka apkamin"

"Dama ke karuwace"?

Shine kalmar daya fito daga bakin Adnan

" ni ba karuwa bace amma kasan dai babu yanda zakayi ka hayeni abanza"

"To ai karuwai ke ciniki kafin a dannesu amma karki damu ni ba mitsiyaci bane babu yanda za'ayi na gurjeki a banza ba tare da na miki ihsani ba dafatan ba sai nasa protector ba hope am save"

Yace yana nuna mata condom d'in dake ajiye a bedside d'in d'akin

"Gaskiya kasa dan jiya na gama period"

Meera tace rai a d'an bace dan taji haushin maganar da ya mata 

Adnan tab'e baki yayi ya janyota yafara wasani da ita ita kuwa Meera ta ringa nonok'ewa 

Adnan kuwa burinsa kawai ya rabata da kayan jikinta da k'arfi ya rabata da top d'in jikinta ya b'alle bra d'inta ya wurgar

Zaro ido yayi dayaga nononta ya kankance himilin cikon da tayi ya fad'o

Ita kuwa Meera kunya ne yabi ya rufeta dan bata da wani diri duk ciko ne daga Bumbum d'in har Hips da nonon....🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

Post a Comment for "MAKOTAN JUNA CHAPTER 1"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...